← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 126 OF 208

Sashe 126

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sha aya saura har sai da Baba anjuma ya dawo gidan walida na can tun ranar da abun ya faru can suke kwana. Sallama ya yi ma Inna Meri daga nan ya wuce gidan Aji, ya yi mamakin ganinsa ya yi lam o kamar mai barci, amman shi kan shi Mu'azzam yasan bai yi barci ba alamu ne na yana cikin Damuwa sannan kuma baya son mgana. " Ashe ba ta gida ka biya ba, na je Inna ta ce ba ka dawo ba." "Anty Mami ma can za ta kwana kenan? Mu'azzam dai shi ke ta mganarsa shi ka ai, Juya masa baya ma mansoor ya yi daga baya ma sai ya mi auke da filo ya bar mishi akin Mu'azzam ya bi shi da kallon Mamaki. Shi kuma ya na fita falo ya kwanta saman cafet, amman ya kasa samun natsuwa sai ya fara Juye juye, daga arshe sai da ya mike zaune nan ma in bai samu natsuwa ba tansa ke ace ji yake yi kamar zai yi bindiga, wai shi ne Mimi za ta yi masa wula anci? Ba ta ma son kallon fuskar shi. Sannan bayan ya dawo ya kasa samun sukuni ya aga waya ya kirata har sau biyu amman Mimi tana gani ba ta auki wayarsa ba, Eh mana tana gani tsabar eeni ne, to shi me ya yi mata ne? Ko saboda bai bi ta Abuja ba? lalle ta na da aiki ba Abujan da zai je shi fa baya fatan kafarsa ta ara taka wannan ba in gida tun bayan shekaru goman nan sau aya ya ta a zuwa Abuja shima wani tranining suka je suka yi na rsawon sati aya, jin sa ya ri a yi lokacin kamar yana kan aya ya kosa ya bar garin domin garin ma ga adaya ya fita da ransa. Zaman gagaransa ya yi sai da ya mi e ya fara zagaya falon shi ka ai goye da hannayensa a bayansa. Wani abu ne mai nauyi ya tsaya masa a rai, rabon kuma da ya ji haka tun kafin Mimi ta zama matarsa, amman yau sai ga shi ya ji abun ya dawo ya tsaya masa a on ran shi, haushi yake ji ba ta auki wayarsa ba sannan kuma wai ba ta son kallon shi domin yasan saboda shi ta shige ciki ta ki fitowa. asa hakuri ya yi Mu'azzam na kwance suna waya da Hibba Mansoor Aji ya fa akin a fusace anan saman katifar ta gefe ya auki wayarsa ya a fusace kamar zai tashi sama Mu'azzam ya bi shi da kallo kawai yana girgiza kansa domin sha'anin yayan na shi sai Ubangiji ba ka iya gane ina da ya dosa. Falo ya koma so ya ke ya ara kiran Mimi amman sai kuma ya ji ya fasa, ya duba wayar ya ga ba ta iya ma biyo bayan kiran shi ba saboda wula anci. Ya yi kokarin ara kiranta ya fi sau goma ya na fasawa ana sha aya ne wayar ta shiga, kuma sai ya ji girmansa na fa a masa ka kirata ma ta i daga kiran ka kuma ba ta kira ka daga baya ba, sai kuma ka sake kiran ta? Ta ma isa kenan. Sai kawai ya kashe wayar yana huci amman abun mamaki sama da mintina goma Mimi ba ta biyo bayan kiran shi ba, abun sai ya ara ata masa rai. Wato dai Mimi ta ga ya yi mata sakaka ta raina shi, to reni ma na kamar shi Aji yana matsayin mijinta tana masa wannan wula ancin. Sai kuma wata zuciyar ta ce ka kira ta kaji dalilinta na yi maka wannan wulakancin, Sai kuma ya kira har ta shiga sai ya kashe, Ya yi haka yafi sau biyar. A bangaren Mimi kuma duk kiran nan da Aji ke yi mata ya na kashewa wayarta na hannunta kuma tana gani, kiran garko ma da ya yi mata har sau biyu ba ta auka ba domin haushin shi take ji har ga Allah, shi ya sa ba ta ga amfanin kiran na shi yanzu ba, ta tafi Abuja wajen mahaifiyarta amman bai ta a kiranta domin ya ji yadda take ba sai yanzu? Ai ya baro shiri tun rani shi ya sa taki aukan kiran sa kuma sai da suka bar gidan sannan ta fito daga cikin akin, Tun da ta fahimci kowa abin da yake so yake yi itama abin da ta ga dama shi za ta yi ba za ta ara barin ya takura mata ba. Auran ne da shi kanshi Ajin suka fara fita daga kanta ta ji tana bukatar zama ta yi tunanin Wata mafitar domin mai rai ba zai dauwama cikin rayuwar da ba ta da amfani ba. Kuma yadda yake kira yana kashewa ya san tasan Rigima yake ji, ita kuma ta ce ba za ta kira ba in ya ga ji da hirman kansa da kamewarsa sai ya kira ita kuma tana dai dai da duk abin da ya zo da shi. Shi yas a sai da ta bari ya ara kira ta yi ,zaraf ta aga kiran. "Hello! lafiya kake ta kira kana kashewa? In ba ka yi ra'ayin kira ba, me ya sa dole sai ka kira ni? Sai jin nuryan Mimi ya yi daga sama, sai ya ji wani iri a cikin ransa, kamar ma ya kasa mgana amman kuma bai kamata ya nuna ya gaza ba. Kai tsaye ya ce" Eh ban yi niyar kira ba, ke me ya sa ba ki kirani ba? Ko ba ki ga Missed call ina ba ne azu? Cikin gadara Mimi ta ce" Na gani mana, na auka ba ni kazo kira ba shi ya sa ban biyo bayan kiran ba." Aji ya yi shuru yana jin yadda Mimi take masa mgana cikin isa, sai kawai ya girgiza kai kafin ya ce"In da ban yi niyyar kiran ki ba, ke ba ki isa ki sakani na kira ki dole ba." "Na sani. Shi ya sa na da na ga kana ta kira ka na katsewa ban damu da na biyo bayan kiran ba." Yana mamakin yadda bakinta ya bu e haka, ita ko cikin uwar akin Yaya Amina ta ma ale ta samu damar maida masa da martani. "Yaushe za ki dawo? "Sai ranar da na ga dama." Baki bu e Aji ya ce"Mimi..! " Eh! Kai kace naje sai ranar da na ga dama sai na dawo, to ka bari duk ranar da na ga daman sai na dawo ko? Ya kasa mgana sai kawai ya ji ta ce" Sai da Safe." Kafin ya yi wani yun uro ta kashe masa waya a kunnensa, Aji ya yi wani sansarerai kamar mara kuzari yana faman tuno mganganun Mimi yanzu yanzu nan. Duk kuma saboda bai bi ta Abuja ba, tansa ya ara aci saura ka an ya ja a wayarsa da bango sai ya fasa ya koma yana harbi Iska da Kafafunsa alamun bacin rai shima Allah ya ara masa, me yasa ya damu da ita da zai kirata? Ta yi ma kanta in ma rigima ce ita ba ta san shi ya san kan tigima ba, To ai sai su zuba su gani tsakanin shi da ita zai ga waye zai yi nasara. A nan falon ya kwana a kasa ko blanket bai rufa ma kansa ba, Sai da Mu'azzam ya farka wajen uku na dare ya le o falon ya ganshi kwance kuma akwai an sanyi sanyi, shi ya koma aki ya auko masa bargo ya rufa mai kafafunsa da shi, da asuba da ya tashi ya ga Bargo ya san ko waye ya yi masa haka Mu'azzam ne. Mirmishi kawai ya yi a fili da sarari Allah ya gani ya na kaunar anin nan na shi ya na fatan Allah ya so shi shima. A ranar Mu'azzam ya koma kano saboda aiki ya bar Hibba sai an yi bakwai ita za ta dawo sun je gidan yaya Amina da safe tare da Inna Meri suka je tun da sai da suka fara biyawa ta gida ya yi musu sallama sai suka taho tare da Inna Meri suka fara biyawa ta asibitin yau dai Alhamdulillah jikin nashi da sau Mimi ta ga Aji shima ya ganta amman yadda bai nuna ya ganta ba, itama ba ta nuna ta ma gane shi ba, abun ya ara bakanta ma Aji rai ya fahimci Mimi ta raina sa da yawa shi a doke shi sannan kuma sai a nemi a hana shi kuka? tun da Mu'azzam ya tafi bai ara zuwa gidan ba daman saboda shi ne ya kan ja shi su shiga cikin gidan tare, Mimi kuma ba ta dawo gida ba sai ranar da aka yi biyar, Suka tattaro ita da Walida da Bintu suka bar Hibba a can za ta je gida ta kwana sai washegari za ta zo nan gidan Inna.. Yaya Halima daman tun bayan uku sai dai ta zo ta yini ta koma su Inna Salamatu ne ke tare da Yaya Aminan sai an yi bakwai Jikin mijin nata da dauki ya samu buguwa a kai ne an yi hoto Allah ya sa ba wata matsalan. Daman Iyalan su Magajiya tuni sun daina zuwa tun ranar biyu, Maeesha ba ta dawo ba, daman ba ta da lafiya laulayi take fama da shi ciki gareta Jummi uwar fallasa ta fa a a gidan Yaya Amina ganin duk abin da aka ba su sai Maeeshan ta ce ba ta ci, sannan ta yi ta yamutsan guska sai Jummai ta ce cikin baya son warin akin ta, a gida ta ke yini ba ta iya zaman akin ta ko a akin Magajiya wai akinta na yi mata wari. Ranar da suka dawo gidan ciikin dare Saddiqu ya sauka garin, gari na wayewa ya yi sallama akin Magajiya ta san dawowar shi tun da ita ya kira ta ta da Mariya taje ta bu e masa gida,Bayan sun gaisa da safen ne ta kalle shi ta na fa in" Ya jikin ita Aiahar? Saddiqu ya ce" Da Sauki Magajiya, sai dai matsalan nan ce fa, ta ce min ba ta son warin akin ta ita dai sai an sauya mata aki in ba haka ba ta koma
Chapter 126 · 0% Book details