Sashe 50
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ummy mutanen arzikinta ta samu dattawa uku suka zo, da hadaddun motoci guda biyu, Salame bata wani yi musu tarbon arziki ba ganin ba alamun naira tare dasu, mayafinta kawai ta zura tace su tafi, Raheena ma tace zataje, Salame ko ta kan Mun
o bata bi ba, sai sune suka riketa, burinta taje taga wa aka munafirceta aka aura mata.
Bata damu ba na ganin motocin ta ayyana Mamansu yan' biyu ce ta ara musu suzo
aukar amarya, Mun
o ta
aga kafa zata shiga mota taji an fizgo gyalenta ta baya, "Ba inda zaku je mun da mata." Bilal ya fa
a yana huci, Jauro ne ya fito daga cikin gidan, bai tsaya komai ba ya kwashe shi da mari yace "Ka fita a idona Bilal wallahi, ko naci mutuncin ka." Dama a
ule yake dashi na abunda yama Mun
o, kuncin sa ya dafe yana shan jinin jikinsa ganin yanayin Jauro, Salame kuwa bata ce komai ba dan ita kanta Bilal din haushi ya bata.
*******************
Salame da Raheena ganinsu a tantsamemen gidan da babu wanda ya kaisa haduwa a layin, suka kalli juna, Salame tace "Me muka zo yi nan kuma?" Ikram tace "Gidan mu ne."
"To me zamuyi a ciki?"
Ba wanda ya tanka dan dama Ummy ta gargadi har masu
au ko amaryar kar su fa
a gudun ta tada wani bala'i, har suka shiga ciki zuciyar su na basu ba nan Mun
o zata zauna ba wane ita, kila shishigin maman 'yan biyu ne yasa ta ce sai an kawota kafin su wuce.
Kai tsaye sashen Araab suka nufa da ita, daidai
ofar shiga
aya daga cikin matan tace "Amarya munzo gidanki shiga da
afar dama." Wasu yawu Salame ta ha
iy tace "Kina nufin nan ne gidan nata ko me?"
Ta bata amsa da kai, ita da Raheena suka kalli juna nan cikinsu ya fara mur
awa, hankalinsu bai
ara tashi ba sai da suka shiga ciki ganin dukiyar da aka narkawa falon, baki suka saki kamar sokaye suna bin gidan da kallo.
Raheeena kamar ance ta kalli gefe,
aton hoton Araab ne sanye cikin english wears hannunsa
aya sa
ale cikin aljihu yayi masifar kyau, kana gani kasan mallakin falon ne, Salame ta ta
o cikin ki
ima tace "Ga mijinta fa inaji." Idanu ta zaro tace "Jar' uban can, tirkashi, ina me Mun
o ta samu mijin da ya dace dake?"
Raheena ai tuni idonta suka soma cika da kwalla na bakin ciki da hassada, lefen da suka gani shima ya
aga hankalinsu, ai basu tsaya sallama da kowa ba suka bar gidan, Raheena tun a hanya ta soma kuka tana fa
in "Wallahi baba baya sona, baya
aunata tunda ya aurawa Mun
o mai kyau da ku
i ni ya barni, Umma anya kuwa shine babana na gaskiya?"
"Wallahi shine Raheena kawai dai bakuyi sa'ar uba ba dan baya
aunarku, amma yaushe zaka fifita bare akan yar' cikin ka?" Raheena ta sake rushewa da kuka tace "ki duba fa lefenta, wallahi baba ya tsane ni."
"Ki barni dashi yau din nan wallahi sai yasan ya aikata mana haka."
*************
Manyan matan da suka
auko Mun
o sun mata nasiha sosai akan aure kafin suka tafi, Ikram ta leko kunnenta tace "Amarya ta ango." Ilham tace "Asha amarci lafiya mu dai kinga mun tafi kar yazo ya ganmu, ya rankwashe mu dama ya dade bai mana ba."
an mayafinta ta janye cikin tsoro tace "Rankwashi yake?
Shikenan na mutu."
Ikram suka kwashe da dariya tace "Idan kayi laifi ba, sai ki kiyaye." Suka fice suna dariya, Mun
o tace "Wannan mai zafin rai, aradu ko bakayi laifi ba rankwashin ka zai yi."
"Yana rankwashina sai na sheme mai namai aljanun karya nasan bazai
ara ba." Tacewa kanta tana jin ta kawo dabara.
Marar ta ce ta
an mur
a ka
an ta
aura hannunta a kai, tana
an canza fuska.
Araab ba tare da damuwar komai ba ya dawo gida, sai da ya shiga falonsa ya tuna yau fa an
aura masa aure da yarinyar nan, siririn tsaki yayi yana duba centre table daga tamburin ledar ya tabbatar masa kaza ce, Ummy ce yasan ta aiko, "Kenan sun kawo amarya?" Yace yana fatan ba
akin sa suka kai ta ba, sai dai yana mur
a handle idon sa ya sauka kanta tasha lullubi wanda tana jin shigowar sa, ta sake takurewa tana karana addu'o'in da ta iya, ba tare da ya mata wani dogon kallo ba yace "Taso kije kici abinci." Da zumar tana fita ba zai bari ta sake shigo mai
aki ba, cikin sanyin murya ta masa "Toh" ya juya fita, Mun
o jiki ba
wari ta tashi, abu taji ta zubo mata, idan bata manta ba haka taji sanda ta fara al'ada, saurin kallon inda ta tashi tayi taga jini ya
ata gun, gabanta yayi mugun fa
uwa, tunnain shiga toilet ta debo ruwa ta wanke ne yazo mata, sai taji ya bu
ofa, saurin komawa tayi
ta zauna, "Ke bakiji me nace bane, ko magana
aya ce bata shiga kunnen ki?"
"Uhmm na
oshi ne."
"To tashi ki koma
ayan
akin can, nan nawa." Gabanta ne ya fa
i dan ba zata iya tashi yaga jinin da ya
ata ba, ganin bata tashi ba, ya
araso ciki yana jin takaici ta raina shi ne, hannu yasa ya fisgota da karfi, tayi saurin sakin mayafinta zata rufe wurin, idon sa ya kai gun, sakinta yayi ya juya ya fice.
Ya kuke ganin zaman Mun
o da Araab
Da alama akwai show
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Araab har ya fita
akin sai kuma ya juyo ba zai iya barinta cikin
akin ba ta
arasa lalata masa da alama kazama ce ma, taya za'ai batasan sanda abu zaizo ba?
Bayan yasan ko su Ilham baiga suna wannan gazantar ba?
Gashi baya son kazanta sam, zuciyarsa na sake tafasa, Mun
o na jin ya dawo, gabanta yayi mugun fa
uwa dama tasan bazai kyaleta ba, ya dawo ne ya rankwashe ta, hannu biyu ta saka a kanta tana karewa tace "Dan Allah kayi hakuri aradun Allah ba da sanina bane." Ido ya runtse cikin kuna rai yace "Tashi ki barmin
aki, kije can d
ayan d
akin kici kazantar ki kada na sake ganinki anan
Muryarta na rawa tace "Ya Arabi dan Allah kace su Ilham su ban......."
Kasa
arasawa tai ganin kallon daya mata, yawun bakinta ta ha
iya ta maida kanta kasa gabanta na sake fa
uwa.
Ya fahimci me takesan cewa wato ita ko pad
in ma bata ajiyewa saboda rashin hankali?
Fitowa yayi ya tsaya a falo, ya sa hannu ya bu
e fridge ya
auki lime ya kur
a.
Mayarwa yayi fridge ya fito,
angarensu Ummy ya fara nufa sai kuma ya tsaya yace "Badai zuwa zakayi gun yara ka amso mata pad ba su rainaka?"
Iska ya furzar na takaici, tun ranar farko ana neman birkita masa rayuwa, mota ya shiga ya fita zuwa chemist
in kusa dasu.
Kusa da pad yaje ya tsaya takaici duk ya ishe sa, Waigawa yayi gefe da gefe ganin ba mai kallon shi yasa ya
auki guda biyar da sauri ya taho gun biya yana shafar bayan sumar kansa yana kauda kai yace "Kasa a ba
ar keda." Yana biya ya fito yana
an ri
ewa ta baya shi a ganinshi abin kunya ne ma wani ya ganshi da pad yazo siya.
Gida ya koma ransa na kara
aci.
(Araab an tafi aiken amarya
****
o yana fita ta mike ta yaye zanin gadon dan tasan kafin ta wanke gun kila ya dawo, ta shiga ban
aki dashi, gashi dai
an ka
an ne jinin amma suk takaici da haushin kanta ya kamata, tun rana takejin mararta na mur
awa amma sai ta
auka tsoron Araab ne yasa, tsarki tayi tace "Na shiga uku ko ya zanyi?
Ni meyesa bana sanin sanda zaizo?"
Ta zauna akan toilet seat tana tunanin mafita, a yanda taga Araab ta tabbatar bazai amso mata ba, shikenan kwanan ban
aki ya ganta, to wai ita haka abin yake zuwa sanda yaga dama?
Ajiyar zuciya tai cike da damuwa.
Tabi ban
akin da kallo ta tana mamakin yanda aka tsara shi, gashi kal-kal kamar ba'a amfani dashi.
"Aradun Allah nidai da wannan auran gwara a dinga faskamin mari kullum guda goma." Ta sake baza tagumi tana tunanin mafita.
Shigowa yayi, ya cila ledar kan gado zaiyi magana yaga babu bedsheet itama bata
akin.
Karar ruwa yaji a toilet saman goshinsa ya shafa badai yarinyar nan ban
akinshi ta shiga ba, gaskiya Ummy ta hada shi da aiki, ko su Ilham insunzo iyacinsu wanke mai amma basu isa sumai amfani da toilet ba.
Minti biyar na baki ki ficemin daga
aki." Yana fa
a ya fita daga
akin ranshi na sake
aci, le
owa tai kamar munafuka ta bu
ofar, hango leda akan gado ta fito tana harde kafafu kar ya zubo, ta dauka da sauri ta koma ciki, pant fa?
Dan wannan ya
aci, Itadai taga ta kanta.