Sashe 171
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Araab shiru yai zuciyarsa na jefasa cikin wani dogon tunani da sam baya son yi amma ya zama dole yayi sa, ya kalli Ammi yace
Kiyi ha
uri Ammi da yawan tambayoyina amma bayan kin farfa
o baki tambaya waya kula da Haneefa tsawon lokacin da kika shiga comma ba, kuma shi mutumin da ya dawo da ita, bai bada wata shaida na tabbacin itace ya kawo ba, kuma shine mutumin aka ba?"
"Wacce irin magana kake yi haka Araab?" Ammi ta fa
a tana kafe sa da kallo, kansa ya shafa ka
an yace
Ba komai Ammi, kawai ina son ji ne." Ammi ajiyar zuciya ta sauke tace
Tambayoyin naka ne sun fara tsauri."
"Nasani Ammi, amma Dan Allah kiyi ha
uri ki bani amsa." Ammi yadda take jin Araab a ranta yasa ba zata iya ce mishi a
ah ta numfasa tace
Na tambayi Alhaji Ja
afar a lokacin ya sanar dani madara aka ri
a bata ya samu nanny mai kula da ita, shi kuma mutumin rugar jijji da ya fa
a nasan tabbas
a ta ce."
Araab ya jinjina kai yace
Nagode Ammi." Murmushi tai tace
Ka daina mun godiya yarona, duk abinda zanyi indai zai taimaka agano mahaifiyarta zanyi.
Araab murmushi ya mata yace zai tafi, tace ya gaishe da mutanen gidan.
Araab a mota yana tu
i yana ha
a wasu puzzles a kansa, yanzu abu na gaba shine Uwaliya ya zama dole su sata tayi magana, ta fa
i meye ha
inta da
auke hoton har ta
ona sa, da tuna iri iri ya isa gida.
angaren nasu yaji ya masa fa
i saboda rashin ta, ga
amshin turaren wutan da take sakawa kullum da ya kama gidan, Araab kan kujerar falon ya kwanta ya lumshe ido yana tunaninta, Araab ya fiddo cikin aljihu ya kirata yana son jin muryarta, Vibrating na wayarta take ji saitin kunnenta, idonta dake cike da bacci ta bud
e da k
yar ganin sunan Araab ta
auka,
Hello Hayati na."
am Swt."
"Am feeling so lonely without you by my side." Yai maganar cikin sanyi, a shagwabe tace
Am missing soo much Swt, just hours da muka rabu amma ina ji gaba
aya part of me is missing." Yaja numfashi yace
Dole nai
arin kammala bincike ko dan na ri
a jin ki kusa dani."
"Allah ya taimaka, ka samu ganin Ammi." Yace
Eh, kuma maganar da mukayi tamun amfani sai dai ta jefa zuciyata cikin wani irin wasi-wasi." Mun
o wani numfashi taja tace
Ko meye Allah ya warware mana." Araab yace
Amin, gobe nake son ha
uwarmu da Uwaliya amma ina tunanin taya?
o tace
Zan sa Danejo ta kirata tazo ba tare da ta zargi wani abun ba." Araab yace
Kina ganin idan tazo gidan da kuke babu wani matsala
.
Mun
o tace
wabta zamu shiga da ita, kai ma kuma kada kazo da motar da aka san ka." Yace
Gud kin kawo shawara mai kyau." Suka sake tattaunawa suna tsunduma hirar soyayya yana tambayar lafiyar babynsa da kuma taci abinci, sun jima suna hira kafin suka kashe.
*****************
Kiyi sauri ki fito mu tafi." Salame ke cewa Raheena tana yin waje, dama Jauro ya tafi gun Sallau wanda yake son sake masa nasiha kan ya koma gun iyalansa duk shekarun nan sai dai ya musu aike amma ya
i komawa duk kuwa da irin
umbin kewarsu da yake.
Bilal napep ya
aukar musu suka tafi gidan Malam Dalhatu, Salame a napep sai mita take zubawa har suka kawo bakin gidan.
Mallam Dalhatu yana zaune falo yana kallon labarun duniya tare da matar sa, da yaransa su biyar
an mata uku kowacce sanye da hijabi sai maza su biyu,
Assalamu alaikum." Salame ta fa
a cikin
aga murya tana buga
ofa,
aramin cikinsu ne ya taso ya bu
ofar, Salame tasa kai ciki Raheena tabi ta a baya, Bilal ya tsaya daga waje yana ganin rashin dacewa ya shigar musu kai tsaye (Bilal anyi hankali kamar ba kai bane mai dirkawa ta fence gidan mutane
Matar Malam Dalhatu ce tace
i sannunku da zuwa." Salame ta tura
aurin ta gaban goshi tace
Ba zama muka zo yi ba." Matar ta kama baki tace
To fah me kuka zo?
Salame ta ri
ugu tamkar mai shirin dambe tace
Abunda mukazo dashi yafi
arfin zama." Malam Dalhatu wanda tun ganin Raheena ya fara ha
a gumi ya daburce yace
Muje daga waje ko muyi magana." Yaransa dai sun zuba ido suna kallon Ikon Allah, Salame harara ta galla masa tace
Ba inda zamuje anan zamuyi sa gaban kowa, iyalanka su sn irin ta
asar da kake afkawa." Malam Dalhatu hankalinsa ya sake tashi yace
Dan Allah muje daga waje." Salame banza tai dashi ta kalli matar sa ta nuna yaron hannun Raheena tace
Ku kalli yaron nan da kyau kuga dawa yai kama?"
Dukkansu kamanin malam Dalhatu suka gani a tare dashi, Matarsa a raunane ta kallesa tace
Auren
oye kai baban hauwa." Salame tace
Hmm idan auren
oye yai da sau
i, to cikin shege yai mata."
"Innalillahi wa inna ilaihi rajiun." Matarsa da yaransa suka furta a tare kowannensu tashin hankali na rufe sa, Cikin tashin hankali da zafin rai matar ta kallesa tace
Ashe abunda kake aikatawa kenan shiyasa yaran nan kake takura musu, ko cikin gida ka saka su yawo da hijabi ashe kana gudun a lalata maka naka ne, saboda kana lalata na wasu to ka sani Allah ba
a masa wayo domin abunda kayi shine aka maka, Maryam itama ciki gareta har na tsawon wata biyar na kasa sanar maka ne saboda gudun hukuncin da zaka
auka kanta na ganin kana
arin basu tarbiya, ban san cewar abunda ka aikata ne ya shafeta ba, dama fadar Allah ce idan kayi zina da yaran wasu sai anyi da naka, ka cuceni Dalhatu ka cuci yarana." Ta saki wani irin kuka, Malam Dalhatu jikinsa sai rawa yake yana ha
a gumi tashin hankali biyu ya riske sa lokaci
aya ga yaron nan wanda kana gani kasan shi ya haifesa an kawo masa wurin lalata yaran mutane ya same sa, ga kuma yar
sa da cikin banza ina zai kai wananan abun kunyar, Raheena dai tana tsaye ta kasa magana dan matar ta bata tausayi sosai, tabbas suma da suke biyewa magidanta masu aure suna bad
ala dasu suna d
aukar hakk
in matan da yaransu, idan kaine mijinka ke haka ya zaka ji, idan kece mahaifinki ke haka ya zakice, da yan
mata na tunanin haka da sun rage jan ra
ayin maza ko tayasu wurin yad
a fasadi, kowacce mace tasa a ranta ciwon ya
mace na ya
mace ne,
Salame ta kalle sa sha
e tace
Zufa yanzu ka fara, yadda kasa muka kunyata a idon jama
a kai ma sai na ya
a ka." Malam Dalhatu bai san sanda ya zube gaban Salame ba yace
Dan girman Allah ki rufa mun asiri, ki dubi yarana kada ki ja musu zagi a gari." Wata dariya Salame tai tace
Ai kai baka duba yaran wasu abunda zaka jawa iyayensu ba sanda kake lalata dasu
.
Hak
uri ya cigaba da bata, Salame tace
Shara
aya zai sa na
yaleka shine ka aure ta."
"Na amince wallahi zan aure ta." Raheena bata musa ba dan auren Malam Dalhatu shine rufin asirinta ko dan yaronta ya tashi a gidan babansa, ta hakane zata lullu
e ba
in fenti da ta masa, matansa da yaransa tuna suka bar falon suka shige suna ta kuka, matarsa macece mai tsananin hak
uri amma yau tana jin ba zata iya cigaba da zama dashi ba, har ta fara ha
a kayanta tayi tunanin idan tayi haka tamkar ta da
awa cikinta wu
a ne ko dan yaranta, ga maryam dake da ciki tafiyarta tamkar tonon asiri ne gareta kuma yarinyar na buk
atar ta a kusa, haka ta koma ta zauna tana rusa kuka.
Salame ta tasa Raheena suka tafi, ko a haka burinta ya cika tunda har zai auri Raheena dama fargabarta kullum wa zai aureta da yaron da aka haifa ta hanyar cikin banza, Raheena sai take jin wani nauyi na k
irjinta ya rage sosai, mahaifiya mahaifiya ce dan tabbas yau Salame ta kwato mata hakk
inta.
*************
Tara da minti arba
in da biyar na safe
Danejo suna zaune tare da Mun
o sun gama karin kumallo, Mundo tace
Yawwa Danejo Dan Allah bari na kira miki Uwaliya, kice mata wasu masu ku
i kikaji suna neman masu aiki, kikace zaki ha
a su da Uwaliya tasan masu kawowa, sukace suna buk
atar ganinta suyi magana da ita." Danejo ta numfasa tace
Toh Allah yasa ta yarda bayan tasan yadda mukai maganar hoto." Mun
o tace
In Shaa Allahu zata yarda, musamman idan taji harka ce ta musu ku
Danejo tace
Hakane dan kuwa Uwaliya akwai masifar son ku
Mun
o waya ta kira taba Danejo, Uwaliya na jin muryar Danejo tace
Lafiya dai kike kirana?"
Danejo tai murmushi tace
Lafiya lau, dama gidan wasu masu ku
i ne suke tambayata ko zan samu musu
an aiki, nace nasan ki dai kinsan masu kawowa, shine sukace nai magana dake kizo su ganki ku tattauna." Uwaliya na jik ance masu ku
i tace
Eh kam akwai su kala-kala kowacce kalar mai aiki suke so."
Danejo tace
Sanin hakan yasa nace zan had
.
Uwaliya tace
Wacce unguwa ce?
"Nan kurna ne."
"Toh sai ki mun kwatance nazo." Mun
o na fa
a wa Danejo a hankali tana gayawa Uwaliya, sai da ta gama fa
a mata tace
Maganar hoton nan fah wasa nake da nace na
ona banda masaniya kanshi."
Dariya Danejo tai tace
Ai na manta ma da zancen ma." Uwaliya ta sauke ajiyar zuciya tace
Sai nazo." Ta kashe wayar, Mun
o ta amsa ta kira Araab ta sanar dashi yadda sukai, shima ta masa kwatancen gidan yace zai zo amma sai ya biya ya taho da abokinsa Adnan dan
sanda.