Sashe 208
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
dariya .Bedroom in duhu ne amman sai tashin kamshin turare, ba ya iya ganin ko tafin hannun shi amman ya na jin Nlnumfashin Mimi a akin.. "My jan kina ina ne? Kinsan idanuwana ke ka ai suke mararin gani don Allah ki fito na ganki kafin na suma saboda zullumi." Wal hasken akin ya kawo. Yanaa juyawa baya ya ga kyakyawan matarsa da ba ta tsufa a idanuwansa ta ci riga da wando na White an Green bai ta a mantawa shi ya kawo mata kayan ta tsuke har da p. Cap ta yi wani irin tsayuwan gayu har da farin takalmi covrer mai igiyoyi, galala ya tsaya yana kallonta ta auro ga shinta ta baya har tsayuwan da ta yi abun kallo ne da sha'awa. Mirmishi ta sakar masa sannan ta aga Hannunta sama ta zana love da hannunta duka biyu, sannan ta hura masa iskar Love in zuwa gare shi lokaci aya tana fa in" WELCOME BACK AJIN MIMI." Jikinsa har wani rawa yake yi wajen nufarta, kafin ya matso ita ta yi gudu ta fa a jikimsa suka wani irin rumgume juna kamar za su maida junansu ciki, yana fa in na yi kewarki Mimi ta na fa in na yi kewarka Aji na, shinshinta ya ke yi saboda kamshin Turarenta ita kuma sai ra a masa wasu zantuka take yi da suka susatar da shi ya nemi ya birkice mata dakyar ta kwace jikinta ta tura shi Tiolet ta tu e sa ta yi masa wanka karshenta itama cikin shower ya jawo ta, dole kafin a yi wannan wankan sai da a ka yi ta shagali da love sannan suka sake wanka suka fito suka kuma shirya a tare shi ya yi shigar shadda mai ruwan kasa har da Babban riga ita kuma ta saka lafaya a saman atamfar da ta saka, shi a ko arinsa ya na son ka aicewa da ita, ita kuma tana gaya masa suna da baki a falo haka nan ya hakura suka fito falo sai tafi ya tashi khadi da Bntu suka ranga a guda, Hibba ta ce"Barka da fitowa Mr and Mrs Ibrahim Aji." Suna ta fama mirmishi nan fa aka ba za manyan dardumai a tsakiyar falo a ka zauna nan fa su Bintu suka fara kai da kawo da abincin da snaks da nama, kaza tsire da sauran a baben sha ci, Walima ce ta Family domin taya sa murna Mimi ta ha a a ka ci a ka sha ana ta hira da raha,bayan an gama an yi hotuna duk da dai dare ne da vedio bayan an gyara in da aka ata suka yi shirin tafiya gidan Mommy gaba ayan su matan mazan kuma a Hotels za su kwana sai ga shi Aji na ba da umarnin har yaran gaba aya a tafi da su wajen Mommy yana bukatar hutu ne. Nasir ya kallesa kafin ya ce"To Allah ya sa hutawar da gaske za ka yi? Hararansa ya yi har yana ta ka masa kafa, Su Bintu suna dariya suka tarkata yaran har da Mu'azzan arami, Akwai motoci ga direban yara har da shi a ka kira ya zo duk ya kwashe su sai gidan ya yi shuru. Suna tafiya tun a falo Aji ya rike Mimi yana fa in"Ki cika alkwari Mimi, ke fa kika ce min kin cika makil da ruwan ni'ima ni kawai kike jira." Gira ta aga masa lokaci aya tana kai hannunta wani wajen ai sai ya ara gigicewa dakyar ya bari suka isa bedroom suka fa a kan gado, sai ka ce daran amarci sannan suka yi watsi da kayan juna. Kowa na nuna yadda ya yi kewar an'uwansa. Sai da suka samu natsuwa sannan suka yi wanka, suka koma suka kwanta akwai gajiya a tare da shi ya sa ta zauna tana masa tausa yana jin da i idanuwansa a rufe ya ce"Allah ya yi miki albarka Fatima Fatima mai zogale." Ya fa a cikin sigar wa a ita kuma tana dariya, bakin ta har kunne farincikinta anan duniya ya gama samuwa. Auranta na shekara goma ta fuskanci alubale ma su yawa da za ta ba da labari, ta kuma samu cigaban da za ta iya fa a, tunda ga shi ma anan Abuja ma tana shirye shiryen bu e wani shagon kaya take yi,sannan a bangaren sanin menene aure duka za ta iya mgana a haka sannan a bangaren sanin hallaya maza ma za ta ce wani abu, Ita za ta iya dukan kirji ta ce aure na da da i sannan in ka yi dace aure rahama ne sannan farinciki ne abin da ya fi da i irin ka ga mijinka tare da yayan da Allah ya baku tare, bayan duka gwagwarmayan da a ka sha a baya an fahimci juna ana zaune cikin farinciki in akasasin sa ya samu sai a yi hakuri da juna, ta fahimce shi ya fahimce ta sai kuma suka gina zaman su cikin yarda da Amana, duk da zamantakewa daman zo mu zauna ne zo mu sa a, balle ita irin mijinta amman Alhamdulillah, Aji ya canza a cikin kaso mai yawa na hallayarsa ya sauya wasu saboda samun daidato da Miminsa. "Tunanin me kike yi? Aji ne ya katse mata tunani, kuma kafin ma ta ce wani abu ya saka hannu ya jawota jikinsa lokaci aya yana fa in" In har ina kusa da ke, har abada baki ba tunani in dai ni ne kin samu har gangan jiki ba ma kan ba." Mimi sai mirmishi take yi cikin kunya shi kuma yana sake mata ra a a kunne ta na zillewa, blanket ya ja ya rufe su gaba aya lokaci aya yana fa in"Mu shiga cikin nan Fatima ta ba ni zogalen ta mai an karan da Suna ta kyatatan dariya, Mimi ta amkame Aji a cikin zuciyarta tana fa in"Bismillahi da Alhamdulillahi duka a lokaci aya." *Tammat bihamadulillah* *Nima na fara da Bismillahi zan are da Alhamdulillah. Nan na sauke al alamina daga rubuta labarin IDAN AN CIZA. Abin da na rubuta dai dai Allah ya ha amu a ladan gaba aya, kuskuren dake ciki Allah ya yafe min, wata ila akwai abin da bai yi muku ba, to ku yi hakuri akwai ajizanci na an adam duk yadda naso na yi komai ari bisa ari ba zan iya ba, dole za a samu kuskure ta wani bangaren. Na gode kwarai bisa soyayyar ku gare ni, na gode bisa yadda kuka yi tururuwa wajen siyan wannan labarin Na gode kwarai Ubangiji ya yi albarka Amin. !2"4" Calibri Calibr SimSun Times New Roman Times New Roman Light Light DengXian Cambria Math Cambria Math !%),.:;>?]} $([{ _GoBack SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO KF7j TECNO LD7 WPS Office 05dcc0c8a0684265a9c4109a5fc1ccbc