← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 187

Sashe 45

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ita ko a jikinta dan dama ko ganin yarinyar
ona mata rai yake.
*******************
10:30 Ikram ta fara bu
e ido, Itama Ilham ta tashi kowannensu ya karana addu
ar tashi bacci, Ikram tace
Next week ba sauran baccin safe shiyasa hutu yake da dadi." Ilham tace
Wallahi, ni Mun
o ma nake tunani Allah yasa matar nan kar ta hanata cigaba da zuwa." Ikram tace
Amin, dan gaskiya ina so ta gama karatun ta yadda take da brain duka teachers yabonta suke."
"Mu dage da addu
a ne sosai Allah yasa a barta."
Ikram ta
aga kai tace
Haka zamuyi."
o itama kusan lokacin ta tashi, Ummy na zaune bakin gado tana latse latse a wayarta order kaya take ma Mun
o na lefe, Mun
o bargon ta janye a hankali tayi addu
ar tashi bacci, ina ma ba zata sake komawa gidansu Kawu ba dan bata son sake ganin fuskar Bilal, Kafafunta ta zura
asa, tana
arin tashe tsaye, Ummy taji motsinta ta juyo,
o kin tashi ya jikin naki?

"Da sauki Ummy, ina kwana?

"Lafiya lau, zaki shiga ban
aki ne?"
Tace
Eh." Ummy tashi tayi ta bu
e wata drawer ta
auko sabon brush ta mi
a mata, Mun
o tasa hannu biyu tace
Miyetti."
*********
biyu sai da sukayi wanka suka shirya kana suka zo gaishe da Ummy, bayan sun gama gaisuwa da Ummy zama sukayi, Suna mata hira, Mun
o har wanka tayi ta fito
aure da towel, Ilham ce ta fara ganinta tace
Laa Mun
o yaushe kika zo?"
Ikram itama ta juyo tana cewa
Yaushe kika zo?

Dariya ta musu tana rufe
ofar toilet
in ta shigo
akin, Ummy tace
To iyayen tambaya."
"Ummy ai dole mu tambaya mun kawai ganta."
"To ta dawo nan da zama."
"Da gaske Ummy."
"Eh" Ta basu amsa tsalle sukayi na murna suna
ame Ummy, Sukace
Thank youu Ummy."
o kam wani sanyi taji a ranta shikenan zata huta da jarabar Bilal, ta huta da masifar Salame da Raheena, amma zata ro
i Ummy ta kaita taga baffanta idan yaso sai ta dawo,
Amma fa zaki ri
a ganin Araab kullum."
Gabanta taji ya
an fa
i sam bata son ganinsa sai taga kamar dukanta zaiyi saboda rashin far
ar sa da yadda shima yake nuna baya sonta kusa dashi,
Amma ai gara shi tunda baya tabaki akan Bilal." Cewar wani sashe na zuciyarta.

Daga haka ta kawar da tunanin, Ummy tasa Ilham ta
auko mata kaya cikin nata, ta bata ta saka suka mata kyau sosai suka zauna
ass jikinta kamar dama nata ne.

"Dabara zanyi duk sanda naji ya shigo sai in
oye a
aki kafin ya dakeni, in bai ganni ba shikenan baimasan ina nam ba."
an kwalinta ta gyara tace "Ah Mun
o an iya dabara."
(Hmmm
Iyayen dabara)
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
o ta saki jiki dasu Ikram suna ta hidimar su, sam ta manta da wani Bilal wanda yana can yana saka ido yaga dawowarta, Ummy kowa nata shirye-shiryen yadda auren nasu zai kasance ita ka
ai, Mun
o da ta
an ji motsin
ofa zatayi saurin
oyewa dan kar Araab ya ganta.

Har dare bai shigo ba wani aiki ne ya tare shi, gidan mai yake son bu
ewa, bayan ya tashi office ya biya gidan wani da zasu tattauna kan harkar dan shi ya da
e yana sana'ar mai.

Tara da mintuna Mun
o ta soma gyangyadi a falon suna kallo, Ummy ta dubeta tace "Je ki sama
akina ki kwanta."
Tace "Toh" tana tashi, Ikram
akin su suka so ta kwana, amma ba halin yiwa Ummy musu, ita kuma tayi haka ne dan ta samu yi mata maganar ha
ata aure da Araab.
o na hawa sama, Araab ya shigo kana ganin shi kasan akwai gajiya tare dashi, ya gaishe da Ummy cikin ladabi ta amsa da sakin fuska, yan' biyu ma suka gaishe shi.

Tea da soyayyen
wai ka
ai yaci ya koma
angaren sa.

Sai da yasha lime
insa kana ya watsa ruwa ya kwanta, wani dogon sa
on Meenal ya gani sai dai bashi da lokacin ta balle ma yai asarar lokacinshi gun karantawa, bai tsaya tunanin komai ba ya kwanta bacci.
*****************
Ummy har ta shigo
akin ta kwanta gefe kan gado Mun
o bata sani ba tayi nisa a bacci, Ummy ta kalleta cike da tausayawa tace "Allah yasa auren nan ya zama silar farin cikin ki, kar ya kare a irin nawa." Ta kai hannunta kan switch dake kusa da gado ta kwashe wutar ta gyara kwanciya.
******************
Meenal bacci ya
auracewa idon ta, ga wani irin zazzabi mai zafi da ya rufeta, sai da aka kira family doctor
in su yazo gida ya dubata ya saka mata drip, Mumy na
akin tare da ita, damuwa fal ranta tana jin tsanar su Ummy sosai, Alhaji Hussain ba
aramin harzu
a yayi ba yana ganin duk sune silar jefa Meenal wannan hali, ya
au ki alwashin
aukar fansa, ba dai shine waliyyin Araab ba, zai ga yadda za'ayi ya
aura masa aure, in dai ba Meenal zai aura ba har abada ba zai barshi yayi aure ba, ko Kabiru bazai bari ya masa waliyyi ba, dole zai nuna musu yafi su iya rashin mutunci, sai sunsan shi suka ta
*****************
Ummy da ta tashi sallar asuba ta tashi Mun
o tayi, dama yan' biyu agogon
akin su akwai alarm yana tashin su.

Bayan sun idar da sallah, Ummy na karatu, Mun
o na muraja'ar haddar ta, kusan awa
aya kana suka kammala a tare.

Cikin tattausan lafazi tace "Mun
"Na'am Ummy." Ta amsa tana natsuwa da maida hankalinta kan Ummy, "Idan an miki aure yanzu zaki zauna ba zaki ga an takura ki ba?"
an jim tayi gabanta na fa
uwa kar dai Salame sun lallaba Ummy itama ta yarda a aura mata Bilal, Cikin sanyin murya tace "Nafi son karatu."
"Ko an miki auren zaki cigaba da karatun ki har sai kin kammala." Mun
o shiru tayi jin zata cigaba da karatu, kuma idan a rugar su ne da tuni ai an mata aure, "Kinyi shiru Mun
o ko bakya so?"
"Ni bana son Biliya." Ummy murmushi tayi tace "Ba shi za'a aura miki ba, wannan ni na samo miki shi da kaina dan nasan zai kula dake yadda ya kamata." Mundo a ranta tasan kirkin Ummy ba zata ta
a ha
ata da wanda zai cuceta ba,
"Oho koma wanene ni dai in zanyi karatu kuma ba Biliya bane bai dameni ba." cewar wani sashe na zuciyarta.

Hakan yasa tace "Toh." Ummy cike da farin ciki tace "Yawwa Mun
o, In shaa Allahu zai zama alkhairi gare ki, kuma nima bazan bari ya cutar dake ba, Allah ya ha
a kanku ya saka muku
aunar juna."
Kaunar juna?

Oh itakam wannan ba shine damuwarta ba ko a jikjnta in ma baya kaunarta itadai so take tai karatu Baffanta ya ganta yai ta murna
Hakan yasa ta kasa cewa "Amin."
Ummy sai take jin sanyi a ranta na ganin bata sha wahalar shawo kan Mun
o ba, "Koma ki kwanta abin ki." Tace "Toh."
Ta tashi ta hau gado, sai dai baccin ya kasa
aukarta, tunani take waye Ummy zata aura mata, tabbas cikin ma'aikatan gidan nan ne, tafi zatan mai gadi ne, "Tabb bana son sa ya cika ba
i, gashi ya girma dan driver
in nan nasu
an gayu ne tasan yafi
arfinta.

Wani sashe na zuciyarta yace mata "Ina ma laifi ko mai gadin ne?

Hmm da fa ruga ne ba zaki samu kamar shi ba." Ni dai tunda zan cigaba da karatu ne ai shikenan, shi mijin can shiya sani." Haka ta cigaba da sa
e sa
en ta har bacci ya kwashe ta.
**************************
Jauro ya yanke shawarar kwashe ku
in Mun
o dake account ya mata kayan
aki dasu.

Yau da wuri ya fita yaje banki ya amshi ku
in duka.

Kai tsaye gidan Ummy ya fara biyawa yana so yasan yanayin gidan kafin yayi siyayya, jiya sam baiyi bacci sosai ba sai murna yake yana hango Mun
o a gidan can kuma sai yaji kwalla yanzu Maccido bazaiga auran yarinyar nan ba?

Balle Danejo?

Kai tsaye mai gadi ya bu
e masa ya shiga, Mun
o suna falo dukkansu suna kallo, sunayi sunacin pop corn da mai aikinsu ta musu.

Dariya tai tace "Allah ni dariya abin nan keban wai masara ce wannan tab aradu na koma
auye sai na koyawa Baffana."
"Masara ce amma kinga wannan ai daban ba irin wace mukeci in am dafa bace." Ikram ta fada suna dariya.

Tana ganin Jauro ta saki murmushi tace "Kawu awali jam."
"Jam palen Mun
o." Suma yan' biyu suka gaishe shi, Ikram ta shiga ciki kira masa Ummy wanda ke waya da masu
in kin Mun
o wanda zata saka ranar walima da
auren aure, Ikram da mamaki bayan Ummy ta kashe wayar tace "Mun
o aure
zatayi ne."
"Eh sarkin tambaya." Ummy Dan Allah kada a mata aure yanzu she is too young, nawa take?"
Hararar da Ummy ta mata ne yasa tayi shiru kana tace "Kawun ta yazo." Mayafinta dake kam gado ta
auka ta yafa.

Suka sauka
asa tare da Ikram, sai sake jinjina kalmar aure take a ranta.

Suna shiga Ummy ta umarcesu su tashi amma tace Mun
o ta zauna.
Chapter 45 · 0% Book details