← Book details Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 133 OF 208

Sashe 133

Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da wandon jikinsa ya dora P. cap a saman kansa, ya dauki key in motarsa ya fice yana fita can haraban Studio din su ya nufa in da suke traning suna ganin shi suka bar abinda suke yi s ka taso zuwa gaban shi suna kiran sunan shi da "Captain" Cewa kawai ya yi su kula da kansu sannan in caach ya zo su fa a masa ya an fita amman ba zai da e ba. Yana ma tunanin za su ba su hutun sati biyu su je gida tun da arshen shekara ba su yi hutu ba saboda wasannin da suka yi ta bugawa. Bai yi tunanin zai ga ne gidan Nasir ba sai ga shi ya gane, a kofar gidan ya tsaya sannan ya kunna wayarsa ya lalubo lambar Nasir da ba zai iya tuna ranar karshe da ya kira shi da kansa ba ma ya doka masa kira. Nasir na tare da matarsa Nafisa da ansu suna karyawa wayarsa na gefen nafisa ta fara kukan ana kira sai ya ce ta auko masa wayar lokaci aya yana fa in" Waye ne hala? Ta kalli Screen din wayar lokaci aya tana fa in" Wai AJI..'" Nasir ya dakata da cin buredin dake hannunsa lokaci aya yana maimaita sunan. "Aji.." Da sauri ya kar i wayar lokaci aya yana mi ewa. Shafa wayar ya yi ya aga kiran ya na mai karawa a kunnensa bakin sa da alamun cikar buredin da ya tusa. "Nasir kana gida ne? "Eh ina gida,." Nasir ya fada lokaci aya bakinsa cike da abu, sai da ya auki kofi ya kurbi tea ya wuce da shi dai dai lokacin da Aji ya ce" To ina kofar gidan ka." Nasir ya zaro ido kafin ya ce"Kai in? wani gidan? Ka yi atan kai ne? "Mallam ina jiran ka, kar ka atamin lokaci." Daga haka ya katse wayarsa, Nasir na jin haka bai koma kan datarsa dake faman tambayan shi ina zai je, bai juyo ba ya ce nan waje zai fita yanzu zai dawo. Da sauri ya zura takalmi ya fita sai kofar guda mamakinsa ya kare da ya hangi motar Aji a fake sai ya ri e baki a ranshi yana mai imbin mamakin ganin Aji a fofar gidansa yau. *Janafty* *INZB3002* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866. Mamaki ya hana Nasir arisawa kusa da motar Aji, ya yi tsaye kawai yana kallon motar cikin tsananin mamakin ganin Aji wai a ofar gidan shi yau. Shi kuma Aji yana daga cikin motarsa abin duniya duk ya dame shi, tagumi ya yi fa abin da ya da e bai yi sai ga shi yau ya jinginar da kansa a jikin Kujeren da yake zaune ta bangaren direba amman fa ya zabga uban tagumi kallo aya za ka yi masa kasan ya na cikin damuwa. Bai ma san fitowar Nasir ba sai da ya sauke Ajiyar Zuciya ya waiwaya yana kallon kofar gidan Nasir in sannan ne ya hango shi a tsaye ya har e hannayensa a kirjinsa yana bin motar na shi da kallo. aramin tsaki Mansoor ya ja, sannan ya danna ma Nasir hon har sau uku sannan ya ga ya fara takowa zuwa wajen sa, yana zuwa ya bu e masa bangaren mai zaman banza lokaci aya ya na fa in" Ka shigo ciki." Nasir ya le o yana fa in" Na auka za ka shiga cikin gida ne? Aji ya yamutsa fuska cikin yar damuwa kafin ya ce" Cikin Ina? Malam ka shigo mgana na zo mu yi, me kuma zai kai ni shiga gidan matan aure ina magidanci? Dariya ta kama Nasir domin a yadda Aji ya saka kalmar magidancin har yana wani gyara zama. Shiga motar ya yi ya zauna lokaci aya yana rufewa, Aji yake kallo wanda ya yi shuru kawai hannunsa guda aya ya tare bakin sa. "Ran Ajin Jihata ya da e wani abu ne ya faru? Ya fa a lokaci aya yana nazarin Ajin domin zai iya cewa ya da e bai gansa cikin yanayin sanyin jiki irin na yau ba. Shi ya sa yake ta kallonsa Aji kuma ya rasa ta ina zai fara sai faman sakin huci yake yi shi ka Nasir ya gaji da zaman jiran shi sai kawai ya ce" Ni fa kaga zan koma cikin gida, karyawa nake yi da iyalai na lokacin da ka kirana ko wanka ban yi ba." Hararansa Aji ya yi kafin kai tsaye ya ce" Nasir ina fatan ba gorin Iyalai kake yi min ba ko? Nasir ya yi wata yar dariya kafin ya ce" Nayi maka gori mana. Domin har yanzu ba mu ji Mimi ta fara tafiyar nauyi ba, in kana so ka fara amsa sunan mai iyali sai ka fara yara a daga aya zuwa biyu amman yanzu dai kana matsayin magidanci Mata kawai." Aji ya yi shuru ya na kallon Nasir na yi masa dariya numfaahi ya sha a sannan ya fesar. "Nasir tambayan ka na zo na yi! In fatan za ka fa a min gaskiya" Yadda ya fa i mganar ne ya sa Nasir ya san ba wasa a maganarsa, tun ballantana ma shi Aji ba mai yawan wasa ba ne duk maganar da ya fa a ya na kan gaskiyarsa ne. Sai shima ya gyara zama lokaci aya yana fa in" In sha Allahu zan fa a maka iya gaskyan abin da na sani" "Game da kaina ne Nasir, ina son na san wani abu a game da abin da nake yi ne." Nasir ya kalle shi cikin mamaki kafin ya ce"Topha! Kamar na me kenan? Aji na shirin mgana wayarsa ta fara ki an alamun ana kiransa ya na aukowa ya fuba sai yaga Mu'azzam ne, Sai bai auka ba sannan bai katse kiran ba sai da ta katse ta katse kenan ya na shirin kashe wayar gaba aya Saboda ba ya so wani abu ya katse shi in ya fara sauraran Nasir. Sai dai bai kai ga kashe wayar ba sai ga wani kiran amman wannan karon daga Baba anjuma ne. Shima bai auka ba, sai da ta katse sannan ya yi saurin kashe wayar ya bu e cikin an bankin motar ya jefeta, Nasir na kallonsa ya ce" Ka aga kiran mana, in ya zo mai muhimmanci ne fa? Aji ya ce"Kada ka damu, yanzu dai mu yi mganar da ta kawo ni." "Ina jin ka" Nasir ya fa a ya kosa ya ji abinda Aji ke son sani kuma game da kansa shine har sai da ya zo wajensa. "Ina so ka fa amin shin ina aikata wasu abubuwa ba dai dai ba ne? As in ina da wasu mugayen hallayan da ba'a jin da in zama da ni? Sannan ina da hali mai kyau ko ba ni da shi? Kana daga cikin wa anda suka sanni tun ba yau ina da tabbacin za ka iya sanin wasu abubuwan a kaina." Ya fa a ya na huro iskar bakin shi, Nasir ya yi kasa e kawai yana kallon Aji har sai da yaji shuru shima ya Juya ya na kallonsa kafin ya ha e rai yana fa in" Ba kallo na na ce ka yi ba amsa za ka bani." Nasir ya sauke numfashi kafin ya gyara zama yana fa in" Na auka duk wa anan tambayoyin naka za ka fini sanin amsar su." "Inda na sani zan zo har nan in tambaye ka? Aji ya fa a cikin jin haushi. Nasir na danne dariyan shi ya aga hannu yana fa in" Shike nan mai da eu kai ka girma ammman ba ka daina gitina ba." "Da gaske kenan ni fitinanne? Ya fa a ya na kallon Nasir wanda ya yi jim kafin ya ce" E,wannan ai jalittarka ce tun a baya, ka manta in dai mu ka zauna waje aya kafin mu rabu sai mun yi fa a kamar Sau uku ko sau hu u, Ko da yaushe Makama da Ahmad na cikin raba tsakanin mu, kai fitina ni kuma rashin ja uri." Ya karishe fa a yana yar dariya Aji kuma kansa ya kauda bai ce komai ba sai Nasir ya Cigaba da fa "Mansoor mutum ne mai kirki da sanin ya kamata, sannan kana da kyakyawan mu'amala da mutane a baya. Sai dai tun bayan abin da ya fru tsakanin ka da mahaifin Mimi ka sauya Aji. Rayuwarka ta yi Juyin waina daga sama zuwa asa." Aji ya juyo ya na kallonsa kafin ya ce" Daga sama zuwa asa? Kamar ya? Ban gane ba." Ya fa a cikim sigar tambaya sai kawai Nasir ya dafa kafa ansa lokaci aya yana fa in" Yes ka sauya tun faruwar abin da ya faru a Lokacin, ka guji kowa naka ciki har da mu, ka yanke alaqa da kowa ka koma kana wata irin rayuwar ka aici wanda ya ba ma she an Ddman kara hura wutar gushi da zafn zuciya a cikin ranka. Ka koma mai wata irin zuciya mara yafiya da afuwa, ka koma abu ka an
Chapter 133 · 0% Book details