← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 187

Sashe 38

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kuka mai k
arfi ne ya k
wace mata,
Ita Araab zai fifita akan wata ya
aukj kayanta ya bata, wane irin wulak
anci da tozarci ne wannan?" Mummy tare da
annenta haushi kamar zuciyar su zata fito.

Cikin zafin rai Mumy tace
Wallahi kome ya aikata miki kece kika ja Meenal."
Kubra tace
Lallai yaron nan babu mutunci a tare dashi sam kiga yanda yake mana magana?

Sannan ya
au yarinyar nan su bar gun tare?"
ayar
anwar Mumy tace
Ni wallahi mamaki da takaici yasa na kasa magana."
Motar Araab na barin farfajiyar wurin ta Ummy ta shigo, Wanda tana fitowa hankalinta ya kai kansu Meenal hankali tashe ta
arasa wurin, Mumy ce tayi saurin
aga mata hannu da cewa
Kar ki kuskura kizo kusa damu tsohuwar makira, ai duk shirin ki ne, burin ki a ko da yaushe ki wulak
antamu, duk abunda Araab yayi tarbiyar ki ce, Allah ya tsari kowa da zama
AN MACE." Ummy kasa magana tayi saboda zafin maganganun wanda taji dama bata zo ba, ko dan darajar auren da tayi tsaye aka ha
a ai zata raga mata, amma cikin mutane?

Yau kam sun soma kai
arshen hak
urin ta, Juyawa tayi ba tare da tace komai ba.

Addu
ar fita daga k
unci ta karanta
Allahumma inni abduka wabnu abdika wabnu amatika nasiyaati bi yadika maadin fiya hukmuka adlun fiyaa qadaa
uka as
aluka bi kulli ismin huwa laka sammaita bihi nafsaka au allamtahu ahadan min khalqika au anzaltahu fi kitabika awista
sarta bihi fi ilmin gaibi indaka an taj
alal qur
ana rabi
a qalbi wa noora sadri wa jala
a huzni wa zahaaba hammii." A take taji ranta ya
an mata sanyi.

Sai da ta shiga mota kana ta kira Farouq tace
Su tafi gida."
Kin ga ba zamu biye musu mu lalata bikin nan muji kunya
Kubra ta fa
a tana kamo Meenal.

Ta share mata hawaye wanda kwalliyarta duk ta soma
aci, Mumy ciki ta koma cikin
unar rai, Kubra tayi ma k
awayen amarya alama da hannu su zo, aka jera suka shiga babu ango.

Ta waya aka sanar da DJ ya fa
i cewa
Ango ba zai samu zuwa ba, saboda wani babban uzuri da ya taso masa."
Su Ilham wanda suna can gefe tare da wasu k
awayemsu suna ta hotona sam basu san miyar da ake sha ba.

Sai da suka ji maganar Dj ne Ikram tace
Yaya Araab kenan shi dai baya son auren nan." Ilham tace
Ummy ce dama ta matsa masa, ni wlh dama a fasa auran."
Ilham tace
Wallahi, oh kinga Mun
o ma shiru har yanzu bata k
araso ba." Ikram tace
watak
ila Yaya Farouq ya tsayar da ita."
Haka akayi bikin ba wani armashi ba kamar yadda aka saba ba.

Dan Meenal murmushin ma dakyar take yinshi, yau sam ba rawar kai ko filin kin fitowa tai wai kunya takeji.
*****************
angaren su Mun
o da Araab kuwa sai da suka hau titi, cikin fa
a yace
Wai ke kurma ce ko kuwa baki da hankali ne?

Shiru tayi wani mugun tsoro na shigarta shikenan dukan tsiya zai mata babu mai cecenta, kila ma ya cillar da ita a hanya, gashi dare yayi ba mai ganinta in ya yarda ita.

"Taya zance ki kaiwa Ummy kaya ki
auka kisa? ko kayan sun miki kalar naki, baki ga
inkin amare bane?"
Sai kuma yayi shiru zuciyar sa na raya masa
Kana
ata bakin ka bayan kasan ba hankali gareta ba."
Har suka isa gida bai sake magana ba,
Fita." Yace mata, ai cikin rawar jiki ta bu
e murfin motar ta fita.

Shigarta ciki ba jimawa su Ummy suka dawo, wanda tana shigowa
akinta ta shige ta
auka Mun
o na can wurin bikin dasu Ilham, Mundo na
akin su Ilham ta cire kayan ta mayar da tsofaffin nata, ta samu wuri ta zauna ranta babu da
*******************
RUGAR JIJJI
Salame da Jauro a matu
ar gajiye suka iso rugar, yanayin rugar na nan sai dai wasu
an bambamci ka
an, kai tsaye gidan Ardo suka nufa, Jauro zuciyar sa cike da zullumi sab
anin Salame da take jin k
warin gwiwa tare da ita.
ofa zai fito ya tafi k
aramar fadar sa suka ci karo.

Saurin ja baya yayi yace
Wa nake gani kamar Jauro?"
"Ni ne Ardo." Har zaiyi magana sai yayi shiru tuna halin da suke ciki na talauci tun bayan tafiyar Mun
o yasa yayi shiru, yana ayyana watak
ila Jauro ya taimaka musu tunda ya gudu da ku
in gadon su birni yayi kud
i, Yace
Jauro dama rai kan ga rai, ashe kana nan ka watsar damu?"
an kai ya sosa dan bai tsammaci su samu tarba haka ba yace
Wallahi hidimdimone sukayi yawa."
"To ku shigo ciki ko."
A kusa da bukkar sa ya musu shimfi
a suka zauna, bai sanar da kowa zuwan su ba dan sai ya fara tatsar rabon sa.

Bayan sun gama gaisawa, Jauro yace
Ina maccido kuwa?"
Yayi tambayar tamkar bai san komai dake faruwa na har rashin lafiyar sa, Ardo
an jim yayi yace
Allah yayi masa rasuwa.""Me rasuwa?

Salame ta fa
a tana duka k
irji ta zaro ido, Jauro kuwa salati ya fara wasu hawaye masu zafi na wanke fuskar sa, Salame ta kasa hak
uri tace
Danejo fah?

Allah dai yasa ita da ranta?"
"Bayan rasuwar sa ta samu ta
in hankali ta gudu ta bar garin." Tsabar tashin hankali bata san sanda ta taushe biredin da suka kawo tsaraba ba, duk ya latse, wata zufa na rufta mata, Jauro kuwa kuka yake sosai tamkar k
aramin yaro.

GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Salame daga zaune ta mik
e tsaye ta waiga gefe da gefe tace "Ya illahi!

Data tafi ta tafi da kaya ne?"
Ardo ya kalleta yace "Kayan me?"
Jauro dake hawaye wasu na bin wasu a zaune jin abinda tace ya sashi jan
asan zaninta yana mata alama data bari, komawa tayi ta zauna ta sa hannu akai ta zunduma ihu tana cewa "Wayyo Maccido ka tafi ka barmu da jidali, Danejo ina kika shiga da hakkin mu?"
Ardo ya
an juya kai, ganin haka yasa Jauro sake mata alama data bari sai dai wannan karan sam bata jishi ba, yanzu Danejo ina ta shigar mata da dukiyar ta?

Tunda ta haukace kila ma wani ya sace yayi gaba.

Wul ta walla ido ta zubashi kan Ardo tace "
akin Danejo fa?

Bari na je na
an tattare."
"Kuyi hakuri amma
akinta Dadda harta sa matar Saminu a ciki."
Kuncinta ta sosa tace "Na Maccido fa?

Tunda ya mutu muna bukatar ganin inda yai rayuwa."
Ardo yana kallon Jauro yace "Maccido kam dama kun ga bangarenshi dashi da matarshi ne yanzu sai hakuri dan kanenta sun tayata fito da komai, kunsan abun mu na mutanen rugar, mu nan komai rabawa ake saboda hakkin gado."
Ji take kamar tai ta zunduma ihu, shikenan itakam an wargaza mata komai an lalata mata rayuwa.

Ardo ne ya katse mata tunanin ta da yace "Jauro sai dai Danejo kafin ta tafi akwai bashin da ta amsa, shine nakeso in da hali a matsayinka na
an uwanta sai ka biya mata."
Baki Salame ta bu
e tace "Bashi?"
Kallon da Jauro ya mata ne yasa tai shiru wato ma ba'a barta da abinda ke damunta ba shine za'a ce mata bashi?

Tab ai kudin bread dinta ma sai sun biya ta bare a ce su kawo ficika.

Numfashi Jauro ya saki so yake Salame tabar gun amma yasan ko za'a mutu ba inda zata, gyaran murya yai duk jikinshi ya gama mutuwa, yanzu shikenan Maccido ya tafi?

Ya Mun
o zatai in taji?

"Ardo nawa ne bashin insha Allahu in bai gagara ba ko ba yanzu ba......."
"Ardo kayi hakuri amma ba ku
i a hannunmu, ku
in da muke dashi shine muka kashe mukai na mota muka siyo muku burodi." Tafara kokarin jawo bread
in da duk ta gama lotsawa, ta katse Jauro.

"Sai hakuri Ardo muma ba shi garemu ba a birnin, balle mu taimaka." Ganin da gaske ba abinda zai samu agunsu yasa ya mi
e yace "To ni inada abun yi, Danejo kuma sanda haukar tata ta dawo da ita kwazo ku
auketa." Mamaki kalamansa suka basu, sai dai Salame ita duk ba wannan bane a gabanta, har Ardo zai wuce suka ga ya dawo ya
au bread
in yace "Tunda kunyi niyya ba
i na wulakantaku." Ya mi
awa Jauro hannu wanda ya dauko bread
in da sauri ya mi
a masa.

Da harara tabi bayanshi sannan ta kalli Jauro tace "Allah ya isa burodi na."
Ta cigaba "Na shiga uku Jauro yanzu ya zamuyi?

Dukiyar marainiya ta shiga duniya."
ewa yai yace "Wuce mu tafi kafin dare ya mana ki barni da mutuwar maccido da rasa yar
uwata da nayi, Ya kamata kema jikin ki yayi sanyi kisan duniya ba wurin zama ba ce, ga dukiyar Maccido amma ya mutu ya barta?

Muma dukkanmu haka zamu tafi mu barta."
Mikewa tai suna tafe tana zazzaga masifa "To wallahi muje gida itama ta dawo kauyen su bazai yiwuwa a
auramin wahala ban shirya ba ehe!"
Jin bazai iya kulata ba yasa kawai ya cigaba da tafiya yana tuno rayuwar da sukai da Danejo da kuma Maccido, lallai duniyar nan ba a bakin komai take ba, shi yasa a koda yaushe mu zama cikin shiri dan mutuwa zata iya riskarmu a kowane ko ka shirya ko baka shirya, da mala
ika yazo ba sauran jira.

Yana gaba tana binshi a baya duk ta rasa tunanin da zatai saboda bakin ciki, ita ai ba ma Danejo ta haukace ba ita suke neman haukatawa.
Chapter 38 · 0% Book details