Sashe 6
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta yi alamun rashin sani da sauri Mimi ta ce" awata ce Rukkaya tare muke aiki da ita." Sai ta gya a kai kafin ta ce"Fatima kenan sai yau na ke ganin kafarki , kina garin nan ammh bakya zuwa gaisheni sanda zan je duba Hajiya kuma kina wajen aiki." Kan Mimi na kasa ta ce"Ki yi hakuri yaddiko zan gyara in sha Allahu." Sai ta ta e baki, da ka ganta kasan ta ha aa jini mai karfi tsakaninta da Mimi Saboda suna ibar kama. Mimi Allah Allah ta ke yi su tafi sai ta ji Yaddiko ta walama aya daga cikin Jikokinta kira tace su kawo ma su Mimi abinci da ruwa. Mimi bakinta na rawa ta ce"Yaddiko gida za mu wuce, Rukky za ta je ta gaida Hajiya." Kai tsaye yaddiko ta ce"Eh na sani ku ci abinci ku yi sallah sai ku tafi, ba daga wajen aiki kuke ba? Rukkaya ce ta amsa mata, ba su da mafita dole Yaddiko ta saka aka shigar musu da abinci wani daki da ke cikin falon nan suka shiga suka cakuli abincin ka an Jalop din shinkafa mai Kifi sai zobo mai sanyi. Bayan sun gama suka shiga tiolet suka yi alwala. A akin akwai dogon hijabi suka yi salla sannan suka gyara fuskarsu suka fito. Har kasa suka duka suna yi ma Yaddiko sallama Ta ce. "Har zaku tafi? Mimi ta gya a kanta sai kawai Yaddiko ta gyara zama tana fa in"Fatima mganar nan ce da ba ki so wato maganar aure!" Gaban Mimi ya amsa sai ta sadda kanta kasa bata yi mgana ba. Yaddiko ta cigaba da fa in"Ya kamata ki manta abin da ya faru a baya ki ba ma manemanki dama ki fito da wani ki yi auranki Fatima shekaru suna ta gudu kuma kinsan dai ba niran ki lokaci zai yi ba." Idanuwan Mimi suka tara kwallah ammh ba ta yi mgana ba. Yaddiko ta cigaba da fa in" Wannan yaron da kike yi ma wannan kulafacin ba ki da tabbacin yana nan bai yi aure ba, tunda mahaifinki ya yi muku tsakani kika yi alkwarin kin rabu dashi to kuma zaman jiran duk na menene? "Yaddiko shima bai yi aure ba fa " Ba ta san lokacin da bakinta ya ku ce ba sai ji kawai ta yi ta fa Daga Yaddiko har Rukky suka bi ta da kallon mamaki, ita yaddiko ba ta yi mamaki ba daman ta fa a maHajiyar shagamu yarinyar nan yaron nan data kwallafarai a kansa ta ke zaman jira shi ya sa ta za i ta zauna ba aure ita kuma Rukky ta na mamakin waye wannan a cikin rayuwar Mimi da ba ta ta a sani ba? Sai dai Yaddiko ta katse mata tunani da cewa"Au ko shi kike jira ya zo ya aure ki? Da sauri Mimi bakinta na rawa ta ce"A'a wlh yaddiko ba shi na ke jira ba, tunda nayi ma Abi alkwari na rabu da shi to da gaske nake yi wlh." Yaddiko ta kura mata ido cikin nazarinta kafin ta sauke numfashi tana fa in"Tashi ku je jibi ina nan shigowa na duba Hajiyar ki gaishe ta." Daman kamar akan aya Mimi take ,ta mike da sauri Baby ta mara mata baya duk da haka sai da ta tsaida suka kar i sakon Hajiya dafaffiyar zogale a leda da kuli ta ce a kai mata, Mimi ta kar a suka yi ma Yaddiko sallama suka fita bayan ta ba ma yaran 2k ta ce su raba. Mimi bata sauke numfashi ba sai da suka bar layin, sai dai yadda ta ke tukin za ka fahimci Mimi ta rasa natsuwarta sai gudu ta ke yi abin da ba halinta ba ne. Rukky ta kalleta kafin ta ce"Mimi wannan halin da kika shiga yana da alaqa da mganar Yaddiko ne? Wane ne na ji tana mgana akan shi? Da sauri Mimi ta ce"Plz Rukayya ki yi min alfarman toshe kunnuwanki kamar ba ki ji mganar yaddiko ba, wannan mganar ta shu e daga tunanina da duniyata ba na son tunawa kwata kwata a rayuwata." Tana maganar idanuwanta sun tara kwallah lokacin da ta dire mganarta sai hawaye sharr suka zubo mata kuma ta kasa share su. Yaushe ne zata daina tunanin shi? Sai yaushe ne za ta manta da shi? *Janafty* *IDAN AN CIZA..!* *Wattpad:Jamilaumar315* *Arewabooks:Jamilaumarjanafty* *Mallakar:Janafty* *SADAUKARWA GA HAJIYA AISHA AHMAD IYA* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL MUNA ADASHEN GATA SBD YANA YIN DA MUKE CIKI 500 DUK SATI IN KIN KAMALLA ABAKI DUK ABINDA KK SO INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYA IRIN SU WAYA BLENDER WASHING MACHINE 08066726866 MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT Y'AR MUTAN SAKWATO *Page 3* Hashidu Estate. Har suka iso anguwan hashidu Estate kuka Mimi tae yi, Rukky kuma tunda ta ce ta kyaleta ba ta ara takura mata da mgana ba. Ta dai ba ta hanky acikin karamar jakarta ta tsane hawayen fuskarta da shi. Ji take yi kamar ta cire zuciyatar acikin gangar jikinta ko za ta daina jin irin abin da take ji, tabbas zuciya itace rayuwar an Adam, in ta samu matsala to dukkan gangan jiki zai raunana. Zuciyar Mimi ta jima cikin ciwo ciwon da ku i ko mu ami ba zai iya samar mata da mgani ba, alokacin sai gaybom ya koma anye ciwon ya yi ruwan da kamar a lokacin aka ji sa. Ko a yadda ta rika sakin hon zaka san ba lafiya megadi an baba tsoho da shekara da shekaru tun marigayi Alhaji Sulaiman Dabo na raye, bayan rasuwarsa ansa ya ga ji aikin gadin, shi ya zo jikinsa na rawa ya bu e mata get in gidan da gudu ta shiga gidan parking in ma ba a natse ta yi shi ba. Rukky ta kalleta lokacin da ta kashemotar ta cire key din, jakarta ta auka lokaci aya ta bu e murfin motan ta fice. Ajiyar zuciya ta sauke kafin itama ta auki jakarta ta bu e kofar bangaran mai zaman banza ta bi bayan Mimi wacce megadi ke ta yi ma maraba da zuwa da Slsauri take tafiya shi ya sa bata ma ji sa ba, sai Rukky aka bari da amsa masa gaisuwarsa sannan cikin son jin menene ya faru da rayuwar Mimi haka? Sannan wanene wanda maganarsa ka aai ke rikita Mimi? duk kokarin Rukky sai da Mimi ta rigata shiga falon Hajiya. Da Baaba Uwani suka fara cin karo wata mata dake zaune tare da Hajiyar Shagamu. ar'uwansu ce daga can Akko aka zo da ita mijinta ya rasu an ta hu u kuma suna wajen dangin babansu, ta zauna acan saboda rayuwa ya sa Hajiya ta aukota ta dawo wajenta da zama gaba aya shekaru biyar da suka gabata. Ita ke fa in "Binta har an dawo? barka da dawowa." Da yake da Binta kowa na gidan Hajiya ke kiran Mimi, ammh yau kam Binta bata saurareri Baaba Uwani ba a tsakiyar falon ta watsar da jakar hannunta da key in motarta da gudu kuma ta karisa ta shige wani koridon da zai sadata da akinta kamar kuka ta fashe da shi kafin ta karisa cikin akin. Tunda har suna Jiyo gunjinta daga falon. Baaba Uwani ta kalli Rukky da ta tsaya a tsakiyar falon cikin rashin mafita kafin ta ce"Topa yau kuma me ya samu Binta? Rukky ta karisa ta kwashe jakar Mimi da key din motartaa, sannan ta kalli Baaba Uwani tana fa in"Baaba Uwani yadda kika ganta nima haka na ganta, Ina Hajiya? Baba Uwani tace"Hajiya na cikin aki tunda ta shiga salla bari na yi mata mgana." Daga haka ta wuce ta Koridon da Mimi ta shiga Rukky kuma ta samu aya daga cikin Kujerun da suka yi ma Falon kwanya ta zauna. Wani abu ne ya bata mamaki bata ta a tunanin Mimi ta ta a yin wani relationship ba, tun suna kano duk wanda ya ce yana sonta kamar makiyinta haka take aukanshi. Ta saka Mimi ckin sahun matan da Soyayya ko aure baya gabansu ta fi aukanta a matsayin macen da take ba ma aikinta muhimmanci fiye da komai a rayuwarta. Sai dai mganar Yaddiko ta sakata shakku da kuma halin da Mimi ta nuna yanzu, abu aya take son sani shi wannan waye shi ake mgana a kan shi? wani matsayi gare shi a wajen Mimi da tuna shi kan aga mata hankali? Tunaninta ya katse sanda taji sallamar Hajiya da sauri ta mike tana sakin mirmishi. Hajiyar Shagamu kenan tsohuwa lafiyayya da ba ta da irin ananun cuwukan zamani na tsoffi da kafafunta da karfinta sannan da idanuwanta da bakinta ras tana gane kowa fara ce sai au duk da ta tsufa sannan gashin kanta duka ya koma fari Saboda furfura, a tsaye take ma'ana tana da kaurin jiki fatar jikinta har wani kwanciya ya yi saboda hutu da jin da i kuma a kiyasi za ta kai shekara Saba'in da wani abu a duniya. Amma kana ganinta ka ga Mimi za ka san ita sak mimi ta kwaso kuma zaka so ka ga hotunanta tana matashiyarta Kila sai dai aga Mimi na biyu saboda tsabar kamar su. Abin da na lura