← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 187

Sashe 56

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ai bata tsaya ba tayi saurin cewa
A noun is a name of animal, place or thing." Ya cigaba da tambayarta abubuwa tana bashi amsa daidai, A ransa yace
Ba laifi ashe kan na
aukar karatu." A zahiri sam bai nuna mata
arin ta ba, mathematics assignment ne, yana bu
e littafin ya gani wanda hakan yasa ya gane metakesan fa
a, nan ya soma koyawa mata cikin natsuwa, tana fahimta, har ya kammala, ya tashi zuwa wadrobe yana son rage kayan jikinsa, dan bai cika son kwana da kaya masu nauyi ba, Cikin sanyi murya tace
Miyetti Yaya Araabi." Bai tanka ta ba, dan Araabin da take kira sa kona masa rai take.
o a hankali ta mi
e ta fita
akin ta kai littafin ta saka cikin jakarta ta school, yanayi ne na zafi hakan yasa ta shiga bandaki ta watsa ruwa, ta saka rigar baccin ta mara nauyi mai gajeren hannu cikin kayan lefenta ne, ta saka hula, ta tsaya bakin madubi tana kallon kanta da mamakin wai yau itace da wannan kaya, akwatuna can duk mallakinta ne sai wanda ta zaba, ta tuna ruga yadda kaya daya sai tayi sati ko fi dashi a jikin ta, Baffanta ta tuna taji kwalla na kokarin zubo mata tayi saurin mayarwa tace
Allah ya jikan Baffa na Allah ya saka aljanna."
Ummy ce ta
ira Araab akan Jauro yazo yana san magana da Mun
o in ba hali tunda isha'i batai ba.

Bakin
akin yaje ya kwankwasa, hijab
inta ta zumbula ta leko, kai ya kauda yace "Ki fito Kawunki yazo."
Ai sam ta manta da tsoronshi ta fito da gudu saura ka
an ta bigeshi.

Komawa yai ciki, ita kuma ta nufi falo inda yake zaune bayan Araab ya bu
e masa
ofa sun gaisa, tana shigowa ta zube kusa dashi tana kuka.

"Ya isa haka nan, duk duniya ba kowa zai mutu ba?"
Tana hawaye tace "Amma Kawu bamuyi sallama dashi ba."
"Ita rayuwa haka take, haka Allah ya hallicemu kuma yake da ikon
aukemu sanda yaga dama, kedai ki maida hankali kiyi karatu yanda nan gaba zaki nunawa mutanen
auyen ke wacece sannan kin cika
ar halak."
Hawayenta ta share tace "Baffa da naso na koma gun Danejo."
Kai ya girgiza dan sunje
azu ba'a dace ba, yace "Karki damu insha Allahu tana hannu me kyau, Allah bazai barta haka ba, ke dai ki zauna gidan mijinki yanda wasu ke ba
in ciki da cigabanki ki tabbatar kin kula da auren da karatunki, sai muga yanda zasuyi."
Kai ta
aga tana kallanshi, murmushi yai yace "Masallaci zan wuce Allah ya miki albarka." Yai maganar ya mi
e tana cewa Ameen, kallan gidan kawai yake yana mamakin yanda Ummy ta kashe ku
i gun kayan
aki, shidai bai ta
a ganin mace irinta ba.

Ji ki a sanyaye ta nufi
aki, ta dade a zaune harya dawo daga masallaci, tayi kamar tayi kwanciyarta a
akin, amma tasan zai iya hukunta ta idan bata je ba, tunda ya fa
a mata umarnin Ummy me kar yace bata ji maganar Ummy ba.

Hijabin ta dake kan gadon
akin ta janyo ta saka ta fito, a hankali ta murda handle na
akin ta shiga, Araab na kwance kan gadon da gajeren wando sai singlet, bai rufa ba, dan akwai sa da jin zafi, gashi yau garin ya
auki zafi sosai, Mun
o idonta na kai kansa tayi saurin damtse ido, tana lalube bango har ta kai wurin kujerun, tayi saurin kwanciya, Araab hannun sa ya kai kan switch ya kashe dan yaji shigowarta da kwanciyarta, Mun
o hijabin taji yana takura ta, ta cire, tana lullube jikinta dashi.
*******************
Meenal baccin ta ya zama ragagge, yau ma kwance take amma ba baccin take ba, tunanin yadda zata fitar da Mun
o rayuwar Araab take, ta zama mallakin sa, ta saka wannan ta warware wancan.

Tashi tayi zaune tana cizon la
anta na
asa tace
Wallahi ba gudu ba ja da baya sai na auri Yaya Araab bazan taba hakura dashi ba matukar ina raye." Taba kanta tabbacin hakan.

Yanzu haka zamu zuba ido muna gani yaron nan yayi auren sa yabar yarinyar nan cikin damuwa, kuma ba matakin da zamu
auka?" Mumy ta fa
a tana kallon Alhaji Hussain wanda yake duba wasu takardu, dagowa yayi ya dubeta yace
Waya fada miki sunci bulus, sanin kanki ne ba
a ta
ani a kwana lafiya, ki zuba ido kawai kiyi kallon yadda zata kaya." Mumy ta jinjina kai tace
Haka nake son ji, dan bai kamata a kyale su ba wallahi a nuna musu basu isa ba." Alhaji Hussain yayi wani shu
umin murmushi dashi ka
ai yasan manufar sa, Mumy dadi taji a ranta dan babban burinta yanzu a dauki fansa kansu Ummy suzo su durkusa gabansu su nemi yafiyar su, su nuna dana sanin abunda suka aikata gare su.
**********************
o da tunanin Baffan ta bacci ya
au keta, wanda tayi mummuna mafarki, wai ta koma rugar jijji, su Laddo da sauran mutanen ruga sunce ita ta kashe Maccido sun biyota zasu
ona ta, tana kuka tana ro
onsu.

Cikin baccin sa mai cike da natsuwa yake jiyo shessshe
ar kuka, pillow ya
an jawo ya
aura kansa dan basa kariya ya daina ji, sai dai ji yayi ma kamar sautin ya karu, pillow ya cillar gefe ya taso, jin sautin daga wurin Mun
o yake fitowa, bedside lamp ya kunna ta haskaka
akin, ya sauko yana nufarta cikin
acin rai yace
Kimun shiru ko?" Bata ji sa ba, sai ma cigaba da tayi, cikin tsawa yace
Nace kimun shiru get out." Ya nuna mata
ofa.
o sai take jin muryar nasa kamar a cikin mutanen, sautin nata ya karu tana wata shessheka,
agota yayi da karfi, hijabin da ta rufa ya sauka jikinta,
amesa tayi gam tana cusa kanta jikinsa wanda a cikin mafarkin wurin
uya take nema, ta zagaye hannunta da jikinsa, kirjinta na manne da nasa, wani yarr yaji a jikinsa ya soma kokarin
anbareta jikinsa cikin fada yace
Ke meye haka, sakeni."
"Dan Allah kar ku kasheni, Allah bani na kashe Baffana ba." Mamaki ya kama sa mafarki take ko rashin hankalin nata ne ya motsa,
Tabbas akwai motsi a kanta ya kamata ya kai ta wurin psychriatic."
Jikinsa take sake shigewa, ya fisgeta da karfi tayi saurin bude idon ta, wata ajiyar zuciya ta sauke tace
Wai Alhamdulillah, wallahi bazan koma ruga ba, Danejo Allah ya kara hadamu amma na fasa zuwa." Tsaki yayi yana ture ta, tayi baya kamar zata fadi tayi saurin rike kujera,
Idan ba zaki rika addu
a kafin ki kwanta ba kada ki sake kwanar mun a
aki."
"Allah nayi." Ta fa
a a marairaice, wani tsakin ya sake ja, ya hau gado ya kwanta da takaicin ta katse masa bacci, shi gaskiya Ummy ba karamin aiki ta hada shi da ba.
o kuwa jiki sanyaye ta koma ta kwanta har lokacin tana dan jin tsoro, addu
in da ta karanta ne taji sanyi, bata san sanda bacci ya sake dauketa ba.
***************************
Washegari Mun
o ta riga sa tashi bacci tayi sidif sidif ta fice zuwa
akinta tayi wanka dan har yau bata fara sallah ba kwana biyar take yi, ta shirya cikin uniform
inta ta fesa turare yadda ba zai hau mata kai ba, ta sabi school
inta ta fito zuwa wurin su Ilham, Araab yana zaune kan dining table yana shan tea, tazo ta wuce har ta kai
ofa, Taji muryar sa
Ke baki iya gaisuwa bane?"
Cak ta tsaya tana juyowa ta
an duka tace
Ina kwana?

"Lafiya." Ya amsa a dakile, ta juya ta fita, ya girgiza kai.

A falo ta samu Ummy da yan
biyu suma sun shirya ta gaishe da Ummy, ta amsa tana cewa
Ga sabbabbin hijaban ki kinsan yanzu ke matar aure ce, wanann yayi karami kina sawa, ki kwaso sauran ki bawa su Ikram." Tace
Toh miyatti." Ta kar
a ta saka wanda ya saukar mata har gwiwa, su Ilham suka kalleta suka ce
Amaryar Yaya Araab." Shiru tayi ita bata son ma ana ha
ata dashi kawai ba yadda zata yi ne, suka fito zuwa makaranta, wani teacher ke sanar da ita zuwa third term js3 za
a sakata ta zana junior waec tare da sauran yana fatan zata iya, ta basa tabbacin she can make it.

Kaf makarantar ba wanda yasan tana da aure, sai mai makarnatar wanda da izinin sa ya yarda ta canza hijab wanda kaf babu mai sa wanda ya kai girman nata.
*********************
Araab tun shigar sa office Farouq ya kira sa facetime suna hira, cikin zolaya yace
Yaya Ina amaryar mu?" A take Araab ya ha
e rai yace
Kana so na
ata maka rai ko?"
Kunnen sa ya kama kamar yana ganinshi yace
Tuba nake Babban Yaya."
"Oya wuce kaje kayi karatu, akwai wasu ayyuka da zan duba." Farouq yace
Okay Ya Araab Allah ya taimaka."
Yace
Amin
Ya kashe wayar ya ajiye gefe, Farouq ta
angarensa yayi dariya yace
Naso ina Nigeria naga drama
in su da Mun
o, dan nasan zaman nasu akwai kallo." Yayi dariya sai kuma yace
Zuwa gaba kuma zasu iya
ullewa fa da soyayya." Ya mi
e yana shirin zuwa library na cikin school yayi karatu.

Araab wasu files ya
au ko yana going through, yana lissafin kudaden da aka kashe a investing wani sabon business na bags da zasu yi da wani company.

Wayarsa tayi vibrating alamar shigowar message, hannu ya kai ya
auka, bak
uwar number ce, ya bu
e da tunanin ko cikin customers.

Ina hankalin ka da tunanin ka yake, da ka auri wacce baka da cikakken masaniya akan asali da tushen ta?"
Sau uku yana karanta message
in zuciyar sa na zurfafa tunani, waya masa text
in.
Chapter 56 · 0% Book details