Sashe 90
Idan An Ciza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ai shekarunta sun kai, ba ta ma tambayi walidan ba ita da kanta ta ke ga ya mata sun kusa fara Neco in su, Mimi sai ta ka a kai kafin ta ce"Shike nan in ki natsu ki gama Jarabawarki sai a siya miki sabuwar wayar in sha Allahu." Walida baki ya i rufuwa, Walida an samu hira tuni ta manta da Inna ma, tana tare da Mimi a akin har Mimi ta je ta auko musu kazan jiya Walida tace ba za ta ci ba suma jiyan ya siyo ma Inna, Mimi ka ai ta sha fura nan Kazan ma ba ta ci ba ta maida ta in da ta auko ta. Bintu da ta ce ta ba ma Walida aron waya na kwana uku sai kira take yi da wayar Mijinta wai walida ta kai mata wayar ta za ta yi amfani da shi ne. Walida ta ka a kai kafin ta ce" Abun aro ba ya rufe katare,ko ya rufe sai ya bu Mimi na dariyan ta kamar a mafarki ta ji muryan Hajiya na fa in" Meri ko Merin ba ta nan ne? Sai kuma taji Muryan Inna na fa in" ina nan Hajiya, Maraban ku da zuwa lalle muna da manyan ba Da Sauri Mimi ta mi e tana fa in" kamar muryan Mommy da Hajiya ta." Ba ta jira ma wani ya ba ta amsa sai kawai ta fice daga akin dai dai su Hajiya sun gama shiga akin Inna Meri kafarta ba ko takalmi ta fito sai ganin ta kawai su ka yi a saman kansu. "Hajiya.." Sai kuma ta juya ta na kallon Hajiya Murjanatu kafin ta ce" Barr. Murjanatu soron inki." Mommy na yar dariya ta ce" Na'am Fatima Kabir Sulaiman Dabo." Hajiya na zaune sai da ta yi Dldariya Inna Meri na taya ta, murna ya cika cika zuciyar Mimi kawai sai ta isa ga Hajiya ta rumgumeta tana fa in" hajiya baku kira ni kun fa a min za ku zo? Hajiya na dafa kanta ta ce" Murja ce ta matsa mu zo da Safe nan yau za su wuce jirgin yamma za su bi ita da Asma'u." Sai Mimi ta ago daga jikin Hajiya tana fa in" Haba Mommy ki ara kwana ko biyu ne mana." Mommy ta ce" Aiki Mimi sannan ga Asma'u za ta fara makaranta ba zai yuyu na zauna ba." Sai ta yi nakwa nakwa kamar za ta saka kuka sai Mommy ta mi a mata hannu lokaci aya ta na fa in" Taho taho nan Mimin Abin ta," Da Sauri Mimi ta tashi daga jikin Hajiya ta koma jikin Mommy ta lafe kamar ta yi kuka. Hajiya ta kalli Meri tana fa in" To meri kin fa gani,sai kun ta ha uri Shagwa a wajen Binta kamar wata yarinya" Inna Meri na yar dariya ta ce"Haba bakomai, Hajiya." Nan su ka gaggaisa shigowar Walida ta gaishe su lokacin har Inna meri ta kawo musu ruwa ta kuma zubo musu kunun tsamiya nan da zafin sa Hajiya ta ce za ta sha kuma har ta auka zuwa gida domin ta rabu da shan kunu kwana Biyu. Inna Meri taji da i kwarai da karamcin Hajiya ta yi musu godiya da awainiya Hajiya ta ce an zama aya. Hajiya cikin zolaya ta kalli Inna Meri tana fa in" Ina Angon nawa yake ne? Inna Meri ta ce" Bai da e da fita ba kuka shigo kuwa" Hajiya ta juya ta na kallon Mimi da suke mgana asa asa da Mommy tana fa in" Ke Binta ki gaya masa ina nan ina bin shi bashin gaisuwa, kuma ka da ya zo min hannu rabbana ina bukatar kazar amarci." Mimi ta waro ido kafin ta ce"Amarci kuma Hajiya ta? Ai kin gama cin kazar amarci tun wanda Sulaiman Dabo ya kawo miki kina amarya kika cinye baki san ma kowa ba." Suka saka mata dariya gaba ayan su Hajiya na fa in" To ai na yi sabon miji yanzu, mu biyu ya aura ni da ke." Mommy na dariya ta ce" warai kuwa Hajiya na shaida wannan auran" Ana ta dai raha ana dariya Inna Meri ta kalli Mimi dake ma ale da Mahaifiyarta ta ce" Binta auki su Hajiya su je su ga akin naki mana" Ba musu ta mi e tana ri e da hannun Mommy lokaci aya tana fa in" Hajiyata ku ta shi mu je." Mimi bakinta ya i rufuwa lokacin da ta ga Mommy da Hajiya a cikin akinta ta rasa ina za ta saka su. Sai ta kwaso musu kazar da ta jiya da sauran furan nan ta na fa in" Hajiya ta ga wata fura mai da Hajiya ta sha fura ta ji da i sai kawai ta gyara zama tana fa in" Binta ina kika samu fura mai da i haka? Kai tsaye ta ce'" Aji ya taho min da shi jiya tare da kazan nan" Kazan ma ashe guda biyu ne sun yi sanyi, sai Mimi ta ce daman an fito mata da abun umamenta bari ta je ta tada musu ita Mommy kuwa kunya ta ji yasa ta ce" Mimi bar abun ki ni dai ba zan ci ba Hajiya ma haka." Hajiya tace"Eh ni kam furan nan ta fi min wannan Kazan." Dole ta hakura, Mommy ta ce ita akin ya yi mata kyau sosai har ciki sai da suka shiga su ka gani gwanin ban sha'awa. Mommy tace" Ni ban ga ma aibun da su Khadi ke ta mgana ba, komai ya yi kyau fata dai ku samu zaman lafiya.' Bayan sun dawo falo Hajiya ta yi mata nasihan zama da kowa lafiya. Mommy kuma ta ce" kuma naga baki da matsala da mahaifiyarsa ko? Da Sauri Mimi ta ce"Sosai Mommy she is good, har annen sa ma har shara Autan su ke shigowa ta na yi min ta na ta ya ni Hira." Mommy sai ta ji da i kafin tac e" Ma sha Allah, haka ake so ke da Mijin naki fa? Ina fatan ba wata matsala' Mimi ta ce ba matsala sannan ta yi mata fa an ta rike tsafta da kamshi da kwalliya sannan suka yi magana ta ce da yamman mai kawo glass in turare zai kira ta sai ta yi masa wantace ya zo ya ha a mata. Sun an kai awa aya da wani abu kafin su tafi sun shiga har kitchen sun gani sun saka albarka bayan sun fito za su tafi Inna Meri ta saka walida ta kira Baba anjuma ya zo su ka gaisa shima ya yi musu godiya suma suka yi masa, Mimi ta saka mayafinta ita da Walida su ka rakasu har kofar gidan Mimi har da hawayenta suka tafi tana aga musu hannu suma suna aga mata. Da suka dawo cikin gida sai Walida ta bar Mimi ta ka aice ganin ta na sharan walla, aki ta koma ta kwamta tana kuka amman ba mai yawa ta yi ba zuwa can ta share hawaayenta. Har bayan azahar saannan ta fito falo shima Rukky ce ta kira ta a waya ta ce mata suna nan tafe tare da wasu daga cikin abokan aikin su mata. Har Rukky na fa in" kina ganin na kawo su ba matsala? Cikin harzu a Mimi ta ce"Ban gane tambayarki ba Rukayya? Ke kin ga matsalan da zai saka ki i kawo su in ne? Rukky na jin haka ta ce"Mai da wu ar ga mu nan tafe." *Janafty* *INZB2009* *INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,* *09069067488* MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI 08066726866 Da mganar da suka yi da Rukky ko awa aya ba'a rufe ba sai ga su sun iso. Su biyar ne Rukky, sai Debora sai Aisha Farida ita tare su ke aiki office aya da Rukayya bangaren kasuwanci kenan, sai wata Lauratu Musa, wacce tsakaninta da ma Mimi gaisuwa ce ba su da wani sakewa sai Grace ita ce sabuwar Editer in su mai maimaka ma Peter ba ta da e da fara aiki da gidan Talabijin in ba amman duka Rukky ta tattaro su ta kawo mata. Sanda suka zo Allah ya sa Walida ta gama dafa taliya da wake da miyar Jajjage, wanda ta zubo ma Mimi mai yawa ne shi ta gabatar ma da su Rukky da suka zo, daman kuma ta na da ruwa da lemuka katan katan tare da kayan garanta aka kawo mata, ta de e musu, sannan ta ce Rukky ta auko Filet a kitchen ta zuba musu Kayan fulawan su ci, Rukky daman ba ba uwa ba ce nan da nan ta tashi ta zuba musu, suka ci su ka oshi suna ta Hira masulman ciki suka tashi su ka yi sallar sauran kuma suna zaune suna hira da Mimi. Dukkansu kowa mamakin in da Mimi take zaune suke yi, amman sun kasa furtawa saboda ba ta ba su damar haka ba, hiran aiki kawai suke yi, Aisha Farida ce ta kalleta dakyau Lokaci aya tana fa in" Yaushe za ki dawo aiki ne Mimi? Ko hutun amarcin