Sashe 125
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gida daga filin jirgi Direban Daddy ya zo aukan su gidan Yaya Amina ya wuce da su in da ake kar an gaisuwa, Inna Meri tana gida ita jiya dai tazo bayan an yi Jana'iza ta koma, Mimi ta iske su Binta har da su Zuwaira har da Hibba sun iso suma. Nan Hajiya ta bar ta daga nan ita direba ya auki Hajiya zuwa gidan su Mansoor ta yi ma Inna Meri gaisuwa aka kuma sauke kayan Mimi. Mansoor kuma bai san Mimi ta dawo ba sai da daddare bayan sun dawo daga asibiti buba mai jiki suka biyo gidan shi da Mu'aazzam da Nasir da Makama a akin Yaya Amina ya ganta zaune kusa da Hibba. "Janafty* *INZB2020* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCI YA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 Mansoor Aji bai san akwai Mimi a cikin tarin matan dake cike a falon Yaya Amina ba, kuma da yake shi bai wani kalle su ba, ba ma zai iya irga adadin matan da ke akin ba. Ya dai ji ana ta gaishe shi yana amsawa sai shi ya gaida Yaya Amina lokaci aya ya yi mata gaisuwa ta amsa muryanta a sha e alamun tasha kuka har ta oshi. Sai ya ji kamar muryan Mimi tana gaisawa da su Nasir, sai kuma ya kara jin mganarta suna mgana da Mu'azzzam, agowa ya yi ya na kallon arayin matan dake zaune a cikin akin duk da ba hasken wuta amman akwai fitilan sola mai haske. Tana zaune kusa da Hibba tare kuma da Bintu, ta saka hijabi mai ruwan asa Jalbab ya yi ta okari su ha a ido amman Mimi kamar ta sani ko arayin sa ba ta kallah ba, shi kuma mamaki yake yi yaushe kuma ta dawo bai sani ba? Wata zuciyar ta ce ba ka damu da ka san lokacin dawowar nata ba ne shi ya sa baka sani ba. Ya yi kewarta kewar da har sai da ya bayyana a cikin Idanuwansa domin ba satan kallo ba, Yau kai tsaye yake kallonta amman ita sai ta kauda kanta gefe suna mgana da Hibba, daga karshe ma kiranta aka yi a waya sai ta tashi tsam ta shige ayan akin Yaya Amina tana amsa waya kuma haka ya bi ta da kallo bai sani ba. Nasir ya ta o makama ya na nuna masa Aji da baki, sai suka koma suna kunshe dariyan su. Har suka fito daga cikin gidan Mimi ba ta ara fitowa ba, suna fita kofar gida Nasir ya kalli Aji ganin ya yi wani sansararai da shi yasa ya dafa kafa anshi lokaci aya yana fa in" Ya ne? A kira maka Hajiyar taka ce? Wani irin kallo Aji ya yi ma Nasir Kafin ya goce hannun Nasir ya sauka daga kan kafa ansa ya yi wucewarsa wajen motarsa, daman acan suka iske shi, su daman Mu'azzam ne ya sanar da su abin da ya faru tunda ya ce ya shigo garin sai su ka ce ya jira su su je su yi gaisuwan tare, fara zuwan su asibiti ne yasa suka samu Aji acan shi ne su ka rankayo gaba aya zuwa gidan Yaya Aminan. Suna tsaye har ya kunna motarsa alamun dai tafiya zai yi. Sai kuma ya dakata bayan ya age gilashin arayin direba in da yake zaune. "Mu'azzam.." Da Sauri ya ariso wajen shi, Nasir kuma ya biyo bayan shi lokaci aya yana fa in" Gaskiya Aji kana raina mai girma Sp, haka kake tsaga sunan shi kai tsaya haba haba mana in ba za ka ce masa Ranka ya da e ba, ai sai ka kira shi da suna Yalla ai mana a kallah dai ka girmama ka in sa." Ya fa a lokaci aya yana dukan Kafa un Mu'azzam alamun jinjina har ya na wani gya a kansa. Aji ya le o daga tagar motarsa yana kallon Nasir irin kallon sama da asa kafin ya ce" Sunan ka Mu'azzam ne? Kai anina ne? Ya fa a lokaci aya yana ara ha e ransa Kafin ma Nasir ya samu damar mgana Aji ya kalli Mu'azzam yana fa in" A nan za ka kwana ne? Da Sauri Mu'azzam ya ce" A'a me ka gani? Aji ya juya ya na fa in" Na ga ba ka da alamun tafiya ne." Mu'azzam ya yi saurin cewa" Yanzu za mu taho, zan dai sauke su Nasir a gida kafin na ariso." Aji yana zuge gilashin motarsa lokaci aya yana fa in" Su hau mashin in haya mana, yara ne su da sai ka kai su har gida" Daga haka kawai ya yi ma motarsa key ya wuce ya bar su Nasir suna bin kurarsa da kallo, Nasir na yar dariya ya ce"Nifa na fahimci Aji yau kamar Mimi ce ta ata masa rai, ba ka ga azu yana ta kallon ta ba ita kuma sai basar da shi ta ke yi ba? Mu'azzam ya yi shuru domin shi bai ma lura ba, Makama ne ya ce shima ya gani. Nasir ya saka wata dariya kafin ya ce" Allah sarki Aji. shugaban yan jin kai sun shiga hannun nmata, ai gwara ta yi ta gasa shi ko ya daina wasu abubuwan." Mu'azzam bai yi mgana ba sai dai a kasan ranshi yana tunanin ko dai wata matsalan ne a tsakaninsu bai sani ba? Kwanaki ya ta a kama Hibba suna waya da Mimi tabbas ya ji ana mganar ta yi ha uri amman bai san kan zencen ba da kuma ya tambayeta sai nuna masa kamar ila bai ji dai dai bane. Suna tafe a mota suna ta mganar Aji,Nasir ya ce shi fa da zai ba ma Mimi shawara ta ji wallahi da ya sanar da ita in ta samu damar ri e kan Aji kar ta sake shi ta matse wuyan shi dakyau in ta sake shi ta sake shi ita ce za ta sha wuya, ta gasa masa aya a hannu dakyau domin yana nuna shi kamar har yanzu baya sonta to ta saka shi ya nuna ma duniya bayan ita ba kowa. Makama na dariya ya ce to a matsalan yadda za ta samu sa'an ri e kan nasa ne aiki, Aji na da wasu hallayya marasa kyau, kuma babban matsalan yadda zuciyarsa ke da tauri da riko ba ya taushi da sauri akan wasu lamuran, shi dai Mu'azzam sai dai ya yi yar dariya Yayanshi ne kuma ya fi kowa sanin shi kuma yasan duk abin da suke fa a akan yayan na shi gaskiya ne har ma fiye da abin da ba su fa a ba. Har gida ya kai Nasir, Makama ma da yake kan hanya ne sai ya sauke shi ya samu mashin ya arisa gidanshi shi kuma daga nan gidan Wanzamai ya koma ya yi tunanin zai tarar da Mansoor acan amman sai Inna Meri ta ce ba ta ganshi ba tun azu dai da rana da ya shigo suka gaisa. Nan ya zauna Inna Meri ta zuba masa tuwo ya na ci suna hiran abin da ya faru, yana fa aa mata Jikin Sadam mijin Yaya Amina sai a hankali yana jin jiki sosai, Inna ta gyara zama kafin ta ce" Allah Sarki! Allah ya bashi lafiya Allah kuma ya tashi kafa u.. shi kuma Sadiq Allah ya saka mai ceton iyayensa ne.".. inna Meri ta arishe fa a tana sharan kwallah. Domin ta ji rasuwar yaron nan wlh, tunda duk nan suke badalin su. Sannan ga tausayin Amina Allah darki, Mu'azzam ya fara lallashin Inna da cewa" Inna kiyi hakuri kaddaran Yaya Amina ne haka mu an'uwanta ba mu isa mu hana caruwan haka ba kawai addu'a za mu yi tayi Allah ya ba shi Lafiya ita kuma Allah ya ba ta juriya." Inna Meri ta amss da Amin Amin kafin ta ce" Da safe ka zo ka auke ni naje na kara duba shi." Sai ya amsa da Toh nan suka cigaba da maganar. Magajiya ba ta je asibitin ba gidan Yaya Amina ma jiya ka ai ta je gwara ma su Gaje sun je asibitin sun gaishe da mai jiki. Baba anjuma kuma ko da safe ya leka, Baba Sani da Baba anlami sau aya suka je su ka gaishe shi su ka biya ta gidan Amina bayan an yi jana'iza suka kama gabansu. Sai dai ansu duk sun je, haar Maeesha duk tare da ita a ka ri a zirga zirgan zuwa gidan Yaya Amina. "Inna ashe Anty Mami ta dawo? na ganta a gidan Yaya Amina? Mu'azzam ya tambayi Inna bayan ya gama cin tuwon har ya fita kofar akin Inna ya wanko hannunsa, "Eh ta dawo azu, ko gida ba ta zo ba Hajiya ce ta zo ta min gaisuwa ta sauke kayanta suna cikin akina na shigar mata da su." Jinjina kai Mu'azzam ya yi bai ara mgana ba sai su ka sauya hira Inna Meri na tambayan sa wa anda ke tare da Amina ya ce su Inna Dije ne da su Inna Salamatu. Mu'azzam bai bar gidan ba sai wajen