← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 187

Sashe 106

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jikinsa ne ya shiga rawa haka kansa ya dinga mai wani irin zafi, kai tsaye gida ya wuce kana ji zuciyarsa na mai sake-sake, Mumy ta tarbe sa cikin kulawa, da
yar ta samu yaci abinci shima ba da yawa ba, kullum
arin kwantar masa da hankali take, amma abun yaci tura babu natsuwa sam tare dashi yana cikin matsananciyar damuwa.
******************
Yau Mun
o a gajiye ta dawo gida ga bacci sosai ne a idon ta, practical ka
ai ta gaji ina ga main exam, wanka ta fara yi ta saka lace
inkin fitted gown ya mata kyau sosai ya zauna a jikin ta, batai kwalliya sai
an kwalinta da
aura, jin baccin na son fin
arfinta ta yanke shawarar yin ko na minti talatin ta tashi tai girkin dare, A kan gadon
akinta ta kwanta ba jimawa bacci mai nauyi ya
auke ta.

Araab na zaune ofishin sa yana signing wasu papers, kamar wadda aka mintsila ya
ago kai ya duba agogo shida saura "Ta dawo gida." Yacewa kansa dan biyar da rabi ake tashin su islamiyyar makaranta, signing
in ya kammala ya ajiye takardun ma'ajiyar su, ya
auki mukullin motar da wayarsa ya saka a aljihun gaban rigar sa, ya fito sai da ya shiga mota ya zauna kana yacewa kansa "Meyasa kake son komawa gida saboda ita?"
an tsaki yai rashin ba kansa amsa da sanin ta
amaimai dalilinsa yaja motar zuwa gida.

Har ya shigo baiji motsin ta, har ya kai
ofar
akin sa kawai ya juya ya shiga kitchen bata ciki yasan a irin lokacin nan tana girki, juyawa yayi ya nufi
akin ta, Mun
o baccinta take hankali kwance, magrib ta kusa ya kamata ta tashi ya raya a ransa, bakin gadon ya
arasa yana kallonta ba
aramin kyau yaga ta masa ba, yana bin ta da kallo tun daga
afafunta har zuwa fuskarta, du
awa yayi daidai satin fuskarta tamkar zai ha
e fuskokinsu numfashin junansu na gauraya, yatsan sa
aya ya kai kan girarta ya shafa a hankali, ya sauka dashi kan hancinta yana shafawa tamkar mai tafiyar tsutsa, Mun
o mafarkin tsoro take wai an biyota za'a kasheta, wanda ta dade batai irin sa ba, Araab ta
ame ba tare da tasani ba, tana wani jan numfashi, ganin hakan yasa yasan mafarkin tsoro tayi shima sai ya sake sakata a jikinsa yana shafa bayanta a hankali alamar lalashi.

Wani irin numfashi take saukewa a hankali, bakinta dake kan wuyansa yasa yake jin tsikar jikinsa tashi, nan danan yaji jikinshi na sake sagewa tare da jefa shi cikin wani yanayin, hannayenta dake zagaye a wuyansa ta sake kankameshi, ri
on da ta sake masa ne yasa har abunsa na zuzar jikin ta, ido ya runtse dan ya tabbatar ya gama shiga tarko, a hankali ya mi
e tana nan makale jikinsa ya kwantar da ita kan gadon sosai, ya hau kan gadon ya kwanta tare da
auro ta kan
irjinsa, yana shafa mata baya a hankali, iska ya sake furzarwa yana neman daidaita kansa sai dai baisan sanda ya cusa cikin rigarta ta ba ya soma shafa mata baya zuwa mazaunanta, tamkar a mafarki taji hannun mutun na yawo jikin ta, tayi saurin bu
e ido suka sauka kan fuskar Araab, idanunsa a lumshe yake kallanta, ya sake jawota yakai bakinsa cikin kunnenta yace
Congratulation tarkonki ya
anu.

Kallansa ta
anyi ka
an wanda yasashi sumbatar bakinta,
an french kiss ya mata, ta maida idanunta
asa tana kunyar yanda yake cigaba da shafata, batayi wani yun
urin na hana sa ba, fuskarta ya juyo saitinsa ya maida gashin kanta baya sannan ya kai bakinsa cikin nata, salon kiss da yake mata ne yasa ta dingajin jikinta na wani irin yarr, ya dade yana sumbatarta kafin ya cigaba da abunda yake mata, wanda bata ankara ba taji ya jawo hannunta ya saka kan abun sa, gabanta ne yai mugun dokawa amma bata zare hannun ta sai classes na Najah da ya soma dawo mata, kawai ta hau murza masa ita tana kai hannunta can
asa tana yo sama, Araab yanayin da bai ta
a jin sa ba ya tsinci kansa, tuni ya rikice mata ya soma yi mata abubuwan da ita kanta sun girmi hankalinta, a haka suka fa
a duniyar ma'aurata, Mundo tuna ladar da akace ana samu idan mijin ka ya kusancen ka yasa yau bata jin haushin tarayyar tasu sosai sai dai wata irin kunyar sa da ta lullub'e ta tana tuna abunda ta masa wata kunyar na sake kamata, Araab kuwa wani shauk'i yake ji mara misaltuwa yau sai yake jin tamkar an masa wata babbar kyauta, mamakin kansa ma yake yadda yake ji haka yana mamakin Mundo ashe itama tasan rayuwar aure, Dan' matsowa yai daf da ita ya saka bakinsa saitin kunnenta yace "A ina kika koya salon da kika mun yau".

Kanta ta cusa cikin pillow tana jin kamar zata nitse, Araab ya fahimci kunya taji kawai ya saki murmushi, ransa na basa watak'ila wayar da ya siyan mata anan ta koya, dan ya tab'a ganin notification na wani group MU GYARA AURATAYYARMU ya shigo wayarta, shi kam yau yaga amfanin siyan mata waya da yai, Ya lumshe idonsa yana wani murmushin shauk'i.
*************************
Salame sau uku kamar yadda malamin tsibbun ta yace haka ta jik'a taba Raheena tasha, sai dai ba wata alamar zubewar ciki sai gudawa da take faman yi, jikinta duk yayi sanyi sosai da k'yar take motsi idonta sun fad'a sunyi zuru zuru ta galabaita, sai numfashi da take sama sama, Salame cikin takaici da tashin hankali ta dubi Raheena tace "Wai anya cikin nan naki na mutum ne kuwa ba aljani kikai gamo dashi ba wurin d'an banzan kwashe kwashenki ya dirka miki ciki, yaushe za'a ce maganin malamin nana bai miki aiki ba, bayan aikinsa tamkar yankan wuka". (Salame kin manta sai da iko da hukuncin ubangiji komai ke faruwa babu wanda ya isa yasa ko ya hana sai Allah), Raheena wacce da k'yar take magana tace "Allah Umma dukkansu mutane ne".

Hannu Salame tasa a ka tace "Ohni Salame yau na shiga uku naga abunda yafi k'arfina yarinya ta jefani a masifa, wallahi bazan tab'a bari ki zauna da cikin nan dole na nemi wasu kud'in na koma gun sa".

Raheena kuka ta soma bak'in cikin duniya na sake kamata sai dai har yau babu nadamar yin cikin tare da ita sai bak'in ciki rasa kud'ad'en da take samu da kuma wahalar ciwon laulayi, tana ganin kiran samarinta kullum yana shigowa sai da ya gama ringing bata d'auka ba, bak'in ciki ya cikata.

Jauro kam ya samu aiki gidan man Araab shi ya nad'a manager sa, bai sanar da Salame ba ko da wasa sanin halinta, yau ma yana d'aki abun sa bai fito ba yana jiyo koke koken su, baya son fitowa wani bakin cikin ya sake kama sa.
***********************
Aunty Nuratu wato Antyn Yussy ce ke faman girgiza kai tana duba wasu bayanai na binciken da tasa aka sake mata kan Araab, Tace "Kai bazai yiyu ba, ba shine Araab d'in ba".

Ta sake bin bayanai tana karanta tace "Idan kuma har ya kasance shine d'in komai zaizo da sauk'i, ba tantama Yussy zata zama matar Araab ba da jimawa ba".

Ta fad'a cikin tabbaci tana jinjina kanta.
***************
Meenal damuwar da take ciki ta saukar mata zazzab'in mai zafi, jikinta ya d'auki zafi rau, ga ulcer da ta fara kamata saboda abincin da bata ci a kwanakin, tana kwance amai ya taso mata ba shiri ta soma kwarawa, Alhaji Hussain da Mumy na falo suka jiyo ta, Alhaji Hussain mutuwar zaune yayi Mumy kad'ai ta tashi da sauri ta shiga d'akin Meenal, Alhaji Hussain abu d'aya yazo masa a rai, ciki ne kamar yadda yaron nan yace akwai sirri tsakanin su ciki ya shiga basu ankara ba, hankalinsa yaji ya k'ara tashi ya zama dole ya gaggauta yi musu aure kafin bayyanar sa ta jawo musu tozarci da dariyar mutane, (Kai Alhaji Hussain ko cikin ne baka san ba'a aure da ciki sai ta haihu tayi istibra'i)
Tashi yayi ya shiga d'akin, Mumy taja Meenal toilet tana kama maa tsaftace jikinta, wayar Meenal ya d'auka ya soma bincike ko zai samu number Bilal, bai gani ba, ya shiga call logs d'in ta, number da tafi yawan kiranta ransa ya bashi itace tasa, dan ta goge no tunda ta basa zobenta, Yayi copying number ya ajiye wayar ya fita yana danne kiran sa, Bilal na zaune bakin gidansu wani abokinsa suna zuk'ar sigari, wayarsa dake aljihu tai k'ara ya jawo ya d'auka, "Hello mahaifin Meenal ne kazo company yanzu ina son ganin ka zan tura maka address".

Ya fad'a tashin hankali yasa bai ma jira sun gaisa ba, Bilal yace "Lafiya dai oga".

"Kazo dai yanzu nan".

Ya kashe wayar, Bilal sauran tabar ya yar a k'asa ya taka, Ya dubi abokinsa yace "Zanje na dawo".

Sai da ya koma gida yai wanka, ya canza kaya ya saka wata shaddar sa, ya fito ya hau napep ya fad'a masa kwatance da Alhaji Hussain ya tura masa....

GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
[7/24, 12:14 PM] Maman Aslam: MUN
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Araab mikewa ya fara kokarin yi yana
an mika saboda natsuwa daya samu, bargo taja ta juya baya, kallon ta yayi tare da cewa
Kar dai kiyi bacci, zan shiga
aki.

Bata san sanda tace
Ko ya ake yiwa matar so?

Cak ya tsaya kamar wanda aka ri
e, ya sake kallonta yace
Me kike nufi?
Chapter 106 · 0% Book details