← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 206 OF 208

Sashe 206

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

haifa Ya ra a masa suna IBRAHIM, ita kuma Mimi ta na murnan a saka mata sunan Abi sai da ya dawo ta ji yana fa in ya yi ma Jariri hu uba da Ibrahiim,abun na ranta ya sa sai da ta furta masa shi kuma ya ce ai haihuwa yanzu suka fara ta yi kokari nan da wattani ka an ta kara samun ciki sai ta haifi Baban nata, Murga a masa baki ta yi ba tare da ta yi masa mgana ba ganin kamar da gayya yake mata mganar, su khadi sai dai suka zo suna suna mai cike da mamakin daman Mimi ciki ne da ita? Shi ne ba su ta a sani ba Mommy ce kuma da Hajiya su kuma ba su yi mganar da kowa ba, ko Rukky a bakin Aisha Ta Karamchi ta ji Mimi na da ciki ta kirata tana mata tsiya ta samu zuwa suna tunda daman wannan shi ne karon farkonta na zuwa ganin gida. Shima a sunan Ibrahim wanda za'a ri a ma alkunya da Babangida, an yi abubuwa sosai kamar na sunan Ummi ma sha Allah, a haihuwan Babangida Aji ya siyama Mimi dan areriyar sarka gold mai tsada a matsayin tukwaicinta. Sannan ya ce itama mota za ta biyo baya da yardan Allah. Mimi ta ji da in wannan kyautar sosai haka ta ri a nuna ma mutane cikin jin da i. Haka dai mimi ta cigaba da jegonta wannan karon Baba uwani ne ta zauna da ita na sati biyu sai ta koma gidan Hajiya ita kuma daman ta iya ta cigaba da Kula da kanta da ayanta. Miji kuma sai dai su yi mgana ta waya Aji na neman ya ace ma ganinta saboda yanzu duniya ce ta san shi ba jiha ko asa ba. Mimi na kula da yayanta gefe aya kuma ta na kula da kasuwancin ta da yanzu sai habaka yake yi, Aji kuma na can Abuja sai ya samu lokaci zai zo ya ganta amman fa komai na bukatar rayuwa ya tanadar musu ba abunda take nema ta rasa ku in ta kuma suna account in ta. Ba abunda ta ke siya in ba kyauta za ta yi ba,ko ta ga wani abun ta ke so za ta siya ko za ta siya ma yayanta. Rayuwrta take yi cikin kwanciyar hankali tun tana damuwa na rashin Aji a kusa da su ne har ta fara sabawa tunda ga anuwa lullu e da su, ta gama arba'in in Babangida Mariya ta haihu suka sha suna, Ta samu namiji an saka sunan baban mijinta Ahmad, Walida kuma tana kano sai sun samu hutu ta kan zo gida, Inna kuma daman ta saba zama ita ka ai in kuma tafiya ta kamata ta rufe gida ta je ta yi zumuncinta, ko kuma wani lokacin yaran su Bintu na gidan suna eta mata kewa. Amman Ummi kan sai dai in tare da Mimin suka je gidan Aji ba mutum ba ne da kan bar yaransa su je wani waje hutu ba, ko da gidan Inna kwana in ya wuce aya zuwa biyu sanda ta fi sati ma lokacin da ta yaye sati biyu ta yi da kansa bayan ya dawo ya je ya aukota zuwa gida. Shi ba shi da ra'ayin irin haka ba wai domin yana da wani dalili ba ne. ****** *BAYAN SHEKARU SHIDDA* Bayan shu ewar wasu shekaru kamar shidda. A ya yinda Mimi da Aji suke da shekaru goma da aure an su biyar Tunda Mimi haihuwan kusa kusa take yi bayan Babangida ta kara samun mace sai taci sunan Mommy, suna kiran ta da Batul,sannan ta kara yin mace mai sunanta sunan Hajiya kuma wato Fatima suna kiranta Fati ba sa mata alkunya, sai aramin su mai sunan Mu'azzam shima ba sa masa alkunya, duka cikin shekaru goma Mimi ta haifi wa anan Zzaratan ayan nata, tare da gwarzon mijinta Best Nigerian player Mansoor ibrahim Aji wanda ya shahara ya samu aukaka ba iya kasar mu ta Nageria ba, ya kutsa kasaahen ketare sun buga wasa manyan kasaahen duniya ma sun kutsa sun buga cikin kwararun manyan yan wasan kwallon kafa, kama daga manyan manyan kungiyoyin kwallon kafa na kasashen ketare sun yi wasa da su. Sannan sun ta kawo masa hari domin hayarsa ya koma turai buga wasa ya ce har Abada shi sunan shi Aji Ajin kasar ne shi ba Ajin turawa ba, shiyasa an kasa siyan shi ballantana ya bar kasar sa ya koma wata asa. Sun buga easa tun daga Nation Cup da sauran manyan mamyan wasanin FIFA, a yanzu a kungiyar kwallon kafa ta asa mai suna Super Ealges ba kamar an wasa irin Mansoor Aji, tunda sannanun duk sun yi ritaya su Ahmad Musa, shi ne kuma ke rike da mu amin Captain da ya samu wannan matsayin saboda shin in Dodo ne a Filin wasa sannan wararra ne wanda ya samu kyakyaawan warewa. A yanzu a Nageria Mansoor Ibrahim Aji ne fitattacen an wasan kwallon kafa da ke kan gaba da kowa cikin shekaru kusan ashirin da ya kwashe ya na buga wallo ya na da shekaru arba'in da hu u a yanzu amman sai kace an shekara talatin ne saboda hutu da jin da i da ku in da suka zauna masa, Mansoor Aji ya na da ku i da bai san iyaka ba, kwallo yake yi kuma ita ta raa masa. Duniya ce ta san shi ta dalilin kwallo ya taka kasaahen da bai ta a tunani ba sannan ya buga wasanni da an kwallon da a baya sai dai ya gansu a hoto. Bya samu cigaba sosai acikin shekara shiddan nan da ta gabata ya kai Baba Makka har da Magajiya ta je ta sauke farali, Sannan gidan wanzamai a garin gombe da ke anguwan arawa in kasan gidan a baya a yanzu in ka so ba za ka gane gidan ba, an buge shi an gyara shi zuwa na zamani har da katon get. bangaren Magajiya an ha e mata har da in da Maeesha ta tashi a ka mata flat mai girma sannan itama Maeeshan can bangaren an ha e mata na in da Inna ta tashi ya zama Flat mai girma sannan kuna bangaren su Gaje man an maida shi na zamani sai wanda ya gani, gidan ya fita dabam a anguwa saboda kyan shi sannan ya gyara masallacin kusa da su an yi masa bene ya koma na zamani, sannan matasa anguwa da sauran jama'a ya na taimakon su daidai gwargwardo ba ma iya anguwansu ba kaf kafatin Gombe da kewayenta suna alfahari da samun za uri daga jihar su. Har can gidansu na mallam Sidi ya gyara ya maida shi na zamani Yalwa dai an gama jinya an koma ga Allah ya ba ma Baba karimu jari mai kauri yana kasuwanci. Inna kuma ta je saudiya sau biyu sannan ta je Umra, Mu'azzam ya samu karin girma an sake cilla shi kaduna shima yayansa uku, su Bintu kuma dukkansu suna cikin rayuwa mai kyau, Aji ya ba ma kowacce jari suna kasuwanci, Auwalu kuma ya zama babban Enginer har gidan kansa ya yi shi kuma Saddiqu na zama a shagon da Mimi ta bu e na Abaya da Takalma da Jaka mai suna MIAJ STORE shima yana saida jallabiyan maza da huluna ba ta masa mugunta yana samu sosai ya na rufa ma kansa asiri. Aji ya siya mata sabuwar motar ya yi mai kyau sannan ya siya ta yara wacce ake kai su makaranta har Inna ya siya mata mota ya kuma aukan mata direban da zai ri a zirga zirga da ita, tsohuwar motarsa kuma ya ba ma Baba ita, mashin in kuma aka siyar sai a siya ma baba Danlami da Baba Sani sabbi suna hawan su, babu wanda Aji bai taimaka ba adanginsu ba, Mu'azzam ma yana iya bakin okarin shi. Tunda bai kai Aji samu ba shi da a wata yana samun sama da Miliyan albashinsa( ba arya ba yan kwallo suna samun mahaukata ku i balle shi Aji da kasa ke alfahari da shi). Gidan gwammatin Gombe ba ya da shamakin shiga haka ma can Villa a garin Abuja, sannan ya zo ya na taimakon Gombe United camp din su, su zinder suma duk sun samu cigaba sai wasu ne eake cigaba da rain sannan har Coach in su bai manta da shi ba alheri daidai gwardo yana yi masa. Shi dai burinsa matasa su cika burinsu, har Team na shi na musamman ya kirkira daga anguwan Arawa mai suna M.I AJI ARAWA TEAM, jaririya ce horar da matasa ake yi masu sha'awan wallon kafa. Kaf ayan nan hu u a gombe Mimi ta haife su, sai karamin su ne Mu'azzam ta haife shi a garin Abuja ko da yaushe Aji na kan hanyar zuwa ya gansu ko kuma in sun samu hutu su je ita da yara, Inna ta gaji da zirga zirga ta zaunar da shi ta ce ta yafe masa ya auki iyalansa zuwa in da ya e zaune domin Mu'azzam ne ya gaya mata abunda ya sa Ajin ya i maida Mimin can Abuja ga adaya, lokacin daman an maida ta Editer a ma'aikatansu na karamchi ta daina karanta labarai Office gare ta duk ta dalilin Aji domin kishinsa bai ragu ba, sai ma abin da ya karu, dole ta ijiye aikinta ta tattara ita da yara suka koma Abuja gida kuma sai megadi tunda in suka zo garin nan suke sauka har Mu'azzam ma yanzu ya mallaki gida an garin Gombe. Su Nasir ma duk sun samu cigaban rayuwa, amman duk da haka Aji bai manta da su ba ana tare har yanzu kamar baya sun zama manyan mutane sun girma sun yi 6a a girma ya kama su shekaru sun ja, A shekaran da ta Mimi ta koma Abuja suka je suka yi aikin Hajji tare da Aji a kuma wannan lokacin tana karatunta na Phd ta online a wata jami'a a america sannan gefe aya ga kasuwaancinta yanzu kai tsaye take oder kaya daga India ko Dubai. Da kyakyawan takardunta da warewanta wajen aiki ta samu aiki a NTA Abuja matsayin News Editer again, burin Aji ya cika an daina nuno fuskarta ta
Chapter 206 · 0% Book details