← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 112 OF 208

Sashe 112

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

kashe wayar ne, muryanta har wani natsuwa take saka shi. Shi ya sa kawai ya ji yana fa in" Ki na zuwa wajen aiki? Allah yasa ba ki karyamin dokokina ba." Da sauri ta ce"Allah ban arya ba." Sai kawai ya ce"Good girl. Sai da dafe." "Ka yi barci cikin salama tare da mafarkina." "Uhm.." Ya ce kawai sannan sai ya ji yana fa in" Kema haka." Daga nan ya katse wayarsa, ya koma ya kwanta ringingine yana kallon rufin akin yana mirmishi, hannunsa ya tusa saman gashin kansa wai me yasa in ya na tare da Mimi sai ya ji ya manta komai da kowa ne. Washegari suka yi bankwana da garin Ibadan bayan sallar mangariba suka taso, har a cikin ransa ya yi niyar ya kira Mimi ya fa a mata sun taso amman sai ta rigasa kiran shi, sai ya sanar da ita sun taso. Ta lankwashe murya tana fa in" Fatan ganin mijima cikin salama da Aminci." A mota ban da tunanin Mimi ba abin da yake yi, to wai me yasa duk ta sauya ne? Abubuwanta na yanzu suna tuna masa wani lokaci can baya da suke kammar tif da taya wajen manne ma juna. Tun da Mimi tasan sun taso ta fara shirin tarba mijinta a karon farko, daman a daga wajen aiki jiya ta wuce kasuwa ta yi siyayya har Rukky na yi mata tsiya sabo da tare su ka je ta rage ma Rukky hanya. Ranar da za su iso ba ta da aiki sai ta kwana biyu ma ba ta leka wajen aikin ba sai ranar Jumma'a. Walida ce ta ga Cefanen mai yawa sai ta ce" Anty Mimi wani abun da in za ki yi mana." Sai Mimi ta ce" Gobe yayanku zai dawo Walida zen yi masa abincin tarba ne amman gaba aya har da na gida ne.' Sai Walida ta washe baki abunda ba ta a gani ba kenan wai za'a yi ma Yaya Mansoor abincin tarba, ita ta taya ta jera komai a muhallinsa har lemuka za ta ha a masa. Da ta kira Hibba suka yi magana ta ce ta ha a masa Zo o domin Mu'azzan ya ta a fa a mata ya na son zobo to daman ta iya ,o on wajen Baaba Uwani sai kawai da ta shiga kasuwa ta yo cefanen sa. Walida ta je ta na fa a maa Inna hobe Yaya Mansoor zai dawo, Inna Meri ta ce" Wa y fa a miki? saboda ita ya kirata wayar ba'a ji so ba ta ji mganar da ya ke fa a mata ba. Sai Walida ta matso kusa da Inna tana fa in" Tab Anty mimi ta fa a min, na ganta ta yi cefane mai y awa ta ce yayanmu zai dawo gobe za ta yi masa abincin yarba." Sai Inna meri ta ji da i acikin ranta tana fatan Allah yasa Allah ne ya kar i addu'anta, domin ita kanta ai tana lura da yanayin zaman na su ba kusanci ko ka Ko da yaushe fatan ta Allah ya sauta zuciyar Baban Inna ya ri e amanar da ka bashi. Daman ta da e tana tunanin ta yi ma Binta mgana ta kasa amman yanzu ta ji karfin gwiwan yi mata mgana tana da wasu shawarwarin da za ta ba ta. Da Mimi ta zo gaida Inna ne bayan sun gaisa ta kalle ta kafin ta ce" Binta kin ko shiga akin Matar Saddiqu kun gaisa? Sai Mimi tace a'a nan take Inna ta ce walida ta raka ta su shiga su gaisa sai Mimi tace to Inna.
Chapter 112 · 0% Book details