Sashe 176
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ka yi mata babban frame har da tsohuwarta wayar da tsoffin tasa tasan da suka ri a yi ma juna a shekarun baya. Ya yi mamakin ganin har a lokacin ta na nan a jiye da duk abin da ya dangance sa. Ranar kasa fita ya yi itama haka sai kawai ta zama ranar tuna old momory in su. Su yi dariya su ji haushin juna sannan su kuma koma su amkame juna kowa na fa in da ya rasa an'uwansa bai san halin da zai shiga ba, tunda kowa ya san ba ma an'uwansa wahala barin ma Aji sai ya yi alkwarin ba ta dukkan wani farinciki a zamantakewar su itama haka ta yi masa alkwarin ba shi dukkan wani jin in rayuwar aure. Amman ya fa a mata ta kiyaye masa kanta da auransa yana da kishi, in ta kiyaye sai su zauna lafiya har abada ba mai jin kansu sai dai in sun samu matsala su zauna su sulhunta kansu a tare. Sun fara gudanar da kyakyawan rayuwa mai cike da abun sha'awa in Rukky ta zo gidan Mimi ta yi ta ba ta sha'awa tana tunanin Allah ya sa itama Nasir ya nuna mata so haka. Da gaske ne ta na son shi har ya shiga gida, Mimi ta fahimci mijinta mai son a yi masa biyayya ne sannan a bi ra'ayinsa sannan in ya ce abu to a yi masa cikin gaggawa sai ta zama mai danne bukatunsa a kan nata, sai a ka zauna lafiya tunda ya zama shugaba kuma wakilinta komai in za ta yi sai ta tambaye sa, ko shawaransa mota ma da za ta sauya sun yi magana sai ya ce ya so shi ya sauya mata mota amma ba yanzu ba. Ba zai tsaida ta ba in tana bukatar canjin yanzu ne shike nan jin abin da ya ce ne ya sa ta fasa siyan motan saboda ta girmama maganarsa kuma ya ji da in haka. Target in shi na gaba Inna ta je ta sauke farali bayan nan komai wani irin buri ne zai cika shi daga baya, burin kai Mimi duk in da take so a fa in duniya sannan ya yi mata komai take bukatan anan duniya domin shi take so ta kuma zauna da shi duk tsanani da wahala. Duk in da ya ce kada ta tsallaka ba ta tsallakawa, ko gidan Hajiya in ya ce ba za ta je ba ko ba ta so ba ta nuna damuwa shi ya sa da kansa in ya ga dama zai ce ta je in ta tashi aiki, ko gidan Inna ne in bai yi ra'ayi ba sai ya ce daga wajen aiki ta koma gida, cikin lokaci Mimi ta sauya ta fara Kiba da Kumatu ta nacin mai kyau ta sha mai kyau ta kuma kwanta a waje mai kyau sannan hankalinta ya na kwance, duk wanda ya ganta ko ya yi waya da ita zai san ba ta da wata matsala. Sau aya ta ta a shiga kasuwa ta yi cefane da ku in ta da ta dawo Aji ya yi mata fa a kai tsaye yac e"Ni ban kasa a gidana ba Fatima, me ya sa za ki nemi ki kashemin Kokarina a kan ki? Ki bari duk ranar da na ce ba ni da shi ina bukatar taimakon ki sai ki taimakamin amman by now hqkkin ki na kaina naira biyar ban yarda ki kara kashe ma kanki da gidana a cikin kudin ki batare da kin gaya min ba." Da sauri ta ce masa ya yi hakuri ba za ta ara ba tun daga ranar ba ta ara ba in abu ne ya kare shi za ta gayamawa ya je ya siyo. Kitso ko da kunshi duk bayan sati uku wata makociyar Bintu ke zuwa tana yi mata ya biya ta. Maganar ma siya ma walida waya da ta zo wajenta ta ce ta ara tuna masa da ta yi masa mgana bai ce komai ba sai ta yi tunanin bari ta siya ma Walidan wayan amman da ta nemi izininsa sai ya ce a'a, sai dai ta masa kuka da cewa tunda haka ya auka shike nan amman ita walida anwarta ce ganin haka ne ya sa ya ce ba haka ba ne waya shi ya yi al wari amman ba zai hana ta ta siya mata wani abun ba. Ai ko dai Walida ta sha gwangwanja a lokaci aya sai ga waya da sabuwar laptop, Shi ya siya waya Mimi ta siya mata laptop tunda ta kusa gama ma koyon computer, an kusa yaye su daman wattani shida ne Walida kamar ta suma saboda da i Inna na yi mata dariya. Haka ta ri a kiran yan'uwanta ta na gaya musu abun arzikin da ya sa me ta, Hajiya kuma har gida ta zo ta ga gida ta yi ma Inna Meri murna sannan itama Innan ta na zuwa duba Hajiyan lokaci bayan lokaci. Gidajen yan'uwansa ko Mimi ta leka sau daya, gwara ma gidan Bintu da mijinta ya siya mota sun je Allah ya sanya alheri ta bi Walida sun tafi tare, gidan Yaya Amina sau aya taje haka ma gidan Yaya Halim gwara ma can gidansu Hibba in aka yi wani abu Inna ta gaya masa sai ya ce ta shirya ta bi su, ita dai daga gidan Hajiya sai gidan Daddy shima tare su kan je sai gidan Rukky da yanzu ya ke barinta zuwa amman Rukkyn ma ta fita zuwa wajenta lokaci bayan lokaci. Sannan Meesaha ma ta zo wajenta ya fi sau biyar, ita dai ba ta sakar mata ta yi ta kawo mata mganganu Saddiqu yanzu babu komai ya daina zuwa Lagos in sai zaman banza a gari, ita kuma Mimi sai ta ba ta shawaran tunda ta yi karatu ta nemi aiki domin ta taimaki mijinta. Mansoor bai hanata mu'amala da kowa ba domin ya ce ita ba yarinya bace ta san yadda za ta tafiyar da komai, ba ruwan shi da yana da matsala da wani shi dai matarsa kawai ya sani ita yafi kiyyewa fiye da kowa, in ta zo in ta na da abu za ta auka cikin mallakinta ta yi mata taimako ba ta tasallake iyakarta, Tasan wanda take aure shi ya sa ba ta karambanin ta a abin da yake na shi ne sai da izinin shi. Ya sanar da ita ya na so ya samu lokaci su je can kwami ta ga tushensa da ganan su shiga Bauchi in sun dawo kuma ya ba ta izinin za ta je Abuja ta ga Mommy ko na kwana biyu ne Mimi na ta murna, shi kuma ya yi mata kara ne ganin ba ta ta a nuna masa osawar ta ba, shi kuma farincikinta yake so, adalci ya ke son yi mata kamar yadda ta yi masa, kuma ba ya son yau ace Mimi ta ji ta na son wani a bu ya kasa yi mata shiyasa kafim ma ta tambaya yake kokarin yi mata shi, Har cewa ta yi ya kamata su je kano ya ce ita da kano sai Hibba ta haihu, ai ta je kafin tareewarsu ba ta gaji da zuwa ba. Dole ta kama bakinta, iya ma Abujan ta gode ma Allah da ya barta shima baya nan lokacin za su je kaduna. In ya na gida tana girki ya kan taya ta da niko wannan auke wannan, baya takura kansa abin da zai iya shi yake yi, ya ce girki na mata ne amman ba shi zai hana ya an taimake ta da abin da ba'a rasa ba. Rayuwa dai suke yi dai dai rayuwar mallam bahaushe. *Janafty* *INZB3014* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* https://chat.whatsapp.com/GKzdnJ5Gb62IjjqT6AYpcC No 1 online shopping kenan inda zaku sami duk wani kaya da ku ke bu ata, tun daga kan kayan kicin, laceses, atamfofi, shaddoji kayan yara maza da mata ,da uwa uba magungunan supliments wadanda ba su da illa na manyan mata inda zaki fito ki yi das da ke ki zama abin sha'awa, ga kuma Arabian sabaya powder wacce baki taba cin karo da irin ta ba, ke dai maza shigo ki kwashi romon arziki a gidan mutunci da karamci a kai Miki kaya har inda ki ke babu fargaba. _28TH. MAY 2023_ *SUNDAY, 12:00PM* Tunda yau lahadi ana cikin hutun arshen mako, da ga shi har ita suna gida ba su fita ba gwara shi caach ya kira shi da safe ya fita zuwa camp sun yi mgana a kan wani gagarumin taron da babban kungiyar wallon Kafa ta asa baki aya za ta shirya a garin Abuja wato Super Eagles shi Aji baya son zuwa taron Caach in su kuma ya matsa masa ya na so ya wakilci jaharsu tunda shi ne Captain tunda abin kamar dukk an gayyaci manya manya kungiyoyon wallon kafa na Nageria ne gaba aya. Shi kuma Aji ya ce Coach ya fi shi matsayi shi ya kamata yaje, shi kuma ya na nuna masa shi dai in ya kamata ya je haka suka rabu ba su samu matsaya ba. Tunda Aji ya kafe har da cewa tafiya za su yi zuwa garin su shida Mimi amman Coach ya ce ya ma fara shirin tafiya Abuja ba fashi, da wannan haushin ya dawo gida Mimi na barci ba ta tashi ba daman sanda ma ya fitan ba ta sani suna kwance ne suna barci ya zare jikinsa ya fita, sanda kuma ya dawo sai ya yi zamansa a falo kawai yana wani lissafin. Shi fa ko da yake sanannen wallo a jiharsa shi mutum ne mara son shigewa mutane kada ma ace yana neman wani abu ko kuma neman fada da wajen zama. Shi ya sa rayuwarsa yake yi kai tsaye baya neman kowa sai wanda ya neme shi Coach in su ma ya yi ta son ha a shi da sanannu manya a wallon kafa na asa gaba aya amman Aji sai ya ri a no ewa. Gajiya ya yi da zama a falo yana ta sa e sake bai isa ya gujema wannan tafiyar ba Coach kamar uba yake gare sa. Da dai ace sanda