← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 208

Sashe 84

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da shi. Sai da su ka bar layin sannan ya koma cikin gida, daman bai yi niyar zuwa gida a daran ba sai kawai ya yi kwanciyarsa abun mamaki yanzu da ya kwanta sai barci sai asuba ya ke iya tashi, sa anin a baya da sai ya jima tunanin duniya bai bar shi ya yi barci ba amman daga jiya zuwa yau makara ma ya ke yi. Yau in ma ya sake makara kiran Mu'azzam ya ta da shi arfe 6am na asuba ya kira shi yace ga shi nan zai wuce, kuma ga su Yalwa ma za su ta fi yanzu Inna tace a kira shi sai ya fara tunanin kenan kowa yasan ba a gidan ya kwana ba kenan? Sai kawai ya ce su an jira shi ka an ga shi nan zuwa. A gurguje ya yi wanka ya yi sallar asuba tunda Couch ya ba shi hutun amarci na sati aya shi zai cigaba da jagoranta training in da sauran abubuwan. Wani yadi ya saka mai ruwan zaiba, ko hula bai tsaya sakawa ba, Allah yasa da sha'anin nan ya je an rage masa sumar kansa da dama dama Inna ba za ta lura ba, ballatana ta yi masa fa a, key in motarsa ya auka wanda Nasir ya dawo da shi jiya acikin ta ya fita sai da ya fita daga gidan sannan ya sauka ya koma ya rufe get in gidan sannan ya koma ya shiga mota ya taho anguwan Arawa. *Janafty* *INZB2007* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 lokacin da ya shiga gidan da Magajiya ya fara cin karo a ofar akinta ta na aikace aikacenta na Safiya, ya san dai ya kalli arayin da take amman daga kallo ayan nan ya kauda kansa ya tunkari shashen Inna meri lokaci aya yana fa in "Barka da safiya." Bai kuma tsaya ya ji ta amsa ko ba ta amsa ba duk da amsawarta ta da rashin amsawar ta ta shi a wajensa duka aya ne. Dukkansu suna ofar akin Inna meri da alamu sun fito sai tafiya kila jiran sa da yace a tsaya yi ne ma, Mu'azzam na wajen auke da Junior wanda ya na ganin Mansoor ya fara zille zillw sai da ya kar esa a hannunsa yaron da warin maganarsa ya ce"Daddy" daman ya iya kiran sunan Daddy da Mommy, kuma ai yasan Mansoor in dai ya ganshi ya ri a mika hannu kenan har sai ya auke shi, hannu ya mi a ma Mu'azzam su ka yi musabaha dai dai lokacin da yake fa in" ina kwana yayan mu? Sai ya amsaa masa Hankalinsa na wajen Junoir da yake yi ma wasan su na yara Gaisuwan da Mu'azzam ya yi masa yasa sauran an'uwan hankalin su ya koma kansa sai gaisuwa ya fara tashi har ta da su Amina da Halima su suka fara gaishe shi, ya amsa a saman bakinsa Mu'azzam dai sai ya dafa kafa ansa kafin ya ce" Barka da safiya Mu'azzam" Sai anan ya gano kuskurensa sai ya fara sosa kai yana dariya, Mansoor ya gaishe da Yalwa da Maman Bauchi sai matar Baba Karimu. Inna Meri na cikin akin sai faman auko wannan ta ke yi ta ha a musu cikin kayansu, ga ni ta ke yi komai ta ba su ba ta biya su ba. Suka amsa cikin sakewa kafin Yalwa ta ce" mu za mu wuce kasan an ce ba o ra Ba wani walwala a saman fuskarsa ya ce" Na auka sai zuwa gobe Gwaggo." Da sauri ta ce" A'a ai mun yi zumunci tunda an yi biki an gama lafiya ai shike nan za mu koma Allah ya ba ku zaman lafiya muna nan muna jiranka ka kawo mana Amaryan ta gaishemu" Sai da ta yi mganar Amarya ya sake kallon bangaren ofar akin Mimi a karo na barkatai yana rufe alamun ila ba ta tashi ba. Bai ce komai ba sai ma ya yi kamar bai ji ba, ya na ji har Maman Bauchi na ta kwarara addu'o'in ta na zaman lafiya ko a saman le ensa bai nuna ya na amsawa ba Mu'azzam ne da su Amina ke faman amsawa da Amin Amin, sai ga Inna Meri ta fito da Atamfar da aka ba ta jiya ta kar i jakar yalwa ta saka mata lokaci aya tana fa in" Na rantse sai kin tafi da atamfar nan yalwa, ai na ga ya ko miki ki kin bar min ita ba zan inka ta ba." Yalwa ta kasa mgana sai idanuwanta da suka cika da hawaye, Inna Meri ta auko botikan nan guda biyu da ta saka su Amina su ka ha a ma su yalwa komai da komai sannan ta ha a su musu da Sabulai da Omo kayan arzi in da ta ha a musu yasa Yalwa ta fara sharan hawaye tana fa in" Meri da me zan iya saka miki? Allah ya ji an Ibrahim Allah yasa ya huta ya ta a fa amin bai ta a ganin mace mai kirki irin Meri ba, ga shi tun bayan rasuwarsa har kwanan gobe ban ta a ganin wani abu sa anin kirki daga bangaren ki ba, Allah ya shirya miki zuru'a Allah ya sa ki gama da duniya lafiya." Sai kawai ta fashe da kuka, itama Inna Merin idanuwanta sun cika da hawaye sai ta auyance ta share sannan ta ri e hannayen Yalwa ta na share mata hawaye lokaci aya tana fa in" Haba yalwa, ha in ku ne fa a matsayin ku na masu wakiltan mahaifinsa ni ai ban yi komai ba don Allah ki daina kuka ai mun zama aya tsakanina daku" Maman Bauchi tace" warai ai ko ba zuru'a tsakani an zama aya ballantana Allah ya riga ya ha a." Kowa a wajen nan sai da ya kusa hawaye saboda kukan da Yalwa take yi, Inna Meri kuma a oye tana sharan hawaye kada ya'yanta su gani ba ta san sun riga sun gani ba kuma gaba ayansu jikin su ya yi sanyi. Amman ban da Mansoor da ba ma a gane yanayin sa koda yaushe. Dakyar Yalwa ta yi shuru ta bar kuka amman haka ta bi su Bintu aya bayan aya duk ta yi ta saka musu albarka, Mansoor ya ce Mariya da Walida su auki kayan su zuwa notarsa zai kai su tasha ya sama musu mota. Mu'azzam ya ce su tafi tare, in sun dawo su sai su wuce haka ko aka yi tuni mazan suk fice kafin fitarsu ne Yalwa ta ce" A gaida Amarya in ta tashi ace mata ba i sun tafi." Sai Bintu ta yi karaf ta ce"To ko dai a buga mata kofa ne ku yi sallama Gwaggo? Da Sauri tace" yaleta ai ta zama yar gida yanzu za mu ara ha uwa." Da haka duka suka rankaya zuwa waje domin Rakiya hadda Inna Meri da ta L Lullu o mayafi, Yalwa kuma har aki ta bi magajiya ta yi mata sallama domin tana jin hayaniyar su ta shige akinta. A kofar gida su ka ha u da Baba Danjuma su ka yi sallama yana yi musu godiya suma suna yi masa, Mansoor da Mu'azzam da Junoir su ka tafi kai su tasha, kuma acan in Maman Bauchi ta fara yin gaba domin ita suna zuwa motar bauchi saura mutum biyu ta na shiga ba da ewa aka samu cikon shike nan su ka aga, Mansoor ya biya mata ku in mota tana ta godiya daman tun a gida Inna Meri ta di ar ma Maman bauchi komai nata saboda ba waje aya suke ba, Yalwa kuma da matar Baba karimu karamar mota ya samar musu Tasha gaba aya zuwa cikin garin Kwami da mallam Sidi ya biya ku in mota sannan shi kuma Mu'azzam ya ba ma Yalwa 20k ta na ta godiya tana matsan kwallah ba su baro tashan ba sai da motar su, suma ta auki hanya. Daga Tasha gida su ka dawo tunda su Mu'azzam su ma za su wuce ne a lokacin, Mansoor a waje ya tsaya bai shiga gidan ba Mu'azzam ne ya shiga ciki ya ara yin sallama da Inna Meri da sauran yan'uwansa dubu bibbiyu ya ba ma kowccen su ya ce in ya koma zai yi musu sa o, Hibba daman ta gama shirinta itama haka aka yo mata rakiya uu har kofar gida sai suka iske su Baba Sani da Baba Danlami, suna mgana da Mansoor orafi su ke yi masa na cewa su ba iyayensa ba ne da za'a ce an ba ma Baba anjuma shadda an musu an ware su. Shi ko tak bai ce musu ba saboda bai ma san an kawo wani kaya ba, ya dai yi shuru ya na jin su amman rabin hankalinsa na wajen Junoir ne da ke ri e a hannunsa. Suna ganin Mu'azzam ya fito kuma suk tafi wajensa su ka ja shi gefe suna ta masa koke koken da su ka saba, shima ba wasu ku i a hannunsa
Chapter 84 · 0% Book details