← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 160 OF 187

Sashe 160

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Danejo ta riga Ammi zuwa yau ma babu kowa cikin yaran, Su Ikram na
akin su suna bacci basu da lecture yau sai biyu na rana, Farouq ma ya fita gun aikin sa, Hassan ma yau da wuri ya fita kasuwa akwai container kayansa da suka iso daga china zaije yai clearing, tun jiya ya fuskanci Ummy na cikin damuwa amma da ya tambayeta tace masa kawai ba komai, baiyi insisting ba dan baya so ya takura mata,
Danejo a
aki ta samu Ummy bayan sun gaisa suka zauna zaman jiran Ammi kowannensu zuciyar sa cike da zullumi, kusan minti ashirin da zuwan Danejo Ammi tazo, Ammi tana shiga tace
Kiyi ha
uri Danejo na barki kina jira." Murmushi tai tace
Babu komai ai." Ta juya kan Ummy tace
Fatima nasan jiya kin kwana cikin tunani ko?"
Ummy tace
Wallahi dan zuciyata ta kasa samun natsuwa tai." Ammi ta numfasa tace
Nasani ko dan tausayin Mun
o dan nasan babban burinki ta ha
u da mahaifiyarta." Ummy tace
Shine fatana kullum." Ammi ta numfasa tace
Yanzu zan warware muku komai
********
o yau da ita da Araab makarar tashi sukai bayan sunyi sallar asuba wani bacci mai nauyi ya
auke su dan basuyi bacci da wuri ba daren jiya, ko da suka farka kusan goma na safe, Mun
o kamar zatai kuka ganin ta rasa lecture ta, ta ranar dama course
aya ne zasuyi, Araab cikin tsokana yace
Soyayya da miji ta jawo." Tana bubbuga
afa kamar
aramar yarinya tace
Allah Allah duk kaine kaja." Yasa dariya, Bayan yayi wanka ya shirya ya tafi office.

Kamar yadda ta saba duk safiya tana kiran Raheena ta bata Danejo yau ma ta kira, Raheena ke sanar da ita ai Danejo tana gidan, Da mamaki tace
Me tazo yi?

Raheena tace
Wallahi ban sani ba amma Ummy ce ta bu
aci zuwanta." Mun
o tace
Tana kashe wayar, ta zari mayafi ta nufi sashen Ummy, a falo take tambayar mai aikin da ta gani na kwashe kwanukan da akai breakfast, Tace mata
Ummy na sama."
"Danejo na
akin Ummy kenan?" Ta fa
a a ranta tana yin sama, tazo shiga
akin maganar da taji suna yi yasa tayi turus, ba halinta bane yin la
e amma jin maganar ta danganci gano mahaifiyarta yasa ta tsaya tana so taji
Ammi jim tayi bata son tuna wannan rana wacce tai mata la
abi da ba
ar rana amma ya zama dole ta sanar dasu Ummy komai hakan yasa taja numfashi tace
Akan hanyar mu ta dawo daga Gombe kafin muyi accident, muka fuskanci wata mota nata bin mu a baya idan muka rage gudu suma su rage, duk tsawon tafiyar mu motar na nan, hakan ya sake tabbatar mana mu
in suke bi, Ali ne yace
Motar nan dake bin mu a baya ban yarda dasu ba." Nima wacce na lura da motar a tsorace nace
Tabbas mu suke bi amma meyasa?" Ali yaja numfashi yace
Bari mu
ara gudu mu sami wani
auye a gaba sai mu shiga ciki har sai sun wuce, dan wannan abubuwan kidnapping
in sai du
Nace
Toh ina karanta duka addu
in dake bakina tare da tofe Haneefa, Muna
ara gudu suma muka ga sun
ara gudu, nan hankalinmu ya sake tashi sosai, gudu muke har muka kawo wani
aramin
auye wanda gaba da bayansa daji ne, Ali ya gangara motar sa cikin Dajin, sai muka ga basu biyo mu ba, Hakan yasa Ali yace
Na fito mu samu wani gida a cikin
auyen mu shiga har sai mun gani idan basu biyo mu ba." Jiki na rawa na fito ina
ame da jaririyar mu, Ali na ri
e damu haka muka kutsa cikin dajin, Gidan farko da muka shiga babu kowa ciki, muka fito muna mamakin ganin
auye tsit kamar ba mutane, Mutum muka hango yana tafe, Ali yai saurin tare sa yana tambayar sa idan shi
an garin nan ne Dan Allah ya bamu masauki, Yace
Ai garin nan babu kowa
an boko haram sun tashe su." Nan hankalinmu ya sake tashi, kafin muyi wata magana, muka hango wasu fuskokinsu rufe kana gani kasan
an fashi ne ko ta
adda, nan muka
oye dukan mu har saurayin cikin tashin hankali, jikinmu sai kyarma ya
keyi, tsoro duk ya ishemu ganin yanda suke nemanmu hannunsu
auke da bindiga wasu adda, daga can muka juyo muryar
aya nacewa
Suna fa nan dan tabbas man mukaga sun shigo.

Kallan Ali nai wanda shima ya kalleni tabbas mu suka biyo su kama kenan?

Mutumin na kalla wanda kana ganinshi kaga bafillatani a mugun ki
ime na mi
a masa Hanifa, tare da fiddo ku
en dake jakata shima Ali ya ciro nashi ku
en wanda ciki harda dollars da muka canza, saurayin kallan mu yake cikin rashin fahimta, hannu nasa ina hawaye na zare sar
ar wuyana wanda Ali yasaimin da
an kunayenta, duk jikina rawa yake gashi Haneefa dake bacci ta fara mutsu-mutsun tashi, dukanmu munsan abinda
an boko haram keyi wanda munsan suna kamamu to bamusan yanda rayuwarmu zata
are ba, duk na rikice na sake bu
e jakata hotona wanda ke cikin wanda nake ajiye dashi na zare na mi
a masa nace
Gashi Dan Allah zai isheka kula da ita ko da ban rayu ba idan kuma na rayu zan zo nemanka, dan Allah ka taimakemu kamar yanda Allah ya taimakeka.

Ali ne ya matsa ta gefe dan ya samu Bafillatanin nan ya gudu ba tare da sun ganshi ba, nan Haneefa ta
an yi motsi, hankali a tashe nace
A ina zanzo nemanka?

Nai maganar ina kuka dan inaji a jikina mutuwa zanyi ga Fatima ta mutu ashe haihuwar da nake ta nema marainiya zamu haifa.

Mutanen da suka biyomu sunfi goma, ganin sun kusa zuwa inda muke la
e yasa na sake mi
a mishi ita ina tofa mata addu
a, ya amsheta yana cewa
Rugar jijji
Kafin ya
arasa magana Ali ya kamo hannuna ganin suna nufo mu, muka fara gudu zuwa mota, dan mu
auke hankalinsu daga kan shi ya samu ya gudu da ita, munyi nasarar shiga motar kafin su
araso muka soma gudu, daga nan ne mukai accident wanda wata babbar mota tayo kanmu, daga nan bansan inda kaina yake ba, kamar yanda nace miki, to bayan na tashi daga comma da na shiga wanda Sadaukina abokin Ali ne shine ya taimake mu da labarin ha
arin ya same sa shine mutum na
arshe da sukai waya da Ali, hakan yasa wayarsa
an sanda suka
ira da suka gan mu, a lokacin Ali bai rasu ba yana cikin mawuyacin hali dan ko numfashi sai da oxygen yake, sai dai zuwan Sadauki ko da minti ashirin baiyi ba ya rasu, kafin ya rasu shine ya sanar ma da
armu tana hannu wani Bafillatani ya sanar dashi
auyen da abin ya faru damu, bayan ya rasu, dangin Ali kinsan ba k
arfi ne dasu ba dama shine mai k
arfin, to shine Alhaji Ja
afar yace zai d
auki nauyin rashin lafiyata, ya
auke ni zuwa
asar Singapore, bayan na farfa
o daga comma ya bani Haneefa wacce har ta soma wayo, dan ina tashi da sunanta da na Ali na fara a baki, nan yake sanar dani Ali ya rasu a accident
in, Haneefa kuma wani mutumi ya kawo ta yace a rugar jijji yake bayan sunsa bincike a wannan a zagayen
auyen, mun basa ita shi kuma tsoro yakeji bazai iya kula da ita ba ya dawo da ita, jin sunan rugar jijji ya tabbatar mun
a ta ce, dan ko Ali baisan da wannan sunan ba lokacin baya kusa dani, kun ga kenan tabbas Mahaifin Mun
o shine yai
arya wanda ina da tabbacin wani abu yake
oyewa game da ainihin asalim mahaifiyar Mun
o, ko auren
oye yai sukai rabuwar babu da
i ko kuma ta hanyar da bata dace ba suka sameta ba dan shine kawai babban dalilinsa da zai sa yayi haka har ya kasa bayyana mahaifiyarta ta ainihi yayi amfani da hotona." Danejo hawaye ne suka soma zirya kan kumatun ta ita kanta ta shiga zargin Maccido, Ummy itama hankalinta yafi karkata kan ta hanyar banza aka samu Mun
o lallai ta tausaya mata matu
a, Cikin sanyin murya tace
Dan Allah Danejo ina ro
on ki kada ki sanar da Mun
o wanann labari mara da
i." Danejo na sharar
walla tai tace
Har abada ba zataji ba sai dai ina ma fatan kada ya hakan ta kasance gaskiya."
o jikinta ke mugun rawa, maganar
arshe tasa ta kusa fa
uwa a gun sai da tai saurin ri
e bango, ji take kanta na wani irin bugawa tamkar saukar guduma, zuciyarta wani
unci ya lullu
eta, ta yarda da Baffanta sosai sai dai jin labarin nan ya hargitsa tunanin ta, a guje ta bar wurin ta fice tana wani irin kuka kamar ranta zai fita, ko gabanta bata gani kawai jefa
afafunta take har ta kawo sashen su, ta fa
asan carpet tana wani irin kuka mai gunji, idan har ta kasance ba da aure aka haifeta ba ya zatai da rayuwarta?

Shikenan ba zata ga mahaifiyarta?

Hmm wannan lamari
AYUSHER CE
DA ZEE YABOUR
[8/21, 1:14 PM] Maman Aslam: MUN
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Da k
yar ta mi
e ta nufi
akinta, har lokacin idonta na zubar da hawaye tana ji kamar numfashinta zai bar jikinta, a hankali ta sulale jikin
ofar
akin tana cigaba da wani irin kuka mai
ona zuciya, kenan shiyasa Baffa bai ta
a fa
a mata komai akan mahaifiyarta ba?

Wayarta ce ta fara
ara, kallon wayar sunan Sweet ne yai appearing ido ta runtse kawai ta cigaba da wani irin kuka iya
arfinta take yin shi ta kasa
aukan waya
Ya Araab ya zanyi?

Taya kamar kai zaka zauna da shegiya?

Na gur
ata muku zuri
Kuka take sosai har wayar ta katse, sake kira yai ta dake ta goge fuskar ta ta
auka
Anci ki tara sai ki shirya biya.

Ido ta runtse tana sson magana kuka na neman zuwa mata,
Hmmm tunani nake ta ina zaki fara biya?

Cikin
arin danne kukanta tace
Ya kake so?
Chapter 160 · 0% Book details