Sashe 99
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan danan hankalin Meenal da Mumy ya tashi, Meenal kanta na
asa, ya kalli Alhaji Husain yace
Zuwa nayi na tambayeta a gabanku, meyasa take neman rabani da matata?
Meenal ta
ago tace
Fuskarsa a murtuke sosai yace
In kina sona meyasa baki samar dani ba zaki bi ta hanya mara kyau?
Ke wacece a gareni?
Ko kin
manta ke naso na fara aura?
Shiru sukai dan basu gane inda ya dosa ba, ya cigaba
In kinsan kin shirya dawomin sanar dani kawai zakiyi me zaisa ki dinga turomin texts na karya ba, Bayan kinfi kowa sani aurena dashi da babu duk
aya yake a gurina?
Kallansa tayi ciki wani yanayi na jin da
i wanda bazata iya misaltawa, Ya cigaba da cewa
Meye na amfani da numbobi daban daban, idan kina son mu kasane da juna duk ba sai kin bi wannan hanyar ba."
Hawaye ta share tace
Na rasa yanda zanyi ne Ya Araab ko tunowa nayi da ita sai naji zuciyata na neman bugawa, kayi hakuri nayi kuskure sai dai wallahi saboda kaunarka nayi hakan.
Kai ya jinjina yana
an murmusawa ka
Kin yarda kin tura kenan?
Shiru tayi tana wasa da hannu, Mumy sai kai take girgiza mata.
Araab yace
Kar ki ki damu, evidence kawai nake so dan na tabbatar da son da kike mun.
Cikin sanyin murya tace
Nayi amma ka yafemin.
Idan ance kin bi kasar da naje taya aka rika turawa da number nigeria?
Tai
asa da murya tace
Wata
awata nasa ta ri
a turawa dan kar ka gane.
Araab yana jinjina kai yace
Hmm ba laifi, sai dai ya zamuyi?
Dame kenan?
Hakkin matata da kika
auka?
Dan sai na
au mataki a kai.
Nan danan ta rikice tace
Me kake nufi yaya?
Araab me kake nufi?
Bayan kace ka yafe mata?
Alhaji Husaini ya fa
a dan shi duk bai gane me tayi ba.
Kallon shi Araab yayi yace
Da farko
arka bansan ina taje ba dan bata bini Bulgaria ba, na biyu sakon da take turamin akan sharri da kazafi na matata bazan kyaleta ba sai na sa an hukuntata, abu na k
arshe ha
a kai da wancan shashashan da tayi sukayi ma mata ta sharri shima bazan iya kyale ta ba.
Gaba
aya Alhaji Hussian ya rikice yace
Yanzu dai a mata hakuri in kunyi aure sai ku daidaita.
Aure?
Ni da wa? daga yau ina so ta cire tunanin ni Araab Hassan zan aure ta, abubuwan da ta aikata ya kara nisanta ta dani.
Kukan Meenal ne ya tsananta, Araab ya mi
e ya kalli Alhaji Husain yace
Sai anjima.
Ya juya ya fita.
Gaba
aya kamar an
auke ruwa haka jikin Alhaji Hussain ya saki, komai sake dawo masa, duk wannan uban kudi daya kashe bata ma je inda Araab yake ba kenan?
Sannan bayan haka har wata k
ulalliyar ta hada da ya k
ara wargaza had
a auren su da Araab, investing ku
i da sukayi fa?
Ga uban bashin dake kanshi.
Gaba
aya kanshi ne yayi nauyi da sauri tamkar an d
aura masa dutse ya ri
e kan, Mumy ta zo kusa dashi ta rikeshi, Meenal tana zuwa kusa dashi ya nunata da yatsa yace
In kika bari na bu
e idona na ganki anan wallahi sai na karyaki.
Da gudu tayi ciki tana kuka kamar ranta zai fita
****
Tun Mun
o na jiran dawowar sa a falo har ta gaji ta tashi ta shiga cikin
akinta tayi wanka ta fito ta shiga dakin shi ta kwant, har lokacin bai dawo ba, wayarta ta
auko ta shiga group
in Najah inda taga tana koya kissa da yanda ake jan miji.
Kunya ce duk ta rufeta ganin yanda suke ta sakin baki suna maganar fitsara
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
[7/20, 10:37 AM] +234 806 867 3569: MUN
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
****************
Sintiri Alhaji Hussain yake a cikin
akinsa, yana ta kiran number company da sukai investing, amsa d
aya ake basa not reachable, kiran karshe ya sakeyi yana yin sama da wayar ko zai samu network cikin sa
a ta shiga, cikin sauri yace
Hello!
Daga can bangaren matar data
auka tace
Sorry sir, CEO
in yayi tafiya.
Wata ajiyar zuciya yai yace
Sai yaushe zai dawo?
Ta
an ja kafin tace
Maybe karshen satin nan.
Kashe wayar yai dole zai sake kiransu dan ya tabbatar musu akan su dawo musu da ku
in su sun hakura da investment
in , a bakin gado ya zauna yana sake sauke ajiyar zuciya, kanshi na sara mishi, komai yamai zafi, wayarsa ya bu
e yana karanta sakon abokinshi daya ranci ku
inshi ya biyawa Meenal ku
in makaranta, ido ya runtse yana sake dafa saman kansa, tabbas Meenal ta cuceshi, ya biya mata wannan zunzurutun ku
in amma ta maidashi shashasha?
Ji yake komai ya cunkushe masa yayin da yake jin masifar haushin Meenal, aurar da ita zaiyi ga duk wanda yaga dama shine hukuncin da zai mata, kuma shima ya daina ganinta dan ko fuskarta ya gani wani bakin ciki ke kama sa, ya sake yin kwafa yana ajiye wayarsa a gefe.
Meenal ta fito falo tana son ba Alhaji Hussaain hakuri , yana zaune ya zubawa tv ido yana kallom labarai, wanda a zahirin gaskiya bai san me suke cewa ba, gaba
aya tunani ne a ransa, jin gaisuwarta takaici ya sake kamashi a fusace ya taso kamar zai daketa ya rufeta da masifa akan ta koma
aki karta sake fitowa in har yana gidan, a guje ta mi
e tayi ciki hankalinta a matukar tashe, haka tayi ta lekowa tun tana jiran taji ya koma
aki ta fito taje gidansu Araab ta ro
i Ummy ta saka baki kar Araab ya hukuntata, sai dai sam yaki tashi, sai da ana kiran sallar la
asar Alhaji Hussain ya shiga
akin yin alwala ya fita masallacin kan layi, Meenal ko sallah bata tsayi yi ba tayi saurin ficewa.
****
o sun dawo daga makaranta tare dasu Ikram, suna fitowa mota Meenal na shigowa gidan tamkar an jefo ta, Ikram ce tace
Lafiya dai Ya Meenal?" Dan sun dade basu ganta ba.
Bata kula su Ikram ba idanunta ne suka sauka akan Mun
o wace taga ta wani sake cikowa ta
ara kyau a take taji masifar kishin Mun
o ya kamata a kanta ne Araab yace zai hukunta ta, duk itace ta shiga tsakaninsu yanzu, wata tsanar Mun
o take ji sabuwa, kanta ta nufa kamar zata daketa, Mun
o cike da mamaki ta matsa tace
Meye hakan?
Meenal tana huci tace
Duk kece sanadi Allah ya isa tsakanina dake.
Wani mugun kallo ta mata sannan ta galla mata harara, Ikram ta matso tace
Allah kina yin wani abu zakiji bayani gun Ya Araab.
Ilham da k
ara da cewa
Kuma wallahi yanda yakeji da matarshi kinsan kece a
asa.
Tsantsar kishi ne ya sake taso mata Mun
o ko ta kanta bata bi ta wuce abunta bangarenta dan bataji ma zatabi su Ilham gun Ummy, Meenal rai
ace ta shiga wurin Ummy har tana riga su Ilham wanda suka bi ta a baya, ciki ta kutsa kai ganin Ummyn bata falo.
A zaune ta taradda Ummy tana jan carbi da alama tunda tai sallar la
asar take azkar, gaishe da Ummy tai ta amsa da sakin fuska tana mamakin zuwanta ganin ta jima bata zo ba, su Ilham
akin su suka wuce a sama, Meenal ta matso kusa da Ummy ta zube gabanta tace
Dan Allah Ummy ki taimakeni ki saka baki Yaya Araab ya yafe mun, wani laifi na masa kuma yace sai ya hukuntani dan Allah Ummy kice yayi hakuri komai ya wuce, kinsan shi in yace zaiyi abu ba fashi sai yayi.
Ta saki kuka bayan ta gama fa
ar hakan, Ummy tausayin Meenal ne ya kamata duk da ba tasan kowane laifi bane amma tasan laifi ne mai girma tunda har yace zai hukunta ta, kan Meenal ta shafa tace
Ki daina kuka, In Shaa Allahu zan masa magana.
Hawaye ta share tace
Ummy tsautsayi ne dan Allah kice mishi na tuba.
Karki damu kinji?
Zan san abinyi.
Ta
aga kai tace
Nagode sosai Ummy
"Ba komai ai kema ya
ta ce." Jin haka Meenal taji
warin gwiwa ba ko kunya tace
Ummy pls kuma ki masa maganar aurenmu." Numfashi Ummy taja tace
A gaskiya yanzu tunda yayi auren farko bani da hurumin sake tilasta masa wani auren, idan dai kun daidaita kanku bani da ja."
Meenal jikinta yayi sanyi taso Ummy ta masa magana, amma idan ma ya yafe mata taji da
i, bata jima gidan ba ta tafi da takaicin ganin yadda Mun
o ta canza haka kuma last hope
inta na auren Araab kan Ummy ne yanzu babu.
***************
o idan ta tuna Meenal sai tayi tsaki tace
Mace ba kamun kai yanzu haka Yaya Araab ta biyo take son gani
ta sake yin wani tsaki tana jin haushi, ta gyara
akin sa ta saka turaren wuta mai
amshi ta shiga kitchen
aura girki, ranta duk babu da
i na ganin Meenal.
Wato shi yasa taji ana cewa ka ri
e mijinka saboda wasu na hari, bare ita nata mijin da ita kanta tasan yafi karfinta.
Tana aiki tana tsaki, ita sam batasan shishigi wannan ai shishigi ne, haka kawai mace sai cusa kai?
Sai kace dole?
Duk zuciyarta takeji ba da
i ranta na sake soyuwa, kila ma zuwa tai dan ta sake jan ra
ayin Ya Araab ya aureta.