← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 122 OF 208

Sashe 122

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tun farko Babanki ya hasaso ba ni da wani kyakyawan makoma anan gaba sannan ubana har ya mutu an kauye ne bai ta a shigowa birni ba, kin ga kuwa gwara in bi a sannu." Idanuwam Mimi su ka kawo kwallah cikin rawan murya tac e" Aji Abi fa ya rasu yana asa me ya sa ba za ka manta da komai ba? Ka daraja shi ko saboda ya na mahaifina kuma yanzu muna matsayin ma'aurata ne." Ta karishe fa a tana zubar hawaye, shi kuma baya ma son ya kalleta kar ta karyamai zuciya, bai damu ba ya ce" Sorry, ashe akwai zafi in aka ambaci sunan Uba, nima nawa uban na asa, aka ambaci sunansa sa aka ci zarafinsa, amman ke da ya ke yar gata ce kuma Babanki ya fi Babana shi ya sa kike kuka. Zafi kike ji a asan ranki? To ki yi hakuri in kin ji haushin magana ta." Daga haka ya bar mata akin, kuka reras Mimi ta rika yi, ranar a falo ya kwana ya bar mata akin gari na wayewa ya bar gidan ko Sallama ba su yi da juna ba. Daman jirgin karfe goma na safe za su bi zuwa Abiuja Walida ta rakata har gidan Hajiya, Inna Meri har dake dake ta yi ta ba akai ma Mommy, da irin su kuli da Yaji da sauransu Haka Mimi da Hajiya suka aga zuwa Abuja Zuciyarta ba da i ta fara tunanin an ya ba ta yi kuskuren tunanin za ta iya gyara zuciyar Aji ba?. Ta fara tunanin ba za ta iya ba." *Janafty* *INZB2019* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 Zuciya ba da i Mimi ta yi wannan tafiyar, duk wanda ya ganta sai ya fahimci wani abu saboda yadda lokaci aya ta koma wani iri kamar wacce ta ke fama da matsannancin zazza i, ko kuma tsananin ciwon kai wanda ya hana ta sukuni, ko kuma fama da tsananin damuwa a cikin zuciya wanda ya haifar ma gangan Jiki damuwa. Hajiya kanta sai da ta yi ma Mimin magana ko ba ta da lafiya ne?. Saboda yadda ta gan ta wani iri, sannan ba ta da wani walwala sai kuma ta yi shuru alamun kamar ta tafi dogon tunani ko a cikin jirgi a kusa da window ta zauna ta yi zurfi a cikin tunanin makomar rayuwar auran ta a tare da mutumin da zuciyarsa ba ta yafiya. Hajiya kuma da ta ce mata lafiyan ta kalau sai ba ta matsa mata ba, Binta Matar aure ce yanzu nauyin iyalanta ya hau kanta akwai bukatar a yaleta ta tafiyar da rayuwarta da ta iyalanta ba tare da wani ko wata sun yi mata katsalandan ba shi ya sa ba ta ara damunta da magana ba har su ka sauka a filin jirgin Abuja Mommy ta tura musu direba ya auko su zuwa gida. Sun iske Madiha ta iso ita da mijinta da ansu tun jiya Khadi kuma jirgin yamma za su biyo. Dr kuma sai gobe za su biyo jirgin safe zuwa Abujan. Duk iya okarin Mimi na oye abin dake binne a cikin ranta sai da hakan ya bayyana domin dai hausawa sun ce labarin zuciya a tambayi fuska. Fuskar Mimi ba walwala ba wani alamun da zai nuna maka ta yi tafiyar nan cikin da in rai, sannan ita da gidan su ba ta saki jiki ba akinta tun na baya ta shiga ta yi wanka ta kwanta ko abinci da Mommy ta yi magana sai ta ce ta gaji za ta kwanta ta huta sai anjuma bayan ta tashi sai ta ci. Ba kuma wanda ya takura mata tun da ta ce tana bukatar hutawa. A tunaninsu barci take yi,amma a halin da take ciki barci ya aurace ma Idanuwanta ta na tunanin mafita ne, Ta ji ta sare ta kuma saki da lamarin Aji, a baya tana kallon lamarin kamar mai iya zama wani abu na dabam anan gaba, a tunanin ta Iya soyayyar da sadaukarwar da ta nuna ma Aji ya isa ya sa ya manta baya ya fuskanci gaba. Sai yanzu ta fahimci tasirin soyayya ba ya ya o da hannun mutum aya yana bukatar hannu guda biyu. Tana tunanin duk abin da ta yi ta yi ne saboda Aji ta yi ne saboda ya gane cewa ita har gobe tana son shi, amman me ya sa ba zai fahimci haka ya raga ma iyayenta ba? Duk wanda ba zai iya Daraja iyayenka da an'uwanka a matsayinsa na Mijin ka ba, to kai ma baka da wani daraja da ima a wajensa, Sannan bai zama lalle itama in ya mutumta ta ba. Ta muskuta ta gyara kwanciya yafi sau goma amman ta gagara hasoso ma kanta wata mafitar, zencen gaskiya shi ne ta cire duk wani warin gwiwa akan Mansoor ta kuma ji kamar ta fara nadaman auran sa. Daman an ce idan an ciza a hura ita da ta Cizan ba ta Hura ba, ga in da rayuwa ta kawo ta. Da yar ta samu barci ya sace ta daga baya ba ita ta tashi ba sai bayan la'asar tun da tana fashin sallah daman kuma jiya kwana ta yi ba ta yi barcin ba ta yi kuka kamar ranta zai fita in da ta ara tsinkewa da lamarin Aji yana jinta tana kuka amman ko a jikinsa ballantana ya yi tunanin ya aika mata ba dai dai ba, balle ta yi tunanin zai iya sauke wannan girman kan nashi ya bata hakuri. Ko tashin da ta yi hayaniya yara ne ya ta da ta, ashe Khadi ce ta iso da nata iyalan sai gidan ya zama kamar yadda Mommy take so ta ga ga ta ga anta da iyalansu. Sai da Mimi ta sake yin wanka ta sauya kaya zuwa wata sau iyar doguwar riga mai roba wacce ta lafe a jikin ta, a kallo aya in ka yi mata za ka fahimci wannan ko ba ta da lafiya ko kuma wani abu na damunta a yadda ta ke yin komai nata cikin sanyin jiki da na zuciya. Ta iske Yaya Muhammad mijin Khadi sai Yaya Khalifa mijin Madiha da yaran su a falo tare da matan su, Mommy ba ta falon Hajiya ma haka, suna cikin akin Mommy suna mgana Asma'u ba ta nan sun samu hutu ta je kano ganin gida daga Mommy sai an amananta su Sara. A hannun kujera ta zauna tana gaishe su, yaran su ka taho wajenta suna kiran sunan ta da Mimi, ta rike su tana aga su aya bayan aya da yar dariya a saman fuskarta. Bayan ta gama da su ta kalli Khadi dake famanaAmfani da wayar ta a yayin da Madiha ke ta aiki saman laptop inta matar nan wajen neman ku i kamar za ta yi hauka lokaci ma ba ta yarda ta bar shi ya tafi a banza ba. "Khadi ya hanya? Khadi ta ago tana kallon Mimi kafin ta ce" Lafiya lau Mimi.! Mun iso Mommy ta ce kin kwanta ya gida, ya mijin ki? me ya sa bai zo ba? Duka a tare ta jefo mata tambayoyin, kai tsaye Mimi ta ce" Kowa lafiya, eh bai samu zuwa ba saboda dalilin aikin sa." Daga haka kawai ta mike zuwa kitchen domin Cikin ta ya fara kukan yunwa. "Aiki my foot.." Ta ji Madiha ta fa a kafin ta yi tsaki lokaci aya tana fa in" Tunda yana aiki a majalisar inkin duniya ba." Mijinta ya ce" Darling kar ki manta an kwallo ne, in ya na da buga wasa ba? "Mtsww na bi kwalon da duka na take ta da takalmi na. Ai na ga ronaldo da Messi arshen kwatancen walon kafa kenan ko? Ta fa a tana zuba ma mijin na ta ido, Khadi ta kalleta cikin mamakin harzu an ta domin ita ba ta ga abun damuwa a ciki ba, bai samu zuwa ba shike nan ba, daman da shi da babu shi ai ba za'a fasa komai ba. Mimi kuma duk ta na jinsu amman ba ta nuna ta ji ba. Tea ta ha a sai ta zuba doyar da aka dafa miyar suouce ce, ko falon ba ta zauna ba ta yi komawar ta aki, Khadi ta bi ta da kallo kafin ta ce" Sisto ki bar Mimi haka please in kun lura kamar wani abu na damunta." Madiha ta ja aramin tsaki kafin ta ce" ka an ta gani, Abi ya za a mata the best for her amman shegen taurin kanta ya ja mata, ko awannan gidan ka ai ya isa ta shiga damuwa rayuwa ba iska komai a kuntace" Ba wanda ya kula ta domin in aka tanka ta sai ta yi ta sakin magana, Khadi ta ja bakinta kawai ta tsuke ko ita a farko da ta so ta yi adawa yanzu ta saki tunda Mimi ita ta ji ta gani to kowa ai sai ya saka mata ido. Tun kuma da ta shige akin ta ba ta ara ko lekowa
Chapter 122 · 0% Book details