← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 113 OF 208

Sashe 113

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Walida ta tura baki tana fa in" Ni fa Inna ba na son zuwa, wlh yar wukanci ne in ka je kora da hali take yi maka shekaranjiya fa ni da Mariya muka shiga daman ita ta ja ni, ko ruwa ba ta ta a ba mu ba, ta bar mu nan a falo ta shige aki tana waya Yaya Saddiqu na shigowa ta fito tace mu je sai anjuma mijinta ya dawo mu tafi mana." Daga Inna Har Mimi sai da suka yi dariya Inna ta ka a kai kafin ta ce" Ai ta kyauta, kuma ai ba ku da hankali kuna ganin mijinta ba sai ku fita ba" Walida ta ce" Haba Inna to daman ai fitan za mu yi." Mimi na a dariya ita abun ba sai ya ba ta mamaki, ita kanta Innar ko shashenta ba'a kawo Amaryan ba, amman ai zuwaira ta zo ta kuma kai ta har gidan su Gaje, amman nan dai ba su shigo da ita ba. Sai ita ce ta taka ta shiga sua gaisa, kuma har ga Allah ita dai ba ta mata wani abu ba cikin fara'a suka gaisa ta ce ita ce abokiyar zaman Magajiya kai tsaye Maaesha ta ce" Inna Meri ko? Inna ta yi mamakin in da ta santa, abin da ba ta sani komai na labarin gidan wanzamai a tafin hannun Maaesha da Iyayenta yame, an kuma fa a mata halin kowa a cikin gidan. Ko da suka je Saddiqu na akin ya dawo, Mimi da ya ke ba ruwanta cikin gara'a suka gaisa sai dai sun iske Amarya ta tsuke cikin riga da wando kuma ganin su bai saka ta sanya hijabi ba. Saddiqu ya fito falo Walida ta gaishe shi, Mimi daman ba su ta a ha uwa a kusa kusa ba, domin ba ta ta a ganinsa ko sau aya ya shiga bangaren inna da sunan gaisheta ba sai da ta ji muryansa a dhashen mahaifiyarsa. Shi ya sa ita ma yau ta kauda kai ta ce ba za ta gaishe shi ba, a gabansu ya rike matar sa shi sai Mimi ta ji ta raina su. Kallon Walida ya yi kafin ya ce" Waye nan kuma!? Walida ta ce" Matar Yaya Mansoor ce Anty Mimi." Kai tsaye ya kalli Mimi kafin ya ce" Oh yar masu ku in da suka kusa kashe shin nan dai da akace min sai da ya aura kenan ? Daga Mimi har Walida ba wacce ta yi mgana, Mimi tsam ta mike tana fa in" To Amarya mun gaishe ki, mu kwana lafiya." Ita dai ta fice da sauri ba ta ma tsaya jin ko ta amsa ba, Sai a shashen Inna Walida ta cin mata, kolLabarin ma wulakancin da Saddiqu ya yi mata Walida ke fa a ma Inna ita kuma ta ce" Sai me? ba dai kun je ba shike nan kuma karki ki kuskura ki fa a ma Bintu wannan mganar ki barta nan" Mimi kuma ba ta wani damu ba. Domin ba ta aukan Saddiqu a mai hankali tun daga ranar da ta fara ganinsa,sai ta maida hankalinta kan duba girken girkenta na Online tana ara tunanin abin da za ta dafa ma Aji na tarba gobe in sha Allahu. *Janafty* *INZB2016* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 Tun arfe hu u da rabi na asuba Mimi ta tashi, daman ta saba tashin asuba saboda aiki shi ya sa ta saita alarm in wayar ta, tashinbai yi mata wani wahala ba. A daran jiya ta yi shawaran gwara ta yi mgana da Walida ta ji abincin da Aji ya fi so,a lokacin bayan da ta fi kowa sanin shi ta san ya na aunar shinkafa da miya da wake mai nama amman saboda yanayin abubuwan da suka faru abubuwa ma su dama sun sauya daga wa anda yake so, zuwa wa anda ba ya so. Shi ya sa ta bari har sai da a ka yi sallar asuba wajen biyar da rabi da wani abu shidda saura ta fita zuwa akin Inna Meri, kamar yadda ta saba samunta yau ma tana zaune kan darduma a falo tana lazimi sai ta duka har asa ta gaisheta ta amsa cikin sakewa. Sannan Mimi ta tambayi walida Inna Meri ta nuna mata cikin akin ta lokaci aya tana fa in" Tana ciki, yau hutun sallah take yi ba lalle ki ga ta tashi da wuri ba, tunda abun nema ne ya samu." Mirmishi Mimi ta yi sai ta tashi ta ce ma Inna bari ta leka ta, Inna Meri ta amsa da Toh lokaci aya ta na maida kanta kan carbin da ke hannunta. Walida na barcin ta cikin kwanciyar hankali ta ji ana kiran sunanta lokaci aya da ta a kafarta sai ta farka da yake ba ta nauyin barci sosai, sai kawai ta ci karo da Anty Mimi cikin mamaki ta mi e zaune lokaci aya tana fa in" Anty Mimi lafiya kuwa? Sai Mimi ta saka yatsa a bakin ta lokaci aya tana fa in" Shiii.." Sannan ta na nuna ma Walida falo wato kar Inna ta ji, sai Walida ta kama bakinta tana yar dariya. Mimi ta matsa kusa da Walida cikin ra a ta ce" Tambayar ki nake so na yi, wani irin abinci ne Yayanku ya fi so? Walida ta yi tsai da rai kafin ta ce" Yana son abincin gargajiya, kamar su tuwo dambu koko kosai, abincin gargajiya dai haka sai kuma gaskiya yana son shinkafa da wake bai cika son kifi ba sai Nama ni ka an daga ciki na sani amman bari na tambayan miki Inna ita ta san komai da yake so." Walida ta fa a ta na shirin sauka daga gadon da sauri Mimi ta ri o ta lokaci aya tana fa in" A'a kada ki fa a mata, bari sai na yi masa aya cikin abin da kika lissafa." Daga haka ta mi e tana gyara zaman hijabin jikinta da ta yi sallah tana fa in" Koma barcin ki yar anwata." Daga haka ta fice daga akin Walida ta bi ta da kallo tana girgiza kanta lalle su Yaya Mansoor za a sha tarba to Allah ya sa ya fara sauka anan domin a halinsa sai gobe zai iya zuwa ma. Sallama ta yi ma Inna a falo har za ta mi e Inna Meri ta kira sunanta sai ta dawo ta zauna a gefenta tana fa in" Gani Inna." Inna Meri ta shafa addu'arta sannan ta juyo zuwa ga Mimi bayan ta ijiye carbin hannunta lokaci aya tana fa in"Ba katsalandan zan yi miki ba Binta ni a matsayin a na auke ki. Saboda haka zan iya ba ki shawara mai yau kamar yadda zan ba ma Bintu ko Halima ko Amina shawara masu kyau kuma su auka su yi amfani da shi." Da Sauri Mimi ta e" Haba Inna, ni ma ai kamar Mommy haka na auke ki, duk abunda Uwa tagari za ta gani domin gyara ga ayanta kina da wannan damar na ki kirani ki yi min fa a da nasiha domin na gyara." Inna Meri ta ji da in haka har sai da ta nuna jin da in ta a saman fuskarta. Sai kawai ta ka a lai kafin ta fara da cewa" Magana nake so na yi miki akan Baban Inna, da yanayin zaman ku na ga ya dace na zaunar da ke na ara wayar miki da kai a kan waye mijin ki, Mansoor in da kika sani a shekarun baya ba shi ne a wannan shekarun ba, wanda kika sani a lokacin baya akwai yarinta a tare da shi sannan bai san abubuwa da dama na rayuwar duniyan nan ba, sannan a lokacin yaro ne mai hangen cikar burin sa kawai mai Tunanin samun duk abin da yake so, na yanzu kuma matashi ne da shekarun sa suka haura talatin kenan alamun cikakken mutum ya zauna masa, sannan Baban Inna a yanzu ya san rayuwa da abin da ke cikinta, sannan yana nrayuwa bi sa matattacen burikan sa na baya ne, yana rayuwa bisa taurin zuciya da ri on ds ya kasa manta abin da ya faru a baya, to kinga akwai bambamci da wanda kika sani da wanda kika aura yanzu, amman ni mahaifiyarsa ce duk yadda zai sauya launi ba zai ace min a idanuwana ba, saboda ni na haife shi." Sai ta an dakata tana kallon Mimi wacce ta yi shuru kanta na asa tana sauraran Inna Meri lokaci aya ta na gya a kanta alamun hakane tana fahimta. Sai Inna Meri ta cigaba da fa in" Kinga duk halayyan nasa da na lissafa sanadin ki suka yi karfi a tare da shi, kuma a yanzu ma sanadin ki zai saka su yi sauki a tare da shi ko da bai rabu da su gaba aya ba zai rage, Saboda ko bai fito fili ya fa a ba ni nasan ya na sonki har gobe kuma soyayyar taki ce ke ta awainiya da shi amman ya
Chapter 113 · 0% Book details