← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 187

Sashe 73

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hakanan taje falon ta zauna gaban ta na ta fa
uwa, cike da zullumin ya haduwar tasu zata kasance
Ku biyo alkalamin mu na gobe
GA MAI BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
Start writing your story MUNDO
(MAI HAKURI)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Fuskokin su ka
ai ya isa shaida maka suna cike da farin cikin ganin sa, duk da shakkar sa da su Ikram ke yi yau sai da sukaje da gudu suka rungume sa.

Bayansu ya shafa yace "
an biyun Ummy."
"Yaya Araab welcome back home." Suka fa
a a tare suna sakin sa, Ummy fuska washe take duban sa dan ya kara fresh saboda chanjin yanayi, kusa da ita ya gurfana yace "Ummy barka da dare, ina wuni?"
"Yawwa Araab sannu da hanya."
"Yawwa Ummy, ya zauna kan kujera ya
an mike kafafun sa alamar gajiyar zaman cikin jirgi, "Ai kaje bangaren ka kawai ka huta gaba
aya, da safe ma yi hirar."
"An gyara ne?" Ya fa
a yana duban Ummy, Murmushi tayi tace "kaje dai ka gani."
Shima murmushin yayi ya tashi dan yana bukatar wanka da hutun, ga yunwa yana ji amma wankan shine first, Trolley sa yaja da hand luggage, Ya fito zuwa bangaren nasa.

Hankalinshi kwance, da alama yarinyar nan ta koma gida shiyasa yanzu ma bai ganta ba.

Kai tsaye handle na kofar ya mur
a dan yana kyautata zaton a bu
e take tunda Ummy tace yazo,
amshi mai dadi na turaren wuta ne ya ziyarci kofofin hancin sa, "Uhmm nice smell." Ya fa
a yana saka kai cikin falon, Mun
o na zaune a falo, tana kallon wa'azi a sunna TV,
mi
e wa tai ta shiga
aki, bata dade ba ta fito, Araab idon sa ne ya kai kanta, "Wacece?" Ya tambayi kansa yana karasawa cikin falon ko da wasa bai
auka Mun
o bace, ganin hadaddiyar budurwa tasha gayu tana
arin zama, "Ko dai idonsa ke masa gizo?"
Ya ayyana a ransa, tare da rufe su ya sake budewa, daidai nan Mun
o ta juyo idon sa ne ya sauka a cikin kwayar idanta, ita kanta kallanshi take tana jin zuciyarta na bugawa da sauri da sauri.

Cike da mamaki yake sake kallon ta, da kyar ya zare idanunsa cikin nata, wanda itama ta maida kanta kasa tare da wasa da yatsun hanayenta wanda suka sha kunshi.

Cikin ransa ya furta "Mun
o?" da zallar mamaki, Sam baisan a fili yai maganar ba sai jiyai tace "Na'am, sannu da zuwa."
Ta amsa a sanyaye tana kara sunkuyar da kai kasa tasan wannan mamakin yayishi ne akan ya dawo ya tarar da ita ne bata tafi ba kamar yanda ya umarceta.

Yatsun hannayenta ta cigaba da wasa dasu, a hankali ya dubeta, yana neman kauda kai saboda jin haushin kiran sunanta dayai idonsa suka sauka kan hannayenta da suka sha jan lallen mai masifar kyau ya fito tar kan farar fatar ta.

Araab mamakin canzawarta cikin kankanin lokaci yake, sai dai yasan tabbas Ummy ce tasa aka mata wannan gyaran dan bata kai har ta canza haka ba, ga kamaninta ma sai yaga kamar sun canza.

Dakewa yayi baya son bada kanshi, yana tuno Bilal da kuma kalamansa, ya sake
aure fuska, tabbas yasan ba shi tayi ma wannan kwalliyar ba Bilal tayiwa kenan,
Jakarsa ya fara neman ja, da sauri ta mi
e tazo kusa dashi ta sa hannu zata kar
aya ta tayashi, kamshin turarukan jikinta masu sanyaya zuciya ne suka dakeshi, wani takaici ya sake kamashi.

Hannu ta sake kaiwa wanda garin zare hanunsa nashi hannun ya ta
a nata, wani yanayi ya
an shiga na laushin hannun ta,
Yawun bakinsa ya ha
iya ya zare hannunsa yace "No need ok, kije kiji da wanda kike jira." Ya furta ya juya cike da
acin rai.

Ya shige
akin yana jan akwatin sa, Mun
o tace "Ohh daga dawowarsa ya farawa mutane da masifa, ni na
auka ma cewa zakayi na tafi ka sakeni, Umm."
Ta tuno a lecture da Najah ta sanar dasu idan miji ya fita ya dawo ko yayi tafiya, yana da kyau ki hada masa ruwan wanka da kanki, duk da kasan ranta tana jin tsoron ya disgata amma haka ta dake, ta tashi zuwa dakin sa.

Araab yana shiga ciki ya zauna a bakin gado, kwalliyarta ke masa yawo a kai, wato dai da gaske wancan shashashan dan' kwaya take so, to in tasan haka ne me take musu a gida?

Ta koma can susha kaunarsu, ji yayi ranshi na wani irin
aci haushi na cika sa.
o a hankali ta turo kofar
akin ta shigo, Araab jin karar bu
e kofa ya dago ido yana kallon ta, wani mugun kyau yaga ta kara sai kuma ya kawar da kansa, ta shigo ta wuce ban
aki, ruwa ta tara masa a bucket na zafi ta surka da na sanyi, sukayi daidai warm na wanka.

Ta fito kanta sunkuye kasa tace "Ga ruwan wanka na hada maka." Bai san sanda ya kalleta ba dan mamaki yaushe tayi hankalin sanin haka?

Bai tanka mata ba, ya mi
e ya nufi toilet, ita kuma ta fito tana
an dafa kirji, wannan kalan dayake min sai ma na rasa na menene.

Falo ta koma ta jera abinci a dining sannan ta zauna a falo tana jiran fitowarsa.

Araab ruwa ya shiga zubawa kansa sosai dan da alama sha'awa ce ta motsa mai yau
in nan, da kyar ya samu ya nutsu dan har karamin exercise yai a toilet haushin kanshi ya isheshi, garinya ya bari har hakan ya fara faruwa daga dawowa?

Ya dade kafin ya fito, sallah yai sannan ya fito falo sanye da doguwar riga, kallanta yai da sauri ya kauda kai ya ha
e rai sosai, da alama ta kasa fita ne saboda shi, to amma yaushe ta dawo
angaren?

Ganin yana neman yin tunanin abinda bai dameshi ba yasa ya wuce dining, mi
ewa tai dan Najah ta sanar da ita amfanin zubawa miji abinci, tace aci tare amma itakam bazata soma ba balle ma Araab ya hukuntata.

Flask
in ta bu
e, jefi-jefi idanunshi na kaiwa kanta sai kokarin kawar da kai da yake ta yi, wayarsa ya
auko ya wayance da dane-dane dan shikam bazai iya wannan abin kunyar ba yafi karfin ya kusanci wanmam yarinyar duk kuwa sha'awar da zata taso mai.

Yana kokarin kai hannu ya
au spoon bai
ago ba kawai hanunsa ya ri
o nata, kallanta yai fuska a
aure yace "Meye na sa hannunki anan?"
Baki ta
an bu
e tace "Hanuna fa yana nan kai ka kamoni."
Saketa yai tare dayin gyaran murya yace "Dana kamoki ba sai kin janye hanunki ba?

Meye na barina na ri
"To zan janye in ka sake." Tai maganar tana mi
amai spoon, kalamanta yaji sun bashi haushi a
an zafi ya amshi spoon, ta matsa a ranta tana mamakin wannan masifar tashi ita sai take ganin ko Laddo bai kaishi masifa ba.

Ta koma falo ta zauna ta kula in ta cigaba da zama ranta ne zai cigaba da
aci daga dawowarshi.

Sosai abincin ya masa dadi yaci da yawa, coconut drink ma sai da yasha kusan rabin jug, ya tashi ya tafi wurin Ummy, tana ganinshi sanda ya fita tai ajiyar zuciya tace "Wai dawowar awanni ce nake jinta kamar watanni?"
angaren Ummy kuwa, ita ka
ai ce a falo tana kallo, Yan' biyu sun hau sama sun kwanta, "Na
auka ma ai ka kwanta dan nasan kankwaso gajiya."
Ummy ta fa
a tana duban sa, Kai ya girgiza yace "Nazo ne na miki sai da safe ne."
Murmushi tayi tace "Nima kallon nan ya tsayar dani amma yanzu zan tashi." Ya numfasa yace "Ummy wani sabon cook kuka samu da ya iya girki sosai haka?"
Ummy dariya ta tuntsire dashi tace "Ko sabuwar cook ba?"
"Gaskiya ta iya girki sosai dole na kara mata albashi."
Ummy dariya ta sake yi tace "Sai kuma ba biyan ta ake ba, dan ba wata cook bace sai Mun
onka."
Da mamaki ya kalli Ummy yace "Mun
o dai?"
"Kwarai kuwa, to akwai wata Mun
o a gidan nan bayan ita ne?

Ko kana mamaki ne?"
Kasa cewa komai yayi wai duk yaushe ta canza haka? tafiyar sa wata shida shine duk ta canza, ta iya girki sosai haka?

Shifa gaskiya akwai wani abu dan wannan canjin yayi yawa.

Fitowa yai sam ya manta da Bilal, lime
insa ya
are dan wanda yasha
azu ma a airpot ya siya, gashi yau tabbas yana bukatar sha kafin ya kwanta.

Yana fita gate ya sake cin karo da Bilal ashe mahaukacin nan yana nan?

Abinda yazo mai kenan, kallan mai gadi yai yace "Wancan shashashan bai tafi ba?"
Kai ya girgiza yace "Ai Yalla
ai ya saba haka in yazo sai yafi awa uku a waje akwai sanda ma ya dage sai ya shigo sai fitar dashi mukai." Nan danan wani
acin rai ya zo mai, komawa yai da motarsa ciki ransa na wani irin
aci, bazai yadda da wannan haukan ba in tasan shi takeso gara su rabu taje can su karata, canzawar ma da tayi har da saboda
an iskancan, dan ba namijin da zai dinga bibiyar matar aure inhar ba fuska ya samu ba.
o tana tattara kwanukan dayaci abinci ya shigo, cikin zafin nama ya nufi inda take, daf da ita ya
arasa, hannunta
auke da flask ta ganshi a bayanta daf.

Jin sa kusa da ita haka yasa gabanta faduwa tana jiran hukuncin da zai dauka kanta dama tasan ba zai taba yabawa ba, amma ai ya cinye abincin in baiyi dadi ba sai ya barshi, tasan sai ya mata masifa idan ma bai hada da rankwashi ba.
Chapter 73 · 0% Book details