Sashe 117
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani sashe na zuciyarta yace "Kinfi so yai ta kula dake kai ka
ai ne." Sai kawai ta basar tana sake dubansa wanda idon sa na kanta yana kallonta tamkar mai son tuna wani abu, "Yaya Araab?" Ta kira sunan sa a sanyaye, "Menene?" Yace cikin
an zafin rai, "Please ka saki ranka kaji, kuma ka daina maidawa mahaifi magana haka ba kyau, kabi umarnin sa.
Okay, muje." Yace dan ransa ke sake
aci idan tana cewa yabi umarninsa wato yai aure bata damu ba, yai unlocking motar, suka fito tare, wurin cin abinci ne na masu hannu da shuni, yai musu order biryani rice, pepper chicken sai milkcake da waffles, daidai ita yai order dan baya sha
awar komai hankalinshi gaba
aya yana kan Ummy, waya ya
auko ya turawa Farouk text
Mutumin nan ya tafi?
Eh ya tafi.
Ummy fa?
Farouq yamai reply akan tana cin abinci ita dasu Ikram.
Ajiyar zuciya ya saki wanda Mun
o ma sai data kalleshi, ita kanta Mun
on bata wani ci ba milkcake ne ma ta shanye sai waffles da taci, tunaninduk ya dameta, shima haka, kowanensu da abunda ke ransa.
*************************
Direban gidansu Yussy yazo ya
auki Alhaji Hassan ya kaisa masaukin hotel wanda Nuratu ta kama masa, yana shiga
akin kenan kiranta ya shigo, ya
auka da cewa "Hajajju tawa!" Tace "Mijina duk nayi kewar ka wallahi, sai nakejin dama na bika.
Nima hakanne sai nake jin kamar munyi kwanaki ne bama tare.
Nuratu sake narkewa murya tai tace "Please ni dai kada ka bari komai ya shiga tsakanin ka da matar ka.
Dariya yai yace "Haba Hajajjaju ta, kamar baki san Hassan
in ki ba ai yanzu ke ka
ai nake gani.
Idan hakane kafin ka baro kawai ka sawwa
e mata, ni mamaki ma nake da bataje an raba auran ba.
Hassan gabansa ne yaji ya fa
i dan ya tsara dik sanda yaji yana bukatar iyalai zai dawo gun yaranshi, amma ya dake yace "Toh Hajjajju.
Yawwa shiyasa nake
ara son ka kana son farin cikina.
Idan banso farin cikin ki ba nawa zan so?
Tana dariya tace "Babu Mijin Nuratu.
Yai dariyar shima, ta numfasa tace "Yussy tace mun Yaron namu yana
irarin bazai aure ta ba har yana nuna fifiku akan matar sa."
"Kai haba kar hakan ya wani dameki barni dashi kawai, auren sa da Yussy ai kamar anyi ne kawai, itama matar tasa nasan yana auren Yussy zai daina ta tata." Nuratu tace "Hakane dan nasan wacce Yussy ba zatayi wasa ba wurin ganin ya zama nata ita ka
ai."
"Kamar yadda kikai na zama naki ni ka
ai ba ai bata
ar a
asa ba indai iya soyayya ce nasan." Nuratu tai dariya tana sake jan sa da wasu kalamai masu tsayawa a rai na soyayya har da masa
awarin yana dawowa zata canza masa mota kuma su tafi aikin hajji, tana
ara yi ne dan ya jajirce ai auren.
*******************
Alhaji Hussain da Mumy sun gama dukkan shirin su na auren Bilal da Meenal dan har kayan
aki an jere a gidan da Bilal ya kama musu,
basuyi katin gayyata na
aurin aure ba dan basa son taron mutane, a sirrance suke so a
au ra kawai a kaita, Bilal hadda
inkin shadda da babbar riga yai wa kansa ya siya hula, Salame ma ta matsa masa sai da ya bata ku
i cikin chanjin da ya rage na kama gida, ta siya leshi ta
in ka, ta gayyaci
awayenta tana cewa
anta zai auri
ar mai ku
Yau gidanta ya soma
aukar mutane dan gobe ne
aurin aure, Jauro ya bada ku
i anyi cefane an siyo lemoka da ruwa, Salame anata hura hanci,
annenta su biyu da yaransu sunzo suke taya ta aikin, tuni ta ka
a Raheena can unguwar su wurin iyayen ta, unguwar da Raheena ta tsani zuwa saboda ghetto ce, ga iyayen Salame dama ba masu
arfi bane talla ma take kafin auren da Jauro, wanda ya shigo birni nema yake siyan abinci har suka
ulla soyayya maganar aure ta shigo, akai aure ya tafi da ita Rugar jijji, ganin bazata iya zaman ruga ba ta zuga sa ya kar
i ku
in gadon su suka gudu suka dawo Kano suka facaka da ku
Raheena duniyar tai mata masifa,
akin da take ciki idan da ne aka ce ta kwana cikin sa ko za'a mutu ba zata kwanta ba, ana bikin yayanta da ya kamata ace itace gaba gaba amma tana nan jibge kamar kayan wanki haka ta wuni kuka ita ka
ai, Iyayen Salame ce musu tai Raheena bata da lafiya bata son hayaniya shiyasa tazo nan sunyi mamaki duba da ba zuwa take ba, ko wuni bata zuwan musu.
*****************
Araab da Mun
o sun dawo gida wanda kai tsaye gun Ummy ya shiga ita kuma ta wuce
angaren su, ranta duk babu da
i, ba kowa a falon Ummy, ya nufi sama, a
akinta ya sameta tare dasu Ikram, wanda take
arin kwantar musu da hankali, Farouq ma tunda ya le
o yaga Ummyn na lafiya ya koma
akin sa rai ba da
i ai in tashine ko barin mutumin ya shigo baza
ai ba, amma bayasan shiga abu in har Araab ya tsara shiyasa kawai yai shiru, yana son yayan nasa tare da Mun
o baya son abunda zai wargaza musu farin ciki, ganin Araab ya shigo yasa Ikram da Ilham tashi sukai suka fita sun san magana zaiyi da Ummy.
Kallon Ummy yai yace "Ummy bai dai miki wani abin ba ko?
Murmushi tai tace "Ba abunda yamun, ya tafi masaukin sa ma.
Ajiyar Zuciya Araab ya sauke, Ummy tace "Ina Mun
"Ta tafi
angaren mu."
"Ina fatan bata san meke faruwa ba?"
"Ta sani har ma tana cewa wai na amince da zancen auren kiji fah Ummy?
Ya karasa maganar yana
wafa.
Ummy tuni ta gano Araab ya damu sosai da matar sa sai dai shi ya kasa fuskantar haka, Mun
o kuwa tasan tana da hankali ba zata ta
a nuna masa rashin son auren ba haka itama a yadda ta lura har yau bata san ta fara son mijin ta ba, ta numfasa tace "Araab."
"Na'am." Ya amsa yana kallon Ummy, "Ina so ka daina sa'insa da mahaifin ka, kome ya aikata mahaifin ka ne shi." Zai yi magana ta dakatar dashi da cewa "Kawai kabi umarni na." Yace "Toh Ummy" Ba dan rai yaso ba, "Sai abu na gaba ka dage da addu'ar za
in alkhairi kan maganar nan da yazo da ita, bazan tilasta maka kan cewar ka auri yarinyar ba, haka nasan illar tsinuwar mahaifi kan
an sa kaima ka sani shiyasa bana so kana sa'insa dashi dan babu kyau, mu cigaba da addu'a kawai muga abunda Allah zai yi." Araab kai ya jinjinawa Ummy yace "Toh." Yana tashi yace zai koma
angaren sa, Ummy ta saka masa albarka, ya mi
e ya tafi yana jin kansa na masa nauyi bakinsa ya soma ambaton Allah sanin shi ka
ai zai kawo musu mafita.
***********************
Meenal tasha kitso da
unshi wanda duk Mumy ta saka aka mata, daren yau sam bata runtsa ba tana tsara yadda zataje gun Ummy idan Bilal yace ya fasa auren ta, kamar yadda yake zurata yana fa
a mata yadda zatai idan taje gun Ummy, taji tausayinta ta aura mata Araab, "Gobe warhaka Allah yasa an soma zancen d'aurin aurena da Yaya Araab."
Bilal kuwa ta
angarensa murna yake gobe zai angwance, ya kusa zama mai ku
i a daina raina sa, har gun Araab zai je ya masa burga, tuna Meenal yai ya kwashe da dariya yace "Shege Bilal ka iya plan fah, gobe zan so ganin idonta idan ta ganta a gidana." Ya tuntsire da dariya.
Ayusher da Zee ma zasu so ganin idon Meenal a gidan ka
Zee Yabour
Ayusher Mud
[7/31, 3:09 PM] Maman Aslam: MUN
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
*NURAT INCENSE AND MORE*
(MASARRAFAR
AMSHI
AYYIRURUUUUUU...INA UWAYEN GIDA DA AMARE Da KUMA
ASAITACCIN
AN MATA!, KU MATSO KUZO GA _NURAT INCENSE AND MORE_ MASARRAFIYAR
AMSHI TUSHEN
AMSHI TANA MAGANA, SHIN KO KIN SAN CEWA
AMSHI RAHAMA NE?
KIN SAN CEWA
AMSHI NA
AYA DAGA CIKIN ABUBUWAN DAKE BANBANCE MOWA DA BORA A WAJEN MIJI?
KIN SAN YANAYIN
AMSHIN JIKINKI, SUTURARKI,
AKINKI NASA KI AMSA SUNAN CIKAKKIYA KUMA HAMSHA
IYAR MACE?.
HOHOHO
AR UWA MATSO KUSA KIJI
NURAT INCENSE AND MORE TA SHIRYA TSAF WAJEN GWANGWAJEKU DA KAYAN
AMSHINTA MASU SAKA ZUCIYA NATSUWA CIKIN FARASHI MAI SAU
I DA KUMA RAHUSA TA YANDA ZAKU ZU
O ZUKATAN MAZAJENKU CIKIN SAU
AR UWA KIN TA
A AMFANI DA TURAREN WUTAR DA
AMSHINSA YA HANA MAI GIDA FITA?
, KIN TA
A AMFANI DA KULACCA
IN DA MAIGIDA YA NANIKE MAKI TSABAR
AMSHINSA?
, KIN TA
A AMFANI DA BODY MUSK
IN DA OGA YA YI MAKI KYAUTAR DA TA KUSA GIGITAKI?, TURAREN WUTA FA NA AUDUGA FA?
, IDAN HAR BAKI TA
A BA
ar UWA ZO KI SIYI KAYAN
AMSHIN NURAT INSENCE AND MORE KISHA MAMAKI.
MUNA HA
A SPECIAL BOXES
NA AMARE, A KWAI BIRTHDAY GIFT BOXES DOMIN
AWAYENKU, AKWAI KUMA BOXES
NA MUSAMMAN DA MUKA TANADARWA UWAR GIDA DA ZAI TSIMA ZUCIYAR MAI GIDA.
SAYEN
AYA KO SARI kuma MUNA TURAWA KO INA, GA MAZAUNA GARIN KANO ZAKU IYA SAMUN MU A BADAWA LAYOUT KO KUMA KU TUNTU
EMU TA WANNAN LAMBAR *08065225713* FARINCIKIN KU SHINE FATANMU
Araab na fitowa falo yaga Farouq a tsaye da alama jiranshi yake, kusa dashi ya k
araso yace
Any problem?
Jikinshi a sanyaye yake kallon Araab yace
Yaya ya zamuyi?