Sashe 195
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
okarin Fahimtar juna domin samun daidaito. Shi yanzu babban Blburin shi shi ne ya samu ya biya ma Inna ta je makka ta sauke farali, ga shi Contart in shi saura shekara biyu ya are a Gombe United amman bai yi tunanin yi ma kansa wani tanadi anan gaba, ya samu ku i tunda a wata aya sun je kano da kaduna sun buga wasa bayan albashinsa akwai allowense. Sannan kuma mganar Contrart din Captain din Team an saba daga waje akan auko wani a ba shi horo amman wannan karon sai ya samu Coach in su da maganar ga Musa pele a cikin su yake yana da okari tunda shi ne kamar matsayin Assitancen in Aji, yace me zai hana shi a ba shi horon.? A lokacin kallonsa Coach in na su ya yi kafin ya ce"In contart din mu ya are, ka shirya in da za ka koma ne? Sai Aji ya ce"Tukunna dai Coach." Sai kawai ya jinjina kai kafin ya ce"Ba na so ka bar mu, kuma ina son cigaban ka ina inan ina yi maka wani okari in ya tabbata zan neme ka, in kuma bai tabbata ba sai dai mu ara singing in contart in da kai amman ba zan bari Gombe United ta yi rashin za uru irin ka ba." Ya da e daman ya na jin Coach na yawan fa in ya na masa jokari bai ta a maida kansa ba, ballantana ya yi tunanin makomarsa anan gaba, shi kam me ya ke nema? Komai ya samu sai dai godiyar Ubangiji kawai mutum ne shi da ba shi da hange hange, sauka iyar rayuwa ce a gabansa ya yi ma iyalansa sannan ya farantama Iyayensa.. Shi ka ai yake da burin biya ma Inna saudiya ko da Mu'azzam bai ta a yin zencen da shi ba, Saboda baya son taimakon kowa yanzu dai haihuwan Mimi ne a gabansa sai Jamb in da Walida za ta sake yi, ga bikin Mariya na matsowa duk da shi sai bayan aramar salla gabda nabban sallah sannan za'a yi bikin. Ya dai fara ba ma Mimi ku i ta rike na siyan kayan haihuwa, itama a oye tana siyan ma kanta saboda in megidan ya gani zai yi mata fa an cewa shi ya gaza ne? Ko ya sakata ne? Shi ya sa ma ta ke oyewa ba ta bari ya gani ba saboda dai a samu zaman lafiya, duk da tana da ku i amman bai yarda da ta kashe ma kanta naira biyar ba, sai dai komai take so ta yi masa mgana, in bai da shi a lokacin sai ya ce ta ba shi lokaci, in ya samu sai ya ba ta, ba ya ta a duba aikinta ko gadon da ta tara shi dai ya sauke nauyin shi, sai kuma yake ganin kamar gazawa ce da ci baya ya zauna mace na masa hidima da ku inta amman za ta iya siyan kayan ado domin kanta ko ta yi wani sha'anin a bangarenta ko kyauta ga wanda ta ga dama ba zai hanata ba. Ya sake biya ma Walida Jamb bayan ya gama ja mata kunnen saura ta je ta fa i, sannan ya saka ta jamb class, sai fa a yake yi in aure take so ta yi mgana kada ta saka shi kashe kudi, Mimi ke tausan shi da cewa Jamb fa sa'a ne da rabo shi kuma ya ce har dakewa kuma da gaskiyansa duk abin da aka yi ma dakiya za ka iya cin ma nasara, itama Walidan ai ta sani dole ta dake da ari. Sannan BUK ya cike mata saboda Mu'azzam ya ce za ta zauna a gidansa ta yi karatun ta, bai yi mata katsalanta kan ra'ayinta ba ya ce ta za i Course in da take so sai ta saka Microbiology. Rayuwar dai haka ta cigaba tafiya a kwana a tashi ba wuya ga cikin Mimi na wattani takwas, Mommy ta yi mganar za ta koma gaban Hajiya ta haihu, Mimi na gaya ma Aji yace bai amince ba a tsarin shi ba tsarin matarsa ta je gida wanka a nan gidan za ta zauna ta yi wankanta da jegonta. Tunda kuma ya ce haka ta san yana kan matsayarsa sai ba ta matsa ba, ta ce ma Mommy za ta yi jegonta a gidanta ai suna kusa ba matsala, A watan ta je kaduna Khadi ce ta samu ari ta yi ta zubar da jini kamar ba za ta rayu ba. Ba tafiyar mota suka yi ba Jirgi ne ita da Hajiya da Mama suka kwana biyu suka dawo. Amman ta je gidan Ahmad sun gaisa da Matarsa ta na kuma dawowa Rukayya ta taso ta gaba kan shiryen shiryen biki tunda saura wata aya da an yi ma sai dai an ara ma wata aya ne a sama. Ga cikinta ya tsufa ba ta iya wannan zaryan Aji ma ya ce Rukayya ta aga mata kafa, ita kuma ta ce sai sun rama ma kura aniyarta itama haka ta wahala da na su bikin Aji ya ce dama ba don Allah ta yi ba kenan? Rukky ta na dariya tace eh sai an rama biki ba. Karamchi Tibi ta yi rashin ma'aikaciya Irin Rukayya domin tun saura wata aya da wani ta ijye aiki, duka ma'aikatan sun yi kewarta musamman ma Na Misau,itama Mimin ta na so ta auki hutu amman sai ta haihu saboda ta samu ishashen ookaci a gida tana kula kanta da abin da ta haifa tare da mijinta.Saboda shi ya na son kulawa ba zai mata uzirin domin ta haihu ta yi masa banza ba, nauyi ne zai ha u mata dole sai ta samu lokaci da hutu. Zuwa Lokacin sun gama siyan kayan haihuwa har na fitar suna, Itama ta ara ta siya ma kanta abin da take so da ku in ta. Zirga zirgan bikin Rukayya ma ya sa ta sassa e. Ga shi biki gida biyu ga gidan su Rukayya ga gidan Daddy ana saura sati biyu biki a kai kai lefe akwati takwas kuma kaya sai wanda ya gani. Nan gidan za'a kawota ta yi sati aya sannan mijinta ya auketa zuwa lagos gidan da Jaheed ya siya fili ya na ginawa ba'a gama ba, sai an gama za'a yi ma amarya jere anan Gombe. An shiga satin biki zirga zirga da hidima ya aru, Mimi da katon ciki a gaba ta ce ma ita ba wani kyau za ta yi ba tunda duk hallita ya sauya, sannan Gogan bai hana ta amman duk dare zai je ya auko ta ta kwana a gida da safe ya maida ta, ba ta zama a gida ga zuwa aiki ga hidiman biki, shi yavsa ba ta san Mu'azzam da yayan na shi sun samu matsala har sai Baba ya yi musu sulhu ba, kan mganar biyama Inna aikin hajji ne, an ta biya sannan ga Walida ta samu Jamb har Buk sun ba ta admmission shi ne ya kira Mu'azzam kam hidimar makarantar anan ne ma ya ke fa a masa ku insa kaf zai ha a ya biya ma Inna saudiya, shi kuma Mu'azzam ya na jin haka sai ya ji haushi ya ce ai tare suka ce za su ha a kudi su kai Inna Saudiya me yavsa ya zare shi a ciki? wato ya nuna masa shi Inna ba ta haife shi ba kenan?, shi ta haifa Mansoor ya so ya fahimtar da Mu'azzam cewa ba haka ba ne. Amman ya yi fushi Ya ri a kiran shi a waya bai auka ba sai da Mansoor ya je ya gayama Baba shi ya kira Mu'azzam ya yi musu sulhu, amman sai dai a ka yi yarjejeniyar Mansoor zai biya miliyan shida shi Mu'azzam ya cika sauran, dole a ka tsaya a haka sai dai Inna ta ji kawai ayanta za su biya mata ta je ta sauke farali ai sai ta saka kuka ta yi sujudaan godiya ga Allah ta na kuka ta na yi musu addu'an Allah yasa su gama da duniya lafiya. Ko kafin a gama bokin Rukayya har an kai Inna an mata pasport, an biya mata hajji arkashin jihar Gombe.Kowa na ta zuwan ma inna murna baki ya ki rufuwa, ita kuma Walida sai bayan salla za ta wuce kano makaranta tunda azumi ya kusa. Gefe aya kuma su Inna sun fara zuwa bita. Rukayya Amarya suna gama satin su suka yi sallama da an'uwa suka aga sai garin Ikko Mimi ta ba ta lambar Madiha tacce ga Yaya nan ta yi mata ba za ta yi ka aici ba. Bikin Mariya zai kama gabda babban sallah ne, Magajiya ta ce a aga shi sai bayan babbar sallah Uwar amarya ba ta nan lokacin ta dawo Inna kenan, tunda yanzu Magajiya ta saduda ta nemi gafaran Inna suna zaune lafiya sannan a'yan gaba aya sun ha e kansu, Maeesha da Mimi ma sun ha e kansu waje aya kamar wani abu bai faru ba Saddiqun ma harkan gini Auwali ya saka shi tunda shi yanzu sai godiyar Allah ya samu aukaka. Ana azumi saura sati aya Mimi ta sauka, cikin dare gab da asuba Naguda ya kamata Aji ya auke ta zuwa asibiti daman tuni ta shirya akwatin kayan hqihiwanta cikin ikon Allah ko awa ba ta kai tana nqguda ba, ta haifi arta mace jajir da ita idanuwan da bakin da hancin na Aji ne fatar da suman kan kuma duk na Mimi ne. Turbarakallah mssha Allah sanda ta haihu Inna na asibitin da Yaya Amina sai Baaba Uwani da Mama tunda ya kira su a waya ya sanar da su. Kafin gari ya waye labarin haihuwan Mimi ya kara e Gombe da kewayenta. Kuma kai tsaye uban arnin ke fadin an samu wata MARYAMA ta biyu. *Janafty* *INZB3019* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* https://chat.whatsapp.com/GKzdnJ5Gb62IjjqT6AYpcC No 1 online shopping kenan inda zaku sami duk wani kaya da ku ke bu ata, tun daga kan kayan kicin, laceses, atamfofi, shaddoji kayan yara maza da mata ,da uwa uba magungunan supliments wadanda ba su da illa na manyan mata inda zaki fito ki yi