← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 155 OF 187

Sashe 155

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ammi murmushi tai mai ma
anoni da dama zamanta cikin kishiyoyi yasa ta
ara sanin makirci da kaidin mace ta kalli Ummy tace
Kaidin mace ya ha
u dashi, amma ki bani kwana uku zan zo gida kuma zan tabbatar miki akwai soyayyarki mai
umbin yawa a zuciyar Hassan.

Ummy kai kawai ta
agawa yayarta dan bata son jayayya da ita, sai dare direban Ammi ya mayar da ita gida.
**********************
Danejo da Jauro yau jirginsu ya taso daga
asar saudia zuwa Nigeria, Mun
o tana makaranta amma alla alla take ta dawo, taga Danejo dan saukar rana ce zasuyi jirginsu 12:45 zai sauka, Ummy tasa anyi girke girken na tarbar su, Salame ma ta wanke
afa tazo gidan wai anan zata jira har su dawo, tunda taga an jera manyan kuloli da tray anyi rapping
insu take ta ha
iyar yawu dan da ita za
a ci wannan da
in, Ummy dai mamaki take ace mijinka zai dawo abunda ya kamata ta zauna gida ta shirya tarbar sa, sai shishhigi takewa Ummy tana jan ta da zance.

Direban gidan ya
auko su airport, Jauro yaso a aje sa gida amma direban yace
Ummy tace a taho dashi nan." Hakanan dai ya biyo su yana jin nauyi, Salame na jin shigowarsu ta fito waje ta
ame Danejo wai murnar dawowarsu take, Jauro mamaki ya kama sa na ganinta Allah yasa dai ba zuwa take gidan ba, tana zubar da mutunci, daga amsa gaisuwarta bai sake komawa kanta ba dan ta bashi haushi.

Ummy tacewa Jauro dama girki tasa aka musu shiyasa tace yazo nan, sosai ya nuna jin da
insa na ganin karamcin Ummy, itama Danejo ta nuna jin da
inta, suna hawa dining table zasu ci abinci, Itama Salame taja kujera ta zauna, Jauro kallonta yai cike da takaici kamar yace ta tashi, ta loda uban abinci sai ta plate
in yai tuzu, ta dinga yagar cinyar kaza tana santi, Jauro da Danejo har suka gama suka tashi bata gama ba, sai da taci komai da aka ajiye, ta shiga kitchen tacewa masu aikin su juye mata raguwar kajin dasu snacks a leda, zata zagayo ta amsa, sukace to, suna mamakin ta.
**********
o ko da ta dawo daga makaranta Jauro da Salame sun tafi, Danejo ka
ai ta tarar ta
ameta tana murna, ta jima a gunta suna hira kana ta koma
angarenta, a
aki ta sami Araab ya kalleta cike da so yace
Kin tafi kin manta dani ko?" Kai ta langa
e tace
Uhmm Swt Danejo fah naje yi ma sannu da zuwa.

Toh naji zo kimun tausa
afafuna naji yau suna ciwo.
rasowa tai ta hau kan gadon ta zauna tana masa yana lumshe ido cikin shau
******************
Bilal da yaji labarin dawowar mahaifin sa, ya samu Meenal a
aki tana danna wayarta wanda game take yi dan bata da data, rayuwa gaba
aya ta juya mata ko a mafarki bata zaci zata wayi gari cikin talauci ba, ko gidansu bata son saboda halin da take ganin iyayenta na matu
aga mata hankali, Shima Yayanta ya dawo wanda baban abokinsa ya biya masa, rayuwa dai babu da
Kallonta yai yace
Amarya tashi muje yi ma popcy barka da zuwa.

Harararsa tai tace
Ba zani ba."
"Haba amarsu muje mana ko zai baki wasu
an chanji kinsan fah yanzu shi yana samun ku
Jin haka yasa Meenal tace
Naji muje.

Dan tana buk
atar ku
i ko na data ne, Shiri tayi ciki wata atamfa mai matsakaicin ku
i ta yafa mayafin ta, tace masa ba zataje a
asa ba duk da ba nisa, Bilal baya son tace ta fasa zuwa, hakan yasa ya lalubi aljihunsa yaji akwai chanji ya tarar musu napep.
o tacewa Araab suje suyi ma Jauro sannu da zuwa tunda jiya bata gansa ba, ba musu yace ta shirya suje, dama bata ta
a zuwa gidan ba tunda tai aure, shiga tai cikin wani dan
areren lace wanda
inkinsa ya
ara haska shi, tai
aurin na zahra buhari, ta yafa mayafinta, ba tai kwalliya ba amma tayi kyau sosai, Araab shima yai shigar sa ta kamala cikin shadda getzner tana walk
iya, Suka fito tare suka shiga had
iyar motar sa wacce bai jima sosai da siya ba, Meenal d Bilal na sauka daga napep, Motar Araab tai parking bakin gidan, Meenal kallon motar tai a ranta tace
Wane hamsha
in mai ku
in ne yazo gidan nasu, da alama dai yau na fito a sa
a Allah yasa bai sakin hannu ne ya mana kyautar bugun Abuja.

Bata gama rufe baki ba, Araab ya fito yana zagayawa ya bu
ewa Mun
o ta fito, kusan mutuwar tsaye tai daga Araab har Mun
o wani mugun kyau taga sunyi kana gani kasan suna cikin hutu, kunya ce ta kamata ta sunkuyar da kai tana jik ina ma bazata zo, Bilal kuwa yana washe baki ya taho gun Araab ya basa hannu suka gaisa yace
Kuma kunzo kenan?

Araab kai kawai ya
aga masa, Bilal ya kalli Mun
o yace
anwata, baki ta
a zuwa gidana ba, nima kuma ban samu ga kawo miki amaryata ba." Sai a lokacin Araab da Mun
o suka lura da Meenal dake ta sunkuyar da kai, mamaki sosai ya kamasu yaushe akai aurensu da Bilal, taya suka fara soyayya har sukai aure, Araab kallon Mun
o yai yace
Mu shiga ciki.

Meenal a kumyace ta kasa musu magana sai ba
in ciki ma da ya cika zuciyarta na ganin yadda Mun
o ta koma ga Araab hadda bu
e mata
ofa, ita ta k
are a auren Bilal dan wulak
anci ma a napep suka gansu, Araab daga harabar gidan ya tsaya sai da Mun
o ta masa iso ya shigo.

Aiko Salame tamkar zata goya Mun
o ta rasa ina ma zata sakata, amma ko ta kan Meenal ba tai ba, wanda gaisuwar ta ka
ai ta amsa, ta
auke kai, itama Meenal
in duk a kunyace take, Jauro ne ya sake musu dukkansu,
an Raheena ke ta kuka har falon suna jiyo sa, Salame a ranta tace
Yau ga tsinannen yaro zai kunyata mu." Jauro ne yace
Lafiya
an Raheena ke kuka?"
o batasan sanda tace
an Raheena?"
Jauro yaja nunfashi babu amfanin ya
oye musu dan dole watarana zasu ji, Kai ya
aga ma Mun
o yace
"Amma Kawu yaushe tai aure ban sani ba." Jauro ya nunfasa ya sanar dasu komai, Mun
o hadda
wallarta na takaici da kuma tausayin Raheena, shima Araab sosai zancen ya ta
a sa, lalai itama tayi laifi da ta janye jikinta dasu, koma dai menene bai kamata ta
auke musu
afa haka ba gashi sun shiga cikin wannan halin bata sani ba.

Da zasu tafi Jauro ya
auko babban leda ya mi
a wa Mun
o yace
Ke da mijinki.

Godiya ta masa, Araab yace
Kawu hadda
awainiya.

"Ai ba yawa
"Allah saka da alkhairi."
Yace
Amin
Rafar
ari biyar yaba Salame wacce kamar zata kifa masa
asa akan godiya, ya kuma bada wata rafar yace aba Raheena, Yaba Bilal shima, ya shiga zuba godiya, Meenal ya bata rafar 200 dubu ashirin kenan ta amsa a kunyace, wai yau itace ake ba kyautar 20k abunda a da tayi kyautarsu ba komai bane a wurinta, Araab da Mun
o suka tafi suka barta tana cizon yatsa.

Danejo itama tayi tsaraba har Salame dasu Raheena tai wa, Su Ummy dasu Ikram ma haka sun sha tsaraba, har Hassan sai da ta siyo masa jallabiya da sallaya, haka Farouq da Araab, Mun
o ma ta mata tsaraba, Ummy tai ta cewa
Danejo ai ku
i duk a tsaraba kika kashe." Danejo tai murmushi tace
Idan ma na ajiyesu me zanyi dasu?

Ummy ta sanar da ita Ammi itace yayarta da take nema, Danejo ta jinjina al
amarin ubangiji kuma ta taya Ummy murna tace
Shiyasa itama take da kirki sosai, ashe jininku
aya.

Ummy tai dariya jin an yabi
ar uwar ta.
*********************
Ammi yau tazo gidan su Araab kamar yadda ta sanar da Ummy zata zo, bayan sun gama gaisawa sun
an yi hira, ta kira Araab da wayarta tace
Yazo tana son ganinsa." Ya amsa da
Ya tattare takardun aikinsa dan dama ya gama ya fito, Farouq shi dama ta same sa a falo yana kallon ball, Hassan tasa Farouq ya kira, duka suka ha
u a falo har Ummy
an biyu ne kawai babu dan tasan su basu da wata matsala, Ta nisa kafin tace
Abunda yasa dama na tara ku, maganar Fatima ne da Hassan, wanda nake ganin bai kamata ace ta cigaba da zama da aurenshi har yanzu ba a kanta, duk da addini ma ya bada damar tuni a raba auren amma tunda ba
a raba ba nake ganin yanzu ya kamata a raba sa, kaga Hassan bai kamata ta cigaba da zama haka ba, tana bu
atar abokin rayuwa, kuma ga manema na nuna suna sonta, wani cikinsu ya kasa hak
uri yana sin aurensu nan kusa, shiyasa nace zan maka magana ka saketa dan ya samu damar auren ta." Araab da Farouq mamaki ne ya kamasu yaushe wani ke son Ummy har ana maganar aure, gaskiya basa son Ummy ta shigo musu da wani matsayin mijinta cikin rayuwarsu, Hassan wanda tuni zufa ta shiga karyo masa duk da ac dake ratsa falo ya ha
iya wasu yawu yace
Nasan na tafka babban kuskuren a baya amma Dan girman Allah kada ku hukuntani ta hanyar rabani da Fatima, wallahi bazan iya sakinta ba." Ammi tana kallonsa tace
Akan me?
Chapter 155 · 0% Book details