Sashe 40
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan asali gobe ne kuka ce zakuyi wani event aka maidashi jibi?"
"To kar kuzo har gida ku ba matata, 'yata da kanenta hakuri ku gani ku gani."
Ummy ta kalli Araab tace "Tashi ka shiga ciki." Mi
ewa yai ya fita dan fuskarta sam ba wargi zai iya cewa ya dade bai cikin hali irin wannan ba, Shi kansa kuma nasa ran a b
ace yake barinsa falon shine alkhairi,
angaren sa ya nufa, Ya bude k
aramin fridge dake falo ya
au ki gora
aya ta ruwan sanyi ya kafa kai bai ajiye ba sai da ya shanye tas.
Ya shafi goshin sa yana jan numfashi, ji yake zuciyarshi kamar zata fito saboda k
unar da take.
**************
Ummy ta kalli Alhaji Husaini tace "Gashi kuma bada hakurin bazai yiwu ba ba ko anan balle a gida."
"Kina nufin a fasa auran?
Kindaisan kune a kasa waye zai aureshi bayan ke kanki ba a san asalinki ba?
Bale shi da ya taso a
an mace?
Sannan mu kuma dangin uba muce shi ba jininmu bane." Alhaji Kabiru yai maganar shima cikin kuluwa da yanda yaji ta musu magana.
Kai ta jinjina tace "A haka kuma zaku ga yayi aure in har kuka janye."
"To ga fili ga mai doki matukar baku bamu hakuri ba, auren gobe babu shi wallahi kinji na rantse."
Ummy tace
Ina jin ba alkhairi bane a auren shiyasa yazo da haka, dan banga dalilin da zai sa mu bayar da hakuri ba
Jin haka ya tabbatarwa Alhaji Husaini Ummy da gaske take dan bai ta
a fa
a tana fa
a ba sai yau.
Ya zaiyi?
Gashi ya rantse.
Ummy ce ta katseshi da cewa "In kun janye shikenam shi kuma ku jira kwanaki ka
an kuga auranshi."
Dariya yai yace "Zancen banza kike sai dai in daga gidan marayu zaki
auko ki auramai ko shegiya wacce batada asali."
"Ko ma menene ku fa
a karshen wani satin in har bakuzo gobe ba shi kuma zaiyi aure."
A fusace suka fito suna bubu
a babbar riga "Na fa
a maka matarnan batada mutunci yanzu kunga halinta ko?"
Haka suka shiga mota yana sake rantsuwa akan wallahi in basu zo ba ya fasa auran.
*****
Dakyar suka iso gida takaici ya ishe Salame har ta kasa magana, tana shiga ta cila jakarta saman kujera ta zauna akan kujera tace "Malam ka ha
a 'yar nan gobe ta koma."
Waigowa yai cike da mamakin kalamanta, Mun
o jin muryarsu yasa ta fito daga
akin dan saboda Bilal ko falo bata zama.
Da sauri ta karaso tace "Goggo kun dawo."
"Agwagwa ce ba goggo ba, ina na miki kama da mutanen rugarku da zaki dinga kirana Goggo?"
Mamaki ya kama Mun
o matar dake mata mutunci yau kuma me ta mata?
.
Yau dai kowa hantarar ta yake.
Jauro hawaye ne yaji yana neman zubo mai daya ganta, tausayinta na ratsa shi yadda take son Baffanta ya zatai in taji baya raye?
Jin kalaman Salame yasa yaji bazai iya magana ba wanda hakan yasashi shiga ciki, tashi tai ta bishi tana cewa "Malam karma ka soma wallahi muna hanya tunani nake sai dai yanzu na dawo ras ka tattara yarinyar nan ka maidata bazan iya ba ehe..."
"Ikon Allah gaskiya rashin imaninki yakai inda yakai Salame."
Hannu tasa a
ugu tace "Koma me zakace bai dameni ba anma dole tabar gidan nan kaji na fa
ama."
*****
Bilal ne ya sake kallan wando da rigar ya saki dariya tab har ya hango Mun
o a ciki, kallon wata fitinaniyar rigar bacci yai ya kanne ido yace "Wannan daren first night zan sa mata in kwashi gara
asa ai sai nayi iya yina rana wai...."
(Sai kayi ai mu gani
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Alhaji Hussain har ya isa gida yana masifa da mita tamkar zai ari baki, Mumy ta dube shi tace
Kwantar da hankalin ka dole zasu zo ba da hakuri, sun san ban da Meenal
in wacce zata aure shi? tak
amar ku
i suke ba dangi ba." Alhaji Hussain ya jinjina kai yace
Hakane amma yau tabbas ta
ular dani, wai kamar ni na ke fa
a tana fa
a?" Ya nuna
irjinsa yana cizon lab
ansa na
asa.
Muna nan zata zo ta durk
usa gaban ka ta nemi yafiyar abunda ta maka, ka manta irin jarabar son da takewa yaran ta, ai ko dan ayi aurensu da Meenal zata yi."
Alhaji Hussain
an sanyi yaji a ransa, yana sake har
afa yana girgizawa tare da tunanin maganganun da zai gasawa Ummy idan tazo.
Har ya
osa gobe tai ya gasa mata aya a hannunta.
Meenal kam gaba
aya hankalinta tashe yake tana cikin tsananin tsoro da zullumi kar ace za
a fasa aurenta da Araab wanda take jin rabata dashi tamkar rabata da ranta ne, gefe
aya kuma masifaffan kishi ke
awainiya da ita, tana son sanin wacece yarinyar da Araab ya fifita akanta yar
gidan uban waye, Sam ta kasa natsuwa.
Mikewa tai tana san fita taje gunshi amma mutanen gidan tasan bazasu barta ba, komawa kawai tai ta zauna dole bayan aure taci uban yarinyar nan.
********************
Ummy zaune take jigum a kan gadon
akinta, ta rasa meke mata da
i, gaba
aya al
amarinsu Alhaji Hussain ya fara kaita bango ba zata iya cigaba da jure cin kashin su ba.
Zantukan su ke sake dawo mata tar a kai, wani tsohon tabo dake binne cikin zuciyarta ya soma taso mata, nan da nan bubuwa da dama suka dawo mata tamkar yanzu suke faruwa, wasu
walla masu zafi taji sun wanke fuskarta.
arin tsayar dasu take amma abun yaci tura,
Sai yaushe al
amura zasu yi daidai? sai yaushe hakan zata daina faruwa a rayuwata? sai yaushe
.?" Sai kuma tayi shiru da saurin cewa
Astagfirullah Allah na tuba, ina kuma godiya ga dukkan ni
imomin da kamun nasan
addarata ce tazo a haka, Allah ya bani ikon cinyewa,
asan zuciyarta tana sake jin ba zata ta
a zuwa basu hak
uri ba, wannan karan sunyi na karshe, tasan Allah baya bacci yana sane dasu ba zai ta
a bari suji kunya ba.
*************************
Bilal ku
i ya
auke a jakar Raheena tana bacci wanda ta kwana wurin wani saurayi ya bata dubu ashirin.
Sune yaje ya siyowa Mun
o kaya kala biyu, masu bayyana tsaraici, Ya taho gida yana washe baki ya kusa
areta dal, tab ranar akwai bidiri yake ayyanawa a ransa.
Tsaki yai yace "Matsalar ma a gida ne su Umma subi su sawa mutum ido, gaskiya
aki zan kama mana a hotel musha amarci tunda dai lokacin na ku
ance, ga budurci ga arziki."
******************
Kutumar bantan uban nan, yau gidan nan za
ayi bala
i wallahi, wane isasshen ne ya kwashe mun ku
i a jaka ta?" Raheena ta fa
a cikin hargowa tana zazzage jakarta, komai ta fito dashi ba ku
in,
Ke lafiyar ki kike mana ihu." Salame ta shigo
akin tana tambaya,
Ai wallahi ba lafiya ku
ina aka sace dubu ashirin."
Salame tasan ba wanda zai aikata sai Bilal amma tace
Wa zai
aukar miki ku
i da ya wuce wancan shegiyar yarinyar." Raheena kallon Salame tayi da mamaki,
Kike wani kallona, karya nai?"
"Ai dole Umma yarinyar da naga kina lallabawa."
"Na dawo daga rakiyarta, yar
banza ce korarta zanyi gidan nan ma, yarinya sai
akin hali?" Ta karasa maganar tana jan tsaki.
Raheena duk da tana cikin takaicin rashin ku
inta sai da tayi murmushin jin da
i yanzu zata
ara samun lasisin yi ma Mun
o abunda taga dama,
Kije kici uwata ta fito miki da ku
in ki.
Raheena ta tashi cikin hasala, bayan ita kanta a kasan ranta tasan ba ita bace, dole Salame ce ko Bilal.
Ta nufi
akin Mun
o wacce ke kwance idonta a rufe tamkar mai bacci amma tunanin Baffanta take tana jin kewar sa sosai, tun abinda ya faru jiya ta sake jin kewarshi sosaj.
Gaskiya zata ma Jauro magana ya kaita ruga ko a
oye ne ta gano shi,
Ke dan gidanku tashi ki bani ku
iina." Taji muryar Raheena tamkar zata fasa mata dodon kunne.
Tayi zumbur ta tashi zaune,
Kina wani wu
i wu
i da wasu manyan idanunki, ki tashi ki bani kud
ina ko naci bantan ubanki."
i?
Rahane banda ku
i bare na baki."
"Kinci gidanku, ku
ina zaki tashi ki bani wanda kika sata ko kuma yau nai miki tsinanen duka a gidan nan wallahi."
Ido ta zaro tana mi
ewa zaune tace "Aradun Allah Rahane ban
auka ba."
"Rufe mun baki ko na hau ruwan jikin ki yar
banza barauniya." Ta cakumo ta ta fito da ita falo, Jauro ya shigo kenan daga waje yake siyo maganin sauro,
Ke Raheena kanki
alau kike jan ta haka?" Baki ta zumburo tace
i na ta sace."
"Wacce hujja ce dake nacewa ita ta
auka?"
"Ka ga mallam kada ka wani kare ta, itace barauniya kaga tun wuri ma mu ka
ata ta koma can rugar su kafin ta yashe mu."
o tuni
walla ta cika mata ido , bata ta
a sanin haka sharrin sata yake da ciwo ba sai yau.
Wani zafi take ji cikin zuciyarta, ta sunkuyar da kanta
asa, tana ha
e hannayenta.
Salame ce ta jawota tace
Zo ki fice ki bar gidan nan,
arauniya kawai." Bilal ne ya shigo yana wa
e wa
en sa turus yayi ganin meke faruwa,
Wallahi idan baki saketa ba zaki ha
u da mummuna fushina." Jauro ya fa
a cikin karaji, sakinta tayi tana kunkuni tace
Ta sace ku
i har cikin jaka kuma kace ba za
a hukunta ta ba?