← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 187

Sashe 47

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kawai ya alakanta da tata ce dan kar ya san musu, duk da hakan bai sa ya fa
i inda mahaifiyarta take ba, shine babban dalilin da yasa mutanen rugar suka soma tsagwanmatar har suka alakanta ta da mayya tun tana jaririya, a lokacin ne na baro rugar."
Ummy tausayin Mun
o taji ya sake kamata, a ranta ta ayyana ko'ina mahaifiyarta take, meyasa Maccido
in sanar dasu komai game da ita Allah masani, gashi ya rasu balle aji daga bakin sa."
o itama sai yau taji kad'an daga tarihinta, ta numfasa tace "Dan Allah ku kaini wurin Baffa ya gaya mun ina mahaifiyata take." Cike da tausayawa suka
Allah sarki Mundo
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Ummy cike da tausayi take sake kallon Mun
o sai dai ba huruminta bane ta sanar da ita mutuwa kai tsaye, Kawunta shi ya cancanta ya sanar da ita, ko aure tasan ita mace ce ita tasan me zata sanar da ita.

Jauro ya sa hannu ya cire kwallar data ma
ale a gefen idansa yace "Mun
o in mun gama da Hajiya akwai abinda nakesan sanar dake." Kai ta
aga cike da gamsuwa.

"Tashi ki shiga ciki kinji?" Ummy ta sanar da ita tana kallanta.
ewa tai tana sake tausayin Ummy itakam bata ta
a tunanin mace irinta ta shiga rayuwa kwatankwacin wannan ba."
Jauro ne yace "Gaskiya Hajiya Allah bazai barki haka ba, shiyasa yake ta bu
a muku ta hanyoyi da dama, gashi kuma duk da haka baku kyamace mutanen da suka wahalar daku ba."
Murmushi tayi wanda ita ka
ai tasan abinda ke mata ciwo, ta kalleshi tace "Shiyasa tunda naga Mun
o nake tausayinta ina ganin kamar in bata samu mai kula da rayuwarta ba zata fa
a rayuwar dana shiga a baya sai dai kuma wani taimakon Allah."
Kai ya shiga jinjinawa tabbas shiyasa yake mamakin yanda ta ja yarinyar a jiki.

Murmushi ta sake yi ta kalli ku
in tace "Zanyi shawara da mijinta bayan aure sai muga me ya dace ai mata dasu insha Allahu, Sannan al
awari ne na
auka in har ina raye Mun
o bazata tozarta ba, nasan Araab nasan kuma wanene shi, mahaifiyarta in har tana raye sai muyi addu'ar Allah yasa su gana in kuma itama ta rasu sai mu mata addu'a." Cike da gamsuwa yace "Insha Allahu mungode, mungode dan har bansan irin godiyar da zan miki ba."
"Maganar
aurin aure, kai nasan zaka jagoranci
aurin auranta to shi Araab inaji sai dai limamin unguwar nan ya wakilcemu dan ko ban tambaya ba 'yan uwanshi bazasu ta
aura mishi aure ba."
Cikin halin ko in kula yace "Sau nawa ma ake zuwa
aurin auren kiga an bar limami ya
aura a maimakon dangi?

Babu komai sannan dan Allah muma muna neman alfarna akan kar a bada sadaki mai yawa."
"Insha Allahu!

Nima albarkar auren nake nema."
ewa tai tace "Bari nasa a turota ni zan shiga ciki."
Sake godiya yai har tabar gun, cike da sake jinjina labarin data bashi, to shi uban nasu ko yana raye?

Oh wannan lamari.

Haka yai ta sa
e-sa
e har Mun
o ta fito ma bai kula ba.

Zama tayi kusa dashi tace "Kawu nasan Goggo nata masifa ko?"
"In ma tayi zata gaji ta bari kedai meya dameki."
Gyara zama tai tace "Nidai Allah banasan komawa gwara ka dinga zuwa nan muna hira."
a ya kama cikin zolaya yace "Lallai Mun
o abin ma ba kunya?

Wato ke kinfisan nan ko?"
Fuska ta rufe tace "Kawu Allah su ne basaso na."
Kallon ta yayi yana shirin sanar da ita maganar Baffanta sai jiyai tace "Kawu nikam bansan ya zanyi ba in nice Ummy, ni dama bansan Mamana ba amma in Baffa ya rasu to nima Allah mutuwa zanyi."
Nan danan yaji gabanshi ya fa
i hakan yasa shi kasa magana, mi
ewa kawai yai sukai sallama yana ce mata ta dinga jin maganar Ummy.

Jiki a sanyaye ya shiga gida, Salame tana zaune a tsakar gida tana cin awara datasa a ka siyo mata mai kwai da lemon kwalba, tana ganinshi ta fara wake-wake.

"In ma dai an munafirceni, a shirya dan wallahi sai na
au fansa ai ku
in nice na bada shawara ba kowa ba, dan haka a shirye nake nai bala'i da koma wanene...Ahayye nanaye wasu sun fa
o sun fifita 'ya'yan titi akan jininsu...Ahayye..."
Kai kawai ya girgiza dan bayaji ko magana ma zai iya mata, kitchen ya shiga sai dai abin mamaki ba komai a ciki sai tarin wanke-wanke.

Ruwa ya
auka ya fito ta sake jan tsaki tace "Ai duk yanda akaso a munafirceni wallahi anyi a banza dan wallahi ku
in nan ko zaku mutu dani za'a cisu na tabbatar yaga Danejo shine suka samu suka
auke Mun
o zasuje suci dukiyar a barni." Kwafa tayi ta tuno da daddare gaba
aya bataji yayi bacci sosai wanda ta tabbata lissafin kashe ku
i yake.

Sai dai baisan tafi karfinsu ba daga shi har Danejon wallahi zataga uban daya isa cin ku
nta.

Tana
arin mi
ewa Bilal ya shigo yana cila leda a hannu.
e tabarmar tayi b tare da ta kulashi ba ya karaso cike da zumun
i yace "Umma!

Beb
in nan ta dawo?"
Wata harara ta zabgamai tace "Allah ka bari na bu
e ido sai ranka ya
aci." Ta wuce tana cewa "Iskancin banza dukanku zanyi maganinku wallahi.
****
angaren Araab kuwa sam ya manta wai aure za'a masa in shigo yaga Ummy na hidima ko a jikinshi shi hankalinshi na kan yadda zai bu
e gidan mai da abubuwan da yake bu
ata.

Itakam Mun
o ta rasa me yasa Ummy ke sawa azo da safe a shafa mata abu ai ta murza mata sai dataji su Ikram sunce gyaran jiki ake mata sannan ta fahimta, to amma damuwarta me yasa ake mata?

Bayan ita in anyi aure karatunta zatai?Ga Ikram da Ilham sun takura mata da zancen miji iya kaci tace "Itama bata sanshi ba." Ummy kuwa basu ga fuskar tambayarta bama.

Tunda ta gane dabarar
oyewa shikenan bata bari Araab ya ganta.

Yau juma'a gobe ake sa ranar
aurin aure, Ummy ta sa aka kira Araab ta bashi
inkin da ta sa aka mishi na
aurin aure, Ya kalleta kamar zaiyi magana dan har shi yama manta da maganar auren?, sai dai tuno yadda tasha wahala a kanshi da matsayinta yasa shi cewa "To Ummy Nagode."
Da ido ta bishi dan ta tabbatar biyayya kawai yake mata, ya zatai?

Burinta
aya daya rage a duniya shine taga yayi aure.

Fitowa yayi, Ganin mace yayi sanye da hijab tana tafiya da sauri zata hau sama "Ke Ilham zo ki samin kayan nan a
aki."
Cak Mun
o ta tsaya zuciyarta na bugawa da
arfi, cike da takaici yace "Dan iskanci ba magana nake miki ba?

Ko Ikram ce?"
A tsorace ta falla d gudu ta haye sama, tana haki ta shige
aki, ta rufe kofa sannan ta jingina da jikin
ofar tana kunshe dariya tace "Aradu nasha."
Shikam Araab mamaki ne ya rufeshi wani sabon iskanci yaran nan suke ji dashi?

Lallai zai hukuntasu dukansu."
Ya fita yana cewa "Bari na gama abinda nakeyi zan gyara rawar kan da kuka koyo agun yarinyar can dan wannan dabi
unta ne."
Ilham ta fito daga toilet ta ganta a jikin
ofa cike da zolaya tace "Hala Ya Araab ya shigo."
Ido ta zaro ta dafa
irji tace "Ya akai kika sani?"
Ikram dake kan gado tana karantu ta girgiza kai tana mi
ewa zaune tace "Ke kuma waye bai sanki ba a gidan nan?

Idan kika ga Yaya Araab kamar kinga mala'ika."
Baki ta ta
e tace "Ni wallahi banaji akwai wanda nake tsoro sama dashi a duniyar nan."
Dariya sukai Ilham tace "Aiki ya ganki wallahi."
****
Yau ma Jauro yazo ya kawo musu kayan marmari, yaso ya sanar da ita rasuwar Maccido sai dai su Ikram da Ilham sun shigo falon wanda ya sashi yin shiru.
*****
"Kin gama iskancin da girman kan shine kika
ira?" Husaini ya fa
a cikin gadara.

Murmushi Ummy tai tare da gaisheshi bai amsa ba yace "Kin dai fahimci ba gantalelen da zai bawa
anki mace ko?"
Fuskarta ta shafa da hannu
aya tace "Anjima bayan azahar za'a
aura auran Araab, ina fatan zaku zo dan cika zumunci idan kuma ba zaku samu zuwa ba muna barar addu'arku sannan Meenal bata samu miji a sati
ayan bane?"
A fusace ya mi
e tsaye yace "Me kike cewa?Aure?

Bakida hankali ne?"
Wayarta ta kashe tare da kasheta gaba
aya ta fito tana kiran Ikram, yiwa Yayanki waya kice lokacin
aurin auren ya kusa ya shirya ya fito.

Nan tai
angarenshi yana kwance yana bacci kasancewar yau asabar.

Jin sa
on Ummy yasa ya tashi sannan ya shiga toilet yana tunanin yanzu fa haka wata zatazo ta shiga rayuwarshi ko?

Dole koma wacece zan kafa mata dokoki akan karta shiga harkarshi tayi harkarta dan bayasan takura sam.

Da wannan tunanin ya tashi ya shirya, Cikin farar shadda da babbar riga wacce tasha aiki, hular da ya d
aura kansa sai ta k
ara masa masifar kyau, turare ya fesa ya
au agogonsa na marathon, Ya fito sak ango.
(Hmm Araab fa ba baya ba abinka da jinin buzaye.)
o tana can sai murje ta ake dasu dilka da halawa, ita dai kallon ikon Allah take dan har ga Allah so take ta kwace jikinta.

Ummy tana falonta tana duba abubuwan da za'a tafi dasu ya shigo.
Chapter 47 · 0% Book details