Sashe 10
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ma ya kirani ya ce shi zai siya mata leshin ma." Da sauri Mansoor ya ce"Ba zai siya mata ba sai dai ta mutu, hakkinta baya kan mu yanzu ya na kan mijinta ne, abin da ka yi mata ta yi hakuri da shi, zan kira shi Mu'azzam ya siya mata leshinan shima sai na ata masa rai." Ai daga Bintu har Mijinta ba wanda ya samu bakin mgana Hadiza kuma sai jin da i take yi a ranta tana fa in daman akwai mai maganin Bintu haka aka barta tana iskancinta. Har sanda zai fita sai da ya juyo ya kalleta yana fa in"Ki natsu ki zauna lafiya kar ki kara tada ma Inna da Baba hankali in ba haka ba kin fi kowa sani na." Daga haka ya fice Bashir ya bisa, Bintu ba ta saki baki tayi ihu ba sai da ta tabbatar da Baban Inna ya bar gidan. Sannan ta kwanta anan in da ya barta tana kuka Hadiza ta mike ta na yar dariya ta fice daga dakin. Bashir kuma daga raka Mansoor bai dawo ba yana tsoro. Shi dai Mansoor ya fa a masa in bai gyara gidansa ba wani na waje ba zai iya zuwa ya gyara masa gidansa ba. Bintu tasan halin Baban Inna wajibi yasa ta fito da key ta mikama Hadiza sannan bakinta gum. Sai dai Bashir ne ya gane bashi da wayau ta fara gaba da shi, shi kuma yana ta bin ta yana ba ta hakuri, ita bakincikinta aya fa an da Baban Inma ya yi mata a gaban kishiyarta, Har Mu'azzam ta kira tana kuka ta gaya masa lallashinta ya yi shima yana fa a mata yadda Yayan nasu ya kirashi ya yi masa fa aan cewan da ya yi zai raba gardama da siyan leshin. Daman Mu'azzam ne ke biyema iskancin Bintu ya yi ta lallashinta, dole dai anwar naki Bintu ta hakura da maaganar Leshi. Haka ta je gida tana Inna abunda Baban Inna ya yi bai kyauta mata ba, zaginta ya yi ta yi a gaban kishiyarta. Inna meri ta ce"Dakyau gwara da ya yi miki haka tunda sakara kike mara wayau." Saboda Inna ta goyi bayan anta ya sa bata da e ba ta gudu gidan Yaya Amina. Itama nan ta sanar mata da abin da aka yi mata, itama dai hakuri ta ba ta to wa ya isa ya ce Baban Inna bai kyauta ba? Ko su Inna bai fa ama ya je gidan ba ammh kowa fa ya ji da in haka tunda Bintu ta natsu tana tsoron ta kara wani abu Bashir ya sanar da Baban Inna ta shiga uku. Wai kura ma tayi lafiya kenan da ace a baya ne kila sai ya barta kwance zai bar gidan. *BOOK 1 FREE NE, 2,3 PAID NE REGULAR N500, VIP 1K NE, KU BIYA KU IN KARATUN KU TA WANNAN ASUSUN BANKIN 0552179550 JAMILA UMAR GT BANK, SANNAN SAI KU TURA SHAIDAR BIYA TA WA ANNAN LAMBOBIN.* *09069067488* *80032773332* an kasuwa masu bukatar a tallata musu hajojinsu cikin farashi mai sau i, ku yi min magana ta wannan lambar* *09069067488* *NA GODE.* *Janafty* *IDAN AN CIZA..!* *Wattpad:Jamilaumar315* *Arewabooks:Jamilaumarjanafty* *Mallakar:Janafty* *SADAUKARWA GA HAJIYA AISHA AHMAD IYA* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL MUNA ADASHEN GATA SBD YANA YIN DA MUKE CIKI 500 DUK SATI IN KIN KAMALLA ABAKI DUK ABINDA KK SO INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYA IRIN SU WAYA BLENDER WASHING MACHINE 08066726866 MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT Y'AR MUTAN SAKWATO *Page 4* *ABUJA GWARIMPA, N0:770* *Saturday 18, Feb. 2022* 11:44am. Gidan retire Major Kabir Sulaiman Dabo tun yana cin zamaninsa gida ne da ya amsa sunansa gida, yana cikin garin Abuja sannan a cikin wannan kyakyawar anguwan nan ta samu kusa a gwanmati wato Gwarimpa. Gidan nyana nan da kyansa kamar baya, ko da megidan ke kwance ba shi da lafiya Dr. Sulaiman da Daddy Hamza ba su bari gidan ya bukaci wani abu ba. Akwai tarin ma'aikata acikin gidan tun daga megadi zuwa masu kula da haraban gidan, ciki kuma masu aikin bangaren share share da girki saboda Barr. ba mazauniya ba ce tana fita kotu in tana da shari'a. Ammh kafin ta fita sai ta gyara mijinta tsab ta masa duk abin da yake so sannan take fita, in ta na gida ita da kanta ta ke shiga kitchen ta girka masa irin abincin da yake ci saboda yanayin jikinsa. Major Kabir ba shi da wani aiki daga kwanciya sai ko in ya gaji ta kama shi ta ora shi saman Wheelchair da taimakon wani Musa mai kula da fulayoyin gidan tunda ita ka aai ba zata iya ba. Duk da kuma tana ma iya bakin okarinta. ayansu suna nesa da su amma suna zuwa ganinsu lokaci bayan lokaci musamman ma Dr. Sulaiman da duk wata shi da iyalansa suna zuwa Mimi kuma sai ta yi wattani uku bata zo ba suna dai magana ta waya. Wannan watan ba ta kai karshe ba suka ha u gaba ayansu a Abuja Saboda jikin Abi da ya motsa, da ya ke akwai likitan na musamman ne daga babban Asibitin Abuja yake zuwa ya na dubashi ko da aka san laluran bata warkewa ba ne, amma zama waje aya dole akwai bukatar tallafawan likitoci da sharwarwari. Bayan Dr. Sulaiman da iyalansa har da Khadija(Khadi) ta zo itama sai Mimi da Hajiya wacce ta na jin Mimi zabta je ta ce ita ma ba za ta zauna ba, dole Mimi ta yi musu bucking din jirgi suka taho ranar jumma'a da yammah. gidan sai ya yi albarka Sosai Madiha ce ka ai bata samu zuwa ba ta ce sai karshen wata za ta shigo tayi hutun ta, daga nan har Gombe za ta shiga ta ga dangi kafin ta koma. Jiya kwana suka yi hira Abi yaji da i sai dai yana kwance yana ta faman mirmishi kamar yau in ma da gaba ayansu suke cikin Bedroom insu shi da Mommy tunda yace a barshi a kwance yafi jin da in kwanciyar. Gaba ayansu suna akin ayan Dr Sulaiman su biyu kacal duka kuma mata da mai sunan Mommy Murjanatu suna kiranta Ummita sai mai sunan Hajiyar Shagamu suna kiranta Momi. Sune ke tare da Abi suna ta nuna masa abu acikin Kananun tab in su na yara da yake hannunsu. Hajiya na gefen kafafun Abi ta na mgana da Mommy. Dr.Sulaiman na daga gefe tsaye ya har e hannayensa a saman kirjinsa dogon farin Bafullatani mai cike da fara'a da zati. Matarsa kuma mai suna Jawahir ta na gefen Mimi, ita tana zaune a saman kujerun Dreesing mirro, Mimi kuma tana daga saman madubi sai dai waya ce a hannunta tana ta faman latswa rabi da rabi hankalinta ke wajen Hajiya tana jin hiran da take yi ma Mommy, jefi jefi kuma Big bro na saka musu baki Sisto kuma ta fita ta je za ta yi wanka. Duk Lokacin da Mimi ta ago kanta sai ta ga Abi na kallonta sai ta yi masa mirmishi kawai shima sai ya mai da masa martanin mirmishinsa Allahu Akbar rayuwa kenan Abi na bata tausayi in ta kallesa shi ya sa ka bi rayuwa a sannu in kasan mafarin ka, ba ka san karshen ka ba. Ba za ta manta Rayuwar da suka gudanar a wannan gidan ba shi ya sa har gobe bata kaunar duk wani aiki na kaki saboda gani ta ke yi kamar yadda Abi ya rika tafiyar da rayuwarsa a baya saboda kakin da ke jikinsa ne. Abi ya yi zamanin da duk abin da ya ce ba wanda ya isa ya ta da shi, hatta Hajiya da ta haifesa kuwa, Mommy kuwa da suka yi auran soyayya ba ta isa ya nemi shawaranta ba ra'ayinsa ya ke bi da abunda ya yi masa dai dai shi ya ke aiwatarwa. A zamanin baya mutum ne mai mur ewa da ka'ida mai tsauri, amma sai ga shi rayuwa ta sauya komai yanzu ya yi sanyi Abi ya koma rayuwar kwanciya cikin ibadar Jinyar ta Ubangiji sai ta ga ya yi sanyi rayuwar ma kamar tsoro ta koma ba shi. Duk sanda zata zo ta koma tsakaninsu sai ban hakuri ya rika cewa Ki yi hakuri kin ji ko Mimi? Sai ta ce bakomai Abi zan cigaba da yi maka biyayya har karshen numfashi na. Yana so ya yi mata mgana amma kuma har gobe ya kasa iya furta wani abu. Ko mganar ta i sauraran kowa ake yi a gabansa sai ya ce a kyaleta a daina takura mata, in kuma yan'uwansa suka zo suka fara mganar Mimi taki aure har yanzu kuma shekarunta na tafiya sai ya ce kar da wani a cikinsu ya ce zai takura mata a kyaleta ta yi aure a lokacin da take so da kuma wanda ta ga ya dace da ita. Kowa yasan dalilinsa na cewa a kyale Mimi to bakin al alami ya riga da ya bushe abin da ya faru a baya ba wanda ya isa ya iya sauya shi. "Habibi ko Dr zai aura ka saman Kujeran nan ne, na ga tun jiya fa kake ta kwanciyar nan? Mommy ta fa