← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 105 OF 187

Sashe 105

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ga mamakinsa bacci yai cike da abin kunya wai shine yake ri
e da hannun Mun
o sunje yawon shakatawa, wai tana lafe gefenshi yana bata abinci a baki, farkawa yai cike da mamaki dajin haushin kanshi, ya furzar da wata iska, ya kalleta da sauri ya girgiza kai ya juya ya sake kwanciya.
(To Malam Araab a sauke girman kai mana
****************
Kamar kullum asubar fari Araab ya tashi, kallonsa ya kai kan Mun
o wacce daga gani bacci na mata da
i, fuskarta na wani glowing, ya zuba mata ido na wasu sakanni kafin ya janye idon sa, yana yaye bargon data rufa dashi a hankali, bargon taja da zumar sake rufa Araab ya
aura hannunsa a kai yana dakatar da ita, Yace "Tashi ki sallah." Idonta ta mitsitssika tana yin mi
a ta bu
e ido, Araab kallonta yayi kamar zai yi magana sai kuma ya juya ya sauka kan gadon ya shiga ban
aki, Mun
o tashi tayi ta zauna tana tuna yau zasu fara jarabawar WAEC practical na biology, Araab bayan yayi alwala ya fito har ya kai hannunsa kan handle na
ofa zai mur
a, Mun
o tace "Yaya Araab kamun addu'a naci exams
iina please." Ta
arasa maganar a shagwa
e, Araab waigowa yayi ya kalleta yaga yadda ta langa
e kai, tana duban sa, wani yanayi yaji mai wuyar fassaruwa ya juya yace "Kema ki dage da karatu idan kina son ganin good results."
Ya bu
ofar ya fita bai jira amsar ta ba, Mun
o tashi tai ta shiga ban
akin yin alwala.
**************************
Kafin Araab ya dawo masallaci har tayi karin kumallo tayi shirin makaranta, yau ta riga sa yin breakfast dan tace zasu je makaranta da wuri suyi group discussion kafin a shiga jarabawar, Araab bayan ya shirya cikin maroon yadi mai tsada yayi breakfast na omelette, kana ya fito ya shiga gun Ummy, ita karin kumallon take na kunu da
osai, Araab ya gaisheta ta amsa, Ya zauna
asan carpet kusa da ita dan sau tari tafi son zaman
asa taci abinci akan dining table, "Ummy har mamakin yadda kike son kunu da kosai nake." Murmushi tayi tace "Ni da Yayata tun muna
anana muke son shi sosai," ta
arasa maganar yanayin fuskar ta na d'ani canzawa na tuna Yayarta, Araab ya jinjina yace "Ku yan' gargajiya ne." Ummy tace "Ku kuma yan' zamani ko?" Yayi dariya, Ummy ta numfasa tace "Yawwa zancen hukunta Meenal da kake da niyya
an Allah kayi ha
uri ka
yaleta." Kallon Ummy yayi wato ta hanyarta suka biyo dan kar ya hukunta Meenal yace "Ummy laifin da tayi bai kamata a
yaleta ba, ta shiga ha
in yarinyar nan da yawa, wanda zai iya raba wani auran."
Ummy ta gane Mun
o yake nufi kuma taji da
in ganin ya damu da Mun
o da har zai hukunta Meenal a kanta, A zahiri tace "Ha
uri zakayi Araab, ko ka manta ha
uri halin Manzon Allah kuma mai ha
uri ai shi ke da riba, kuma mu kanmu muna wa Allah laifi ya
yalemu balle tsakanin mutum mutum." Jikinsa ne yayi sanyi zancen Ummy gaskiya ne kuma ko ba komai Ummy ba zatace abu ya kasa yi ba yasan hakan yasa ma suka sanar da ita, Yace "Shikenan Ummy."
"Yawwa Allah yayi maka albarka." Yace "Amin zan tafi company." Ya mi
e, "Toh a dawo lafiya." Ummy ta fa
a tana bin bayansa da kallo.
******************
Raheena a cikin kwanakin nan ta rame sosai tayi zuru zuru kullum amai take ko ruwa ta sha sai ta amayar, ga zazza
i da azababben ciwon kai, uwa uba damuwa da ta sakawa kanta, yanzu ma aman ta gama tana maida numfashi da
yar, Salame ta shigo tana toshe hanci tace "Ni wallahi na gaji da aman nan da kikeyi gaba
aya
aki sai
arni, bazan iya cigaba da zuba ido naganki da cikin nan ba wallahi, dan ba
aramar kunya da tonon asiri zaki ja mun ba a wurin
awayena da mutanen unguwa idan suka fuskanci ina kina da ciki, dan haka ina kayan da kika
auko na Mun
o su zaki kawo naje gun dilalliya a siyar ko nawa sukai naje wurin malamina na samo miki magani." Raheena wacce ita kanta cikin ya isheta burinta kawai ya
are tace "Suna cikin drawer can." Salame ta nufi drawer ta kwaso duka kayan masu tsada da Raheena a
ebo cikin lefen Mun
o, nan fito
akin ta zuba a leda ta yafi mayafinta ta nufin gidan wata dilalliya dake can
asan layin, Dillaliyar tayi mamakin ganin Salame sanin irin isar ta da ta
ama itace tazo siyar da kaya, ta kalli Salame tace "Hajjajju yau kece da kanki a gidan nan ko dai sautu ne?" Kinga ni bana son tambayar tsiya, wasu kudade tsinannun yan' bashi suka ri
e kuma hidimar ku
i ta taso mun ido rufe shine zan siyar da wanann kayan." Dilalliya ta gumtse dariyarta sanin Salame
arya take tace "Toh mu ga kayan." Salame ta zazzage leda, Dillaliya taga kayan masu tsada ne tasan zata samu ku
i dasu ko irin masu zuwa hanyar kayan nan yan' matan da iyayen su ba kowa ba idan zasuje biki suna zuwa wurinta hayar kaya (Hmm wannan duniya ALLAH YASA MU DACE)
Ciniki sukayi da Dilalliya ta bata ku
in dubu ashirin, Salame taso sufi haka sanin kaya masu tsada ne ko lace
aya ya kai dubu hamsin, amma dillaliya tace ai sun samu gwanjo dan haka duka basu wuce dubu ashirin ba, Salame yadda take nema kud'in ido rufe ta amsa, daga nan napep ta tara ya kaita gidan malamin ta, Ta tarar da layin mata da yawa wanda duk gurin sa suka zo, ta zauna tabi layi na kusa da ita taji suna hira,
aya na cewa
ayar so take a sakawa kishiyarta ba
in jini a wurin mijin kamar na ja
ayar tace "Baki da matsala nan na kawo sunan tawa kishiyar yanzu tsakaninta da miji sai kallo sam baya ta tata kisha kuruminki kawai." Sukayi shewa, Salame ta
ara jin
arfin gwiwar cikin Raheena zai zube
(Mata kuji tsoron Allah ku ri
a tuna kwanciyar kabari ku jin tsoron mutuwa da hakk'in wani a kanku, babu babban zunubi kamar kayi sihiri ka shiga tsakanin mata da miji, ga zunubin shirka na ha
a Allah da wani, ku sani kazo wurin
an duba kawai ba tare da ka gaskata abunda yace ba Allah bazai amshi sallar ka ta kwana arba'in ba ina ga wanda ya yarda da
an duba, ku tuna fa
ar Allah cikin suratul luqman aya ta 13 inda yake cewa INNASH SHIRKA LA ZULMUN AZIM lallai shirka zalunci ne babba, Allah yasa mu dace ya k'ara mana imani)
Salame kusan awa biyu ya
au keta kafin layi yazo kanta, cikinga sai mur
awa yake saboda yunwa, tana kallan mutanen dake bayanta sunacin meatpie da samosa, yawu ta shiga ha
iyewa gashi basu da alamar san mata, haka tai tashishige musu tana neman jansh da hira amma sam suka
auke kai, hakan yasa taja tai shiru.

Layi yazo kanta ta shiga da sauri tana gyara zaman mayafinta, nan tayi masa bayanin maganin zubar da ciki take so, dubu sha biyar ya bu
aci ta basa a take ta bashi, ya bata
ullin magani yace ta ji
a mata sau uku a rana tana sha cikin zai zube, Salame ta amso ta dawo gida, kai tsaye tana zuwa ta ji
a ji take shikenan komai yazo karshe, taba Raheena tasha ta tsaya a gun dan wannan kam tana da tabbacin cikin zube zai dan aikin malamin baya tashi a banza.
(Mu dai namu ido.....)
***************
angaren Araab kuwa duk
arshen wata su kan zauna meeting tare da ma'aikatan sa yau ma hakan ce ta kasance suka tattauna kan abubuwan da zasu kawo cigaban company, da
ananan matsalolin da ya kamata su magance, meeting
in ya
auke su awa
aya da rabi, suna fitowa ya kunna wayarsa yaga kiran Farouq na shigowa ta FaceTime, yayi picking yace "Sarkin Boko." Dariya Farouq yai yace "Yau dai na kammala na mi
a musu."
"OMG Congratulations bro!

Kace sai dawowa Nigeria kenan?" Araab ya fa
a cikin jin da
in Farouq ya kammala karatun sa, "Eh big bro, ina wuni bamu gaisa ba."
"Lafiya lau." Ya fa
a cikin jin da
Farouq cikin son zolayar yayan nasa yace "Ina Antynmu a bata mu gaisa mana." Araab yayi tamkar bai ji ba ya basar da cewa "So yaushe kake so a maka booking flight?" Farouq yasan basarwa yai shima sai ya bar maganar yace "Jibi, yau da gobe akwai abubuwan da nake son kammalawa." Murmushi yai sannan yace "Alright then, we can't wait to see you."
Cike da neman magana Farouq yace "Wancan mai jiran fa?"
"Wa kenan?

Kaifa ka fiya neman magana."
Dariya yasa sosai yace "Wace tai bulayi bara a kufai."
Araab bai gane me yake nufi ba hakan yasa yace "In ka dawo ka sanar dani dan ni bansan me kake cewa ba."Farouq ya a dariya sosai sukayi sallama, Araab ya
arasa office
in sa ya zauna, ya a girgiza kai nan ya duba agogon bango 2 da mintuna basu isa tasowa makaranta ba dan zata tsaya islamiyya, wani file ya jawo yana duba wasu ayyuka, ba wani abu zaiyi ba dan ya kamata ya tafi gida da wuri, sai dai bayaji zuwa saboda yasan bata gidan.
***********************
Alhaji Hussain duk wanda ya kalle sa yasan yana cikin damuwa, company da yai investing ku
i ya
irasu harya gaji yanzu ko
auka ma sun daina yi, Alhaji Kabiru da Alhaji Sunusi sun lura da yanayin sa sai dai basu masa maganar ba, yau ma da wuri ya bar companyn nasa, yawo yai tayi yana neman wadanda sukai investing a company
in tare sai dai abin mamaki kowa ya tambaya sai yace ai bai bada ku
i ba saboda suna bincike akan company
in, taya zasu bada ku
in su bayan ko office
in su basu je sun tabbatar da zaman su ba?

Sunzo sunce daga Abuja suke to sudai basu yarda sun bada ba sai sunje can sun gani.
Chapter 105 · 0% Book details