← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 208

Sashe 17

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sha tsaraba an gode Allah ya ba da lada." Magajiya ta sake yin kwafa kafin ta sauke ajiyar rai ta na fa in"Uhm! Daga nan ba ta kara mgana ba, sai dai jefi jefi ta na ta sakin tsaki ananu. "Salamu Alaimkum.." Muryan Jummai ya shigo tsakar gidan lokaci aya da bayyanarta a tsakar gidan fakan fakan ta shigo gidan ga goyo ga anta guda uku kai da kai suna bin ta a baya Magajiya ta dakata da okarin zuba ruwan da take yi za ta yi wanka. Gaje ce ta tari Jummai da fa in"A' a Jummai ce a gidan." Jummai na zama saman tayels in dake Kofar akin Magajiya lokaci aya tana fa in "E Gaje, Magajiya ina kwana, wai Mu'azzam ya zo garin nan aron nan munzali ya ke fa a min ya ce da safe ya ganshi" Ta fa a tana nuna an babba ciki anta. Magajiya bata yi mgana ba Gaje ta ce"Eh ya zo jiya, kin makara har mun cinye tsaraba." Jummai tace"Kan uba har kun ma isa, Magajiya ina tsaraban mu? Magajiya ta kalleta a fusace kafin ta ce"Sai ki shiga akin uwarsa ki tambayeta domin duk abin da ya zo da shi shashenta aka shiga da shi, sai abin da ta ga dama ta aikomin da shi." Ta fa a tana nuna bangaren Inna Meri ta na jin wani bakin ciki na yi mata suya acikin ranta. Jummai ta rufe baki kafin ta ce"Wai ka an ta baki magajiya? Kafin ta yi mgana, Gaje ta yi saurin cewa" To ai daman haka take yi, ta wani tattare komai sai kace agolan an ta ne ya kawo, ai ba ita ta haifi Mu'azzam in ba, balle ta rika tattare komai in adalci zata yi sai ta fito da shi ayi raba dai dai.". Ta karishe fa a a na waige waige na munafunci jummai ta sauke numfashi ta kwanto goyon arta ta bu e rigarta daman tuni ta cire hijabi, nono ta jawo wani yaraf kamar tsumma a yamushe ta tura ma yarinyar nono a baki Lokaci aya tana fa in"Ta wani fannin da ar gaskiyarta fa gaje, kin manta lokacin da Maman Mu'azzanm ta rasu, Baba ya yi ya yi da Magajiya ta rike su ta ce ba zata rike an kowa ba, bayan ya auro Inna Meri ya ba ta su ta kuma kar e su ta ri e su da Amana to anan fa banga laifinta in ta kankane komai ba, da Magajiya ta rike su da yanzu komai suka samu yana bangarenta ne." Magajiya kamar ta kai ma Jummai duka haka ta ji, cikin ufuluwa da aga murya ta ce"Eh din,na fa a na kara fa a bazan ri an kowa ba ni ma kaina ana sun ishe ni." Jummai ta ce"Hmm! Kafin ta mike yarinyar ko gama shan nono ba ta yi ba, ta warceta ta saba a kafa a lokaci aya tana fa in" Bari naje shashen Inna Meri na samo tsarabata." Harara magajiya ta bi ta da shi kamar Idanuwanta za su fa asa. Gaje ta rakata da fa in" Za ki samo kam, domim Meri ba daga nan ba wajen kyauta." Magajiya ta kalleta a wulakance kafin tace"Gaje ba kin gama shanyar ba? Gaje na rawan baki ta ce"Eh dama..! "To kama gaban ki gaje, kinsan halina bana son Munafunci yanzu sai aji mu da ke." Take fa a lokaci aya tana zuba ruwa a botiki rabi ke shiga ciki rabi na zu ewa saboda bakincikin an yabi halin kirkin Inna Meri, magajiya mace ce mai bakin kishi da hassada da yashi. Gaje ta auki botikin ta kama hanyar fita tana fa in"Abun bai kai ha ka ba Magajiya sai an juma." Daga haka ta fice ta na ta e baki. Magajiya ta ja tsaki sai a lokacin ta ga munzali yaron jummai. Tsawa ta daka masa kafin ta ce"Ta shi ka bi uwarka kafin na mare ka." Sumu sumi ya mike ya bi bayan uwarsa kamar yadda kakarsa ta fa a ita ka ai ta shiga akinta Lokaci aya ta na dage labulen aakin ganin shi kaca kaca. Kyafci ta yi lokaci aya tana fa in"Sai na yi ma mariya bugun tsiya, yar iska yarinya kawai." Take fa a ta na faman kaye kaye ta na tsaki ita ka A shashen Inna Meri kuma ya kacame da hira, Jummai daman akwai zence in ta zauna kaf sai ta zazzage asirin gidanta kullun cikin babu, ba ranar da Jummai za ta zauna ta fa i alheri a kan mijinta sai dai ta ce ba ta da shi Saboda a taimaka mata. Mu'azzam in yazo gari haka ya ke fama da babun an'uwansa marasa godiyan Allah, Mansoor dai ba ma ganinsa suke yi ba shi ya fi yi ma mazan matan ma wata sai ta yi shekara bata ganshi ba tunda ya fara harkan wallon nan. Kuma sun fi sakewa da Mu'azzam Mansoor daman shi tuntuni sun ata garinsu a wajensa mata ba ta isa ta tare shi da wata mgana ba. Jummai ke ba da labarin a anguwarsu wani gidan an majalisa yana raba tallafin kayan abinci da suka je bin layi sai da ta yi fa a da wata mata. Hibba na zaune ta ce"Kai yaya Junmai dambe a titi ba girman ki ba ne." Bintu ta yi dariya kafin ta ce"Baki san Yaya Jummai ba ne shi ya sa." Hibba sai kawai ta ka a kai ta ce Allah ya kyauta wayarta mai tsada ta auka ta tura ma Bobo inta sakon tana Jiran sa zai zo ya kaita gidan su ne yau can zata kwana. Daman auran zumunci ne tsakaninsu da Mu'azzam iyar kanwar mahaifiyar Mu'azzam ce aka yi ha in zumumci. Yanzu can bolari zata fara biyawa babban gidansu kafin ta wuce tudun wada gidansu. Sai ya ce mata yana tare da Mansoor in sun gama gashi nan zuwa. Amina ta kalleta kafin ta ce"Kun fasa tafiya can tudun wadan ne? Sai ta girgiza kai kafin ta ce"Ya ce yana wajen Yaya Mansoor in sun gama zai taho." Bintu na jin an ambaci sunan shi ta yi saurin cewa"Baban Inna, uhm ban fa a muku abin da ya yi min ba? Nan ta shiga ba su labarin fa an da yaje ya yi mata a gaban kishiyarta da mijinta. Cikin takaici Binta ta ce"Ni ba abin da yafi ban haushi sai cewan da ya yi sai ya yi biji biji da ni na kara mgana a wajen." Jummai ta ce "Kan uba, shi fa daman masifaffe ne, har yanzu bai daina masifarsa ba." Halima ta ce"Ya rage masifa amma ya kara ninka bakar zuciyarsa." Hibba na jin su ta na dariya sau aya ya ta a zuwa gidanta na kano sai dai su hadu in sun zo garin nan. Ta san shi tun suna yanmata tunda suna zuwa gida nan. Ita dariyansa ne ba ta ta a gani ba, Kamar baya son zama acikin mutane ne. Nan aka bu e caftan Baban Inna ana ta gulmansa. Hibba na saurare tana dariya farar mace ce doguwa mai kyau da ita ga gashi da ka ganta ka ga bafullatan gombe. Suna cikin mgana Inna Meri ta le o tana fa in " Duk ina jin ku, ku gama za ge min Babana na gode." Sai gaba aya suka saka mata dariya har da Jummai tana fa in"Ni dai inna ban da ni kar ki hanani tsaraban Mu'azzam" Domin jummai akwai son abun duniya zata iya kwantar da kanta saboda abun duniya. *An samu kuskure a page 1, in da na ce Mimi ta karanci Mass communication Faculty of Sciences, kuskure ne zan ce ne a faculty of Social Sciences* *IDAN AN CIZA..!* *Wattpad:Jamilaumar315* *Arewabooks:Jamilaumarjanafty* *Mallakar:Janafty* *SADAUKARWA GA HAJIYA AISHA AHMAD IYA* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JMpd8nXr7TIDD3ILDXh64z *Page 6* Mu'azzam bai shigo gidan nan ba sai bayan la'asar Hibba har ta gaji da jiransa, sanda ya shigo har lokacin Jummai tana bangaren Inna Meri ba ta tafi ba daman Mu'azzam in take jira ko za ta samu ku i a hannunsa. Tsaraba kuma sauran wanda ya rage na bangaren Inna Meri ta raba gida biyu ta ba ta rabi, daman dankali ne sai wake da garin rogo, sai siga da ya kan zo da shi a raba ma yan gida da makota. Turamen zani guda biyun da ya zo da shi yace aya Inna Meri aya kuma Magajiya kuma an kai mata nata amman a inda Mariya ta sauke kayan kallon banza ta yi musu ta kauda kanta nan suka kwana kuma ba ta kauda su ba, ballantana ta ga abin da ke ciki. Ita babban bakincikin ta ita ce mace ta farko da ta auri Danjuma a matsayin saurayi da budurwa tun ya na matashin sa, amman yau daga karshe ita ce koma baya a cikin gidansa. A ce har wata banzan bassakwata ta zo ta fita matsayi aciki gidanta da tun tana da kuruciya take cikin shi. Sannan karin takaicinta gaba aya inna Meri ta siye kowa na gidan da kirkinta, sannan an gidan masu ku in
Chapter 17 · 0% Book details