Sashe 89
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
amman sai ta ga ya yi kamar bai ji ba sai ma kansa da ya auke ya wucewarsa bangaren su, ita kuma kwarjini ya yi mata sai ta ji kunyar cigaba da mgana yasa ta yi shuru har ya shige bangaren Merin sai dai ta bishi da kallo kafin ta saki tsaki tana fa in" Wallahi shima anan gidan Saddiqu zai zauna da matarsa ai Agola bai fi wanda ke da gado ba." Baba anjuma na akin sa ya na jin ta, shi fa ya daina aukan magajiya a sahun masu hankali tuntuni. Gida ne ya ce ga shi nan ba Saddiqu ba har Auwalu ma in ta ga dama ta maido shi ba zai hana ta ba. Shi kuma Mansoor akin Inna Meri ya fara shiga ta na zaune a falo tana lazimi ya du a ya gaisheta ta amsa lokaci aya tana fa in" Lafiya lau ya kwanan amarya Binta? Kansa na asa ya ce" Tana nan lafiya Inna" daga nan ya yi shuru, Inna ma sai ta cigaba da lazimin ta sanin halin sa yasa ba ta damu da tsugunnen sa a wajen ba har sai da ta ga daga arshe ya tashi ya zauna saman kujera, ya kishi iga tana kallonsa ta gefen idanuwanta amman ba ta yi mgana ba har ta gama laziminta ta wala ma Walida kira bayan ta fito ta ce ta kunna ma ta tibi tana so ta ji labaran safe, sai a lokacin ta lura da Mansoor da ya rufe idanuwansa kamar mai barci saman kujera sai ta yi shuru tana kallon sa kafin ta juya ta na kallon Walida da isa wajen yibin ta na okarin kunnawa. "Walida bar kunna talabijin in kawai." Ita kuma sai juyo tana fa in" Saboda me Inna? kin fasa jin labaran ne? Kai tsaye ta ce" Eh bari da yammah ko na kunna radion babanku na saurara a ciki." Walida ba ta damu ba, sai kawai ta koma ciki daman jiya ta da e ba ta yi barci tana kallo a wayar Bintu, barci ne a cikin idanuwamta da yasa ba ta fahimci Yayansu ne kwance kan kujeran inna ya na barci ba. Shi ko bai ma san barci ya auke sa ba daga arshe ma sai ga shi ya sulale ya gyara kwanciyarsa saman kujeran Inna barci ya yi da i ba ta tashe shi ba sai ta fita ta saka takalminta ta tafi shashen Magajiya lokacin ta koma aki har akin ta bi ta ta gaisheta ta amsa a dakile ba ta damu ba daga nan ta wuce akin Baba anjuma suka gaisa ta an zauna ka an su ka ta a hira saboda ba ranar girkinta ba ne, yasa ta masa sallama ta koma bangarenta. Ba ta tashi kowa ba ta auko doya ta fere ta soya sannan ta dama kunin tsamiya daman ta yi ni an ta tun jiya da yamma, Inna Meri ba ta son jiki ko ka an ko a da kafin ta kai haka shekaru kuma ko da girma ya kamata babu abunda ya ke gagaranta na aikin gida, sai da ta gama dama kunin ta saka ruwan wanka ta saka tsintsiya ta share tsakar gidan ta sa ruwa ta wanke shi tas saboda akwai mai ruwan da Mu'azzam ya auki nauyin biyan shi duk wata kullim zai kawo musu ruwa safe da yamma tunda a anguwar suna fama da matsalan ruwa, ba ita ka ai ba duka gida har bangaren su Gaje to ya kawo da safe wajen shige da fice sai ruwa duk ya ji a wajen shiyasa ta saka ruwa kawai ta wanke sai bayen ta gama yar hutun ta fito walida tan mi a lokaci aya tanq na fa in" Inna kamar Yayanmu nagani yana barci saman kujeran ki ko? Inna Meri ta yi kamar ba ta ji ta ba, kallon ta ma ba ta yi ba sai ta ga ma tana zuba a ruwa a aramim botiki cikin sosa kunnenta guda aya ta ce"Barci ne ya kwashe ni Inna, kiyi ha uri" Nan ma shuru ta yi mata sai ma ta ara ganin ta auki botikin ruwa zuwa makewayi da alamu za ta wanke ne da sauri Walida ta bi ta ta ri e botikin tana fa in" Kai Inna na fa baki han uri." Inna Meri ta kalleta kafin tavce" Baki yi min komai ba, bar ni na wanke makewayin je ki de e kayan miya ki yanka akwai ku i a cikin samiran cikin aki sai ki auka ki siyo wai ki zo ki yi ma yayanku da Binta miyar nan da ku ke yi ta yan gayu." Da sauri Walida ta ce" Miyar wai Inna? Sai ta gya aa mata kai kafin tacce"Eh ita, na soya doya na dama koko in kika yi musu miyar ita Binta in ba ta shan koko sai ta sha shayi ko? Sai Walida ta gya a kanta alamun Eh, nan ta bar ma Inna wankin bayin ita kuma ta je ta auko kayan miya ta cire an ciki ta yayyanka ananu sannan ta koma ta auki 500 ma'ajiyar Inna ta zura jijabi ta je ta siyo wai guda hu u ta zo ta yi musu Sources wai sai kamshi ya cika gidan sai a lokacin Mansoor ya tashi lokacin har Inna ta yi wanka tana ciki ta na kaye kaye akin ta. Mi ewa ya yi kunya duk ta kama shi na barcin da ya yi a akin Inna, ko kafin ya samu abin cewa ita ta kalle shi ta ce" Ka tashi ? Bari nace Walida ta ha a muku abun aryawan naku sai ka shigar muku da shi ko? Sai ya samu kanshi da cewa Toh Inna, yana zaune Walida ta ha a komai cikin wani faranti mai girma hakanan ya kimkima zuwa cikin akin ya so ya yi zaman sa akin Inna ya arya sai dai bai shirya amsar Tambayoyin Inna ba. Haka ya je ya iske akin yadda ya barshi da duhu shi ya kunna fitila, saman center table in ya sauke farantin hannunsa, ya kalli kofar bedroom in sai ya ga ba alamun ta tashi kamar zai ta shi yaje ya buga mata sai kuma ya yi wani tunani ya fasa, zama ya gyara ya tsiyaya kunin sa ya sha tare da doya bai ha a da miyar ba Saboda shi ba ya shiri da wani abu mai arni, duk da ya ji miyar na ta kamshi amman bai ko bu e ta ba, sai da ya oshi sannan ya mi e ya saka agogon shi ya auki wayarsa da Key in mashin in sa, kamar zai fita sai kuma ya fasa ya dawo cikin akin cikin yanayin tafiyarsa ya isa bakin kofar bedroom in, kamar zai saka hannu ya yi knooking sai kuma ya fasa ya na shirin juyawa kawai ya ji an bu e kofar kafin ya yi kokarin barin wajen Mimi ta bayyana a gabansa. Sanye da wani mayafin da ta saka ta yane kanta da shi amman fararan kafafunta suna waje ne tun da rigar barci ne a jikinta har a lokacin. Daburcewa ya yi duk iya basarwan shi kuwa, sai kawai ya yi saurin juyawa zai bar wajen Lokaci aya yana fa in" Ga kayan aryawa nan Inna ta aiko da shi." Ya fa a ya na isa kofar akin sai ya duka ya na saka takalmimsa ita kuma cikin muryanta na wacce ta tashi daga barci ta ce" Good Morning.." Sai da ya gama saka takalmin sannan ya juya yana so ya kalleta amman sai ya fasa sai kawai ya bu e kofa yana fa in" Barka da safiya"Daga haka ya fita daga akin ya maido kofar ya rufe ita kuma tana tsaye ta na bin shi da kallo na wani lokaci sannan ta juya ta koma ciki daman motsin sa taji ya sa ta fito ta gaishe shi amman me ya ke yi a tsaye a inda ta ganshi? " Ya zo ya duba ki ne mana Mimi? wata zuciyar ta sai ta bata amsar haka, har ya sa ta yi mirmishi ita ka Wanka ta yi sannan ta sauya kaya zuwa wani material in ta doguwar riga, sannan ta fito ta karya itama in kunun tasha da doyar amman ta ci tare da miyar Walida, sai bayan ta natsa sannan ta saka mayafinta da takalminta ta auki farantin ta fita zuwa akin Inna su ka gaisa, ta kuma yi godiyar breakafsat, sannan Inna ta ce Walida ta raka ta domin ta gaida Magajiya da Baba, ita dai daman ta fahimci Magajiya sai a Hankali amman Baba anjuma ya yi ta musu addu'an zaman lafiya. Daganan su ka dawo akin Inna Walida ta ce ruwan tiolet inta ya kare ne? Sai Mimi ta ce saura ka an Inna na gefe ta ce"ku je tare da Walida ta ri iba daga namu tana kai miki ciki." Sai ta amsa mata cikin girmamawa, Sai ta tasa walida zuwa cikin akin ta, bayan ta cika mata botikan tiolet in ta wanke mata sannan ta zo ta gyara mata akunan duka ta goge mata ta saka turaren wuta Mimi nata cewa" Kai Thank you Walida" Zama ta yi suna ta fira, Walida na bata labarin film in da ta kalla jiya a wayar Bintu, indiyan Hausa ne har ta na cewa In Mimin na so sai ta tura mata kafin ta maida ma Bintu wayarta. Mimi na mirmishi ta ce"Kai ni ban cika juriyan kallo ko a tibi ba ballatana a waya, amman tunda kin ban labari shike nan kamar na kallah ne." Sai suka yi dariya gaba aya, Walida sai santin wayar Anty Mimin take yi samsumg ce mai kyau da tsada Walida sai fa i take yi" Wayar nan taki Anty Mimi tana da kyau, ga santsi na san ta kai dubu dari ko? Dariya ta kama Mimi sai da ta yi dariya har ana jin sautin ta kafin ta ce" Walida kenan ko kina so ne? Da sauri ta ce"Wallahi ina son waya amman Yaya Mansoor ya hana yace sai mun gama Jarabawa, har fa Yaya Mu'azzam ya ce zai siya min ya ce a'a." Vyadda ta arishe maganar ne yasa Mimi ta fahimci Walida na son ta ri e waya kuma