← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 140 OF 208

Sashe 140

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gaba ayansu baki suka saki suna kallonsa Makama ne ya daki kafarsa lokaci aya yana fa in" Kana tunanin za ta dawo ne ba tare da ka je ka ba ta hakuri ba? Cikin kwarin gwiwa Aji ya ce"Of course.". Sai kawai Makama ya yi wata dariya kafin ya ce" To in ma kana wannan tunanin tuntuni ya kamata ka daina, yanzu haka daga ganmu nan daga gidan su muke, mun je gidan hajiya Mimi ba ta bari mun ganta ba Hajiya ta turamu wajen Babanta tsohon Sanata, yanzu haka daga gidansa muke muka yo nan wajen ka." Cikin mamaki Aji ya ce"Me ya sa kuka je? Na ce ku fita daga wannan mganar." Mu'azzam ya ce"Yaya me ya sa za ka ce mu fita daga mganar nan? Ko kasan har an kwashe kayan Anty Mami har matar Saddiqu ta tare a akin ta tun jiya." Aji ya urama Mu'azzam ido gabansa ya fa i amman bai nuna ya razana ba sai ma kai da ya kauda kafin ya ce" Wannan duk ba matsala ba ne, in ta dawo ba za ta rasa wajen zama ba" Nasir ba in ciki ya kusa kashe shi. Da ya sa kawai ya mi e ya na fa in"Ku kyale shi ku zo mu tafi, abin da muka yi maka ba saboda kai muka yi ba. Saboda hallacin zaman tare da kuma aninka Mu'azzam, mun je babanta ya ce mun gama namu, in har kana son matarka sai ka shirya ka je da kanka ka ramkwafa ka roke shi, itama Mimin wlh ba za ka same ta sauki ba, in kana tunanin za ta dawo saboda tana sonka ne to ka yi ma kanka arya. Gwara ma ka farka daga wannan mafarkin naka da ba ka da ranar farkawa, in ka tsaya wannan jin an kan naka na rantse da wanda raina ke hannunsa za ka iya rasa ta rasawa na har Abada." "Nasir..! Aji ya mi e ya fa a a fusace yana nuna Nasir shi kuma ko a jikinsa sai ma juyawar da ya yi ya yi tafiyarsa, Makama ma ranshi ya aci shima bayan Nasir ya bi sai Mu'azzam aka bari da Ahmad suna tausan Aji, wanda ransa ya aci wai Nasir na gaya masa zai iya rasa Mimi na har abada. Cikin haushi ya ce"To sai me in ba ta dawo ba? Ai igiyar auran na hannuna ba sai na ga ta tsiya ba, Au so suke sai na je na duka Ina veeging in su sannan matata za ta dawo? Lalle ko sai dai ta cigaba da zama a gidansu da aurena a kanta ba in da zan je." arishe fa a cikin tsawa sannan kamar Kabubuwa haka ya shige cikin Camp akunansu ya bar su nan. Jikinsu suma a sanyaye suka fito, ba su ga su Nasir ba sun yi gaba sun fara takawa da kafafasun kafin ma Mu'azzam da Ahmad su shiga mota su cin musu sun tare mashina sun hau kowa ya yi hanyar anguwar shi rai ace, Mu'azzam ya rasa yadda zai yi bai ji da in abin da ya faru kwata kwata ba. Daga abun alheri sai kuma ya koma haka. Yaya Mamsoor wani lokacin bai san abun arzi i ba. Sai da ya maida Ahmad gida, Sannan ya dawo nan gidan Mansoor ya kwana, amman sai da ya kira Hibba ya ce ta shirya da Asuba za su wuce. Haka ko aka yi ana Idar da sallah suka auki hanya sai dai su bar ma Inna Juinor, sa on test nassges ya turama Aji na cewa ya wuce tare da Ahmad suka tafi ya sauke shi a kano daga nan ya hau motar Kaduna. *Janafty* *INZB3004* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* https://chat.whatsapp.com/GKzdnJ5Gb62IjjqT6AYpcC No 1 online shopping kenan inda zaku sami duk wani kaya da ku ke bu ata, tun daga kan kayan kicin, laceses, atamfofi, shaddoji kayan yara maza da mata ,da uwa uba magungunan supliments wadanda ba su da illa na manyan mata inda zaki fito ki yi das da ke ki zama abin sha'awa, ga kuma Arabian sabaya powder wacce baki taba cin karo da irin ta ba, ke dai maza shigo ki kwashi romon arziki a gidan mutunci da karamci a kai Miki kaya har inda ki ke babu fargaba. Tun da safen Aji ya ga sa aninsa Mu'azzam amman bai kira shi ba sai can dare lokacin sun sauka gida suna Hlhuce Gajiya. Bayan sun gaisa da tambayar hanya ba jiran komai kawai Aji ya kashe wayarsa, Daman lokacin suna zaune ne a falo suna cin abinci lokaci aya suna kuma tattauna maganar shi da Hibba. Da ya ga bai masa mganar ba ne ya sa sai shi ya ara kiran shi, kamar ba zai auka ba sai da ta kusa katsewa sannan ya aga lokaci aya yana fa in" Ka yi mantuwan ku i ne a gidana? Sai da Mu'azzam ya yi yar dariya kafin yace"A'a daman zan gaya maka Junoir na wajen Inna muka bar shi." "Good.." Aji ya furta lokaci aya kafin ya gyara kwanciyarsa yana gidansa ne a kwance amman kwanciyar ma ba ta yi masa da i a kwanaki nan baya samun ishashen barci sai dai ya kwanta ya yi ta Juye juye yana faman tunane tunane. Shurun da ya ji Mu'azzam ya yi ne, ya sa yasan cewa akwai mgana a bakinsa, to daman ai yasan akwai mgana a bakin Mu'azzam, shi ya sa ya ara gyara kwanciya yana fa in" Me kake son fa a ne Mu'azzam? Mu'azzam ya yi shuru yana tauna mganar, Hibba na gefensa tana masa inkinya da hannu akan ya yi masa mgana domin ta gaya masa shi ka ai ne zai iya gaya ma Yayan na shi gaskiya ya ji, ya sanar da shi Inna tana fushi da shi, kuma fushin uwa bala'i ne gare shi gwara tun farko ya je ya neme ta gafara in yana so ya ga da kyau. "Uhm! Ina sauraran ka, ko kunya ta kake ji ne? Aji ya fa a cikin zolaya saboda Mu'azzam ya saki jikinsa, shi kansa ya san yana bukatar a yi masa fa a. Saboda yana aikata wasu abubuwan da ya san mutane da dama ba sa jin da in sa, sannan Mu'azzam aninsa ne duk duniya ba shi da wanda ya fisa kusa da shi irin shi. "Yaya Mansoor, kan maganar abin da ya faru ne, kasan dai ba ka kyauta ba ko? Inna na fushi da kai, sannan ka ata ma su Nasir rai ya kamata ka kira su ka ba su hakuri." Aji ya yi shuru kafin ya ce"Zan dai iya zuwa na du a na ba ma Inna ha uri tunda Ita ta haifeni, amman naganar na ba su Nasir ha uri bai ta so ba, domin ba ni na aike su ba." Mu'azzam bai yi mamaki ba sanin halin yayan na shi sai kawai ya ce"Ni na ba su hakuri tunda ni na gayyace su a lokacin.' Aji ya yamutsa fuska kafin ya ce"Allah ya ara, kai ma rashin jin mgana ta ne, me na gaya maka? Sai kawai Mu'azzam ya ce" Maganar ita Anty Mami fa? Ya kamata ka je Yaya bai kamata wannan abin da da kake yi ba." Aji ya yi jim kafin ya ce" Itama za ta dawo in sha Allahu." "Yaushe? Ba fa za ta dawo ba sai ka je ya kamata ka darajata, sannan iyayenta su gane ka daraja ar su" Aji ya yi gajeren mirmishi kafin ya ce" Daman ai ta tafin ne saboda na je gidansu ina ro o? To ku kyaleta ta yi ta zama mana waya damu? Mu'azzam na shirin ara mgana. Kawai ya ji Yayan na shi ya ce"Kai ni fa barci nake ji, Kai ba ka gaji ba ne? Maza ka je wajen matarka sai da safe." Bai ba shi zarafin mgana ba kawai ya katse wayarsa ya bar shi nan sake da baki, Daman Hibba ta shiga ciki ne ta ba shi waje su yi mgana sai ga shi ta dawo yanayin da ta ganshi yasan ta san abin da ya faru. "Ba'a dace ba ko? Mu'azzam ya yi shuru kafin ya ja numfashi ya ce" Ya ce zai je ya ba ma Inna hakuri, amman ba zai ba ma su Nasir ba. Maganar Anty Mami kuma ya ce za ta dawo da kanta amman shi ba zai je gidansu yana ro o ba." Hibba ta ka a kai kafin ta ce" Ina mamakin yadda yake da warin gwiwan a kan wai Mimi za ta dawo da kanta? Ina tsoron wannan jin kan na yayanka ya tashi a banza Mimi ta ja shi kasa warwas. Sannan in da ta na aukan wayana sai na gayamata kada ta sake ta koma sai ya raina kansa." Wani kallo ya yi mata, kamar zai yi mgana sai kawai kuma ya fasa, ya ta shi ya shige ciki jikinsa a sanyaye Hibba ta bi shi da kallo gaskiya magana ce fa sai an fa a Yaya Mansoor in nan ya cika jinkai da Isa, shi wai ya na takama da cewa Mimi na son shi wato ba za ta iya rabuwa da shi ba. Daman illah ne babba mace ta nuna ma Namiji soyayya mai tsananin da za ta ya iya yin komai saboda shi kuskure ne babba ga Maza ma irin su Mansoor da ba su san darajan da imar da Ubangiji ya ba ma mace ba. Tana tattara kwanukan da suka ata ne take wannan tunanin, haba ka yi laifi amman taurin kai da jinkai su saka mutum tunanin kai ne ma za'a ba ma hakuri haka ake yi tsakani ga Allah, gwara Mimin ta sha zamanta sai ta ga karyan tsiya ita dai tasan wlh shima yana sonta in ya ga zai iya rasa ta dole dai anwar na ******** *Bayan kwana uku.* Kimanin Mimi na da kwanaki takwas kenan a gidan Hajiya, Rukky ba ta sani ba saboda Bibi ba ta sani ba domin haushi ya sa Makama bai gaya mata ba, Sannan Mimi na cikin hutun ta ne, ba ta zuwa wajen aiki kuma ita ba ta dame ta a waya ba
Chapter 140 · 0% Book details