Sashe 146
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
raba dare suka yi suna ta tattauna batun Hibba na goyon bayan Mimi shi kuma Yana goyon bayan Yayan shi yana tausayin shi ita kuma Hibba ta ce ai gwara dai a jijjiga shi saboda duk abin a ya faru shi ya ja. Daman ance ai dama aya take zuwa a rayuwa shi ya bar daman na shi tun a farko ga shi yanzu ya fara nadama dukda dai bai fito ya furta ba amman kowa ya san ya yi nadaman maganganun da ya fa a Mimi a wannan daran. ****** Mansoor bai ara tsinkewa da lamarin ba sai daran ranar jumma'a da ya zo gidan, shima in ya zo duba Baba ne da baya jin da i mura ta kwantar da shi.Shima sanin shi Yaya Amina ce ta kira shi take gayamasa Mu'azzam ma ya kira shi baya kusa da kuma ya zo ya gani bai kira ba. Baban ya ji sau i amman ranar bai fita ko'ina ba yana gida. Zuwan Mansoor ne ya Dauke sa zuwa wani aramin cinic suka amso mganguna ya biya ya siya masa tsire da fura sannan ya dawo da shi gida ya kuma kaisa har akinsa ya tsaya a kansa ya ci naman ya sha furan ka an ya balla masa magunguna ya sha ya kwanta. Inna Meri ta yi ta shigowa duba shi. Anan ne na yake ce mata ta auki tuwon ta ya yi kwantai. Tsire Baban inna ya siya masa ya ci ya oshi, ba musu Inna ta auke kwanukanta Mansoor yana shirin ya ci ne ya ga Tuwo ne miyar Ku ewa anya amnan tunda Inna ta kwashe kayanta ya san sai dai ya ha iye yunwarsa. Shigowar Magajiya ya sa ya bar akin zuwa bangaren Inna ba wutar nepa amman akwai hasken farin wata sannan garin an fara zafi. Da ya sawo kanshi shashen ya ga mutun kwance gabda ofar akin Inna Meri, ya auka Walida ce bai kawo ma kansa matar Saddiqu ba ce shi ya sa yana karisowa ya fara fa in" Ke Walida ofar aki ne wajen kwanciya? Ba na son wawanci kwashe wannan shinfi ar a wajen" Shuru ba magana sai ranshi ya aci ya Daka mata tsawa ya na mai kiran sunanta amman Maeesha ko gizau daman tun fara zafi ta samu wannan iskancin sai ta zo ta simfi a abin shimfida ofar akin Inna, ko innar ne sai da ta ra a ta gefe ta wuce Walida ta yi mata magana ta ce an cikinta ba ya son zafi ko za ta hana ta kwanciya ne Inna ta ce ta yaleta kada ta kara mgana. "Yayanmu gani nan fa." Walida ta katse shi daga Kiran sunanta da yake yi, ya aga kai yana kallonta cikin mamaki kafin Ya yi mgana da sauri ta ce"Matar Yaya Saddiqu ce." e ido ya yi kafin ya ce"Oh iskancin nata nan kuma ya dawo? In iskar take son sha ta je Kofar akin magajiya mana sai anan duk ta tare ma mutane hanya" Bai tsaya ba kawai ya nufeta gadan gadan kamar zai takata da sauri ta matsa baya da sauri da kwanciyar sarakai ta yi tana hararan shi tana ko matsawa ya saka takalminshi ya ture shimfi ar yana fa in"In ta sake kwanciya kada wanda ya kauce mata, ku taka ta ku wuce" "A taka ni fa ka ce? Saboda ba ka da asara.? Maeesha ta fa a cikin hargowa shi ko kamar bai ji ta ba ya shige akin Inna wacce ke salla ta kosa ta Idar kada Baban inna ya ara jawo mata wata masifar, Maeesha bakin ciki ya rufe ta sai kawai ta saka kuka tana fa in an takura mata ita da gidan Mijinta ba ta da halin sararawa Walida na gefe tana yar eariya daman matar nan ta gama cika mata ciki da iskancin ta a cikin gidan nan saboda ita Bintu ta daina zuwa gidan in ta ga abun magana sai ta yi mgana Kuma tana mgana sai a fara hayaniya Ita kuma Inna yar zaman Lafiya ce ita ta ce in fitina ke kawo ta itama ta zauni gidanta. Maeesha ta yi ta kumfar baki tana tunanin Magajiya za ta fito amman shuru ita kuma Walida sai ta tafa hannu kafin ta ce"Sorry fa, ko shi Yaya Saddiqun ba zai iya da Yayanmu ba ballantana ke karamar alhaki." Da haka itama ta nufeta gadan gadan kamar za ta murje mata hannu ya sa da sauri ta mike tsaye Walida ta shige akin Inna tana fa in" Ashe karyan tsiya kike yi." Fuu Maeesha ta koma aki tana kuka ta kira Saddiqu tana gaya masa karya da gaskiya har ta na fa in Aji ya saka yakalmi ya taka ta kuma da gangan. Shi kuma cikin Kumfar baki ya ce mata ai ya Kusa dawowa zai yi sharia da wanda ya ta a masa mata daman ai ya na jin hauahin warning in da ya saka Auwalu ya kira shi ya yi masa to wai shi da me ya ke takama ne? A akin Inna ko ta na sallame sallah cikin acin rai ta kalli Mansoor kafin ta ce"Ba na son fitina. Ba na so ina zaune lafiya ba za ka jawomin wata fitinar ba, in kai ba ka san darajan matar ka ba, wasu sun sani kuma da gaskiyanta gidan mijinta ne a barta ta yi abin da ta ga dama mana." Lokacin ya na wasa da Junoir ne wanda tun shogiwarsa a she bai yi barci ba ya na e masa. Sai ya kasa mgana domin kamar gori ne Inna ta yi masa. Walida ce ta tura baki kafin ta ce"Shikenan Inna sai a barta ta rika mana abin da ta ga dama." A fusace Inna ta ce"Sai me? Ai wuri ta samu an da ka haifa ma bai ji mganarka ba sai wani can ne za ka damu kanka domin ka yi masa mgana bai ji ba." Yadda Inna Meri ke mgana ne ya sa ya san ranta ya aci kai tsaye ya ce"Ki yi hakuri inna." Sai kawai ya mi e ya na fa in"Inna ki ba ni Junior na tafi da shi wajena ya kwana." Wani kallo mai kama da harara Inna ta sakar masa kafin ta kalli Walida lokaci aya tana fa in"Ke kar e shi, " Walida ta yi shuru kafin ta karisa za ta kar eshi shi kuma ya makale masa sai ta Juya tana fa in" Inna ko za ki bari ya tafi da shi ne, duba fa ki gani baya son zuwa." Inna ba ta sake mgana ba ta mi e ta warce Junoir a hannun Babban Inna yaron ko ya fashe da kuka Inna ta mikama Walida shi tana fa in ta kai shi ciki ya kwanta. Ta kalli Manaoor da ya yi kasa e kawai yana na kallon Inna komawa ta yi ta zauna lokaci aya tana fa in" Mu kwana lafiya." Takaici ya kume shi cikin an jin haushi ya ce"Inna an uwane fa? Inna kai tsaye ta ce"E fa! Amman ai ba anka ba ne ko ? In ka ji haushi ka haifi naka sai ka rika kwana da su." Har ya dawo gidansa in ya tuna kalaman Inna sai ya ji kamar ya yi kuka wai shi Inna ke yi ma gorin Mata da haihuwa, takaici ya sa a daran ya Kira Mu'azzam y na gayamasa shi kuma ya nuna bai ji da i ba. Sai kawai Aji ya ce" Amman ba komai, ta kwantar da hankalinta sai ta gaji da aukan a na" Mu'azzan sai ya ji ya ba shi tausayi ya kuma san Inna ta yi masa hakane Saboda ya ji haushi ya gyara abin da ya ata kuma kamar hakan ya yi tasiri daga baya shima ya zauna yana tunanin shekaru sun tura ya kamata ace shima yanzu ya wuce wannan matsayin tunda har Inna ta fara masa gorin mata da haihuwa to nan gaba bai kuma san wa zai masa gori ba, ya fi su fa bukatar matarsa akwai abubuwan da suka faru ne suke danne wannan bukatar ta shi amman cikin ikon Allah da shawarwarin Nasir tun kwanaki ya fara ya i da abin d ke ransa kuma Alhandulillah yana jin abun na raguwa. Duk iya yadda ya so ya share Mimi sai ta neme shi amman ba ta neme shi ba Sai ya ji ya kasa hakuri ana neman cin wajen wata aya sai ya fara jin tsoro kada fa ya yi sakacin da zai ara jefa rayuwarsa cikin yarari a karo na biyu. Ba shi da wani abokin shawara sai Mu'azzam Shi ya kira ya na ce masa" Mu'azzam kana ganin na bi Mimi Abuja ba matsala.? Mu'azzam na mirmishi ya ce"Me zai hana? Ba wata matsala, ka kirata in ba ta auka ba ka tura mata sakon za ka zo sai ku zauna ku yi mgana." Kamar wani yaro sai ya ce ma Mu'azzam Toh, Sai yayan na shi ya ba shi tausayi yasan yadda ya tsani garin nan amman ga shi yau zai koma kuma a kan dalilan nan guda aya wanda saboda shi ya je a karon farko a wannan karon ma saboda shi zai koma. "Don Allah Yaya Mansoor kada ka ce za ka mata yi fa ka lallasheta tunda dai kai ne mai laifi." "Uhm! Kawai ya ce daga nan bai ara mgana ba Saboda a lokacin yana tunanin ya je ko kuma kar ya je, amman ya bi shawaran Mu'azzam ya ara Sauke kai ya kira Mimi amman matar nan ba ta auka ba sai ya tura mata sakon ta tura mishi adireshin gidansu zai zo su yi mgana. Lokacin da ta ga sakon shi matuka ta sha mamaki, wani gidan y ke nufi? gidan da ya ce Allah ya yi masa tsari ya ara takawa, ba ta yi gaggawan tura masa sai da ta kira Rukky ta sanar da ita, ita kuma tana dariya ta ce" Na fahimci ba ma zai yi mana wahalan kamuwa ba, tura masa kada ki sake ki gaya masa wani abu." Kai tsayen ta tura mishi yadda zai gane, An yi wajen kwana biyu ba ta kara ji daga gare shi har Rukky ta kira ta na gayamata ta ji Aji shuru Rukky