Sashe 59
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Matsawa tayi daga wurin mutanen ta karasa wurin su Araab tana rangwada, ta sake bin Mun
o da kallo, cike da yanga tace "Baby congratulations."
o ta kalleta da mamaki, Baby ba sunan jarirai bane? haka aka koya musu a makaranta, shine take kiran katon namiji haka?
Bata dawo daga tunanin ta ba taji yace "Me kike anan?"
Kallon Mun
o tayi ba tare da ta amsa masa ba tace "Sai yanzu nake kare mata kallo kamar batafi su Ilham ba."
"And so?"
Kasan le
enta ta ciza tace "Ya Araab wai bazaka dube ni ba?"
Bai tanka mata ba ya kalli Mun
o yace "Luv muje."
Baki ta saki ta sake maimaita kalmar a ranta, wani mugun kishi na mamaye zuciyarta wanda take jin zata iya kauda Mun
o a doron k
asa, tana me har ta samu matsayi irin haka a wurin Araab.
Alhaji Husain dake gefe yana son yasan me suke cewa ya kalli Meenal wacce ta cika tayi fal, daga inda yake yana ganin yanda yanayinta ya canza sosai.
Tsaki yaja yace "Nasan dama ba wani nuna masa da zata yi ta hakura, mutuncin mu kawai take son sake zubarwa."
o wacce kalamansa sukasa taji jikinta yayi wani iri, bayansa tabi sukaje yana gaisawa da mutane ana tambayarshi wacece, ko itace matar?
Dan dole yake amsa musu ita ce, yana k
arawa da cewa kunya ne da ita, ganin bata ce musu komai ko sun gaisheta da kai take amsawa, tana tsoron yin magana ko wani dogon motsi, dan kiyaye gargadin sa.
Nan ya tsaya a gaban gidan man inda yace sai Ummy ta
araso za'a bu
e, a tare da ita zaiyi cutting igiyar da aka saka, mai hoton ya matso zai musu hoto, Alhaji Hussain ya kalla dasu Kabir yace "Uncle ku shigo mana."
Meenal ta tafi kai tsaye tana neman tsayawa kusa dashi ta
aya bangarensa na hagu dan Mun
o na tsaye a
angaren dama.
Cike da takaici Alhaji Husain yake kallanta, ganin idon mutanen a kan su shiyasa yayi shiru amma ji yake kamar ya korata mota.
Araab saitin kunnen Mun
o ya matso wanda mai hoto ya haskasu ba tare da sun sani ba yace "Hoto za
ayi sai ki saki fuska ki kuma cire wannan tsoron dake idon ki
.
Kallon shi tayi idanunsu suka sarke cikin na juna, Meenal mugun kishi ya sake turnuke ta batasan sanda ta sa hannu ta riko Araab ba.
Wani kallo ya wurga mata ya zare hannunshi, Ummy ce ta karaso wurin tana kallon Meenal dake cizan le
e cikin zafin kishi, tana d
an ji tausayinta tasan babu dadi amma iyayenta suka ja mata, Ganin Ummy yayi murmushi ya
an matsa daga kusa da Meenal yace "Ummy ga wuri nan."
Ummy ta gaishe da Alhaji Hussain tace "Yaya ashe kun iso?"
Kasa daurewa yayi ya zabga mata wani kallo bai ko amsa ba, itama bata damu ba ta karasa tana murmushi tace "Amarya kin ganki a cikin mutane ko?"
Da sauri Mun
o taje kusa da Ummy, Meenal dake tsaye, takaici yasata juyawa tabar gun, Alhaji Husain ya bita da kallon kamar ya je ya mata duka yakeji, da yasan abunda zatayi kenan ko zata mutu ba zai barta tazo ba.
Ya bar wurin ya nufi mota abin takaici ma bata motar, ya shiga yaja yana tafe yana balbalin masifa, ga takaici da hassada ganin yadda Araab ke samun daukaka.
Ummy ko bi takansu batayi ba dataga sun fita nan su ka cigaba da gaisawa da mutane.
Ikram dake tsaye kusa Mun
o tace "Amarya gaskiya sai yanzu na
ara ganin yanda kukayi matching da Ya Araab."
Ummy zuciyarta fal farin ciki na ganinsu tare abun sha
awa,
Komai anyi sa cikin tsari da burgewa, kuma anyi adduo'i na fatan alkhairi da samun kasuwa mai albarka, kafin kowa ya soma watsewa, aka bar Araab da tsirakun mutane suna tattaunawa
Mun
o dasu Ilham suka koma can gefe suna hira, tace "Kuka ki zuwa da wuri na dinga jin duk ba dadi."
"Ga masoyin ki Yaya Araab a kusa?
Me kike nema." Kafin Mun
o tayi wata magana Ikram tace "An sake wasan pillow ko kuwa da ana
auri ne aka dan soye?"
Muryar Meenal suka ji "A soye da wa?
Da wannan
aramar yarinyar wacce na tabbatar bata san komai na rayuwar aure ba balle kula da miji, kana ganinta ma kalar kazamai, babu alamun waye wa balle asa ran gamsar da miji."
Ikram cike da tsiwa ta kalli Meenal tace "Kuma a hakan Ya Araab ya za
eta akan ki ba? kuma idan ma bata iya ba a sannu zai koya mata, ai soyayya tama fi dadi in miji ya taso da mace, kuma yau gashi mun gani tunda ma shi ya
aura mata dankwali."
Zuciyar Meenal ce ta shiga tafasa ji take kamar ta zabgawa Ikram mari amma haushin Mun
o yafi mata yawa, cike da kunar rai ta dubi Mun
o tana sake kallan
aurin tace "Ke fa
amin kin ta
a kwana da Ya Araab?"
o bata gane ma me take nufi sosai ba tace "Eh tare muke kwana." Ita a zaton ta
aki
aya da suke kwana.
Meenal a fusace tayo kan Mun
o tana neman kai mata duka, dan sai taji kamar ma da gayya Mun
o tai maganar.
"Kina kai hannun ki jikin ta, wallahi zaki yi da na sanin da baki ta
amin ita ba
Muryar Araab ta sauka kan kunnuwan su, Meenal bata san sanda ta sauke hannun ta
asa ba, tana wani irin huci, wani kallo ya mata yace
Idan bata kwana da mijinta ba dake kike so ta kwana?" Meenal ta kalleshi idanunta na cikowa da kwalla, ya maida kallon sa kan Mun
o wace kanta ke kasa yace "Luv muje gida ko?"
Yawun bakinta ta ha
iya ta kalleshi tana raurau da ido.
"Shagwabar ta motsa ne hala?" Ya fa
a da gayya da son sake
ular da Meenal aikuwa ta juya cikin tsanannin
acin rai tabar wurin kamar zata tashi sama,
aure fuska yayi ya kalli su Ikram yace
Ku ma ku wuce mota, kun bar Ummy na jiran ku." Nan suka bi bayanshi.
******
Kayanta ake zazzagewa
aya bayan
aya, Danejo na gefe tana kallon ikon Allah, yarinyar da bata wuce shekara sha biyar ba sai kuka take tana bada hakuri, Uwaliya ta zabga mata mari tace "Fa
amin me ta baki?"
Kuka take sosai tace "Wallahi bata bani komai ba, kawai
an kunni na ne ya fa
i shekaranjiya ina shara shine ta mi
omin."
An fa
a miki dukkan abunda ke faruwa sashen bamu da masaniya ko kin
auka za
a baki abu bamu sani ba ne?" Uwaliya ta fa
a cikin tsawa.
Tana matsar kwalla tace
Na rantse da Allah shine a cikin tissue ta saka dan kar ya fa
"Daga yau an haramta miki zuwa
angarenta ko giftawa kika yi ta can a bakin aikin ki."
Cikin shessshekar kuka ta
aga kai da cewa to.
Danejo mamaki karara kan fuskarta, sam ta kasa gane meke faruwa a gidan, kwabar kanta tayi da cewa
Ina ruwanki ke dai kiyi aikin da ya kawo ki babu ruwanki da zurfafa tunani akan lamarin su, in kika ja aka koreki ina zaki zauna kafin aga Mun
Da tunanin haka ta wuce
akin ta, dan ta gama ayyukanta na ranar ta kwanta kan katifar ta, tana tuno Maccido ta masa addu
ar rahamar ubangiji, Mun
o kuwa Allah yasa rayuwarta tana lafiya cikin walwala Allah kuma ya ha
a saduwar su, tuna Ardo da tayi yasa yanayin ta canzawa tayi kokarin yakice tunanin sa da na mutanen rugar.
***********************
Araab ba gida kai tsaye ya wuce dasu ba, sai da yabi wani shopping mall ya siyo katon na fresh milk guda biyu, Mun
o na cikin mutane ta jingina da window bacci ya soma
aukarta dama ita ba mai hirar dare bace, nan ya bu
e bayan mota ya saka kana ya dawo driver's seat, ya
n kalleta ganin bacci take yaja motar zuwa gida.
arar horn da ya danna ya sata farkawa, ganin sun kawo gida ta gyara zaman ta, su Ummy sun riga su dawowa basu shiga can ba, nasu
angaren suka nufa.
Ganin har suka iso bacci take yasa ya kalli inda take, gyaran murya yai ya
ansa hannu ya bugi kafa
arta a hankali, ido ta bu
e wanda suka nisa da bacci ta saukeshi a kanshi.
"Tashi ko na barki a ciki."
Nan danan ta tuno ta mi
e da sauri ta fito, fitowa yai yana neman kwasar katon
in ta kalleshi tace "Ko na tayaka?"
"Da wani karfin kenan?"
"Aradu a ruga ina
aukan abubuwa masu nauyi."
"Kinga in kika karye sai kice nine." La
anta ta ha
e shidai ba'a mai abin arziki, ta nufi ciki tana 'yan kunkuni.
o na shiga
aki kayanta ta tube ta watsa ruwa ji take duk sun takura ta, Araab katon
aya na fresh milk ya saka a babban fridge na kitchen,
ayan a
arami dake wurin dining area.
Ya shiga
akin Mun
o ya sanar da ita na karamin fridge shine nata dan kar ta sake taje tana saka mishi bakinta a nashi shiyasa ya bambamta, ta fito wanka kenan
aure da towel wanda da ka
an ya wuce cinyar ta, Araab kallo
aya ya mata yaji wani yarr ya kawar da kansa gefe, ita kuwa saurin komawa tayi cikin ban
aki a tsorace,
Fresh naki na cikin karamin fridge, kar ki sake ki taba na babban fridge." Yana fa
ar haka ya fice, Mun
o ita bata fresh milk take ba, ganinta da yayi ba kaya shine damuwarta, Tace
Yanzu shikenan ya ganni ba kaya, gaskiya bazan iya sake ha
a ido dashi ba." Ta fito tana jin duk ba da
i, kayan bacci ta saka riga da wando masu dogon hannu, ta zumbula hijab ta zauna bakin gado, tacewa kanta bazan shiga
akin ba sai yayi bacci.
********************
Meenal da ta bar wurin bolt tayi wanda ta
ira yazo ya
au keta ta tafi gida, Alhaji Hussain da Mumy na zaune a falo suna jiran dawowarta kowannensu rai
ace.