Sashe 166
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Lokaci
aya.
******
o kuwa tun asuba suka tashi Raheena suka kaita gida ita da yaromta, tace zata dawo daga baya ta d
auke ta, bata tambayeta dalili ba dan ce mata tai tafiya zasuyi da Danejo, itadai Danejo tayi shiru a mota jira take suje inda zasu tasan meke faruwa, Mun
o ta wuce can cikin Kurna, parking tai ta zare sim
in wayarta tasa wani sabo sannan ta kira wani mutumi tace
Muna kan layin.
Basu jima ba sai gashi yazo da mashin ya kara lulakasu ciki, bakin wani madaidaicin gida ya kaisu ya bata key sannan ya juya ya tafi akan inda wani abun ta sanar mai.
Almajiri ta kira ya taimaka musu da tura gate tasa motarta a ciki, gidan ba komai a ciki, ta kalli Danejo tace
Tunda mun
auko
aramin gas da kayan abinci kinga katifa kawai zamu nema ko tabarma?" Rai a
ace Danejo tace
Bana son shirmen banza da wofi na fa
a miki a wani dalilin zaki baro gidan mijinki ki dawo ki zauna anan?
Wlh karki sa raina ya
aci kinji na fa
a miki.
Kallon Danejo tayi wani rauni ya sake taso mata, dauriyar da take
arin yi na son barinta, zama tai a
asa ta kwashe komai ta sanar da ita, hankalin Danejo ne ya tashi sai dai ta daki bayanta da
arfi tace
Akan me bazaki fa
awa mijinki ku ha
u ku nemi wanda yakeyi ba?
Tana hawaye tace
Ta ina?
Bayan ina ganin komai nashi zai tarwatse saboda ni?
Amma wani tsinanen ne wannan wanda yake da
arfin ruguza company
in Araab.
Cak Mun
o ta daina kuka, nan danan ta ja yatsun hannunta, tare da
an maida idanunta gefe, ta kalli Danejo sosai tace
Hakane, duk wanda yake mana wannan abin to tabbas yanada matsayi mai
arfi, Araab shida yake da ku
i in har wani zai illatashi to tabbas matsayinshi ya girma sosai.
Gaba
aya kalaman da ake fa
amata a waya take sake tattarowa, tabbas itace ba
asan gani tunda gashi garin akeso ta bari, kallon Danejo tai tace
Danejo hoton da kikace Baffa ya baki yana ina?
Ko haryanzu ba
a ganshi ba?
Inaji kamar akwai wani abu daya kamata mu duba.
Kai Danejo ta girgiza tace
Banganshi ba, bayan na koma daukar kayana a gidan, Uwaliya da na tambayeta itama tace bata sani ba, wata
ila ko an share sa.
Amma Danejo baki
oye sa bane har ta yadda za
a iya share sa?" Shiru Danejo tai kafin tace
ah cikin drawer na saka kuma tana da mukulli, dan tunda nazo ma anan yake."
o kai ta girgiza tace
Idan har cikin kayanki yake, ba
a rasa komai ba sai hoto, kuma abunda yake cikin drawer da mukulli taya ma har zai fito daga ciki a share shi?
Gaskiya da akwai wani abu." Danejo ta jinjina kai tace
Hakane gaskiya dan ni sam tunanin hakan bai zo mun ba."
(Dama ba lallai yazo miki ba Danejo tunda ke bakya karatun law
o ta kalleta tace
Danejo kiyi tunanu wa kike ganin yana iya bu
e miki ko yake da mukullan drawers
in da zai iya bu
uwa?
Dan tabbas hanune yab
aukeshi."
Danejo tai shiru alamun nazari tace
Gaskiya sai dai ko Uwaliya dan ita kadai ke da wannan ikon sannan itace shugaba.
o taja wani numfashi tana
an ha
a yatsun hannunta tace
Tabbas itace tai
arya, amma in ba itan bace bama zan gane.
Danejo dogon numfashi taja tace
Indai Uwaliyace
arya a gunta ai ba abin wahala bane, matar data sa mutum mai ji yace bayaji kinga uwa ai ta wuce duk inda ake tunani.
Kalaman Danejo take aunawa, indai har Uwaliya ke da ikon mukullan to
.., kanta taji yana neman
aurewa, a wannan lokacin kowa dake zagaye da ita ta sashi a cikin suspect dole ta zargi kowa dan hakan ne zaisa ta gane abinda ke
oye, tabbas abin nan ya shafi mahaifiyarta dan inta auna komai daya faru ya faru ne a dalilin hakan.
Kallon Danejo tai tace
Ita Uwaliyan aiki take ko shugabantarku kawai take?
Eh kin manta mun ganta sanda kukaje
auko ni?
Sai dai ita kowa yasan zamansu Hajiya Zinnira take duk abinda takeyi umarninsu ne.
Dole zataje ta ga matar nan anan ne zata gane in ma zata sakata cikin wanda zata zarga ko kuma zata cireta.
Danejo zanje in dawo, daga nan zan taho mana da abubuwan da muke bu
ata, gidan nan na haya ne na biyashi na wata shida dan bansan yanda hali zaiyi damu ba.
Itadai Danejo kasa magana tai gaba
aya wannan lamarin so take ta gogeshi a dawo yanda ake da.
******
Kai tsaye gidansu Haneefa ta nufa, sai dai tana shiga maimakon tai
angaren su, na masu aiki ta nufa, masu aikin wasu na girki wasu na guga a tsakar gida suna hira, ni
inta ta zare ta gaishesu, kallon rashin sani suka mata sai wata ce tace
Kamar
awar Haneefa ko?
Kai ta
aga tace
Eh, Uwaliya nanan?
Tana
aki.
Tai maganar tana nuna mata
akin, ciki tai su kuma jin
awar Haneefa ce ba wanda yabi takan ta.
Uwaliya na zaune tana
irga ku
i tana jin mutum ta maidasu
asan gado, Mun
o tai sallama sannan tace ta shigo, wani kallo take mata kafin Mun
o ta gaisheta sannan tace
Danejo ce dama ta aikoni, akan wai in anga hoton nan Dan Allah tanaso, zamu bar gari ne shine take muke son sake bincike ko za
aga mahaifiyata.
Mun
o tai maganar tana kallon yanayin Uwaliya, cike da masifa Uwaliya tace
Ni ban
aukar mata hoto ba hasalima bansan tanada wani hoto ba, zinari ne na amsa kuma na bata ehe.
Allah sarki to shikenan zan sanar mata.
o tai maganar tana mi
ewa tare da sa wayarta gefen carpet, ta fito daga
akin tare da mata sallama.
Uwaliya tanajin ta fita tai maza ta danna waya, ana
auka tace
Yarinyar nan ce tazo akan hoton nan, amma nace mata bansani ba, na sanar ne tunda ance kome ya faru na fa
a sannan tace zuwa tai saboda zasu bar gari.
Tana kashewa ta sake jin sallama, a
ufule tace
Menene kuma?
Ba kin tafi ba?
Labulen ta bu
e tace
Wayata na manta kuyi ha
uri.
Tai maganar tana juyawa, tsaki Uwaliya tai bayan ta fita.
Kai tsaye mota ta koma taja tabar gun cikin sauri, Husna dake
arin fita taga motar, ta zabgawa motar harara tace
Ai kuma anyi mota basuda aiki sai yawo tare munafukan banza kawai.
o sai datai nisa sosai sannan tai parking, wayar ta kunna ashe recording tasa a
asan carpet
in, kalaman Uwaliya taji wanda hakan ke tabbatar mata da tabbas akwai wani abu dake faruwa a
angaren ta, dole zatasan me zatai akanta amma yanzu burinta tasan a wani hali company
in Araab ke ciki gashi batada wanda zata tambaya, kayan abinci ta siya da ku
in da Araab ke saka mata a account duk wata saboda duk da bata bukatar komai yana mata kawai dai yana saka mata ne incase, haka ta fito tana jin jiri na
an kamata, sai a lokacin ta tuna tun abincin rana na jiya bataci komai ba sam kuma batajin yunwa damuwar da ke cin ta tafi karfinta.
Maimakon ta wuce gidan da suke layinsu Araab tai, daga gefe ta tsaya tana kallan
ofar gidan wani abu na sake taso mata kafin ta juya ta tafi, a inda tabar Danejo anan ta sameta nan ta sanar da ita abinda ke faruwa, hankalin Danejo ya sake tashi tace
Tashi maza ki koma gidanki ki sanar da Araab yasan abinyi.
Kai ta girgiza tace
Sai nasan dawa take waya tukunna.
Danejo a labarin yanda Ammi ta bada akan Baffa kina ganin ku
in ta yaso ci?
Shiru Danejo tai tace
Na kasa yarda da hakan, a iya saninmu Maccido bazai zalunci wani a waje ba balle kuma ke da ya daurawa son duniya, sai dai Hajiya bazatai
arya ba itama shiyasa duk na kasa gane komai.
Danejo mai Baffa yayi da ku
in?
In har ya gudu da ku
in ya kamata yak rayuwar jin da
i amma a koda yaushe burinshi bai wuce ya ganni cikin farinciki ba, sannan in har guduwa yai da ku
i ya bada ni kenan akwai jaririya a hannunshi sanda Ammi ta bashi Haneefa shiyasa ya bada ita ya gudu da ku
in ko kuwa sai daya gudu da ku
in yaje ya
auko ni?
Sannan Danejo taya akai har Alhaji Ali ya rasu Baffa nanan a tsaye a gun yana jiran azo a
auki Haneefa kenan?
Ko ina ya bisu?
Ita Danejo sam bata gane duka abubuwan da Mun
o ke cewa ba sai dai a abubuwan data gane tace
Tabbas akwai abin dubawa.
Jiri ta sake ji yana sake kamata, hakan yasa ta sa kanta a saman bango tana maida numfashi, Araab kawai takesan gani sai dai tasan ba yanzu ba.