Sashe 116
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hassan hannu ya sake yi wa Araab alamar ya
araso, ya kalli budurwar yace "Yussy kingirma fa."
Murmushi tai ta kalli Araab ta na sake gyarawa tana yanga, Hassan na washe mata baki, Araab cikin zafin rai ya
arasa gun yana wata irin tafiya, kakkauran warning zai mata akan cewar ta fitar mai daga gida dan ba zai ta
a auren ta ba, idan ma biyo shi tayi ta hanyar shi ko kuwa shi ne ya saka ta shigo rayuwar sa tun farko dan ya aure ta bazai ta
a auren ta ba, Mun
o na cure gu
aya jikinta yai sanyi, ganin Araab ya nufi gun budurwar ko kallanta baiyi ba bare tasa ran zai tsaya gunta.
Yana
arasowa Yussy cikin salo tace "My handsome kana mamakin ganina ko?
I told you we're meant to be together."
Da hannu ya dakatar da ita yace "What?"
Sa sake sakar mai wani smiling, karamin tsaki yaja yace "Do you want to be in a psychiatric?"
Bai jira amsar taba ya
an ha
a yatsunsa biyu sukai
ara alamar warning yana cewa "Ban damu da duk wata danganta dake tsakaninki dashi ba, abu
aya nake so ki karka
a kunnuwanki da kyau ki saurara shine bazan ta
a auren ki ba sannan shi bai isa yasa na aureki ba.
Hassan ransa yaji ya harzu
a ganin yana neman bada shi gun Yussy
ar uwar Nuratu, nan da nan ya nuna Araab da yatsa yace "Kul ka sake furta ba zaka aure ta ba, ina so kasan cewar ni ne dai mahaifin ka baka isa canzani ba, haka idan na tsine maka wallahi sai ta bi ka, dan haka nake umartar ka da dole ka aure ta." Araab a take idanun sa suka ka
a sukayi jajir yana duban mahaifin nasa yace "Umarni kake fa
i, Uba nagari shi ke bada umarni ga
an sa su bi, ba kai da ka wofantar da lamuranmu ba, sannan rana
aya kazo kace zaka juya mu."
"Araab!" Ya kira sa cikin tsawa, sai dai ko gezau bai yi ba balle ya nuna alamar razana sai wani irin huci da yake, Mun
o wacce ke tsaye tamkar ruwa yaci ta ta rasa a wane yanayi take, zuciyarta ke mugun dokawa tamkar zata fasa
irjinta ta fito, abubuwa biyu suka razanata na farko jin cewar shine mahaifinsu Araab da ya tafi ya barsu tsawon shekarun nan, na biyu da ya jefata wani irin yanayi mai wuyar fassaruwa da zuciyarta ke zafi shine jin yana basa umarnin ya auri matashiyar budurwar da ta gani tsaye, Araab juyawa kawai yayi ya dawo wurin Mun
aarin
oye yanayin dake fuskar sa yake saboda ita, haka yana fatan bata ji maganganun nasu sai dai yanayin sa yasa ya fara shakkun ko taji, hannun ta ya kama, ya bu
e motar sai da ta shiga ta zauna ya rufe mata
ofar motar ya koma gefen sa, yaja motar suka fice gidan, duka akan idon Hassan da Yussy wacce taji wani mugun kishi ya turni
eta bata ma ta
a jin haushin matar tashi ba sai yau, ashe ya damu da ita har haka wallahi sai ta fitar da ita rayuwar shi.
Narkewa tai tana matsar
walla ta dubi Hassan tace "Uncle kana ganin cin fuskar da yake mun a gaban ta, hakan na nufin ita yake so ni bazan aureni ba, ni dama nasan Araab bamai tursasashi ya aureni."
Cikin lallashi da kakkausar murya yace "Ki daina maganar ba zai aure ki ba, auren ku kamar anyi an gama, taurin kai ne kawai irin nasa kuma ni zan saukar masa dashi, duk laifin mahaifiyarshi ce da ta bashi yake abinda yaga dama."
Ta sake matsar kwalla tace "Amma haka zan aure sa yana nuna fifiku akan ta?"
"Duka ki kwantar da hankalin ki, ni zan yi maganin abun, mu shiga ciki ki gaisa da maman shi." Yussy
wallar ta goge ranta duk baya mata da
i tazo da
arfin gwiwar ta amma taga ba yadda ta zata ba, ta
auka a take Araab zai amshi aurenta ba musu.
Wannan Madam
Ummy wacce tunda ya sanar da ita zuwan matar da yai wa Araab ta sake shiga damuwa, sai dai itama ranta ya bata Meenal
in ce, amma abunda ta kasa ganewa tsawon shekarun nan su Alhaji Hussain sun san inda yake kenan sai a yanzu ya dawo saboda cikar burikan su, to amma meyasa bai dawo ba lokacin asalin bikin Araab da Meenal?
Tunanin ta ya katse jin sallamar Hassan
in, matashiyar budurwa da ta gani a bayansa yasa mamaki bayyana
arara a fuskar ta, bata san sanda ta furta "Wacece wannan?"
"Matar da nai wa Araab tun yana
arami kenan, sunanta Yusrah ana ce mata Yussy."
Ummy shiru tai bata son nuna wani abu gaban yarinyar, dan gani take zubar da darajarta zatai.
Da
an sakewa ta amsar gaisuwar Yussy, Hassan ya nuna mata kujera yace ta zauna, ba kunya irin tace ta zauna
asa ta
are kan kujera, Alhaji Hassan yace "Kin ganta dai bata da wata makusa,
ar dangi ce tana da asali mai kyau ga tarbiya." Ummy tai murmushi kawai wanda bai kai zuci ba, masu aikin tasa suka kawo mata ruwa da lemo, ruwa ka
ai Yussy tasha taji sanyin a ranta ta samu tarba mai kyau daga Ummy, bata jima ba tace zata tafi dan ta
osa ta koma gida tai waya da Antyn ta su san yadda zasuyi da Mun
o, da ta
auka Araab bai santa amma yau ta tabbatar da yana santa dan kuwa ta gani da idanta, Hassan ya mi
e da zata tafi ya kalli Ummy yace "Ke kanki nasan zakifi ganewa wannan a kalla ta dace da
anmu, banda ma dai bakisan abinda ya dace ba sam banga meya kaiki ha
a Araab da wannan yarinyar ba, kana ganinta kaga yarinya." Ya kalli Yussy yace "Muje."
Sallama Ummy ta mata tanajin zuciyarta na sake zafi, sai da ya mata rakiya har motar ta, ta shiga ta wuce kana ya dawo cikin gida, ya samu Ummy a inda ya barta ta tafi dogon tunanin ina ya samu wannan yarinyar da har ya dawo gun su saboda ita kuma har yake i
irarin tsinewa Araab, maganar sa ce ta katse mata tunani da yake cewa "Nasan kina tunanin ina na samo ta ko, ki daina dogon nazari, muradi kawai ki san yadda zakiyi da Araab ya amincewa auren nan dan muddin bai amince ba wallahi sai na tsine masa, kinsan halina sarai kaifi
aya ne bana magana biyu, babu amfani in
anka bai ma biyayya ba." Ummy wacce ranta ya sake
aci game da halin sa ta
aga idonta masu cike da
acin rai tace "Kaji tsoron Allah, ka tuna cewar yara amana ce Allah ya baka kuma sai ya tambayeka a kansu ranar gobe
iyama kada ka shiga ha
in su, yaro yayi aure yana zaman lafiya da matar sa kazo kana son tarwatsa masa farin ciki?
A matsayin ka na mahaifi ba abin alfahari bane a gareka ace yaranka yana zaune cikin kwanciyar hankali?
Anya nikam kanada imani?"
"Ni dai na gama maganata shawara ta rage da ke dashi, ni zan tafi masauki, kicewa yarana zan gansu da safe."Ya juya ya fice abun sa,
asan ransa yana jin rashin kyauta musu amma kuma son faranta ma Nuratu yasa ba zai ta
a canzawa ba har sai ya tabbatar da anyi auren, farin cikinta shine nashi yanzu, nan gaba zai nemi yafiyarsu.
Ummy wasu hawaye masu zafi ke bin kuncin ta, ko kusa bata
auka akwai abunda zai zo ya tada musu hankali ba a wanann lokacin sai gashi, ya zatayi?
Idan tace Araab ya auri yarinyar ta tauye farin cikin sa, haka ya Mun
o zataji marainiyar Allah da a yanzu ta fara samun kulawar miji ace wata ta shigo tsakanin su, ya kuma zatayi da Hassan tasan halin sa sarai, tsinuwar sa akan Araab ba
aramin masifa ce gare sa ba, "La ilaha illa anta subhanaka inni kuntu minaz zalimim.
Abinda ta shiga nanatawa kenan.
*******************
Araab da shi da Mun
o shiru ne ya ratsa motar kowa da abunda ke gudana a ransa, tafiya kawai yake bai san wane ke
antaccen wurin zai kai su, ta gefen ido yake kallonta ta maida kanta kan window kawai tana kallon wucewar motoci da gine-gine, zuciyarta cike da tunanin kala-kala, hannu
aya ya kai ya kamo nata yana sakawa cikin nashi, juyowa tayi ta kalle shi sai dai shi bai bari sun ha
a ido ba sam baya so ta fuskanci yanayin da yake ciki ganin yadda
azu ta damu akan sa.
A haka yake driving da hannu
aya,
ayan na ri
e da nata, har suka kawo wani ke
antaccen wuri da babu mutane, parking yai gefe
aya, ba tare da ya kashe motar ba, ya
an kalleta yanayinta ya
ara tabbatar masa taji komai, amma meya sakata damuwa haka ko kishin sa take, ya ayyanawa ransa, dan son sanin meke cikin zuciyarta, ya juyo da dukkan dubansa gareta, ya murza hannun ta, hakan yasa ta kalle sa sai dai yanzu ba zai
oye mata yanayin sa tunda taji komai, "Meke damun ki?" Yai tambayar yana kafeta da ido, narai-narai ta sake yi da idanu tace "Ashe shine mahaifin ka amma kake masa magana haka?
Shine abunda ya
ata miki rai kenan?
Kai ta
aga masa, a take yaji wani
acin rai da ya rasa dalilinsa ya sake cewa "Baki ji da yake cewa na auri budurwar nan ba?"
Naji komai, meyasa ba zaka aure ta ba to kake maida masa magana har yana cewa zai tsi..."Sai ta kasa
arasawa, Araab kallonta kawai yake yana jin ransa na
aci ganin sam bata nunawa damuwa kan cewa yai aure ba, Mun
asan zuciyarta tana jin zafin na cewar zaiyi aure amma kuma tasan hukuncin tsinuwar iyaye kan yaransu a islamiyya an sanar dasu hakan yasa ba zata ta
a nunawa Araab rashin son yai auren ba, kuma ma tana nuna masa bata so, a matsayinta nawa ita ba soyayya tsakaninsu, meyasa ma take jin zafin zaiyi auren?