Sashe 95
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
su ba, ta kuma raka su har kofar gida sai da ta ga tafiyar su sannan ta dawo. Bayan sun isa gida ta kira Yaddiko ta yi mata godiya, sannan itama ta ara gyara akin ta yi sallar la'asar ta ci abinci sannan ta natsa saman kujera tana kallon talabijin cikin tashar Mbc3 da su Sultan suka kunna suka barshi, fefe aya kuma hqnkalinta na kam wayarta ta bu e data sakonni na ta shigowa wasu na ture wasu. Shashen ita ka aice domin Walida ma ta yi mata sallama ta tafi islamiya. Inna Meri kuma sai bayan mangariba ta shigo gidan Yaya Amina ta wuce gidan ta daga can, Mimi na cikin akin ta a falo ta yi salla taji dawowar Innar da hijabin sallar nata tta le a ta yi mata sannu da zuwa sannan ta dawo cikin akinta, Inna Meri salla kawai ta yi ta ce Maza Walida ta ara kiran mata Baban Inna, sai aka ci sa'a ana kira sai ga shi ya kashe ya kira da kansa. Saboda haushin shi da Inna ke ji ya sa ta ce Walidan ta sanar da shi duk abin da ya ke yi ya barshi ya zo ta na neman shi. Daman a lokacin ya na shirin zuwa anguwan ne tunda ya ji inna na son ganin shi yasan wani abu ya faru amman bai kawo ma ransa maganar aikin Mimi ba ne. Bai baro anguwar da yake ba sai bayan Sallar Isha'i saboda akwai wasu gungun matasa yan wallo daga Tudun wada Team suka zo ganin shi so ya jima da su, suna mgana shi ya sa ya an bata lokaci. Da mashin ya zo yau in ma, kuma sanye ya ke da da yadi mai ruwan asa yadin mai tsada ne, domin ya na da santsi yana yalli kamar yau ya ta a bare shi a leda sannan ya saka hula ba ar dara ya rufe sumar kansa Kafarsa sanye cikin takalmi ba i mai bu ewa, da ya zo sai da ya fara shiga akin Baba anjuma suka gaisa sun an jima suna mgana akan Saddiqu ne ashe har can gidansu yarinya sun kira sun ce a zo kuma yau su Baba Sani suka je, an saka rana wattanni uku ma su zuwa, yana fa a masa Magajiya ta rantse a nan gidan Saddiqu shima zai zauna da matarsa. Mansoor bai ce komai ba amman yana tunanin a inda Saddiqu zai ijiye matarsa a cikin gidan? Sai yaji Baban na sanar da shi akin da ya rage na matasan gidan da Saddiqun ke kwana zai buge ya fitar da akuna a ran Aji ya ji ba su yi dubara ba da wannan ku in da hayarsa ya je ya kama a wani wajen, yasan saboda ganin shi ya zauna ne shi ya sa da ko suna da tunani da ba su saka lissafi da shi ba, domin zamaan Mimi a gida nan na an lokacin wata rana zai iya tashi yaji ya sauya shawara sai dai a ga ba ta acikin gidan. Allah ya sanya alheri ya yi, domin ba shi da abun cewa ranar ma Magajiya ke da girki sai kai da kawo take yi shi ya sa ya yi masa sallama ya karisa bangaren Inna. Tana zaune a saman cafet ta mi ar kafarta saboda sun mata da tsami hantsi ma ta gama shafa musu lokacin da ya shigo akin. Daman Innar ita ka ai ce Walida na akin Mimi innar ta ce ta je ta taya ta zama kafin Baban Inna ya shigo. Da ya gaida Inna cikin ginshi i ta amsa masa kamar ba ta so, sannan ta wani kauda kai kafin ta ce" Tun lokacin da na saka Walida ta ce maka ina son ganin ka, sai yanzu ka samu sararin zuwa? Da sauri ya ce" Wlh Inna ina shirin fitowa ne kuma sai na yi ba i, sannan kuma na an jima da shigowa na tsaya wajen Baba muna mgana ne. Ki yi hakuri." Kai tsaye ta jinjina kai kafin ta ce" Ya yi kyau, kasan dalilin da yasa na saka a ka kiramin kai? Sai ya girgiza kansa ya na durkushe a gaban Inna kansa na asa, ita kuma sai ta cigaba da fa in" Zalunci ne ba na so, kuma kasan Ubangiji ma ya hane mu da aikata shi,shine naga kai ka maida shi ba komai ba, me ye dalilin ka na cewa Binta ba za ta cigaba da aikin ta ba? Inna Meri ta fa a tana kallonsa da sauri ya ago yana fa in" arata ta kawo miki Inna? Ya fa a cikin ko arin danne abunda ke taso masa daga asan ransa. Harara ta wurga masa kafin ta ce" Ina tambayar ka, kana tambaya ta kai ma? To bari in na amsa maka sai ni daga baya ka bani amsar tawa tambayar." Da sauri ya ce" A'a Inna.." Sai kuma ya kasa mgana ita kuma sai ta gyara zama tana fa in" Ina jinka me ye dalilin ka na cewa ta bar aikin ta? Kansa na kasa ya ce" Saboda aikin bai dace da matar aure ba, aiki ne da ke nuni da take dokokin Allah a bangaren aure." Inna Meri sai kallon sa take yi, amman ba ta yi mgana shi kuma ganin haka yasa ya cigaba da fa in" Sannan Inna ni a tsarina ba tsarin matar da nake aure ta yi irin wannan aikin, Aikin da macen aure za ta yi kwalliya camera ya haska ta duniya ta ganta cikin ado wasu mazajen su kalleta su ji da i ko su ya ba, ko su ji tana burgesu wannan duk taken dokar ubangiji ce sanman kuma da haramcin haka ta fuskar aure." Inna ta yi jim kafin ta ce" Ai kasan da aikin ta, kuma ka aure ta ko? Shima sai ya ce" Inna nima ai na ba da sharu ana ko? Wannan yana daga cikin sharu dan da suka rage tsakanina da ita bayan aure." Inna Meri ta gyara zama Lokaci aya tana fa in'" Kai dai ka sani, amman ina gidan nan ba ka isa ka cuci yarinyar mutane da suka ba ni amana ba, duk danne mata ha kin da ka yi bai ishe ka, ka auko ta cikin gata ka kawota gidan nan kace anan za ta zauna. Sannan ba ka yi mata komai na sunan mijin da za ta aura ba amman yarinyar nan ta runtse idon ta ta ce ta ji ta gani, duk iya wannan tozarcin da ka yi mata bai ishe ka ba sai ka ora mata da wani kuma? Ni fa na gaji da rigimar ka Baban inna ka fita ido na rufe wallahi" Inna ta karishe fa a tana nuna shi da yatsa, Tsabar haushin da yake ji a cikin ransa sai ya ji iskar akin ma ta yi masa ka an, Zuciyarsa na tafiya wani wuri can na dabam, kamar ya jima da binne wajen amman maganganun Inna sun saka dole abunda ya binne ko arin taso masa. "Inna kin manta yadda suka tozarta mu, kin manta abunda su ka yi mana? Ni fa rayuwata gaba aya mqhaifinta ya lalatamin ya ruguzamin mafarkina Inna, ai acikin kashin tozarcin da uban ta ya yi min Na rantse da Wlwanda raina ke hannunsa ko kwatanshi ban nuna akan Mimi ba Inna, ina ko arin danne wasu abubuwan ne saboda ke Inna." Inna ta saki baki ta na kallonsa yana mgana ya na Huci kamar zai kai duka kafin ta ce" Ni kam na da e da manta abunda ya faru a baya tunda ni ar adam ce mai afuwa da yafiya kuma har gida suka zo su ka baka hakuri daman kana nan da wannan kullun acikin ranka ba ka hakura ba Baban Inna? Kai tsaye ya ce" Inna kin ta a ganin inda aka lalata maka tsawon rayuwarka sai kawai acikin kwana aya a zo ace komai ya wuce? Sai Inna Meri ta ri e ha a kafin ta ce" Ba shakka to ni ban ga abin da aka yi maka ba, alokacin ma ai gaskiya ne mahaifinta ya fa a maka, nawa ka ke a lokacin in ya baka auran uarsa ka ri e kanka ne ballantana ita ka ri eta? Sannan ka rasa da wa za ka ri a gaba sai wanda ya rasu Mansoor?. Bawan Allah nan fa ya bar duniya kuma karshen dai komai ga Binta nan sun aura maka ashe dalilin haka ba zai saka ka saduda tare da ba ma wannan bakar zuciyar ta ka hakuri ba? Sai kawai ya yi mirmishi kafin ya nuna saitin zuciyarsa lokaci aya ya na fa in" Anan saitin na ke jin unar abun Inna, acikin sautin kunnuwana nake jin amon muryansa ya na kiran sunan mahaifina da cewa har ya mutu bai ta a shigowa birni ba, ina jin sautin muryansa sanda ya ke kirana mara makoma mai kyau, Inna ina jin sautin kukan ke da Baba da Mu'azzam, Inna ko ina so na manta ba zan iya ba, na kasa iya manta wannan ba ar ranar, ina kallon dukan zuru'an shi da wannan ba in acikin Idanuwana Inna." Ya karishe fa a cikin wani karyayyen sautin da sai da Inna ta ura masa ido tana kallon shi, gabanta ya fa i cikin son samun tabbaci ta ce" Mene makomar auran nan da ka yi? Kar ka ka fa a min auran aukan fansa ka yi, kada kar fa a min kan Binta za ka rama haushin abin da ya faru Mansoor? Shuru ya yi bai yi mgana ba kuma shurun sa na nuna Eh ne, nan Inna ta fara salati tana tafa Hannu ta inda take shiga ba ta nan ta ke fita ba fa i take yi" Wallahi in ka san abin da ka shirya kenan ka sakar musu arsu ta koma gaban iyayenta ba na so ka jamin jin kunya wata rana ni tsoro kake ba ni zuciyarka kamar ta kafiri, ni kuma ba haka nake ba kuma wallahi mahaifnka nutumin warai ne mai afuwa da yafiya sai dai in can ka je ka roro banzayen abi'unka na ri o da ba ar zuciya Allah shi ya ye maka." Sai ta koma ta yi tagumi sai