← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 208

Sashe 62

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba. Amman ta tafi da yan biyunta tunda sun saamu hutu suma in Aji sai da yace ba'a za je da su ba Inna Meri ta ce ita ta ce a ha o kayansu za ta je da su. Tafiyar Inna shiyar gida ya sa Hajiya ba ta ganta ba har ara kiranta ta yi sai ta gaya mata an mata rashi ta na gida sai dai idan ta dawo, sun rabu akan ta na dawowa za ta neme ta Inna Meri da niyar Sati biyu za ta yi su dawo sai ga shi su ne har wata daya yan'uwa sun hanata dawowa Yaya Halima taji da in garin ta share kafa ta bar miji da yara Inna Meri kuma duk da ba ta da ananan yara hankalinta ya koma gida, ga Halima tare da ita da su Hussaini su da ba su damu ba dakyar su ka bari ta dawo sai da ta yi kwana talatin da biyar. Bayan ta dawo hutawa kawai ta yi na kwana biyu ta raba tsaraba ta shirya ta je gidan Hajiya Saboda kada ta auka da gangan taki zuwa sai ta iske ba kowa a gidan Hajiya suna Abuja matar marigayi ta fita takaba Mommy kenan. Haka ta dawo ba ta ganta ba sai ta yi Tunanin kiranta a waya kuma wayar ba ta shiga ba, ashe a gida Hajiya ta manta wayar ta mace ba chaji tunda har da Baaba Uwani suka tafi wajen kwanansu uku acan za'a yi mganar rabon gado ya sa suka ata lokaci ma ma ba su dawo ba. *Janafty* *IDAN AN CIZA..!* *Wattpad:Jamilaumar315* *Arewabooks:Jamilaumarjanafty* *Mallakar:Janafty* *SADAUKARWA GA HAJIYA AISHA AHMAD IYA* *NA GODE.* *ZAINAB INUWA(MY ANTY)* *MARYAM JUMARE* *NANA HALIMA(MASOYIYA)* *AISHA ALTO(SISINAH)* *SURAYYA DEE* *KUN YI TA JIMARIN YA A WANNAN LITTAFIN TUN DAGA RANAR FARKO HAR ZUWA YAU DA SHAFUKAN KYAUTA SUKA ZO ARSHE, NA GODE ALLAH YA BAR ZUMUNCI AMIN* *Tushen labarin ne a littafi na aya, cin uban sabadan yana cikin littafi na biyu har zuwa na uku, akwai soyayya mai tsayawa a zukata bayan dabarwan dake ciki, ga dai Aji ga Mimi shin me yake shiryawa da ya amince da auranta? Ko yana nufin ya yafe in ne? Akwai sauran rina a kaba tabbas, ku ara za a ta ina mai ba ku tabbacin ba zan ba ku kunya ba in sha Allahu. Ku yi tururuwan biya domin sai kun cika adadin sannan zamu fara littafi na biyu, daga yau zuwa gobe da jibi in sha Allahu Na gode.* *BOOK 1 FREE NE, 2,3 PAID NE REGULAR N500, VIP 1K NE, KU BIYA KU IN KARATUN KU TA WANNAN ASUSUN BANKIN 0552179550 JAMILA UMAR GT BANK, SANNAN SAI KU TURA SHAIDAR BIYA TA WA ANNAN LAMBOBIN.* *09069067488* *80032773332* *07030645342* an kasuwa masu bukatar a tallata musu hajojinsu cikin farashi mai sau i, ku yi min magana ta wannan lambar* *09069067488* *NA GODE.* Ina kuke mata yan kwalisa.. *KHADYS EMPIRE* Ta Kawo muku kayan mata masu kyau da saukin kudi kamar haka. *Zumar Matsi Guarantee 3500* *Maganin sanyi komai nacinsa 4k* *Zumar kacha kacha 2500* *Zumar kiba 4k* *Setinn kayan mata na yar gata 8500 Me abubuwa har kala Takwas a ciki* *Dahuwar kaza ta manyan mata 8k* Zaku sameta a Kan Lambar waya 08147832783 tana garin kano tana aikawa da kayanta ko ina da yardar Allah. Dadin dadawa kuma tana bada sarin komai cikin farashi me rahusa yadda zaki sami Alheri. Wani arin jin da in ma free delivery withn kano take yi, koh ba yanzu zaku siya ba kuyi saving numbern ta dan nan na gaba Na gode. https://wa.link/pd4ie0 *Page 20* An raba iya ada din dukiyar da Abi ya mutu ya bari, an kuma raba shi dai dai yadda addini ya hukunta. Tare kuma da malamai da alkalai aka yi rabon a gaban Daddy da yaran duka sai Hajiya har da Yaddiko. Hajiya ma ta samu gida tunda ya bar gidaje da motoci da ku i ma su yawa a cikin banki, sannan gidan da Mommy ke ciki ita da Sulaiman suka ci gidan shi kuma ya ce ya bar mata halak malak domin ta cika wasiyar mijinta ta ce za ta cigaba da zama a gidan tun da ga aikinta sannan gefe aya ta ce za ta je kano ta auko an'uwanta saboda su taya ta zama tunda Inna Ladidi za ta koma gida bayan ta fita takaba. Kwanan su hu u ne su ka dawo, Mommy kuma washegari ta bi Jirgi zuwa kano ita da Inna Ladidi za ta raka ta sannan itama ta je gida ta gaida an'uwa da iyaye. Rana aya su ka tafi da Khadi ita ta yi kaduna ita kuma Madiha kwananta uku ne ta bi Jirgi ta koma Lagos Mimi da Hajiya da Daddy da Yaddiko tare sua je kuma tare su ka dawo Gombe gaba aya. Ko bayan an gama rabon gadon Mommy ta so ta yi mganar Mimi sai kuma ta fasa a cikin ranta ta kuduri niyar daga kano Gombe za ta sauka sai an san yadda za'ayi daga can. Ba ta auka ma za ta jima a kanon ba sai ga shi ta yi sati biyu daga kanon ne ta biyo Gombe Hajiya ma ba ta san tana tafe ba, tunda ba ta fa a mata ba ta dai san sun rabu akan cewa daga kanon za ta biyo nan. Mimi kuma ba ta auka zuwan Mommy da wani abu ba,ta auka dai ta biyo ne kafin ta koma Abuja ta kuma ji da in zuwan Mommy domin hakan ya bayyana har saman fuskarta. Zuwan Mommy ya sa Hajiya ta ara kiran Inna Meri a waya a nan ne ma take jin labarin ashe ta zo ba su nan Hajiya ta ba ta hakuri ta ce ta bar wayar a gida ne, ba ta je da ita ba amman in ta na gida za ta shigo ko yau da yamman ko zuwa gobe. Ita kuma Inna Meri surutun mutane ne ba ta so sai ta ce ma Hajiya ta bari ita za ta zo, Amman Mommy ta nuna gwara su je da kansu su suke nema bai kamata su tsaya jiran sai ta zo ba. Da haka suka tsara zuwa gidan Wanzamai ba tare da kowa ya sani ba ita kanta Mimi ba su yi mgana da ita ba, ba kuma ta san abin da suke shiryawa ba. ****** _WednesDay 24 May, 2022_ *10:54am.* Gidan Wanzamai. Inna Meri na cikin uwar akinta zaune saman sallaya ta idar da sallar Walha sai barci ya kwasheta ba ta sani ba sai dai ta ji muryan Walida na wala mata kira da karfi da yasa ta mike a firgice har wuyan hijabin jikinta na shaketa tunda ta taka shi wajen saurin ta mi e Cikin tashin hankali Ta ce "Me ya faru Walida? domin ta auka wani mummunan abu ne ya faru ganin Walida a gabanta tana haki sama sama. Cikin leken falo ta matso Kusa da Inna Meri Lokaci aya tana fa in"Inna Bali kika yi Inna" Inna Meri ta maimaita" Ba i kuma? Da sigar tambaya sai Walida ta karkace kai kafin ta ce"Hajiya ce fa da wata mata suka zo ga su nan a falo suna jiran ki." Inna Meri ta yi shuru ta na tunanin wata Hajiyar ce kafin tunaninta ya ba ta Hajiyar Shagamu ce. irjinta ya amsa ji kake Ras! amman sai ba ta nuna ba illah kallon Walida da ta yi kafin ta ce" Ki kawo musu ruwa." daga haka ta gyara zaman hijabin jikinta ta fita falo, abun ya kara aure mata kai ganin Hajiya da wata mata ar gayu sai da ta zauna anan kasan Cafet suka gaisa da Hajiya da matar sannan Hajiya ta kalleta tana faa in "Sai kika gan mu ko? Murja ce ta ce gwara mu zo kawai, mahaifiyar Binta ce matar marigayi." Sai da Hajiyar ta fa a sannan ta gane ta gani aya ta ta a yi mata kuma ganin ba na cikin kwanciyar hankali ba ne. Cikin gya a kai ta kalleta kafin ta ce"Allah Sarki Hajiya ya karin hakuri? Allah ya jikan sa da rahma." Mommy ta amsa da Amin Amin ta na are ma falon kallon tsab tsab daman Walida tun safe ta gyara shi ta share Inna Meri na cikin fa in da basu wahalar da kansu ba,da ita ta zo gidan Hajiya. Mommy ta yi mirmishi kafin ta ce"A'a ai muke so gwara mu bi yo sahu, ni na ce ma Hajiya ta bari mu za mu zo da kanmu." Inna Meri ba ta ce komai ba, tunanin ta aya yanzu magana zai ya u acikin gidan da zuwan su Hajiya ba ta son abun mgana. Walida ta kawo musu Pure water a filet Hajiya ta yi mata sannu ta na tambayan Bintu tace ta na gidanta, daganan ba ta zauna ba sai ta zari hijabi ta fita. Tana fita da ga shashen Magajiya su Gaje da Harira sun yi zaman dirshan suna kuskus suna ganinta sai su ka yi shuru sai ta yi kamar ba ta gansu ba, ta yi ficewarta daga gidan gidan Dije mai waina ta shiga wajen awarta Bahijja. Mommy ce ta sha ruwa Hajiya kuma ta ce cikinta ya cika sai dai kafin su tashi tafiya, Hajiya mike kafarta ta yi tana fa in"Meri haka waje ya sauya,gaba aya na kasa gane gidan sai da muka yi tambaya bayan kuma mun shigo shima dai gidan duk ya sauya." Inna Meri ta ce"Eh an yi gyara sosai an raba mana bangare da su Gaje mun koma farko, nan ma ciki an raba bangarena da na Magajiya aikin duk na Baban Inna ne." Hajiya ta washe baki kafin Ta ce" Masha Allah Allah ya sa albarka." Inna Meri ta amsa da Amin. Kafin shuru na wani lokaci sai can Hajiya ta muskuta kafin Ta ce. "Meri magana ce mai muhimmanci ke tafe damu, ina fatan megidan na nan? Inna Meri Ta ce"Gaskiya ya fita amman dai ba nisa ya yi ba ina kyauta ta zaton yana kan hanyar dawowa." Sai Hajiya ta kalli Mommy kafin ta ce" kin ji Murja, ko za mu jira har ya dawon ne? Sai Mommy ta ce"Hajiya shi yaron fa? Sai Hajiya ta kalli Inna
Chapter 62 · 0% Book details