Sashe 104
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Shiru Jauro yayi yana tunani,
Ya kamata yanzu ace a gida kake a zaune sai dai kaci kasha ka dan fita masallaci, amma a yanda na kula kamar baka san zama ne, kuma da alama mutanen gidan ma zaman naka wahala zai kara baka saboda su, shiyasa nake tunanin aiki, zaka iya
oye musu abinda kake, kaga kaidai kasan kanada ku
in da zai isheka kula dasu.
Shiru yayi yana tunani, Araab yace
Ko kuma ka zauna a gida ni na
au alkawarin baka ku
in da zai isheku duk wata.
Jin haka yasa Jauro cewa
Gwara aikin, dan bazan zauna ana ciyar dani ba gaskiya.
Murmushi Araab yai dan yasan dama hakan zaice, yace
Sai maganar kakarta, na bada cigiya police station gun abokina amma matsalar hoto?
Ko wani abu da zai nuna itace banda suna.
Wata karamar iska ya furzar yace
Nima abinda nake tunani kenan, na dade ina yawo amma ba labari, sannan kaf din mu bamuda hoton ta balle wani abu da zai nuna itace.
Shikenan sai dai mu cigaba da addu
a sannan mu cigaba da bincike.
Haka sukai ta tattaunawa, Jauro sosai ya fahimci Araab a kasan ransa masifar mai saukin kai ne, tabbas abubuwan daya faru a rayuwarsa ne ya maida shi haka.
Jauro zai tafi Araab ya mi
e dan kiran Mun
o tazo suyi sallama.
Tana kwance ruf da ciki tana duba abinda suke tattaunawa, lalai mutane basuda hankali, banda fitsara da iskanci me sukeyi haka?
To ita gaskiya batasan karuwanci, hirar ka
ai kunya take bata, sam ta luntsuma cikin tunani bata san ya shigo ba, dan dama Araab komai nashi a hankali yake kai kace da saninshi yakeyi.
Kansa ya sako kusa da kanta inda wayar take, ido ta aro da sauri tana neman
oye wayar sukai gware da goshinsu, kara ta saki wanda yasashi saurin rufe mata baki, yace
Ke uwar
an raki kin manta Kawunki na nan?
anta ta ha
e cikin sauri tace
Na manta.
In ance miki yarinya kiji haushi, tashi kije kuyi sallama.
ewa tai tana sake
oye wayar ta fita falo, wayam ta gani ba Kawunta, lalai Ya Araab tabbas zolayarta yake dama sun riga sunyi sallama.
Kayan ta fara kwashewa haka kawai takejin zafin Araab, fitowa yai ko kallan inda take baiyi ba balle tasa ran zai nuna yayi laifi ko kuma ya tambayeta kawun nata, jitai ta
ara hawa, ta gama aiki tana kunkuni, tana
aure fuska wai ita a dole an
ata mata rai, dama ga haushin Meenal ga kuma wannan.
Falo ta zauna tana karatu har ta gama ko lekowa baiyi ba, tana kokarin tashi taji alamunshi, da sauri ta koma ta zauna tana kallanshi ta gefen ido, ga mamakinta kitchen ya shiga ya
auko ruwa ya dawo tana kallanshi ya shiga
aki, da kallo ta bishi ta ha
a books
in ta rufe ta shiga
akin tana tuturo baki tana yan muzurai.
Har tazo bakin gado bai kulata ba, can sai jitai yace
an tashi ki duba ko na rufe
ofar falon
Ba musu ta mi
e, bata dade ba ta sawo tace
Ka rufe.
Kai ya jinjina yace
Wayata fa?
A falo na barta?
Sake mikewa tai ta dubo falo tana daga tsaye tace
Batacan.
Ya sake jinjina kai yana kwanciya itama ta kwanta sai jitai yace
Sake bani ruwa a kitchen.
Fuskarta ta cika taf da
acin rai ta
auko ta mikamai, hannunta ya riko yace
Ba nasan wasting ina wanda nasha
azu?
Ta koma kamar zata fashe saboda kunar rai fridge
in ma da karfi ta bugashi ta mi
amai, hannu yasa ya jawota jikinshi, fa
a wa samanshi tai, tana neman tashi yace
Saura godiya.
Godiya?
Ba gashi na saki aiki kin ware ba?
Fuskarta har yanzu a kumbure tace
Yaushe na ware?
Tambaya kike?
Shiru tai dan ita batasan abinda yake mata, ya zai mata abu ya dinga magana a dunkule?
Oya in ba so kike kiyi aikin lime ba wuce ki kwanta.
Tashi taje yi yasake jawota ta sake fa
awa jikinsa, yace
Bazakiyi godiyar ba?
an turo baki tace
Wai wace godiya?
Saman lebenta taji ya ciza, wanda yasa ta rikewa da sauri, yace
Punishment in sake magana kinamin magana a haka.
Idanunta ne sukai raurau, ita kam Allah
Me?
Wato kin gama rainani ko?
Kai ta kauda tana yan kunkuni, sake juyo da fuskarta yai da hanayensa yace
Badai zagina kike ba ko?
Kamar zatai kuka cikin rawar murya tace
Yaushe kuma nai hakan?
Ga mamakinta murmushi taga yayi ya ja hancinta yace
ar yaye kawai.
Nifa Allah Allah
sake jawota jikinshi dayai ne ya sata shiru, yace
Ko kinaso a miki babban punishment?
Da sauri ta mi
e ta wuce ta kwanta tare da sa pillow ta rufe fuskarta, sake murmushi yai shi kanshi baisan me ke damunshi ba, tunowa yai da yanayinta da yanda yaji ya damu, sumar kanshi ya shafa ya sa hannu ya fizge pillow
in data rufe fuska dashi, yana sake kallon ta runtse ido wai a dole bacci ta fara.
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
[7/23, 10:31 AM] Maman Aslam: MUN
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
WEEKEND BONUS
Tsukakken bakinta da le
enta pink ya kaiwa sumba, Mun
o wani yarr taji a jikinta ta sake jan numfashi kamar mai bacci, Araab yasan sarai ba bacci take ba, murmushi kawai yayi na yarintar ta, jin yanayinsa na neman canzawa ya juya
ayan gefen ya runtse ido ya karanta addu'ar kwanciya bacci, ya sani sarai yarinyar nan jikinta bazai iya
aukar sha'arsa ba, itama Mun
o sake gyara kwanciyarta tayi, ba jimawa bacci ya
auke su dukkan su.