← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 179 OF 208

Sashe 179

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kwallon kafa ta jihohin Nageria anda ya sani, da ma wa anda ma bai sani ba su sun san shi, ya ha u da su Ahmad Musa shima sun gaisa sannan ya nuna masa sani da cewa yana kallon wassanin shi sannan hatta shuggaban Super Eegless in sun yi mgana da Aji abin da bai sani ba Coach in su ya da e yana kai mganarsa sama tare da video in wasannin Aji fatan sa kafin Contart in sa ya are Allah ya aga sa zuwa sama amman baya ta a bari Ajin ya sani tunda yasan in ya sani zai ce shi baya bukata. Kwana biyu a ka yi ana taron na ara ma juna sani ne kan abib da ya shafi wallon Kafa ne, bai ara neman Mimi ba sai da suka gama taron gaba aya sannan ya memeta. Ranar da ya je gidan sun da e suna hira nan ya yi sallar mangariba da isha'i ya ci na rana da sare sai dare ya tafi washegari Mimi ta matsa masa sai da suka fita zaga gari, su ne wajajen shakatawa da kuma wajajen siyan kayan walama sun yi hotuna da Vedio sai dare ya maida ta gida. Washegari suka juya Gombe,sun koma saboda sallah saura kwana biyu ne. Tun yana Abujan sun yi mgana kan ragunan layya da zai siya. Daman duk salla Aji ke yi ma Inna layya Mu'azzam kuma sai ya yi ma Baba. Akwai daman wani anan anguwansu mai safaran Rlraguna daga taraba daman wajensa suke siya, Mu'azzam ya turo ku in raguna biyu ya ce aya na Baba aya kuma Baba Sani tunda shi ne Babba in kuma shi ya yi layya naman gida biyu za'a raba Baba Danlami ya ja na shi, shi kuma sai ya siya guda biyu na shi aya na Inna guda aya, Mimi ma za ta yi amman ita Daddy ne yake siya mata ita da Hajiya. Ana gobe sallah a ka raba ma kowa ragon shi su Baba Sani suna ta godiya, Auwalu kuma ya siya ma Magajiya an bunsuru ya ce ta yanka ta yi ta murna tana saka masa albarka, abin da ba ta yi a baya amman yanzu ta fahimci yadda duniya take. Ana goben sallah a daran sai ga wata iyar kanin Maman inna, suna matsayin yar mace da yar namiji ne, amman ubansu aya ne da babanta. Lokacin da suka rasa mahaifinsu mahaifiyarsu ta kwashe yayanta sai bayan sun girma me suka nemi dangi, kuma shima ba'a nan sokoto ya ke zaune ba ya na tureta ne cikin garin Sokoto, Ita ce ta sauka a gidan wanzamai tunda wayar Baba anjuma ta kira. An fa a mata tana da wata uwa a garin Gombe shi Baban nata dake kwance ya na jinya ya ba ta lambar Baba anjuma da ita ka ai gare shi ba shi da lambar Inna. Da ta fara biyawa ta can babban gidansu na Argugun ne ta samu tabbacin Inna Meri na aure a garim Gombe ne duk da ta kwana biyu ba ta je ba, shi ne ta shirya ta zo gombe sai ga ta a gidan Wamzamai ta sauka akin Magajiya. Inna ta san Tanimu ne ka ai ya rage mata acikin an'uwanta duk sauran sun rasu amman shi ba shi da zumumci sau aya ta ta a zuwa cqn Tureta, ko argungun sai ya fi shekara goma bai je ba.shi ya sa itama ta manta da shi kawai. Ta san yana da a amman ba za ta san su da adadin su ba.. A Daran salla Inna meri na zaune a falo tana na casbaha,Walida na kitchen tana ta suyan kajin da Yaya Mamsoor ya kawo musu sai ga Baba anjuma tafe ba bakuwa tun kafin ma ta yi mgana Inna ta ga kamar su da Ahalnta. Safiya da goyom yaronta namiji ta zo sai guda biyu yan biyu mata ma su takawa, Lokacin da ta ce ita iyar Tanimu ce Inna ba ta yi mamaki ba domin taga kama bakinta ya i rufuwa Safiya ta ga tarba akin mai katifa aka sauke ta a ciki Inna ta ce Walida ta ba ta duk abin da take bukata, a daran kwana suka yi hira nan ta ji ashe Tanimun na kwance ma ba lafiya shi ne ma yace ta je ta nemeta tana da wata Uwar a garim Gombe, Ita ma a can Tureta ta ke aure yayansu namiji ne amman ya rasu saura su mata biyar itace ta uku Inna Meri tana ta fa an shi ya yarda zumumci, ga shi yanzu ko can gida ba wanda yasan halin da yake cikim Safiya ta ce an sani amman ba wanda ya bi ta kansa Inna ta ce To tunda bai auki kowa da muhimmanci ba wanda shima domin yanzu Lalura ta same shi a tsaya ta kanshi. Nan da nan Inna tace ana fice sallah za ta bi Safiya ta je ta Du an'uwanta, Washegari sallah ko Sabom kayan inna Ta auka ta ba ma Safiya ta saka tunda sai a hankali daga ita har yaran nata daga gani suna cikin wahala. Halima ce mai yaran mata sa'anin yan biyu Inna ta kirata ta ce in za ta zo ta zo mata da wasu daga cikin kayan su zainab, yaran kuma na goyo Inna ta ce Amina tunda ta na da aramin goyo. Mansoor bai son da mganar zuwan wata bakuwa ba sai da ya zo aukan Inna domin tafiya Idi ya ga bakuwar. Inna ta gabatar da ita a matsayin tubashiyarsa ita kuma ta sanar da shi Baban Inna kenan babban yaronta da ta haifa a can garin kwami Sauran yaran suna nan zuwa za ta gan su. A mota Mansoor suka je sallar Idi, Inna sai Walida da Safiya sai Mimi a gaban mota can gida kuma Baba ya tafi a mashin insa tunda Aji ya ba shi mashin insa, bayan sun dawo sallar idi a ka yanka yanka ragunan layya masu fili da gyara suna aikin su, ita na Mimi a can gidan Hajiya za'a gyara a soya mata na shi kuma anan za'a gyara sai su tafi da shi can Mimi ta soya. Suna gidan har azahar Safiya na ta yi ma Aji wasan dake tsakanin su amman ba ta ga fuska ba sai bayan tafiyarsu ne Walida ta ce mata"Wanman fa da kika gani bai son wasa ba, dama yaya Mu'azzam ne." Ita ta zauna ta na yi ma Safiya bayanin iyalan Innar gaba aya. Lokacin da Aji ya kira baba Yakubu domin gaisuwan sallah ne yake gaya masa bikin Yayansa guda uku bayan sallah da sati aya, Inna ta sani domin ta taba gaya masa sannan Gwaggo Yalwa ta na can har yanzu ba ta koma gida ba sannan kuma da ya kira can kwami Sadi yaron baba karimu ke fa a masa tautsuyi ya samu Babansu ya fa i a mashi a hanyar gona ya samu karaya da raunika kenan bayan sallah tafiya kwami da Bauchi dole. Ranar sallah na biyu Mimi na gida ta lna aikin nama su cincin kuma aikatau ta ba da, Ranar salla ta uku kuma gidan Inna ta yini, Safiya ta yi ta mamakin ganin yadda su Halima ke yi da Inna ta sha mamaki da Walida ta ce ba ita ta haife su ba. Bintu ce sarkin baki tana cacankarta itama tana ramawa, ranar salla ta uku Mimi ta je gidan Hajiya dagacnan ta biya ta gaida Daddy,har suka ha u da Jaheed suka gaisa kamar wani abu bai faru ba. A ranar ta je har gidan su Rukky daga nan ta rakata suka je gidan Bibi, gidan Nasir ne ba su je ba saboda Rukayya Ahmad kuma wannan sallar a kaduna suka yi. Sai Dare ta dawo gida Aji kuma ya ce ta gama fita, ta yi zumumci gidan Nafisa bai samu ba sai dai ta kira wayarta suka gaisa Nasir din dai da makama sun zo gidan. Mu'azzam da Hibba ba su zo sallah ba. Suna can kano amman suncji labarin zuwan bakuwar Inna, Safiya da tafiyar Inna, amman ba su tafi ba sai bayan sallah da kwana hu u,.Tunda har gidan Wanzamai ta je ta yi ma Magajiya sallama abun mamaki har ta na ba ma Safiya 1k, ta yi ma Inna faram faram kamar ba ita ba. Mansoor ya kai Inna tasha sun rabu akan cewa ta gaya masa Bintu da Halima da Mimi za su je bauchi biki shi kuma ya je ya gaida Babansa sai ya bar su su karisa Bauchi sai an gama biki sannan za su dawo. Kai tsaye ya ce" Inna to ni fa? Da wa zan zauna? Inna ta masa dakuwa kafin ta ce"Ban sani ba, da dawa kake zaune? Sai ya sosa kai yana mirmishi. Safiya taga sha tara na arziki. Kaya na sawa haka su Bintu suka ha a mata har da na yara sannan ga Atamfofi guda uku biyu Manoor ya siya aya kuma Mu'azzam Innan ma ta ba ta kayanta sabbin ga Safiya sannan ga ku i ma su yawa da Mansoor ya ba su a hannun su wanda zai ishe su har da guziri. Inna ta tafi da kwana aya Aji da Mimi da Bintu da yaya Halima suka sauka a garin kwami Walida na gida wajen Magajiya domin da taji Inna na mganar ta koma wajen Amina sai ta ce me zai hana tazo ta zauna tunda ga Mariya? To daman ai magajiyan ke nuna wani abu Inna na jin haka ta ce walida ta koma can sai ta dawo gidan kuma a ka rufe, Walida ba ta so amman ba ta da yarda za ta yi. Sun je sun iske Baba Karimu har an aura sa, Mimi ta ga gidan da aka haifi mijinta Mansoor nan ya bar su za su kwana da safe tare da sauran mutanen da za su je biki za su karisa Bauchi, ya ba da ku i a hannun Sadi babban yaron Baba karimu kuma ya ce in akwai wani abu a kira shi. Inna ta isa Tureta tun a daran da suka tafi, Kuma tun bayan da suka yi waya ba su ara ba sai da ya dawo daga Kwami suka yi mgana ta ce jikin Tanimu ya
Chapter 179 · 0% Book details