← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 186 OF 187

Sashe 186

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta shiga
aki ta sako mayafi, ta fito tana hararar Jauro tace
Na bar muku gidan sai kuci kanku.

Ta fice fuu, Jauro ko kallo bata ishe sa ba balle ya dakatar da ita, Salame ta fita tana kumfar baki, ga mamakinta har ta Isa gida bai biyota ba.
*****************
Yussy gaba
aya duniyar ta mata zafi, ta rasa dukkan wani farin cikinta da jin da
i, tun ranar da mijinta ya kamata tana chatting
in banza da wata
awar ta ya mata
an banzan duka, har so yai ya saketa darajar mahaifinta yasa ya
yaleta, ya
wace wayarta ya hanata fita ya hana kuma kowa zuwa wurinta, rayuwa take tamkar a kurkuru babu wata sakewa balle walwala, hatta kallo ya hanata a gidan yayi disconnecting duka wayoyin, abinci ka
ai ya zamar masa dole ya basa.
**************
Salame mamaki take ganin har dare Jauro bai nemeta ba, anya zata iya kwanan gidansu kuwa amma tuna yadda suke da Haulatu taji zuciyarta ta harzu
a tace ba inda zataje sai yazo yayi bikonta ai tasan bazai iya rayuwa babu ita ba, haka ta kwana kan wata yamutsattsiyar katifa, sauro nata cizonta ga uban shirgi a
akin, Iyayenta da suka tambayeta ce musu tai shi yace ta taho gida, sunyi mamaki sosai na jim haka sanin irin hakurin da yake da ita, abunda yasa suka yarda sanin halin Salame idan ba shi
in yace ta taho ba bazata zo ta kwana ba yadda ko wuni ta dade batai a gidan ba, sai tayi wata biyu ma bata le
o su ba.
*****************
Bikinsu Haneefa yana ta matsowa kuma yazo daidai lokacin hutu, sai faman shirye-shirye suke, amare na shan gyaran jiki, Mun
o ta shige jikinsu itama ana mata jikinta nata
ara kyau da she
i kullum Araab na ganinta tamkar sabuwar amarya, cikinta ya fito amma bai sakata muni ba, kulawa ta musamman take samu daga Araab da Ammin ta har ma Ummy, ga Danejo tana nata
arin.

Satin da za
a fara biki yan
Nijar suka zo masauki na musamman aka basu, su Mun
o ana ta hidima, Araab shima ya saki ku
i sosai ganin za
ai bikin
annensa har su hudu dan ya
au ki Haneefa jinin sa, duk abunda yai ma su Ikram haka yai mata, babanta da matarsa da
annenta suma sunzo, an sha biki sosai, Mun
o tasha gayunta abun ta Araab yana ta yaba ta, Meenal ma da ita akai duk hidimar bikin, haka Mumy dasu Binta tare da yaran su, Yayan Meenal shima ya gaji da abin da baturiyar matarsa ke masa da abokan ya dawo gida ya natsu gu
aya.

Gida iri
aya Araab ya
era musu shi da Farouq anan
asan layin, ba
aramin ha
uwa gidajen sukai ba, Haneefa da
yar aka
areta jikin Ammi kai kace rabuwa zasu gaba
aya, Ammi itama dauriya kawai tayi tana lallashinta da ce mata
Ke da zakiyi auren a gida?"
Da kyar tai shiru aka tafi da ita, Ilham da Ikram ma ba
aramin kuka suka sha ba, Araab yace sai Mun
o ta haihu zasu tare gidan.

Su Ilham sun tafi sun bar Ummy da kewa sai take jin gidan yai mata fa
i dan ma ga Ammi wacce ta sa aranta ta ha
ura da aure har abada, dan bataji zata sake yadda da wani namiji.

Bata sha
awarsa kwata kwata fatan ta Allah ya raya mata yaran ta, ya nuna mata auren Haneef.
******
Salame watan ta biyu a gida Jauro bai nemanta ba, jin kanta da ganin tafi
arfin ta koma ta bashi ha
uri yasa duk ta rame ta wahala taso komawa gidan Danejo mahaifinta yace idan taje Allah ya isa bai yafe ba, dan yaga lokaci yayi da ya kamata a nuna mata kuskuren ta, Salame duk tayi yaushi tai wani irin ba
i, Sai a yanzu take ganin ashe ba
aramin rufin asiri take ciki ba zamanta gidan Jauro, haka ba inda ya kaiwa mace mutunci da daraja sama da gidan auren ta, tana ganij yadda kowa a gidan yake taka ta kasancewar gida ne na yawa kowa da lugun sa.

Duk ku
in Hajiya Haulatu ta kwantar da kai tana bin miji, ta bar gidanta hadadde ta dawo nasa dan biyayyar aure, sai ni da ba kowa ba nasa ka dogon buri da kwad
ayin tsiya ga inda na
are, Salame ke zancen ita ka
ai tana jan ruwa a rijiya, gaskiya zata tatattara ta koma gidan mijinta ta gaji da wahalar nan da take sha, bayan ta gama jan ruwan, tai wanka ta saka kayanta wanda Bilal ta saka ya d
auko mata a gidan, ta ja akwatin ta, ta fito tacewa iyayenta Jauro ya kira yace ta koma, sunji ta ne kawai, amma sun san uwar bari taji, sukace mata to Allah ya bada zaman lafiya.

Ta hau napep zuwa gidan, akwatuna taga sun fito dashi da alama tafiya zasuyi, Salame wani kwarjini taga Jauro ya mata dan har kiba yayi ya sake haske yana sanye cikin wani yadi blue da ya haska shi sosai ta russuna ta gaishe shi mamaki ne ya bayyana k
arara kan fuskar sa yau salame ce da gaishe shi, Ya kalleta yace
Yau kece da gaskiya?

Dan Allah ban dawo dan ka tuna mun baya ba, nazo baka ha
uri ne na koma
akina, wallahi nayi nadama na gane duka kuskure ne zan zama mata mai ladabi.

Haulatu dai kallonta take tana guntse dariyarta, Jauro kam daraja biyu zata ci ta yaranta da iyayenta amma da bai ga abunda zai sa ya amince ta dawo masa gida ba, dan yanzu duk wata kwanciyar hankali ya samu, Kallonta yai yace
Dama ke kika tafi da kanki bani na kore ki ba."
aga kai sama tace
Hakane yanzu na dawo." Jauro yace
Ki shiga ciki akwai kayan abinci da dukkan komai na bu
ata zamuyi tafiya ne
asa mai tsarki."
Salame ido ta zaro tace
asa mai tsarki?

Ta juya kan Haulatu tace
Dan Allah ki biya mun Hajajju mu tafi tare, bazan sake fa
a dake ba."
Haulatu tai murmushi tace
Nima ai bani na biyawa kaina ba, My dear ne ya biya mana.

Salame wasu yawu ta ha
iya lallai tayi mugun sake gashi wata tazo ta
wace mata miji har ya biya mata saudia zasu tafi su barta, kwarjini taji yau Jauro na mata ta kasa ko kallonsa balle ta masa tsiwa haka taja jiki ta shiga ciki, nadama tsantsa tare da ita, Jauro hadda Danejo ya biyawa suka biya suka
au keta kana suka wuce airport.

Hajiya Zinnira ce zaune a gaban Alhaji Jaafar wanda duk ya rame yayi baki kai bakace shi bane, Hajiya Suwaiba ta kwashi dukiya ta gudu ta zubar da
anta a gidan tace ai nashi ne sai asan yanda za
ai dasu, haka dole Hajiya Zinnira ta ha
a su da nata take ri
e dasu ga ba ku
i balle ta kwashi masu aiki dole haka nan take abubuwa da kanta ita kanta duk ta canza kamar ba ita ba.

Cike da takaici take kallanshi tace
Yanzu wa gari ya waya?

Menene ribar abinda kai?

Kai ya kauda gefe dan baisan me zai ce mata ba, matar datasha hidimarsa kafin ya zama wani abin sannan yanzu ma da kowa ya gujeshi itandaice ka
ai a gabanshi.

Kwalla ce ta taho mai ya shareta yana tunanin abinda zaice.

Ta nesa tace
Ka yaudaresu da zancen kudi da filaye sai dai ni nasan bayan wannan ni nasan akwai wani abin, ko ka
auka zan yarda cewar san daka nuna mata da yanda kake kafa-kafa ta ha
u da wani duk pretending kakeyi?

Hatta zamanka anan ni nasan tunaninta hardashi ya maidaka haka.

Idanunsa ya sau
e kanta tace
Wani irin so kake mata da idanunka ya rufe?

Murmushin takaici yai yace
Banso taba sai sanda na kaita Singapore, Zinnira jinyarta danai harta dawo hayyacinta shine yasa santa yamin
arfi, na manta da alkairan da kikamin, na rufe ido akanta, tabbas wasu abubuwan dan kuyi kishi nakeyi ina ganin ta haka ne zata min sanda nake mata, sannan saboda inaso ta zama tawa ni ka
ai yasa na hanata nemab danginta da dangin mijinta, sannan ko fita na hanatayi, Ali kuma ke kanki kinsan yanda naita rokarshi ya taimakamin amma ya
i yace abu zaiyi da ku
e da kadarorinsa wanda daban kwata ba tabbas da ko matakin kansils bazan samu ba.

Cike da takaici tace
in shi ne tunda yace bazai baka ba dole ne?

Sannan mutanen da aka lissafa ka kashe fa?

Shiru yai ta girgiza kai cikin
una rai, yace
Su Gwaska ke kidnapping sai suce a biya manyan ku
i to wani sa
in in mukaga asirin mu na kusa tonuwa sai su
au mataki.

Ido ta runtse tace
Shima duk cikin kaba Bilkisu rayuwar da zata manta da kowa ne?

Dan ni ban ta
a takurama akan sai ka zama attajiri ba.

Buri nane nakai matsayin gomna dan na kece raini, ke kinsan irin wahalar rayuwar danasha.

Haka ta fito zuciyarta duk ba da
i ta turawa Ammi sako akan ta yafe mata, Ammi tace bakomai dan ita ko dansu Haneef bataso tai yanke su.

BAYAN SHEKARU UKU
Farouq da Araab ne tsaye jikin motocinsu suna jiran fitowar matan su, Mun
o da Haneefa ne suka fito tare kowacce sanye da kayan lauyoyi fuskar su
auke da tsananin farin ciki, suna fara'a har suka
araso gun mazajensu kowacce ma shiga jikin mijinta tace
We won the case.
Chapter 186 · 0% Book details