Sashe 70
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin kiran ya shigo a zaton sa Ummy ce, ya saki fuska sosai sannan ya kashe.
o ganin ya kashe tace
Can maka ni dama banyi niyyar kira ba wallahi, saboda Ummy ne." Ta hafari wayar tana neman mi
ewa, tana rufe baki taji kiran sa ya shigo, dama ya kashe ne ya kira kar a cinyewa Ummy kati,
Ikon Allah!
Kiran ma sai ya ja aji ne shine ya kashe?
Wannan sai ka rasa irinshi."
Har zata
aya ta dan ha
e la
anta tana iriga ringinig din, ganin zai katse yasa tai saurin
auka,
Hello Ummy barka da yamma, ina wuni?"
o numfashi taja tace
Yaya Arabi lafiya kalau."
Da sauri ya kalli wayar nan danan takaicin gaisuwar data amsa ya zo mai, lalai ma yarinyar nan, amma lafiya ta kirasa yanzu ya ayyana a ransa kana yace
Ya akai?
Ko kin kira ne akan kin samu hanyar raba auren namu?" Haushi maganar tasa ta bata tace
Ai na bar maka wanann aikin Yaya Arabi ni ban isa ba." Janye wayar yayi daga kunnen sa ya sake kallo dan sam ya kasa tabbatar da abunda kunnen sa suka jiye masa, Mun
o ce ta samu baki haka har take bashi amsa?
Ya tabbatar wani ne ya tsara mata, ko dai raina sa da ta soma yi ne yasa tace haka.
A kufule yace
Ke ni kike fadawa haka, yaushe raini ya shigo tsakaninmu har haka?"
Yawu ta hadiya a dan tsorace jin yadda ya cika mata dodon kunne da tsawa tace
Kayi hakuri Yaya Arabi." Tsaki yaja kamar zai kashe wayar sai kuma ya tsaya, Jin bai kashe ba tace
Uhmm mun kammala jarabawar JSCE ne."
"And so?
Do I have business da hakan?"
o sosai zancen ya sosa ranta cikin sanyin jiki na yadda ya gwalashe ta tace
A'a nima banso fadama ba sai Ummy tace na fada maka."
"Naji." Wato ma da Ummy batasata ba bazata fa
a ba?
Abinda yaji wani sashi na zuciyarshi na fa
a kenan.
Da sauri ya kashe wayar, cikin
acin rai, lalai ma yarinyar nan.
Mundo tabi wayar da kallo tace
Ohni mutum komai masifa da fada?" Ace kullum ya kirata fa
a yake mata, ko gajiya bayayi?
Hmmm ita dai dama Ummy bata ha
a su auren ba dan wannan yanda taga ana yi film tasan ko amafarki bazai mata ba.
ewa tai dan ta kauda maganar daga ranta...
************************
Meenal ko gajiyar data kwaso bata gama warewa ba ta soma tunanin ina zata samu Araab, gashi har lokacin bai dauki wayarta ba, a whatsapp ma yaki bude message
inta, Farouq ta kira kamar zai share wayarta sanin kanun zance kuma karatu yake na jarabawar su ta karshe, bayasan
ata lokacinsa da shirman ta.
Sai a kira na biyu ya
auka, bata ko tsaya sun gaisa ba tace
Please ka kiramin Ya Araab ka tambaye sa location
in shi tun dazu na iso garin, in banganshi ba hankalina bazai kwanta ba."
"Wane garin kenan?
Ya tambaya da mamaki,
Botania kana mamaki ko?
To ai garin masoyi akace ai baya nisa."
Farouq ya saki baki kafin yace
Ahh hakane inafa garin masoyi zai yi nisa?" Yana maganar yana gumtse dariyar sa,
So please help me ask him, ina jiranka yanzu."
"Ok I will" Ya fa
a yana kashe wayar sa, ya tuntsire da dariya yace
Waya ga tantabara uwar soyayya, zaki
araci zamanki ne ki koma Nigeria.
Ya cigaba da karatun sa, Meenal kuwa ta tashi tace
Bara na shirya kafin ya fa
a mun address din, har na hango mamakin da Ya Arab zaiyi inya ganni."
Toilet ta shiga tayi wanka, ta fito ta shirya cikin wasu english wears ta bula turaruka masu karfi da hawa kai, ta duba wayarta taga har lokacin Farouq bai kira ba ko ya turo message.
Takaici ya kamata taja tsaki tace
Kar dai ya
ata mun lokaci, dan wallahi na kosa naga Araab." Ta zauna cikin kosawa tanayi tana duba wayar ta.
********************
Bilal yau da bukatar ku
i ya tashi dan yana son zuwa wani party na abokinsa yana son siyan kaya, kuma yayi ma yan
mata barin ku
i.
Wayarsa ya shiga dubawa har cikin whatsapp dinsa yace
Wai ita yarinyar nan ba zata kirani ba ne?
Haba tun yaushe ta kar
i numberta amma shiru, nima nayi shashanci na rashin kar
ar tata number da yanzu na kira na roketa ku
i dan daga gani naira ta zauna mata." Yaja tsaki ya tashi ya shiga kitchen yana neman abun da zai samu na siyarwa ya samu ku
i, yana dube-dube yana fa
Haba ai wlh kowane aiki zata sani wallahi zanyi, riba biyu ga ku
i ga Mun
o zata dawo wurina, Allah dai yasa yau ta kira." Duk wannan kalaman yanayi ne yana duba kayan kitchen
in, idanunsa ne suka kai kan wasu kuloli na Salame da take ji dasu sanda aka samu ku
in Mun
o ta siya wai na manyan ba
i ne in sunzo, nan ya rarumo su sababbi ne a kwali bata ta
a amfani dasu ba, ya ha
a da blender ya
auka ya zuba a babbar leda ya fito daga gidan, dama babu kowa Salame ta tafi bikin da suka fara (amara kenan su Salame ko da yaushe cikin biki ake, wannan bikin ma mamar yarinyar a bikin
awarta ta ha
u da ita amma dan za
ewa har ta tafi) Raheena kuwa ta tafi gantilin ta dan ta dage akan neman miji zatai wanda yafi na Mun
Shikam Jauro ya tafi nema, dan yanzu sam baya zama ya dage da neman na kansa, duk aikin da zai samu yan chanji indai na halal ne yana yi, ko
ina bugawa yake bashi da tsayayyen wurin nema, gani yake san ku
in Salame laifinsa ne daya wadatar dasu gani yake kamar bazatai ba.
(Hmm Ai Salame sai dai in gomna ka zama Jauro
*********************
Yau Najah bata zo ba, dan zata fara classes Mun
o zata ri
a zuwa, ko sisi na Ummy bata kar
a ba, Ummy tayi tayi ta kar
a ta
i, a cewarta Ummy tafi
arfin haka a wurin ta, gobe zata fara hakan yasa yau Mun
o ke jin ta sakat da Najah bata zo ba, wuni sukayi kallo dasu Ikram, film din na soyayya ne, Mun
o nata mamakin yadda taga mijin na kula da matar, a ranta tace
Film sun iya tsara karya, yaushe namiji zai rika kula da mace haka yana mata soyayya tabb." Tana tuno Araab yadda yake mata tace
Duk karya ne wallahi, nasan ma ko gaskiya ne Yaya Arabi bazai ta
a kwatanta mun haka ba."
"Ke a suwa ke da rabuwa ma zaku yi?" Wani sashe na zuciyarta ya fa
a mata haka.
Tara da minti biyu ta koma
aki da sauri, wayar Ummy na hannun ta, dan tasan zai
ira.
Shikam Araab bai kira ba ganin sunyi waya
azu, gashi dama ta
ata mai rai yanda ta amsa mai magana.
Aikin shi ya cigaba yace "In ma na
ira ba wani abu da zata ce min."
Itakam ganin ta jira shiru ga gajiyar karatu datasha kwanan nan hakan yasa tayi baccin ta.
************************
Meenal ganin shiru Farouq bai kirata ba, ta sake kiran sa, ya
auka cikin jin haushi tace
Ka shanyani Farouq, meye hakan?"
"Ohh Sorry na
an shiga classes ne bara na turo miki." Tace
Yauwa maza ka turo yanzu, thanks."
Ya kashe ya tura mata wani address da ya samu a wurin wani course mate
insa
an garin ne, Meenal cikin da jin dadi tana gani, ta tashi ta sake gyara fuskarta, ta kara saka wani turare ta
au jakarta ta fito, tana tafe tana kallan gari tana
aukan pictures a haka ta duba map ta shiga Uber dan ya kaita can, ko data ga ku
in bata wani damu ba takaicinta
aya akwai nisa da makarantar.
Tsaki tai tace "Ai dole na dawo kusa dashi ya dinga kaini school
in."
****************************
Danejo cikin dari-dari take sharar falon Ammi ita dai dole ce kawai tasa take zaman gidan sanin ba inda zata je, da tayi tunanin ta kwashe kayanta ta tafi, amma taje ina?
Yau Ammi da wuri ta fito zataje makarantar su Haneef ana neman iyayen yara, Danejo yau ce rana ta farko da ta soma ganin ta,
Ina kwana?
Ta gaisheta ba sakewa dan tana tsoro acewa Uwaliya wani abu ba,
Lafiya lau, sannu da aiki Inna." Ammi ta fa
a dan tana matukar girmama yan
aiki musamman wanda suka girmeta, Danejo tace
Yawwa Hajiya." Ammi ta fita cikin shigarta ta kammala, Danejo a ranta tace
Daga ganinta ba ruwanta, ko meyasa basa sonta, watakila kyan ta ne yasa, dan ba karamin kyaun Ammi ta gani ba." Ta gama aikinta cikin sauri, ta fita tana addu
ar Allah yasa kar gaisawar da sukayi ya zama matsala gare ta.
Danejo da ta koma sashen masu aikin ta tarar kowa yayi cirko-cirko, Uwaliya na zazzaga masifa wai an sace zinarin uwargida ranar birthday
in Husna dan haka kowa sai an bincike kayan sa, ta kalli Danejo tace
Kece babba ta kanki za
a fara." Danejo ba tare da tsoron komai ba, ta shiga dakinta, Ta bu
e wa Uwaliya drawer ta, ta hau bincike karamar takarda ta jawo zata bu
e, Danejo tayi saurin cewa
Dan Allah kada ki bu
e amana ce ni kaina bansan meye ciki ba."
Wani mugun kallo ta mata ta sake banka
ewa sai ga gwalagwalai, nan kowa ya bu
e baki cike da mamaki.
Uwaliya ta rafsa salati tana tafa hannu tace
Danejo yanzu tsufai-tsufai da kake kike sata, wanann uban gwale gwale ki kaisu ina banda shegen son zuciya da kwadayi?"
Danejo a raunane tace
Na rantse da girman Allah ba sata nayi ba, wallahi na marainiyar Allah ce aka bani tare ."
Wuce muje wurin Hajiya Zinnira ita kadai zata wanke ki idan tace ba nata ba ne, yau naga abinda zai kasheni." Ta karasa maganar tana sakale envelope din cikin lalitarta.