Sashe 104
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wajen hararan Mu'azzam. Sai mansoor ya ga no ta a fusace ya ce" Wa kike harara? Sai Bintu ta fara fiki fiki da ido. "Sa'an ki ne da zai fa a miki gaskiya ki ri a hararan shi? Ki shiga taitayin ki fa domin ba ki wuce a sake miki ladabi ba." Ya fa a har y na nuna ta da hannu. Walida da Mimi suka kalli juna, Mu'azzam kuma kansa na kasa ya na ri e dariyarsa sai ji ya yi kawai Mansoor ya tallabe mishi keya lokaci aya yana fa in" Kai ma sakarai ne, kai ba yayanta ba ne? Me ya sa za ka zauna kana yi mata dariya? Mu'azzam ya dafe kansa yana ara sunkuyar da kai yana yar dariya kawai sai Mansoor ya girgiza kai kafin ya mi e lokaci aya yana fa in" Itama matar taka haka kake zama kana yi mata wannan dariyan ? lalle baka da hankali kuwa, in ka bari mace ta raina ka, ka ka e har ganyen ka wlh." Daga haka ya mike lokaci aya yana saka wayarsa a aljihun wandon jikin sa na shadda mai ruwan toka. Mu'azzam ma sai ya mi e yana yar dariya a mman bai yi mgana ba, Bintu kuma ta yi fus kamar ta fashe. Shi abunda ya ba shi mamaki wai sake fita za su yi? Amman bai yi magana ba ya bari yag a iya gudun ruwan su. "Za mu koma gidan Amarya, yau tare da su Bintu." Ya ji Mimi na fa i, kai tsaye bayan ta kalleshi sai ya yi kamar bai ji ba sai Mu'azzam ne ya ce'" A dawo lafiya Anty Mami." Sai kawai Mansoor ya bi Mu'azzam da kallon mamaki shi kuma yana ganin haka sai ya aga hannu yana dariya ya ce" Ni addu'a kawai na yi ba Izini na ba su ba." Yana gama fa in haka ya fice daga akin yana yar dariya ganin haka yasa Walida ta bi bayan shi Bintu ma ta kwashi takalmanta a hannu ta fice daman tana jiran su ke e ne yau sai Baba ya shiga tsakaninta da Mu'azzam, aiko suna fita akin Baba suka shiga shi aka bari da raba diraman Mu'azzam da Bintu. Tun bayan fitan su Mu'azzam daga akin fiye da mintina goma cikin su ba wanda ya yi mgana, Mansoor kansa ya kauda kamar ya manta da ita a akin ita kuma sai kwarjinsa ya sa ta kasa ara yi masa magana, sai gani kawai ta yi zai ra a ta gefen ta ya fita daga akin Innar da sauri ta ce'" Ba ka ce komai ba? Ya duka ya na duba takalminsa lokaci aya yana fa in" Me kika ce? Ya fa a ya na agowa dai dai ta juyo sai suka tsaya suna fuskantar juna. aramin dauriya ya yi ba, domin ji yake kamar zuciyarsa za ta yi tsalle ta fito waje. "Na ce maka yau za mu koma gidan biki tare da su Bintu, kuma ba ka ce komai ba? "Me zan ce? shi bikin baya arewa ne, kullum sai an je ne? Mimi ta rausayar da kai, cikin wani irin Salo tace" Eh mana yau gidan Amarya za mu je, mu an ta ya ta zama da gyare gyare." Ta gama fa a lokaci aya tana fari da Idanuwanta kuma hakan ta ya cimma ruwa domin abun ya daki zuciyar Aji da har sai da ya ka a kai lokaci aya yana fa in" Ba kun kai Amaryan ba? Ina ce ba shike nan ba." "Haba mana, ka ga fa saboda Hibba ne tana can ta na jiran mu wallahi Allah." Shuru ya yi mata yana kallonta saboda yau dai ya bari idanuwansa sun more ma kallon ta tunaninsa yadda ta yi masa kyau a idon nan haka ma wani zai ganta a waje ya ji ta burgeshi?. Nan nan da ya ji zuciyarsa ta yi duhu ya ha e girar sama da ta asa kafin ya yi mgana sai ji ya yi muryan Mimi cikin yar shagwa "Ka ji, ka ce sai mun dawo mana," Numfashi ya sauke so yake ya ce " A a amman Mimi ba ta bashi damar mgana ba sai kawai ta fara buga kafa cikin yar shagwa a tana fa in" Ka ji mana Yayan mu, mu tafi ko? "Ina hijabin to" Ba haka ya so ya fa a ba, amman sai zuciyarsa ta rinjayi zuciyarsa ya furta abunda bai yi niyya ba. Kai tsaye ta aga masa mayafin hannun ta lokaci aya tana fa in" Ga shi nan a hannuna." Bai samu zarafin mganar ba ta warware mayafin ta yafa shi a saman kafa an ta daman ta yi ne domin ya yi mgana. "Ki warware shi ki saka shi bisa kanki, in ba haka ba tafiyar nan ta fasu." Da sauri ta ora bisa kanta tana yar dariya lokaci aya tana fa in" An gama ranka ya da e." Sai kawai ya juya ta gefe yana mirmishi amman shi a tunanin shi Mimi ba ta ga sanda ya yi mirmishin ba. Kai tsaye ya ce lokacin da yake juyawa zai fita daga akin" Ku dawo da wuri, ku mata ne bai kamataa kina tu in dare ba ok? Sai ta gya a kanta shi ya fara gita sai ta bi bayan shi. "In ka min izini daga can zan je gidan su Rukky na gaishe da mamansu, kasan tun kwanaki da ka hanani wallahi ban je ba." Kai tsaye ya juyo yana fuskantar ta hannayensa duka cikin aljihun wandon shaddarsa yana kallon Mimi ganin kamar yana mata kallon na tuhuma ne yasa ta ara fa in" Wallahi ban je ba, tunda ka ce a'a hakuri kawai na bata." "Ba sai kin rantse ba, ai nasan ba ki je ba." Ya fa a kai tsaye tana masa kallon mamaki sai ya shanye da fa in" Ku je da Izinina amman ba domin halinta ba, tunda na Lura kamar munafuka ce" Mimi ta ri e baki tana fa in" Rukkyn? "Eh." Ya fa a kai tsaye sannan ya kama hanyar barin shashen Inna Meri, ita kuma Mimi sai ta jawo kofar akin Inna ta saka key in da ke jikin kofar ta rufe, akinta daman ta kulle shi tun azu. Itama can kofar akin Baba anjuma ta same su har da uban gayyar. Ta rankwafa ta gaishe da Baba anjuma ya amsa cikin fara'a yana fa in" Fatima na yi ma Alhaji Buba mgana daga yanzu ki ri a shiga da motar ki cikin gidansa, in za ki tafi wajen aiki sai ki shiga ki auka." Kanta na kasa ta ce" Na gode Baba Allah ya ara girma" Nan su ka bar Mazan su kuma su ka fita Mimi ta tukasu a mota, sai da su ka fara zuwa tudun wada sannan su ka auki Hibba zuwa gidan Amarya, daga can kuma zuwa la'asar bayan sun gama yi ma Amaryan yan gyare gyare Mimi ta ce su raka ta gidan su kawarta Rukky tunda kusa ne da wajajen gidan Amarya. Sai dai Rukky ta gan su kwatsam, da suka shiga ciki ne Rukky ta ce" Yau da ya ga dama ya barki kika zo duba maman ma sai da ya ha o ki da agents? Mimi ta saka dariya kafin ta ce" Wa ya ce miki shi ya hanani zuwa? Ban dai samu zama ba ne, kuma wlh ba ruwan Ajina ni nace su rakoni tunda nan kusa da kune gidan Amarya." Rukky ta yi wani dariyan kar ki rena min hankali kafin ta ce" To ki fa a ma wata haka bani ba. Mijin nan naki gaskiya Mimi an takura ne, ya cika tsanani da akida dubi fa yadda ya hanaki sakewa da rayuwarki? Mimi ba ta yi mgana ba Rukky ta cigaba da cewa" Kowa mganarki ce yake yi a ma'aikata kin koma saka burma burma hijabai kamar wata takari, kuma wai su Hajiya suna ganin ki? Mimi ta yi aramin tsaki kafin ta yi mgana Rukky ta dafa ta tana fa in" Ko da yake yau naga kin saka mayafin kila kin murza kambun ne" Mimi sai ta kasa mgana kawai ta yale Rukky tana mganganun ta sai dai ta yi mata Mirmishi. Mamansu kuma ko a fuska ba ta nuna mata ba, lokacin da Mimi ta ce" Kiyi hakuri Mama ban samu zuwa a lokacin da ya dace ba." Ita kuma sai ta ce" Bakomai Fatima. Na ji sauki ma Alhamudillah na gode ya wajen megidan naki? Sai Mimi tayi karyan yana lafiya yana gaisheta Rukky na zaune tana hararanta, jar su Buntu ma sun gaisheta Mimi ta ce kannen mijinta ne da matar kaninsa. Sai da suka fito za su tafi ne Rukky ta yo musu Rakiya kafin ta ce" kin sauya Mimi kin fara karya, wannan Mijin naki ne zai ce yanq gaida Mama? Mimi na aga gira ta ce" Ikon Allah. Me kika maida Mijina ne? Kai tsaye Rukky ta ce" an girma kai mara mutumci Mana." Mimi ta ha e rai tana fa in" To na gode Rukayya." Ganin Haka ya sa Rukky ta ce" jiya naje gidan Bibi ba ta da lafiya laulayi." Mimi ta ce" An samu rabo kenan? Allah ya raba lafiya" Rukky ta amsa da Amin ta na so ta bata labarin hiran Aji da suka yi da Makama duk da bai saki jiki ya bata wasu labaran ba, amman a yadda yake maganar acikin hallayan Aji ko kwatan su Mimi ba ta sani ba, a jiyan tanna nuna ma Makama Aji baya son Mimi yanzu in ya so ta a bayan yanzu yana da dalilin auranta. Shi kuma ya na mata rantsuwa da Allan da ya hallicesa duk duniya ba wata mace a zuciyar Aji kamar Mimi. "Wai ni ko ina Jaheed ne Mimi? Mimi ta shirin bu e mota daman su Bintu tuni suna cikin motar suna Jiran ta. "Ban sani ba, tun kafin bikina rabo na da shi, a waya kuma muna viewing in status in juna amman ba ya min mgana." Rukky ta jinjina kai kafin ta ce" Allah Sarki bawan Allah, Allah ya bashi dangana" Mimi ta yi mata wani kallo kafin ta ce" Amin amman ko zai dangana dake ne Baby? Sai Rukky ta saki