← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 187

Sashe 12

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amsa yai ya fita ai nan ta zauna tace "Rahi zata soyo kwan yanzu.

Nace dabobbin bakasan ma yawansu ba tsabar yawa Sallau?"
Sallau yace "Eh amma dama can nashi guri daban ake kiwonsu." Ta
an ha
e hannaye tace
"Amma a yanda nasan ku ta ina za'a kwashe dabobbi dayawa haka ba tare da kun sani ba?

Bayan ku ba wani nauyin bacci gareku ba."
Shiru yai alamar tunanin kumafa haka ne.

"Me zai hana ai abin da safe?

In an fito kiwo?

Kaga dama sun bar turkensu mu kuma dama mu ajiye motar a inda za'a kaisu kiwon suna zuwa a sasu a ciki ko ya ka gani?" Dariya yai har da tafa hannu yace.

"Aradun Allah wannan shine dai-dai."
Tana murmushi tace "To amma shi Maccidon naji ana amai magani anan me ya sameshi?"
Sallau ya girgiza kai yace "Maciji ne ya cijeshi ko tafiya baya iya yi."
Nan da nan wani murmushi ya sake bayyana a fuskarta tace "Allah sarki gashi kuma daga kai sai Maccido ne kukasan inda muke a birni, dan Ardo ya hana kowa hul
a damu tunda mun bar ruga." Sallau ya kalleta yace
"Muma ba'asan muna zuwa ba ko Danejo sai yau tasan muna zuwa nan."
Ta jinjina kai tace "Allah sarki Mun
o itace wannan yarinyar ko?"
Kansa ya sadda
asa ya
aga kai alamar eh, tace "A matsayina na mahaifiyarta dole zan kula da ita zan adana mata dukiyarta har zuwa auranta, ka sanar da Danejo abinda nai a baya rashin sanin ciwon kai ne, amma yanzu dana girma a koda yaushe dana sani nake yi."
Kallanta yai yace "Ai Danejo har yanzu bata fa
awa kowa abinda ya faru ba, nima tsautsayi ne yasa na sani."
Raheena ce ta shigo da plate ta amsa ta ajiye mai a kusa da shi......

AN TAGWAYE BIYAR 2023
ASAITATTUN LABARAI MASU DA
I DA SANYA NISHA
I, SABON SALO MAI
AUKE DA DARRUSA NA RAYUWA UWA UBA
ASAITATTUN SOYAYYA MAI HUDA JIJIYA.

IYALINA (A'ILATY)
RAFEEQ
ZAMANIN MU AYAU
FATHIYYA.

DOMIN SIYAN GUDA BIYAR N1500.

DOMIN SIYAR
AYA N400.

Account Details
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
Ga MUTANEN MU NA NIGER
Tura ta Nita da sunan
Asma'u Buhari Aliyu
08086207764
SAI KI/KA ISAR DA SHAIDAR BIYA TA
AYA DAGA CIKIN NUMBOBIN NAN.
08086207764
07065283730
07051244211
07040402435
#Mun
o Jiji
#Araab Hassan
#Bilal BB
#Jauro Jiji
#Sallau Jiji
#One love
Zee Yabour
Ayusher Ce
*MUN
(MAI HAKURI)
Na Zee Yabour
Ayusher Muhd
*TEAM
AN TAGWAYE NOVEL*
Paid Book....
010....

Salame ganin ya sauko zaici abinci yasa ta fito kai tsaye zaure ta nufa ta leka hagu da dama bata hango Jauro ba, komawa tai sai dai ta kasa hakuri nan ta sake lekowa ko zata hango shi, fitulolin gidajen dake unguwar sun haska layin dama yana
aya daga cikin abinda ke
ata mata rai gidajen unguwar kowa da fitilu banda nasu, shiyasa ko za'a mutu tace Jauro bai isa ya sa su saida gidansu ba a Layin saboda duk gidajen
an gayu ne banda nasu.

Amma dan tai iyayi agun kawayenta ya sanya tace a unguwar take, tace bai isa ya saida ba.

Can kuma ta sake lekawa tana hangoshi ya sake ha
e rai saboda yaje ya dade, tana kallansa takaici ne ma ya isheta gani take kamar ma baya sauri, tsaki tai tace "Ji wata tafiya da yakeyi sai kace wani
aramin yaro." Ganin ya kusa isowa kawai ta wangale
ofar tace "Nikam Malam yi sauri mana ka kawo." Sauri yai ya
araso ai hannun rigarsa ta jawo ta karasa shigo dashi tace "Haba sai kace me koyan tafiya?" Kallanta yai hannunsa
auke da leda kafin yai magana tace.

"Daka fita ka kira Kabiru Dogo?"
"In kirashi akan me?" Ya amsa fuskarsa na
auke da alamar tambaya.

Ajiyar zuciya tai tace,
"Akan kwaso dabobbin nan mana, ko so kake su fasa bayarwa ne?" Ajiyar zuciya yai yace "Kinga bazanje a bani ku
in marainiya kisana cinye mata ba, wancan ma da mukaci gashi nan har yanzu sakayya bata....."
"Kasan Allah baka isa ba, kai kasan sakayya na bin mu ni hankali na a kwance yake kuma Allah na tare damu koma menene laifin wanene banda kai?

Kai yanzu banda rashin zuciya har zakaga abinda zai farantawa iyalanka rai amma ka musu bakin cikin samunsa?

Ni da yaranka ne bakaso kaganmu cikin farinciki ko me?" Saman goshinsa ya shafa yace "Salame wai kinsan yawan dukiyar da ake magana ne?

Kefa bakisan meke faruwa ba, wallahi Danejo da su Ardu bazasu barmu ba, shi kanshi Maccidon ba kyalemu zaiyi ba, ke wai dan Danejo ta barmu kina tunanin wannan karan zamu sake cin bulus ne....." Hannu ta
aga mai da sauri tace "Dakata Malam yaushe nace maka mu ci kudin yarinya?

Ni da bakina kaji na fa
i hakan?" Shiru yai yana mata kallan mamaki, tace "Banda rashin imani ya ma za'ai kai tunanin cutarta nake shirin yi?

Yarinyar nan kaf dinku har kai ba kaunarta kuke yi ba, abar tausayi ce, kai da baka ta
a ganinta bama ballesu, sai dai ai dai duk duniya bayan iyayenta da kakaninta batada wanda ya wuce sama da mu
in ko?" Kasa magana yai kawai sai kallanta da yake cike da mamakin kalamanta, itakam hankali a kwance tace "Kaiwa Kabiru magana mu tafi karfe hudun asuba kaga dai biyar da rabi zuwa shida mun isa cikin rigar Jiji ko kuma mu tafi uku mu isa biyar, shi kuma Salau sai ya koro dabobbin kamar yanda suka saba kiwo maimakon ya kaisu inda ya saba sai ya kawosu inda muka ajiye motarmu ta kwasar dabobbin."
"Maccidon fa da Mun
o muyi ya dasu?"
"Kaima dai wallahi Malam, ita ai muna isa zata shiga mota da ita za'ai komai fa ya zaai mu barta."
Hannu yasa a matse-matsin idanunsa yace "Ni gaba
aya ban gane ba shi uban kuma fa?

Sannan ke wai dake ma za'a kikesan cewa ko me?" Murmushi tai tace "Nikam ai dole naje kanasan kace uwa zatabar
arta tai doguwar tafiya ne ita kadai ba mataimaki?

Bayan na tabbatar wannan karan zata fara doguwar tafiya." Baki ya saki galala yana kallanta wai Salem ke wannan furucin?

Murmushi tai ta
an riko hannunsa tace "Ni harna fara wani tunani ma wallahi, nan gaba muyi
ar gida abin mu ko ya ka gani?" Nan da nan ya saki fuska yace.

"Wai da gaske kikeyi?" Ta dan sake murmushi tace,
"Kai dai wallahi kai ta maidani mara kirki
an uwanka da nawa duk ba
aya bane? sannan
an uwanka sune suka mana hallaci har muke zaune a nan ko ba da dukiyarsu bace muka zo birni?

Na dade inaso in saka musu sai yanzu Allah yai, in ka dawo ka saida dabobbin kasa mata kudinta a banki harsai ta kusa aure.

Kai Maccido ya yarda dakai meyasa zaka nuna baka yarda da kanka ba?"
Yanzu kam ya gama gamsuwa da maganganunta, yace "Ungo ledar nan bari nai maza naje gun Kabiru kafin wani abin ya samu Maccido."
Tana tsaye tana kallanshi harya fita sannan tai tsaki ta kad'e hannunta, waje ta leka ta harari kan titi tace "Nima na kusa sa fitilu a gidana." Ta kara zabgawa wajen harara sannan ta koma ciki nan da nan ta hau lissafin abubuwan da suke bukata tai tsaki tace "Matsalar gidan namu dan tsugul ne a tsakiyan manyan gidaje amma in mukai bene ai shima zaiyi girman...." Toshe bakinta tai saboda dariyar dataji tana neman kwace mata.

Salau kam sai daya tada ragowar burodin nan tas ya kuma shanye lemon kwalbar da kwai sannan yaji wani da
i ya kamashi, mika yai ya
an kishingid'a
an baccine ya
auke shi saboda ba kowa a falan.
******
A b'angaren Mun
o kuwa ko abinci kasaci tai, kuka kawai takeyi tana rokon su barta taga Baffanta amma sunki kulata, tun tana kuka da karfinta har tazo ta kasa tana rokon mutuwarta tazo kowa ma ya huta.

Ita ba ibadah ta iya ba kuma ba addu'a ta iya ba balle tahi, hawaye kawai ke zubowa a idanunta batasan da
in duniya ba ko ka
an, kaf duniyar nan mahaifinta kadai sai Danejo take jin da
in su toh menene amfanin rayuwarta in Baffanta ya mutu?

A haka wani wahalalen bacci ya
auketa, kamar a mafarfi taji ana cewa "Mun
o!

Mun
o!!" Idanu ta bu
e da kyar ihu ta nemi sakawa Danejo tai saurin toshe mata baki, a hankali tace.

"Nice Danejo."
Ta kwanta da rana sam batasan har dare yayi haka ba dan muryar Danejo kawai taji bata ganin komai.

Cikin sauri ta rungumeta ta saka wani irin kuka tace "Danejo dan Allah ki fita dani inga Baffana ko mutanen nan zasu kasheni, wallahi inbanga Baffa ba mutuwa zanyi."
Tausayinta ne ya kamata ta sani duk duniya Maccido ne gatan ta, duk yanda tasan Salame tasan zata cinye dukiyar nan sai dai tasan koma menene can zaifi nan kuma saboda darajar dukiyarta zata kula da yarinyar.

Ajiyar zuciya tai ta
ago ta tace "Tashi muje babanki zaki gani sai dai karki kuskura kiyi magana da karfi."
Cikin sauri ta
ago ta share hawayenta ta mike tana kamo hannunta.

Danejo ta haska
ar karamar fitila ta
an kalleta tace "Kwasomin kayanki nagani." Nan ta fito dasu ta kallesu jitai zuciyarta na sake
aci, yanzu kaf kayan nan babu wasu kayan kwarai banda wanda ta dinka mata kwanan nan, to basu isa suyi mata
inki ba sai a fara cewa ai sankai ne Maccido dan yaga shine da ku
i yake wareta yana yi mata, in kuma yai mata a boye a kwace ace wai sun mata yawa ko ka
an.

Hawayenta ta share ta kalli kayan dake jikinta wanda shine wanda ta bata kwanakin baya tace "Kibar wannan
in kawai yafi kyau."
A hankali suka fito, kukan tsintsaye kawai ke tashi, b'
angaren Maccido sukaje Danejo ta tsaya a waje tace ita ta shiga
akin da aka kwantar dashi zata tsaya ta dinga dubawa dan kar wani ya gansu.

Da gudu ta shiga yana kwance a kan dan
aramin gado sai fitilar kwai dake gefen
akin, hannunsa kawai ta riko ta fara hawaye.
Chapter 12 · 0% Book details