Sashe 119
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
motarsa ya bata ya ce shi ba sunan shi direba. Ganin haka ya sa ta je ta arbo motar ta daman gidan Hajiya ta kaita domin ta shirya wasa da hankali Aji to yanzu da ya ganota dole ta saki wasan kwaikwayon nata. Rukky dai na ganin abun mamaki har cewa ta yi Mimi na wahalar da kanta kan wannan mura en Mijin nata da gane in da ya dosa sai Ubangijinssa. Duk da Mimin ta sauya ta ki a ta ara haske sannan tana cikin farinciki kowa ya san haka ba abin da ta nema ta rasa. Da man Aji ne kuma yanzu ta fara samo kansa, Sannan suna waya da Hibba tana ara ba ta wasu shawarwarin. Suna waya da Mommy da Khadi, Madiha ce sai dai in ita ta kirata, Dr ma yana kiranta shi da matarsa Jawahir, sannan tana zuwa haida Hajiya duk karshen sati, wani lokacin in ta je ta yi dare sai Aji yabje ya aukota, ko da yaushe dai sai ya rika ce ma ta" Babanki bai bar miki ku in da za ki maidani Direban ki ba, amman kuma zuciyarsa ba ta iya mata gardama in ta kira shi tana Bukatar shi. Zaman na su ya fara saituwa ba kamar baya ba, kuma a lokacin sun kwarari wattani bakwai da aure. Da karfi da ya ji ta ra a Aji da zuwa gidansa ya sake, da ta ji ya ce zai ce sai ta shirya ta ce za ta bishi da karfi da ya ji haka ya kwaso kayan sawan sa, gidan ne sai in yaje aukan wani abu ko kuma ya je ya motsa jiki ranar ce masa ta yi in can ya ke so to su shirya su je can su kwana. Shi ina zai iya, ai sai ya ji Kunyar Inna sannan kuma ai ya san fa gidan ya ce ta zauna anan gwara dai shima ya daina kwana a gidan har zuwa lokacin da yake ganin dacewar su dawo gidan gaba aya su gina sabuwar rayuwa. Ba shi da yarda zai yi ta mai da shi Kakanta shi kuma ba shi da mgana ballantana hargowa da sanyin sa ta yi amfani tana wasa da hankalin sa. *Janafty* *INZB2018* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 Rayuwar ta ci gaba da tafiya a haka, wasu na jin da i wasu kuma suna fuskantar akasasin sa, ta bangaran Mimi da Aji kuma sai son barka domin ta samu damar inke wasu arakan dake tsakanin su masu yawan gaskiya. Domin yanzu za su zauna su yi doguwar magana a tsakaninsu ko da ba za a wanye lafiya daga karshe ba. Sai dai bakinta yana mutuwa ne in ya ambaci yar masu ku i ko yar gata ko ya ce ar Major ko ya kira sunan Babanta gatsai kai tsaye. Ba ta da yarda za ta yi da shi, ta rasa ta hanyar da za ta bi, domin ta saka shi ya daina dawo da baya a zamantakewar su, sai dai ta kasa ta wannan bangaren, in dai magana za ta ha a su sai ya soka mata magana babu ruwan shi, ta kuma lura in ta nuna ta ji haushi yafi jin da i shi ya sa ta daina nuna masa ta ji haushi amman a asan ranta ba ta jin da i domin ba ta da yadda za ta yi ne ba ta so a kai ranar da za ta ji ba za ta iya auka ba. Sai take maida maganar na shi wani lokacin wasa shi ya sa ya kan ce mata" Kin raina ni ko? Kakanki ne ni? Ko kuma in ta tsokane shi sai ya ce" Zan make kanki, hala ni abokin wasan ki ne? Ko kuma in ta yi masa shagwa a ko daga magana ta nemi ta fara kuka sai kawai ya ka a kai kafin ya ce" Ai ni shike nan ba ni da mafita tunda na auro yar gata yar gatan ma iyar Major, dole na yi hakuri da shagwa a da duk abin da zan gani." Ita kuma sai ta murgu a masa baki tana fa in" Eh in, kuma a haka nan kaji duk duniya in ba iyar Major Kabir Dabo ba sai rijiya mai gaba dubu." In ta fa i haka baya mgana sai dai ya yi mirmishin gefe kawai ya yi mata shuru. Rigima kala take bin da shi. Ranar fa har amara ta ci wai sai ta je kallon wasan sada zumuntar da aka shirya tsakanin Team in su da Tudun wada team an shirya ne domin arin zumunci a tsakanin su, Mimi na jin labari ta ce itama sai ta je kallon wasan Saboda a can wajen aiki ta ji Na Misau na fa in za'a buga wasan shi ne ta saka rigiman sai ta je, tun yana ganin abun nata shagwa a ne daga baya ya gane da gaske take yi, sai kawai ya ci mgani yana kallonta kafin ya ce" Mimi kika sake naga kafarki a can wajen dag anan sai dai ki wuce gidan ku na Abuja." Ta ri e baki ta na yar dariya shi kuma ya gya a mata kai kafin ya ce" Yes! Allah Abuja za ki wuce ki gwada ni kuma ki gani." Ita kuma sai ta ce" Bakomai tunda tare za mu je, domin da kanka za ka mai da ni gidan." Kai tsaye ya kalleta kafin ya ce" Allah ya kyauta, kafata ta ara taka wannan garin da gidan ma gaba aya " Wato shi har garin Abujan ma ya tsana gaba aya. Lalle lamarin Aji yana Bukatar addu'a tunda al'amarin na shi ya wuce tunanim mai karatu. A bangaren Maeesha kuma sai ta fara ko arin shigema bangaren Inna Meri, tun bayan auran ta da Saddiqu wajen wattani biyu da wani abu kafarta bai ta a taka bangaren Inna Meri ba sai da Saddiqu ya koma lagos, sannan ta fara ko arin shigema Bangaren Inna Meri, ita kuma Innar ba ta ri e mata komai acikin ranta ba, ta kar e ta hannu biyu, Magajiya kuma kamar ta mutu Saboda bakinciki domin ita ba ta ga abin da zai ri a kai Maeesha wannan bangaren ba, ita ma Mimin ba ta zuwa bangarenta sai in har ta zo gaisheta, da ta yi ma Maeesha magana sai ta ce wai zaman shuru ne ke damunta shi ya sa Magajiya ta ce ga Mariya nan ta ri a taya ta zama, to ai itama Mariyan in ta na gidan tana bangaren Inna Merin ne. Ranar da Maeesha ta fara shiga akin Mimi sai da ta raina kanta da duk abunda take takama dashi a da tana aukan duk rukunin ba kamar ta yar gatan da iyayenta suka yi mata kayan alfarma sai da ta shiga akin Mimi sannan ta raina kanta ta ga komai Expensive ba wasu tarkace ba ne amman na alfarma me kuma forum ne masu kyau da tsada, sannan a karon farko ta fara jin haushi da bakinciki ganin ita Mimi an yi mata tiolet a cikin aki ita kuma ba waje dole tiolet in bangaren su Magajiya suke amfani dashi, sannan Uwa uba ta ga Mimi ta fi ta komai na rayuwa kyau, Kwarjini nasaba da Ilimi da gata, ita har aiki take yi sannan tana da nota Mijinta kuma mai kyau ne da tsari sannan Uwar Mijinta na son ta kamar ta na lasheta kannen mijin ta ma haka ji da ita suke yi kamar wai a miya sannan ta lura da bangaren Inna Meri an fi cin cima mai kyau sa anin bangaren su da kayan garanta ne na aure ake ta dagargaza ya kusa arewa Saddiqu kuma komai na shi ya are dole zaman gombe ya gagare shi sai da ya tatara ya koma lagos. Daman kuma Maeesha tun tasowarta ko a makaranta ba ta kaunar wata ta fita, ita tafi sn ta fi kowa a ko'ina ya zama itace adon gari kuma ya kasance a ko inan zancenta ake yi sannan ita za ta zama wacce ake riritawa sai ta fahimci Mimi ta kwace mata wannan bangaren. Dalilin haka har gida taje ta sakama Iyayenta kukan itama a sama mata aiki, ahalin an sama mata koyarwa kafin auran ta, ta ce ita ba za ta iya aikin koyarwa ba, ba ta son aikin wahala ta fi son aikin da za ta zauna a Office tana shan A.C ta juya kujera tana ba da umarni. Sannan har mota ta ce itama sai an siya mata, Mamanta ta ba ta hakuri ta ce tana dai gani motar babanta ma sai da ita suka yi saboda hididimmu. Domin itama uwar irin iyar ne masu son karya da nuna sunfi kowa. Kai tsaye ta ce mata" Ki yi hakuri Maeesha, Kina dai gani sanadin auran ki nan sai da Babanki ya saida motar sa, shima yanzu ko arin ya sake siyan wata yake yi. Saboda fita aiki da zirga zirga." Sai ta saka kuka tana fa in" Umma ki duba