Sashe 136
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Uwani ta zo ta kira ta ta ce Hajiya da Daddy suna jiran ta a falo. da gabanta ya fa i, kenan ya zama dole ta fa a ma Daddy dalilinta domin ta san shi da tsarin sanin abin da ya faru kafin aukan mataki. Jiki a sanyaye ta saka hijabin da ta yi sallah na Hajiya ne ma tunda kusan rabin da kwatan kayanta suna can gidan, jiki ba kwari ta arisa falon shi kan shi Daddy ya ga yanayinta sai bai ji da i ba domin Hajiya ta gama yi masa bayanin abin da ya faru cikin wani yanayi ya ce"Haba Hajiya me ya sa tun a daran baki kirani kin fa a min ba? Hajiya ta ce"Na ga dare ya yi, na auka kuma za ta gaya min abin da ke faruwa amman ta i ce min komai fa i kawai take yi ita ta ce ta na so da farko yanzu kuma ta ce ba ta so a kyaleta azu da mangariba tana min maganar a kwaso mata kayanta ne." Daddy ya jinjina kai yana kallon Mimi da ta zauna a kasa saman cafet kanta yana an nazarinta duk yadda aka yi ruwa ai baya tsami banza, duk inda ka ji mace ta ce ta gaji da auran da ta za e shi da kanta to ba da i cikin yanayin mganarsa ya kira sunanta ta amsa sai ya umarceta da ta taso ta zo ta zauna a kusa da shi a saman Kujera, da ta taso sai ba ta zauna a sama ba sai ta zauna a kasa a kusa da kafafunsa lokaci aya tana gaishe shi ya amsa cikin sakewa kafin ya ce" Me ya faru ne Mimi? Hajiya ta ce kina ta Kuka kuma kin i yi mata bayani ina fatan za ki yi ma Daddyn ki bayanin abin da ke faruwa." Sai ya ga ta yi shuru kanta na asa, da sauri ya ce" Kar ki damu, matukar ke kike da gaskiya ba zan ta a goyon bayan ki koma ba." Kan Mimi na asa ta ce"Daddy na ha ura da auren ne kawai." "Saboda me ya sa kika ce haka? An ta a hakura da aure ne Mimi in dai ba wanda kike ke zaman shi ba ne ya ce ki je ya gaji da ke ba." A ranta ta ce kusan hakane amman gili sai ta ce" Saboda akwai tazara mai yawa tsakanina da shi Daddy, abaya na yi tunanin in na aure shi zan iya ha e wannn tazaran dake tsakanin mu. Amman daga baya sai na fahimci ba zan iya gyara abin da Allah bai so ya gyara ba. Don Allah kar ku matsamanin akan sai na koma na gaya masa ya aikomin da takardan sakina." Hajiya ta saka salati, Daddy kuma sai ya yi shuru ganin Mimi na matsan kwallah. Amman sai bai nuna wani abu tunda har Yanzu ba'a zo in da yake so ba. Cikin sigan lallashi ya ce"Duk naji, amman ba haka nale son ji ba, Kin dai san ni a matsayin Major nake a wajen ka sai in da karfina ya kare wajen kwatar miki yanci in dai na tabbatar dake aka zalunta. Saboda haka ki natsu ki gayamin abin da ya faru." A cikin Lallashi ya gama maganar yana dafa mai kanta, Mimi kuma sai kuka kawai take yi ba ta yi mgana ba, shi kuma bai takura mata ba ya ce ta natsu ta yi masa bayani. Ganin ta yi shuru ya sa ya gyara zama yana fa in" Mimi ba zan iya gane komai ba inkina wannan kukan shi aure ai ya na da dokokinsa da tsarin sa, ba zai yuyu ba wani waran dalili ba kawai na ce ki zauna a gida ki kashe auran ki ba. A'a dole sai mun san abinda ke faruwa, tunda kin ki mgana bari na kira shi Mijin naki sai ya zo mu tattauna kila shi ya yi mana bayanin abin da ke faru." Ya fa a kamar gaske har ya na ciro wayarsa kamar ya na da lambar Mansoor Ahalin ba shi da ita, Mimi na ganin haka ta auka da gasken kira zai yi da sauri ta ce"Kar ka kira shi Daddy, zan gaya maka abin da ya Faru." Sai ya yi mirmishi ya ijiye wayarsa a gefe yana fa in'" Yauwa ina jin ki uwata." Kan Mimi na asa ta ce" Daddy cewa ya yi baya so na, ba ya sona.." Ta karishe fa a Cikin kuka, cikin mamaki Daddy ya ce"Baya son ki? To me ya sa ya aure ki? "Yace Saboda Hajiya da Mommy sun je sun ro e shi. Sannan kuma Daddy kamar auran aukan fansa ya yi dani tunda sai ya ri a tafiyar da ni akan abin da ya faru ysakaninsa da Abi a shekarun baya." "Ka ji wani sakarci kuma? Daddy ya fa a ransa ba ce yana kallon Hajiya da ta kasa mgana, Mimi na kuka ta gya a kanta tana fa in" Shi ne na taho kawai daddy tunda babu amfanin zama da wanda baya somka sannan yake kokarin yin ramakon wani abin da ya faru a baya a kanka." "Yes! Kin yi dai dai abin da kika yi, wannan ai shirme ne, kuma ba ma bautar ubangiji ya maida auran ba sai wasan yara.vGaskiya ya bani kunya ina ganinsa kamar he is matual ashe sakarai ne mara wayau? Kuma yasan kin taho amman bai dakatar dake ba? Mimi ma sharan wallah ta ce"Ya sani har cewa ma ya yi zai fi in da har na tafin." Daddy ya jinjina kai kafin ya yi wata yar dariyansu ta manya yana kallon Hajiya lokaci aya ya na fa in"U see ko Hajiya? A baya an ga laifin Major ne amman ta wani bangaren yana da ar gaskiyarsa. Sai da na so na hana Hajiya tado da wannan maganar ki duba duk alfarman da a ka yi masa muka aura masa ar mu kamar sadaka amman ki ji fa irin wulakancin da ya biyo baya har yana fadin in ta tafin zai fim So is ok gwara da kika taho domin ki nuna masa kinsan me kike yi, Is Good,.." Sai ya dakata yana dai dai ta kansa Hajiya kuma sai ta ce"Hamza a bi komai a sannu, Ina ta Merin duk tana nanabubuwan nan suka faru? Da sauri Mimi ta ce"Ba ta sani ba Hajiya, itama ba jin mganarta yake yi ba, ko ta hana shi ba ya hanuwa wani lokacin ma bata san ya aikata wani abun." "Ashe yaron ba shi da tarbiya ban sani ba? Komai aka ha a da jaki sai ya ci ara, Kuma daga jiya zuwa yau bai kira ki ba kuma bai bai turo kowaba? Mimi ta gyada kanta kafin ta ce"Eh! sai dai annensa sunta kirana a waya ban auka ba." Daddy ya ce"That Good! gwara da ba ki auka ba, shi ba shi da baki ne sai kannensa ne za su ci masa albasa? Na fahimci ya na da jinkansa. To shike nan ki kwantar da hankali ba za ki koma ba sai in har ya yi nadaman abin da ya aikata ya kawo kansa in har ya na son ki kuma kina da daraja zai sauke kansa ya kawo kansa, ni kuma zan nuna masa cewa ba Isar sa ba ce ya sa na bashi auran ki, kuma chanchanta ba ne shima alfarman Hajiya da Murja ya ci, in kuma aka yi wata hu u bai zo ba kuma bai yi wani abu da zai nuna kina da daraja a wajensa ba zan nema miki Saki,in ya nuna taurin kai sai al ali ya kar a miki takardan ki." Hajiya ta ce"A'a Hamza abun bai dace ba ka yi hakuri a bi komai a sannu mana" Daddy ya mike ya na gyara babban rigansa lokaci aya yana fa in" Hajiya kar ki hanani shiga wannan mganar, ki duba mganar yarinyar nan gaba aya gani yake ba ta da wani daraja a wajenza tunda mun bi umarninsa mun aura masa ita ai bai eahala ba tunda har ya ke fama da jin kai yana cewa gwara ta tafi in zai gane a baya alfarman ki yaci yanzu ne zai gane shayi ruwa ne, Mimi ki daina kuka sha kurimin ki kin ji? Sai ta gya a masa kai kafin ta ce" Daddy a kwaso min kayana." Kai tsaye ya ce"Dole ai akwai sabon zama, in har ya na son auran ku muma sai mun zuba masa namu sharu dan ciki har da gama zaman ki a wannan gidan nasu zan yi magana da Maman yara duk yadda ake ciki za ta kira ki zuwa gobe za'a dawo miki da komai naki gida in sha Allahu." Sai Mimi ta ji dadi acikin ranta domin gwara dai kowa yasan ita kan ta gama zaman aure da Aji. Hajiya kuma sai cewa take yi a bi a sannu amnan Daddy ya ce wannan karon Hajiya ta cire bakinta gani ya yi kamar sun ba shi auran bai wahala ba. Mimi tana tunanin in da ta zauna ta fa a nusu yadda ya tafiyar da ita tun farkon auran fa? Da mganganun da yake gayamata da zarafin iyayenta da yake ci? Ta tabbata sai sun ji sun tsane shi shi ya sa ta sakaya maganar. Bayan tafiyar Daddy Hajiya ta dawo tana nuna ma Mimi illar abin da za ta aikata amman ta ce ita fa tana kan bakanta, abun haushima shi fa bai ma san ya aikata ba dai dai ba sannan ita ba za ta cigaba da zama da mara afuwa ba, sannan ba za ta iya zama da wanda bai iya sarrafa zuciyarsa ba Sannan da bakinsa ya ce baya sonta ba ta ga amfanin zamanta ta da shi ba. Zuwa da safe dai tuni mutanen dake kusa susan Mimi na gidan Hajiya, Mommy ma ta sani saboda Hajiya da kanta ta kirata ta sanar da ita abib da ke faruwa ta ce za ta shigo Gombe cikin satin, sannan bangaren Daddy kuma da ya koma ya tattauna da Mama itama ta ba da hoyan bayan haka, ta ce haba auren ai ya yi kaskanci ba Dole ya yi abin da yake so ba saboda an