Sashe 102
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Hannu kawai tasa taja pillow ta rufe fuskarta, juyo da ita yai ya fara sarrafa ta sosai, duk wani tunaninta ya gama kwancewa, batada karfi ma balle ta iya motsi, shikam wani zumu
i ke sake shigar shi yake bazai iya jurewa ba, da haka ya zarce duniyar ma
aurata
Eheeem
wanga lamari
Wata natsuwa ke ratsa shi ya rungumeta yana jin wani yanayi da shi ka
ai zai iya fa
a, Mundo tayi luf jikinsa tana shaida sha
awa ke d
awainiya dashi shiyasa yake kusantar ta.
*******************
Alhaji Hussain azababben ciwon kai na gefe
aya ne ya kama sa, da
yar Mumy ta daure tana kwantar mai da hankali, yana ta faman masifa kan Meenal ta raina masa hankali kuma wallahi sai ya
auki mataki kan ta, ga tashin hankalin dukiyar sa da tayi
asa, ina ma baiyi saurin investing ku
in da suka rage masa ba, zufa ke karyo masa ta ko ina ma,
Wai ma wane shegen yaro ne naji Araab yace ta ha
a baki dashi?" Mumy tace
Wallahi ban sani ba, duk wani shirin da take bani da masaniya a kai." Yayi
wafa zuciyarsa na wani irin zugi na ba
in ciki da damuwa, Mumy na k
arin kwantar masa da hankali sai dai kamar tana
ara masa damuwar ma dan babu alamun sauyin natsuwa tare dashi sai hankalinsa dake tashi yana tuna bashin mutanen dake kansa, ta ina zai fara, (Nikam nace Alhaji Hussain baka san addu
ar biyan bashi ba wanda komai yawan bashin da ake bin ka idan ka karanta ta Allah zai yassare maka abun biya ALLAHUMMAKFINI BI HALAALIKA AN HARAMIKA WA AGNINI BI FADLIKA AMMAN SIWAKA)
Meenal taci kuka har kamaninta sun sauya ji take kamar tayi
aramin hauka zuciyarta ta kasa gaskata mata ta rasa Yaya Araab, wani abu taji ya tokare mata wuya, ta dafe
irjinta tana sakin wani irin kuka, bata san wane irin mataki ne ma zai
auka kanta ba, anya ba zataje wurin Ummy tace tasa baki ya fasa hukunta ta ba, dan wallahi ba zata iya
aukar hukuncin sa ba kowane iri ne, ta cigaba da kuka kamar ranta zai fita.
wafa tai tabbas ta yarda Bilal bashida hankali kuma sai ta nuna mishi yayi babban kuskure.
************************
Kina ganin kuwa zaki samu Araab cikin sau
i?" Nancy ta fa
a tana kallon Yussy, wani murmushi tayi tace
Samun sa shi yafi komai sau
i, bani da doubt akan antyna nasan tunda tace na kwantar da hankalina ba zatayi failing
ina ba." Nancy ta numfasa tace
Sai nake ganin kamar da wuya, ki duba ji da kansa fah muma kar ki manta ya riga yayi aure." Yussy a
ufule tace
Bari kiji Nancy ko a ta hu
u ce wallahi sai na shiga gidan Araab sai dai bayan shigata sauran su fita ko na zama mowa cikin su." Nancy tayi dariya tace
Lallai kina son Araab sosai."
irjinta ta nuna tace
Wuri na musamman na basa anan, wallahi son sa kamar zai haukatani." Nancy ta jinjina kai tace
Babbar magana, toh Allah ya mallaka miki shi musha biki." Yussy tana dariya tace
Amin haka nake so naji kina cewa, dan bana son duk wani zance da zai nuna bazan mallaki ARAAB HASSAN ba." Nancy tayi dariya, suka fito daga d
akin dama wurin wani sha
atawa Nancy tazo suje.
********************
Kiraye kirayen sallar asuba da ya kara
e unguwa ya tashi Araab, ya bu
e idon sa akan Mundo wacce ke bacci hankali kwance kan
irjin sa, sumbatarta yai, murmushi kawai ya saki ya jawo pillow yana
auke kanta a hankali ya mayar kan pillow ya tashi ya shiga toilet, yai wankan tsarki yai wanka sannan ya fito,
Yasan yanayinsa mai
arfin sha
awa ne shi hakan yasa bai ta
ata ba wurin tashin ta dan kar a samu matsala,
Ki tashi kiyi sallah." Kamar a mafarki taji muryarsa bata tashi ba sai da ya sake maimaitawa, ganin tana kokarin mi
ewa ya juya ya fita
akin kar ya makara ya rasa jam
in sallar asuba wanda yana da falala da yawa.
o tashi tayi tana
an jin jikinta weak, abunda ya faru jiya na dawo mata, kunya taji kamar tana gabansa ta
an sa hannu tana kare fuskarta, ta shiga toilet, mamaki ne ya kamata ganin ya tara mata ruwa a bathub, sai data zauna cikin dumi sannan tai wankan tsarkj, tai wankan sabulu, ta fito ta shirya cikin uniform
inta taji ana sallah, tayi sallar tare da azkar kana ta shiga kitchen, custard ta ha
a masa sai bread tayi toasting tai scrumble eggs ta ajiye masa kan dining, ta koma
aki ta sake gyara fuskarta batayi kwalliya sosai ba farar hoda ce kawai ta shafa sai lipstick mara kala, ta saka hijabinta ta fesa turare mara hawa kai, ta
auko jakarta ta fito, Araab lokacin ya dawo daga masallaci yana kan dining yana shan custard, kanta na sunkuye
asa tace
Ina kwana?
"Lafiya lau." Ya amsa yana kallonta, dariya taso basa ganin kunya take ji,
Na tafi makaranta.
Tace tana yin hanyar
ofa,
Allah bada sa
a." Taji ya fa
a abunda bai ta
a cewa ba, ta amsa da
Amin
Kawai ta fice, Sai da ta fita ya janye idonsa dake kallonta yana tuhumar kansa
alau yake kuwa, wata zuciyar tace
Ina kallonta ne naga shigartata tayi daidai da yadda matar aure zatai ko kuwq."
(Kai dai ke ki
anka kuma kai ke rawar ka Araab
**************************
Ammi yau ita ke da girki hakan yasa da kanta ta shiga kitchen yi masa girki duk da tarin ma
aikatan dake gidan, Ammi tun auren su da mijinta ita ke masa girki a ganinta sakaci ne kamar mai aiki nawa mijin ka girki, Haneefa na kitchen tana taya ta suna hirarsu ta uwa da
a cikin nisha
i, Ammi wani lokacin sai take jin Hanifa kamar
warta duba da itace babba haka yarinyar nada hankali sosai.
Uwaliya ta kalli Danejo tace
Ki tabbatar kin shiga kitchen
inta kin
ara gishiri a girkin ta.
Dan kaf
in su sunsan Alhajin baya san abinci da gishiri,
Danejo jikinta yayi sanyi ta kasa cewa komai,
Ko bazakiyi bane na je na sanar da Hajiya ki bar gidan nan?
Danejo da sauri tace
Zanyi
Tana tsoron a koreta daga gidan sai dai tace zatayi ne dan tsira amma ba zata aikata haka ba, Ammi ta kwanta mata a rai kuma ko ba dan haka ba bata iya cutar da wani tana tsoron hakk
i wanda hakk
in mutum sai ya hana maka zama lafiya duniya da lahira,
Wuce kije kiyi to.
Uwaliya ta katse mata tunani, Danejo ta fito sashen masu aikin ta nufi na Amarya jikinta sanyaye, A kitchen ta same su suna aiki a ranta tace
Bayin Allah basu da matsala amma na rasa meyasa mutanen gidan nan basa
aunarsu basa son ganin farin cikin su.
Haneefa ce ta ganta bakin
ofa tace
Inna kinzo tayamu aiki ko.
Danejo murmushi tayi tace
Ta dubi Ammi tace
Hajiya Sannu da aiki.
Yawwa Inna ki koma kawai ki huta zamuyi, ba sai kin wahalar da kanki ba.
Tace
A ladabce ta juya bata son wata doguwar magana dasu, Hanifa tace
Ni dai tana bani tausayi Ammi.
Murmushi Ammi tayi tace
Ni kaina ina tausaya mata yanzu da ya kamata ace tana gida tana hutawa ta fito aikatau, kuma da alama akwai kalubalai a rayuwarta.
Hanifa tace
Please Ammi ki taimaka mata ta daina aikatau ta koma gida wurin yaranta da jikoki ko jari ki bata ta fara sana
Ammi ta jinjina kai cike da gamsuwa tace
Zanyi shawara a kai.
Yawwa Ammi na.
Ta rungume mahaifiyartata tana jin
aunarta, Ammi ita kanta ta da
e tana son taimakon Danejo dan tausayi take bata da tsufanta tana aikatau sai dai sanin matsalar hakan yasa ta basar, amma zatayi tunanin hanyar da ta dace ta taimaketa.
**********************
Jauro sai cikin dare wurin
aya ya dawo, ko ta kan Salame bai bi ya shige
aki abun sa ya kwanta sai dai bacci ya
auracewa idon sa har asuba wanda tunda ya fita sallar asuba har yanzu
aya na rana bai dawo ba, Salame tayi mita har ta gaji tayi shiru, da kanta ta fita ta samu darbejiya, tazo ta daka a turmi, ta jik
a da ruwa ta tace, ta samu Raheena dake kwance
aki yau ma da ciwo ta tashi sosai laulayi take ba na wasa ba,
Ke tashi kisha wannan." Kofin hannun Salame ta kalla tace
Meye wannan Umma?
"Ruwan darbejiya ce kina sha cikin zai
are kowa ya huta." Raheena na jin haka ta tashi zaune cikin ya isheta fatan ta kawai ya
are, ta kar
i kofin ta kur
a da sauri ta firzoshi tana goge baki tace
Umma wannan ta ina zan iya hadiya?
Dakuwa tayo mata tace
Baki iya hadiyar shi ba kika hadiyi ciki?
Kin kafa kai kin shanye ko sai na miki dukan tsiya?
Tana hawaye ta kafa kai ta shanye tass, Salame tace
Yawwa anjima ka
an zaki ji cikin ki na mur
awa jini na fara zubar miki ki kirani." Raheena tace
Tana jin
an sanyi a ranta cikin zai zube ta huta, Salame falo ta koma ta zauna tana jiran tsammani.