Sashe 187
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
na faruwa, Kafin ma ya samu bakin ara mgana ya ga Inna Meri ta wuce su zuwa cikin falon ta barsa nan kamar ma ba ta gansa ba, baki sake ya bi ta da kallo kafin a ranshi ya ce" Me kuma na yi? Ko dai Mimin nan ta zo? tuna haka ya sa dai gabansa ya fa i da sauri ya tashi ya bi Inna cikin falon lokaci aya yana fa in" Inna wai baki..." Sauran mganar ta sa ta ma ale ne a fatar bakinsa, ganin Mimi zaune a saman kujeran falon inna, sun kuma ha a ido ta ganshi ya ganta, kafin ma ya samu zarafin mgana Inna Meri da ta fito daga kitchen ta kalleta lokaci aya tana fa in" Binta shiga ciki." Ba musu Mimi ta mike tana tafiya a sannu sannu ta shige akin Walida ta rufo kofa. Amman an ce tsakanin miji da mata sai Allah sai ta tsaya jikin kofar kawai har ga Allah ta ji tausayinsa ganin rana aya duk ya fa a, jikinta a sanyaye ta karisa gefen gado ta zauna ta yi tagumi. Inna Meri kuma Mimi na shiga ciki ta koma saman kujera ta zauna har t na jawo Radionta tana kunnawa kamar ma ba ta san da wanzuwarsa a falon ba. afafunsa suka yi sanyin da suka kasa aukansa ba shi da mafita Inna ba za ta saurareshi ba. Gwara ya bi ta hanyar Mimin kila ya samu ragowa tunda ta na son sh. Salau salau haka ya wuce zai nufi hanyar akin da Mimi ta shiga. Cikin mamakin rashin kunyar sa Inna ta bi sa da kallo,gani ta yi zai shiga tana zaune bai ji kunya ba. Sai kawai ta juya tana fa in" Kai.." Haka ta fa a sai ya juyo yana kallon Inna cikin rashin madafa Inna ta nuna masa hannu kafin ta ce" Ina kuma za ka je? Haka ta fa a tana hararanshi kansa a asa ya ce" Zan zan je wajen Mimi ne Inna." Wani sakaran kallo Inna ta yi masa kafin ta ce"To mara kunya, sai yanzu ka san da ita ? Ba cewa ka yi ta bar maka gidanka tun da tana cin amanar ka ba miye za ka zo kana wani sanyin jiki? Fita ka ba ni waje kafin na tashi na yi maka dukan mahaukaciya wlh." Ido ya zaro ya na kallon Inna, wai ta yi masa dukan nahaukaciya. Ganin yadda ranta ya baci yasa jiki ba kwari ya yi kamar zai bar falon sai kuma ya dawo ya duka a gabanta muryansa na rawa ya ce"Don Allah Inma ki yi hakuri wlh sharrin she an ne." Banza Inna ta yi masa har tana ara volume in radion ta, tana jin sa yana ta ban hakuri yana ta kuma fa in sharrin she an ne. Haushi ya kamata kamar ta watsa masa mari, ba ta san lokacin da ta kashe radion hannunta ba a fusace ta ce"Rufe min baki, in ara jin kace sharrin she an ne ka ga ni in ban watsa maka marin arin makauniya ba." Haka ta fa a ta na hararanshi. Kallon Inna ya yi cikin mamaki kafin ya ce"Inna kin ce za ki dakeni yanzu kuma kin ce za ki mareni? Baban inna ne fa? Inna ta ce"Eh Mansoor ba an ibrahim na gane ka, ka wuce dukan ne? Ka ara cewa sharrin she an ne ka gani in ba wanke fuskar ka da mari ba." Sai Aji ya yi gum kansa na asa. Domin ya san in kuma ya sske ya sake mgama tabbas Inna za ta iya wanke sa da mari. "Ki yi hakuri inna, na tuba.." Haka ya ke ta fa a, Inna sai da ta ga dama sannan ta kalleshi kafin ta ce"She an din ne ya sake ka da sauri haka? aryan banza Ka raina ma kanka wayau, waye she an din in ba kai ba, in ba she an ba waye zai aikata abin da ka aikata, kana zargin matar auran ka Mansoor? Kai kam wani irin jaki ne? Baki ya bu e yana maimaita kalmar jaki a ransa a she a fili ne a fusace Inna Meri ta ce"Eh mana jaki mana, wani mutum ne mai tunani zai aikata abin da ka aikata? Ka kore ta ba ka tsaya ka ji bayanin ta ba. Yanzu da ta je wajen iyayenta ta sanar da su fa? Wallahi da sun daina ganin ka da daraja, sai ta yi wayon zuwa wajena ni kuma wlh zan bi mata kadin abib da ka yi mata ne. Tun da har kana zarginta ya tabbata auran ku ba zai zauna lafiya ba gwara ka sake ta na maida ta hannun Iyayenta ka fin ka aikata abin da za ka hanani shiga mutane." Haka ta fa a tana kallonsa cikin acin rai. Cikin zaro ido ya ce"Saki kuma Inna? "Eh haka na ce" Ta fa a tana ha e rai. Sai kawai ya yi zaman dirshan gaban Inna lokaci aya yana fa In" Ki yi min rai Inna don girman Allah ki yi hakuri." "Rai ai na Ubangiji ne, ba ka yi tunanin haka za ta faru ba ka aikata abin da ka aikata? Da sauri ya ce"Inna kishi ne, kinsan ina da kishi, kuma ina takiran wayarta ba ta auka ba sannan na ga sun dawo tare ya na ri e da ita, kuma Inna tsohon saurayinta ne fa me kike tunani? Inna tac e"Ba komai sai alheri, zuciyarka ce ba ta da kyau kishi halas ne ga matar ka amman naka ya yi yawa ya zama na jahilci da da ikanci tunda kake zargin matarka da cin Amanarka? Kai ba ka da lura ne? Ina tunaninka yake? Na sha gaya maka in ka ciza ka hura Mansoor, in rai ya aci hankali ke nemosa. Hadisi ne fa Annabi(SAW) yace ma wani sahabinsa Kada ya yi fushi har sau uku sannan a matsayin ka na musulmi mumini in ranka ya baci sai ka lallashi zuciyarka ka yi hakuri ka jira in ka huce sai ka yanke hukunci amman yanke hukunci cikin fushin shi ke haifar da dana sani Mansoor." Duk abin sa Inna ta fa a gaskiya ne, Kai tsaye ya ce"Inna she an ne, amman wallahi gar ga Allah ba na zargin Mimi ki yi hakuri." A kufule Inna ta ce"In she an ne me ya sa ba za ka nemi tsari da shi ba? In ka ji zuciyarka na zafi ka kira sunan Allah mana ka nemi tsari daga sharrin she an din mana ka gani in abubuwa ba su yi maka sauki ba." Shi dai sai hakuri ya ke ba ta amman Inna ta fusata ta ce tunda yana zarginta shike nan ya ba ta takardan sakin Binta ta fahimci bai san darajan mace ba. Daga karshe ma banza da shi ta yi yana mgana shi ka ai, ta shi ma ta yi ta shigewarta aki, sai kuma ta dawo falon kada barinta falon ya sa ya shiga wajen Binta so take yi sai ya gane kuranshi wanda nan gaba ba zai ara gigin aikata haka ba.. Yana zaune in da ta barshi sai ta shige Kitchen ta barsa gajiya ya yi da zaman ya auko wayarsa ya kira Mu'azzam kamar an saka masa batir ya shiga gaya masa duk abin da ya faru. Mu'azzam ya saka salati ya saukewa kafin ya ce"Haba Yaya Mansoor me ya sa ka yi haka? Gaskiya ba ka kyauta ba." Shi dai Mansoor fa i ya ke yi Mu'azzam ya taimaka masa ya kira Inna ya ba ta hakuri sai ya ce bari ya kirata. Inna na kitchen Mu'azzam nata kiran wayan ta anan falo Manaoor ne ya auka ya kai mata tunda ta ga Mansoor ta san kan zencen, bayan ta aga kiran sun gaisa tunda ya fara rage murya ta sakatar da shi da cewa"Ka fita daga mganar nan Mu'azzamu ai tunda shi Yayan naka Babban kwabo ne ka fi shi sanin darajan mace shike nan ya sake ta sai ya zauna shi ka ai tunda yana da kishi baya son a ga matarsa amman shi zai fita ya na kallon matan wasu, in dai saboda shi ka kirani ni ina aiki ne." Daga haka ta kashe wayar, Mansoor tsaye a Kitchen kamar ya kurma ihu, Inna Meri tuwo ta ora abunta ga shi yunwa yake ji anman ya kasa mgana jiki ba kwari ya fita falo ya sake kiran Mu'azzam kawai sai ya ce masa"kawai ka zauna kada ka tafi sai ta baka matarka." Shawaran Mu'azzam ya bi ya yi zamansa a falo ga shi ba halin ya shiga akin Mimi Inna Meri na kai da kawo, yana zaune ya fara barci sai da Inna ta zo ta tashe shi ta ce bai ji ana sallah ba ne sannan yafita masallaci ya yi sallah ya sake dawowa. Allah ya bashi sa'a Inna na akinta sai ya yi wuf ya shige akin Walida har da rufo kofa Mimi na kan darduma ta idar da sallah itama duk ta fa a ga laulayi. Ba ta san ma ya shigo ba ta na can tana tunanisa. Sama sama ta ji fa an Inna ta auka ma ya tafi ne. Sai ji ta yi kawai ya duka ya rumgumeta ta baya am cikin wani yanayi kamar zai yi kuka. " kiyi hakuri Mimi don Allah, wlh na tuba ba zan ara ba." Haka ya ke ta fa a ya riketa gam. Ta fara kokarin kwace kanta amman kuma ya i ba ta damar haka, wata zuciyar ta ce ya ce tabbaci gare shi Mimi kada soyayyarsa ta rufe miki ido, kawai sai ta saka arfi ta tureshi da sauri ta mike tana kallonsa kafin ta ce"Ka manta ne, ni ce wacce kake zargin ina cin amanarka! Ko da yake kace tabbaci gare ka ba zargi ba ne." Kawai sai ta saka masa kuka . Da sauri ya mi e yana ko arin nufarta da sauri ta ja baya tana fa in"Wlh ka da ta ara ta ani, ai jikina najasa ne tunda ina tarayya da wani bayan kai." Shi kokarinsa ya riketa kada Inna ta ji ta, ita kuma Kuka take yi yavsa ba ta san inda ta kai kanta ba sai ji