Sashe 93
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hu u ya aga kiranta su ka gaisa sannan ta ce masa" Mu'azzam ba ka da wata lambar Aji da ake samun sa ko da yaushe? Cikin Mamaki Mu'azzam ya ce" A'a lambarsa guda aya ce ita ce wacce kowa ya san shi da ita, me ya faru ne? Ko kin kira shi bai auka ba ne? Sai ta gya a kanta sannan ta ce" E,wallahi na yi ta kiran sa bai auka ba daman yau zan koma wajen aikina shine na ke son fa a masa kafin na wuce." Kai tsaye Mu'azzam ya ce" By now gaskiya ya na Studion in su, suna da morning training yau da mu ka yi waya da shi jiya da daddare yake fa a min hala ya yi fitan sassafe ne ba ku samu kun yi mgana ba? Sai kawai ta ce masa eh suna cikin mgana ta ji ana kiran wayanta tana dubawa sai ta ga shine ai da sauri ta aga kiran sai ta yi holding in kiran Mu'azzam ta aga na Aji. "Hello, Assalamu alaikum." "Wa'alaikis salam" Shuru ya biyo bayan sallamanta da amsawar sa, na tsawon mintina hu u kafin ta ji kamar yana ko arin yanke wayar ai da sauri ta ce"Dama! Dama zan ta fi wajen aiki ne shi ne nace bari na fa a maka." "Aiki? wani aikin kuma? Ya tambaya kai tsaye kamar bai ta a sanin ta na aiki kafin ta samu zarafin mgana ba kawai ta ji ya na fa in" Ai tunda kika amince ma aurena ya kamata ki saka a ranki ke da wannan aikin har abada Fatima." Gabanta ya fa i cikin wani yanayi ta ce" Ban gane ba? Kai tsaye ya ce" Kin gane sai dai kin so ki kauda tunanin ki daga ganewar ne, So bari na je kai tsaye aikin nan naki na cikin cikon sharu dai na uku, in dai kina da aure a saman kanki kin bar wannan aikin domin ba aikin da ya dacecda matan aure nagari ba ne, aiki ne na shagala da sa on ubangiji domin a nuna nuna ma duniya kyawun mace har ta fitar da wasu daga cikin sassan jikinta mazan da ba muharramanta ba suna kallonta suna jin da i, ko suna jin ta na burgesu, saboda haka ni da aure na ba zan bari a cigaba da wannan lalacewar ba, ki rubuta takardar ijiye aiki ki aika musu." Yana gama fa in haka ya kashe wayarsa ya bar Mimi zaune mamakin kalamansa sun sandarar da ita a zaune har ya kashe waya ta rasa mafita, zufa ta ji ta na keto ma ta wlh ta na son aikinta ba za ta yarda ta rasa shi ba kai tsaye ta ara kiran shi tana gabda katsewa ya aga kiran cikin kaushin sa ya ce" Ba in al alami ya riga ya bushe, sannan ba ki da wani lokacin Jayayya a yanzu Fatima." Mimi ta ji wani abu ya tokare mata zuciya da sauri ta ce" Amman da aiki na ka aure ko? Kuma ni ba ka yi mganar aiki ba kafin haka shi ya sa ban auka zai zama cikin sharud an ka ba." Kai tsaye ya ce" Ai na ce ina da sharu dai guda hu u, biyu zan fade su a lokacin biyu kuma sai bayan aure, na ce in kin amince na aure ki in baki amince ba zan miki dole ba, kika kuma amince sannan har mahaifiyarki da kakarki sun amince da sharu dai na a lokacin kinga ba ki da wata hujja dawo da hannun agogo baya malamam Da gaske nake yi da aure a saman kanki ba za ki je kina aukan zunubi kina shafamin ba." "Don Allah ka yi ha uri ka da ka hana ni aiki na." Mimi ta fa a cikin karyayyen sautin da ya kusa saka Aji acikin halin da tuntuni yake ko arin kauce ma shiga hakan. Da Sauri ya ce" Ba a Rufe na yi wannan abun ba, da amincewarki sharru dan nan suka biyo baya." Daga haka ya katse kiran domin sai ya ji ya na jin wani iri daga asan ran shi, Muryan Mimi ka ai kan sanyan shi cikin wani hali sau tari sai ya kan ji kamar ya bu e zuciyarsa ya nuna mata matsayinta amman tuna abunda ya faru yasa ya ke iya jin zai iya danne komai. Ta dalilin mahaifinta ya koma a yadda ya ke yanzu, so ya ke itama ya kuntatamata kwatan wacin yadda Mahaifinta ya untata ma tashi rayuwar amman sai ya ke jin wani lokacin kamar zai karaya, kamar Soyayyarta da ya binne acikin zuciyarsa ta na shirun rusa masa tsarin sa, kuma shi kishin ya ke ji na bala'i a kanta amman bayan hanata aiki na cikin tsarin sa amman kallon da wasu mazan ke yi mata me ya sa zai dame shi? Ya yi shekaru ya na awainiya da acin zuciya na yadda maza da yawa suke iya ganin ta a yanayin da shi ka ai ya dace ya santa kuma ya ganta shi kanshi lokacin ya na tsoron bakar zuciyarsa domin ta na ji kamar duk ya bi ya ule ma duk wanda ya ta a kallonta ya ji ta burgeshi Ido zai iya kashe duk namijin da ya ta a tunanin ta a jikinta. arin yakice tunaninta ya yi acikin ransa kawai sai ya kashe wayarsa, ya ijiyeta ya fita Ffli domin gudanar da morning traning shima ya shirya kamar yadda sauran matasan suma su ke cikin shirin su. Mimi kuma ba in ciki suka toshe mata zuciya ba ta san lokacin da ta sulale nan saman ta fashe da kuka ba, ta na ji ana ta kiran wayanta ba ta ko duba ba sai kuka ta ke yi, ana cikin haka sai ga Walida ta shigo akin auke da kula waina Innar ta saka ta siyo mata mai siga ta ce sai ta sha shayi da shi tunda fitan sassaafe za ta yi kawai sai ta ganta tana kuka, ai da sauri Walida ta sauke kulan hannunta saman center table in da ke tsakiyar falon ta ruga aki ta je ta sanar da Inna ga Mimi can na kuka. Ai Inna har zanin ta na kusa fa uwa garin sauri sai ga shi sun dawo akin tare da Walida. "Subhanallahi! Binta me ke faruwa ne kika zauna kina kuka haka? Sai jin muryan Inna ta yi a saman kanta domin a azun ko shigowar Walida ba ta ji ba, Sai ta yi saurin mi ewa zaune tana ko arin share hawayenta lokaci aya tana fa in" Bakomai Inna." Da Sauri Inna ta zauna gefen ta lokaci aya tana fa in" Ah da komai mana bakomai za ki zauna ki yi ta kuka? fa a min me ya faru? Ba yau za ki koma wajen aikin ki ba? naga ma har kin shirya me ya hana ki tafiya? Jin mganar aiki ya sa Mimi ta ara fashewa da kuka mai cin rai sai Inna ta ru e tana fadin" Taimake ni Binta ki fa a min abunda ke faruwa? Ko ni ce na yi miki wani abun da ba ki ji da i ba? Sai ta girgiza kai da Sauri, kafin Inna ta ara fa in" To ko dai ke da Baban inna ne? Sai ta gya a mata kai lokaci aya tana fa in" Inna ya ce wai ba zan cigaba da aikina ba." Inna Meri ta waro ido kafin ta ce" In ji shi Baban Inna? Mimi ta gya a mata kai tana ara fa in"E, Inna haka ya ce." Inna meri ta mi e ranta ace kafin ta ce" Haba yana ma wasaa ne, ai bai isa ba zaluncin na shi kuma da sai ya yi yawa da aukan ha i, bar ni da shi zan yi masa mgana Walida muje ki kiramin shi a waya." Ta fa a lokaci aya ta na hanyar barin akin ita ma Walida sai ta mara mata baya. Suna zuwa tsakiyar akin Inna Meri ta ce" Maza maza ki kira min shi, ni daman masan yaron nan bai tsaya haka ba." Walida ta auki wayar Inna nan saman Kujera ta lalubo lambarsa ta kira shi amman wayar sai aka ce a kashe. Sai ta kalli Inna lokaci aya tana fa in" Inna wayarsa a kashe." Inna ta jinjina kai kafin ta ce" Ya kashe wayar tunda ya san ya tafka tsiya, bari anjuma ki ara kira min shi." Daga haka ta sake ficewa ta koma akin Mimi ta iske ta in da ta barta ta na sharan wallah Kai tsaye ta nufeta ta zauna kusa da ita lokaci aya cikin sigar lallashi ta ce" Ki yi hakuri Binta, na kira sa ban same shi ba yau ki hakura da zuwa wajen aikin amman in sha Allahu gobe za ki tafi, zan kara nemansa da zaran na same shi zan ce ya zo ya sameni sai ya fa a min dalilinsa na hana ki aikin ki." Sai Mimi ta gya a kanta Inna Meri ta ce ta share hawayenta ta kuma yi mata alfarman ba za ta fa a ma Hajiya ko mamanta ba, Mimi ta ce ba wanda za ta fa a mawa Inna Meri ta mi e tana fadin" Na gode sosai, ni kuma zan yi miki dukkan abunda uwa za ta yi ma arta." *Janafty* *INZB2010* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI