← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 185 OF 187

Sashe 185

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tsaki tai tace
Kamar wata abar arzi
i, muje naga daga wani
auyen ka kwaso ta, nidai wallahi aka cikamin gida da kucakancin kauye ba yadda zan ba.

Jauro murmushi kawai yai ya juya ya fita, Salame ta biyosa, kamshin turare taji tace
Hala daga makotanne.

Ta karasa tana wata irin tafiyar isa, Haulatu ta
an juya kai gefe, daga can baki falo tace
To Amarya nidai bansan hauka ban kuma san
Cak taja ta tsaya tana yin baya tare da murza idonta sosai tace
Wa nake gani kamar Hajajju?

Haulatu da murmushi kan fuskarta tace
Nice Salame.

Me ya kawo ki gidana kuma?

Bayan gidan mijinki.

Cikin sauri ta waigo ta kalli Jauro sannan tace
Kina nufin wai Jauro shine mijin da kika aura?

Haulatu ta kalleta tace
Eh shine, sai fatan Allah ya bamu zaman lafiya..

Zaman lafiya agidan ubanwa?

Haulatu tana murmushi tace
Ah, kina mamaki ko to ba
a mamaki da hukuncin ubangiji.

Salame wacce gaba
aya ba
in ciki da mamaki ya cika ta lokaci
aya tace
Duk ku
i ki rasa wa zaki aura sai Jauro?" Ai ba
a maganar ku
i indai ana maganar soyayya.

Salame wani mamakin ya sake lullu
eta ta kalli Jauro tace
Kawai kace auren jari kayi?

"Tunda an fa
a miki ko wa ma mayen ku
i ne irinki.

Jauro ya bata amsa, Haulatu ta
ara da cewa
Idan baki sani ba, nice da kaina na masa tayin soyayyata saboda nagarta da kamalar sa gashi kyakkyawa kuma, wanda samun miji kamar sa a zamanin nan yake matu
ar wahala." Baki Salame ta saki kafin a hasala tace
Ko kunya bakya ji kike maganar wai so?

Sannan kinsan mijina ne amma kikamun haka.

Maganar miji kike bayan banga kin
auke sa da daraja ba, shiyasa naga ya dace ni da nasan darajar maza irinsu in shigo daga ciki in bashi kulawa.

Salame kamar zata kurma ihu akan
akin ciki da takaici wai Hajajju
awar ta wadda duk cikin matan masu ku
in da ta sani Hajajju tafi so ku
i itace ta auri Jauro duk irin dukiyarta, ka sa ha
uri tai cike da masifa tace
Andaiji kunya sai ku barmin gidan ku zauna can gidanki, tunda can yafi ha
uwa ku koma can, aikin kawai.

Nan ne gidan mijina, anan zan zauna nai bautar aure, wancan gidan ai kyale-kyale ne kawai ciki nan kuma ibada zanyi.

Salame wasu yawu ta ha
iya masu
aci tana jin kalaman Haulatu yadda suke dukan zuciyarta, ba abin tace zatai duka ba ita a laka
a mata na jaki da girmanta, Jauro kam da
i kamar ya kashesa na ganin yadda Salame ke samun amsa daidai ita, ai dole jiki sanyaye ta koma
aki, Haulatu tafi ta ta koina tasan ba ta isa karawa da ita ba, zama tai bakin gado tayi tagumi, tana mamakin wai Haulatu ce ta auri Jauro kuma zata zauna anan gidan, kowane kalamai na Haulatun yana mata kai kawo tsakanin kumnuwanta, kwakwalwarta da zuciyarta.

Hmm Salame kenan kinga wanda tasan darajar aure da miji
Tasan darajarsa tafi kudi daudar duniya
*************
Araab ya gama musu dukkan wani shirye-shirye na tafiya da ya dace, zasu fara zuwa Nijar ya siyan musu ticket daga can suje Gombe sai su dawo gida, Mun
o sosai ta nunawa Araab jin da
inta na yadda ya kawo shawarar zuwan su wurin dangin Babanta, Hassan ba da shi zasuje ba saboda yanayin kasuwa.

JUMA
A 12 na rana
Jirginsu ya
aga daga Nijeriya zuwa jamhuriyar Nijar garin Yamai, Mun
o na gefen Araab tayi matashi da kafa
ar sa duk wanda ya kalle su yasan masoya ne, masu cike da
aunar juna, sun iso garin Yamai lafiya wanda daga nan suka
au ki mota zuwa
auyensu Ammi, kasancewar
aramin
auye ne ba wani sauyawa yai ba, hakan kuma bai sa su Ummy sun manta hanya ba, gidan Yayar Mahaifiyarsu suka fara zuwa, anan suke samun labarin ta rasu shekaru biyar da suka wuce, sai yaranta suka tarar, sun ta
a hira dasu suka musu kyautar ku
i sosai sannan daga nan suka wuce gidan
anin mahaifinsu, wanda ya nuna nadamar sa sosai na wofantar dasu dan yanzu tsufa ya taso masa sosai, gidansa na da
an girma anan yace suyi masauki, yaransa mata dake cikin gidan suka shiga hidimar yi musu girki, Mun
o, Haneefa dasu Ikram suka shige cikin
an matan gidan ana ta hira, Ummy da Ammi suma anan suka zauna ana hirar bayan rabu, Araab da Farouq suma anan aka basu masauki.

Kwanansu biyu a garin inda sun zagaya wurin dangi, ana ta neman yafiyar juna, suna mamakin yadda daga Ummy har Ammi sun ajiye manyan yara haka, har suka sanar dasu auren su Ikram sukace In Shaa Allahu zasu zo, Ummy da Ammi sosai farin ciki ke ratsa su na ganin bayan tsawon shekaru sun daidaita da danginsu, yanzu suma zasu daina jin ka
ai ci na rashin dangi, Araab dama ya canza naira ya canza zuwa ku
in su na Nijar yai musu alkhairi sosai, suna ta godiya da kunyar yadda suka watsar dasu Ummy gashi yaronsa yau hadda musu alkhairi, haka suka baro garin Nijar cike da kewa a kwanakin sun saba dasu, daga nan wani jirgi suka shiga zuwa Gombe, Ammi tayi
arin ri
e sunan umguwar da iyayen Ali suke, sai dai gidan yaso
ace mata da tambaya suka zo, basu gane kowa a cikinsu tunda fuskar Ammi ta canza, taita mamaki ashe suna nan Jaafar yace mata sun tashi daga inda tasansu.

Sun dai gaisa suka basu masaukin zama, Ammi ta kalli mahaifiyar Ali wacce har yanzu da sauran
arfin jikinta saboda hutun da take ciki dan ko daga ganin gidan iyayensa kasan babban gida ne, Tace
Dada nice Bilkisu matar Ali." Dada tace
Mamaci dama yana dawowa ne kuma ko bama haka ba ai ba haka kamanin Bilkisu yake ba." Ammi tai murmushi tace
Kafin na sanar dake komai, dan Allah Kawu da sauran mutanen dake gidan suzo.

Dada
aya daga cikin jikokinta da sunzo gidan ta
ira tace ta sanar da kowa tana son ganin sa.

Dama da yawa suna gidan dan weekend ne suna zuwa, duka babban falon Dada suka hallara suna mamakin ganin ba
in fuskoki, ita dai Mun
o sai bin su take da ido yanzu duk danginta ne wanann, ta rayu batare dasu ba da yanzu tana cikinsu kenan, Ammi ba tare da jan lokaci ba ta zayyane musu komai, Kuka ne ya kwacewa
Mafi yawa daga cikinsu mutuwar Ali na dawo musu sabuwa ga tausayin
ar sa ta rayu cikin wahala wanda da ace sun san tana raye ba
aramin gata zasu bata ba, Dada ko ba
a fa
a mata ba daga kamanin tasan Mun
o itace, Kallonta tai tace
Ga kamaninki da Ali nan ina hangowa zo nan naji jiki a jikina.
o ta taso taje ta rungumeta,
Aka ce mana dukkanku a hatsari kuka rasa rayukan ku sai dai gawar Ali ka
ai muka gani akace wai ko konewa kukai
urumus." Dada ta fa
a tana hawaye, duk sunsan sharrin Alhaji Jaafar ne sai dai Allah ya saka musu.

Haka
aya bayan
aya suka dinga tasowa suna rungume Mun
o da murna, kan kace me an dabaibaye su Ammi da abubuwan ci da sha kala-kala, Araab wani sanyi yake ji na ratsa shi Mun
o ta sadu da dangin mahaifin nata, suna ta satar kallon juna sunyi kewar
ebewa tare da juna.

Kwanansu uku a Gombe, Mun
o taga dangi da gata kowa rasa ina zai sakata yake, Ali mutumin kirki ne haka cikin ahalinshi yana da farin jini sosai kullum suna kukan rashin sa, shiyasa ganin Mun
o suke jin farin jiki sosai Dada da Kawu mahaifin Ali tamkar zasu goyata a baya tsabar kulawa, ranar da zasu taho Dada hadda hawaye itama Mun
o sai da tai, Araab yai musu al
awarin zai
in ga kawo ta akai akai, kayayyakin da suka
in ga bata sai dai aka turo su ta motar tasha.

Haka su Ummy suka taho suna fa
in karamcin su, Mun
o kam fa
ar farin cikin da take ciki
ata baki ne, sai dai har yau bata fasa yiwa Baffanta addu
ar rahamar ubangiji ba, dan ya zama wani babban jigo na rayuwarta da bazata ta
a mantawa dashi ba.

Sun dawo gida Nigeria, wanda daren ranar Araab da Mun
o kamar zasu ha
iye juna kai kace ba tare sukai tafiyar ba, kwana sukai abu
aya, yana cewa har yanzu bai ji battery
insa yai full ba, Mun
o haka tai ta dauriya tana basa ha
in kai.
*************
Haulatu ba
aramin kulawa, soyayya da ladabi da biyayya take ba Jauro ba ma, Salame na kallon ikon Allah tana shan
akin ciki, wai mace kamar hajajjau itace ke kwantar da kai gun Jauro, yau ma tana zaune falo bayan Jauro ya dawo daga kasuwa, Haulatu ta tarbesa tana masa sannu da zuwa ya amsa da sakewa, ya zauna kan kujera, Haulatu tace
Wanka zaka fara yi ko abinci zaka ci?"
"Abinci
ar aljanna." Salame tsaki taja tace
To waye
an wuta munafucin banza da wofi kawai, tsufai-tsufai daku wai ku soyayya ko kunya bakwa ji." Haulatu har ta kai
ofar kitchen ta juyo tace
Dama ana tsufa da soyayya ne?" Tsaki taja tace
Ki rasa a wa zaki qare sai Jauro."
"Yafi mun maza dubu ke kike
aukar ku
i sune zaman aure, amma ni soyayyarsa da kulawar sa ta isheni komai."
"Ai ssi ki dafa sa kici tsabar so aikin banza." Salame tai
wafa tana zabgawa Jauro harara wanda yai kamar bai ganta, Haulatu ka
ai ta isheta ba sai ya wahalar da bakinsa ba.

Haulatu ta shiryuwa Jauro abinci kan tray ta kawo gabansa, ta zuba masa da lemo mai sanyi, ta mi
a masa cikin ladabi, Salame na kallo tana ji wani abu ya tsaya mata a ma
oshi, bayan ya kammala ta kwashe kwanukan ta kai kitchen, ta dawo tace
Bari na maka tausa nasan ka gaji."
Jauro ya mi
afa ta fara masa, Salame ta saki baki da hanci kafin taja wani mugun tsaki ranta a
aci tace
Na gaji da cin fuskar ku, abu ko taari babu.
Chapter 185 · 0% Book details