← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 187

Sashe 120

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hassan kam zama yayi ya hakimce kan kujera yau ba zai koma masaukinsa ba sai anyi ta ta
are ya tabbatar da maganar auren Yussy da Araab, shi ya soma tunanin komawa Minna ma wurin Nuratu yayi missing irin kulawar da take nuna masa, da farfesun kazar da kusan kullum sai ta masa da kanta, gaskiya ba
aramin so take masa ba, ya zama dole ya jajirce ya faranta mata rai akan abunda yake da iko dashi.
***********************
Ummy shiru kawai tayi abubuwa sun cunkushe mata sam ta manta da zancen Meenal, rigimar da Hassan ya dawo da ita ta girmi tunanin ta ta birkita mata lissafi, Ilham da Ikram
akin su suka shiga suma sunyi jigum basa son takura Ummy, addu
ar su dai komai ya daidaita, fatan su mahaifin nasu ace ya dawo kenan bazai koma ba.
*****************
Yussy ta shigo gidan nasu ba kowa a falo kai tsaye
akinta ta shiga, ta cire mayafi ta cillar gefe, ta bu
e jakarta ta fiddo wayarta, wata wutar so da kishin Araab ke rurawa a zuciyarta, ta tsinci kanta da danna wayarta ta kamu number sa ta danna kira.

Araab da Mun
o na zaune kan dining table, ita tayi
arfin halin cewa su zo suci abincin dan kawar da zancen, Araab rai jagule ya taso, tayi serving
insa wanda tana
arin zubawa wani plate ya ri
e hannun ta, ta
ago ta kalle sa yace
Yamun yawa, ki
auki spoon muci tare ba sai kin zuba wani ba."
Toh.

Tace masa amma ita bata ga yawan abincin ba yadda ya saba ci ne ta zuba masa, Araab kuwa hakanan yaji yana so suci abinci tare a plate
aya, ya sauke hannun sa kan nata, ta rufe cooler tana
aukar wani spoon, suka fara cin abincin tare, duk da damuwar da Araab ke ciki hakan bai hana masa jin da
in abincin ba, wayarsa dake gaban aljihu ce ta soma
ara, ya janyota da hannu
aya, bai yi saving number ba amma yawan kiran da take masa yasa ya gane mai number, Yussy ce kallon Mun
o yai tuna yadda take nuna bata damu ba, yasa ya danna receive ya saka speaker, Yussy wata ajiyar zuciya ta sauke jin ya
auka cikin sanyin murya tace
My handsome meyasa kake son azabtar da zuciyata bayan kasan yadda na da
e da mutuwa a son ka?" Araab kalamanta haushin su yake ji amma yana son tabbatar da abunda ke cikin zuciyar Mun
o yau sai ya
ureta ya gani hakan yasa yace
Koh?

"Uhmm ai ka sani ko yawan zuwa companyn ka da nake ya isa shaida maka ina masifar son ka, wallahi idan na kwana biyu ban ganka ba har wani zazza
i nake ji, ka taimaka ka amince da aurenmu ko zuciyata zata samu sau
i pleaseee my handsome." Ta
arasa maganar a shagwa
Okay zamuyi magana anjima ina cin abinci ne, yanzu." Yussy wani sanyi taji ya ratsa ta a shagwa
e tace
Uhmm kana ci shine ba tayi?"
"Gashi yayi da
i abincin sosai."
"Ohh wow to kaci dani I love you soo much muahh." Ta jefo masa kiss, a kunnen Mun
o wacce bata san sanda ta saki cokalin dake hannun ta duk
arin dakewa da take tun fara wayar su wanda zuciyarta ke wani irin zafi tana jin wani abu na tokare mata wuya, ta daure ta
ebo abincin tana son kaiwa bakinta jin kiss
in yasa ta saki cokalin bata shirya ba, Araab kashe wayar yai yana kallonta yace
Ya dai?

Kanta ta sunkuyar
asa wanda take jin
walla na son cika mata ido tace
Ba komai, hannuna ne ya su
uce.

Matsowa yai daf da ita fuskar sa daidai tata, yasa hannu ya
ago ha
arta sai dai
kr ta
i kallon sa shi kuwa ya zuba mata ido yana jin tsigar jikinsa na tashi cikin muryarsa mai wata siga yace
Saboda kishi ko?" Saurin
agowa tayi ta kalle sa ta girgiza kai tace
Kishi!

Akan mene zanyi?

Araab ransa yaji ya sosu, ya sauke hannun sa kan ha
arta ya
an ja baya yace
Ok, mu cigaba da cin abincin." Mun
o dakiya kawai tayi ta
au spoon tana
i ba ta kai bakinta wanda taji taste na abincin ya sauya mata sam bata jin da
in sa, da
yar tai loma uku, ta ajiye tana cewa ta
oshi, Araab kallonta yayi yace
Baki isa ba sai kin tayani cinyewa."
"Ka kirata ta tayaka." Bakinta ya su
uce ta fa
a, Kallonta yai sosai yace
Kince kuma bakya kishi?

"Ni Allah ba kishin da nake, kawai dai naga ita tafi dacewa ta tayaka cinyewa." Ta fa
a tana
arin tashi ta bar dining
in, Araab zafin maganarta yaji yana sake jin haushin yadda take nuna bata damu ba, hannu yasa ya fisgota ta fa
o kan cinyar sa, saurin ri
e yatsan ta tayi tace
Auchh." Bata son zamanta akan cinyarsa shiyasa tai hakan, Araab saurin kama yatsan nata yayi, ya
an ja, Mun
o ta damtse ido tamkar mai jin zafi da gaske, sai da yai haka sau uku, kana ya du
o da kansa ya saka yatsan cikin bakin sa, ya tsotsa tamkar alewa.

Runtse idonta tayi jin yadda yake shan
an yatsan nata tana jin tsikar jikinta na tashi, Araab cikin wani salo yake
ara sha shi kansa jikinsa ya soma canzawa amma bai fasa ba, sai hannun sa
aya da ya zagaye
ugunta dashi yana cusa tafin hannunsa cikin rigarta ya
au ra saman cikinta yana shafawa a hankali, Mundo d
arin janye jikinta tayi, Araab ya
ago ya kalleta ganin idonta lumshe ga yanayinsa da ya fara sauyawa, ya zare hannun sa yana janye bakinsa daga kan yatsan ta, ya tashi yai hanyar
aki, Mun
o ido ta bu
e tana bin bayansa da kallo, zuciyarta ta bata zuwa zaiyi yai waya da Yussy kamar yadda yace mata zasuyi magana idan ya gama cin abinci, ranta taji ya sosu,
walla na shirin zubo mata tayi saurin mayarwa ta soma ha
a kwanukan da suka ci abinci, ta kai kitchen ta fara wanke wanke da wanda tai girki dasu dama bata wanka ba mai gadi yazo kiranta.

Araab yana shiga
aki kan gado ya fa
a yana runtse idonsa yana tsananin bu
atar matar sa, duk kwanakin nan dauriya yake amma ba
aramar sha
awa ke damun sa, shin meye amfanin auren ba dan ka tara da matar ka ba, yana ganin ba laifi ba ne idan ya neme ta,
So kake ka bada kanka a wurin
aramar yarinya?

Gashi
ir ta nuna ba sanka take ba?

Dan in da so to tabbas akwai kishi.

Yacewa kansa,
To ya zanyi da abunda nake ji, ni dai ba mazinaci ba balle na nemi wasu matan, haka ko ina neman mata, sha
awarta nake ji ita nake son kusanta ba wata ba.

Yacewa kansa yana cusa yatsun hannayen sa cikin gashin sa.
******************
Masallacin unguwa aka
au ra auren Bilal da Meenal kan sadaki mafi
aranci Jauro ne ya bayar cikin ku
en da yake samu yanzu ta hanyar Araab, sam babu gayyar mutane, bayan an
au ra Alhaji Hussain ya bu
aci ganin Bilal wanda yasha ado cikin
inkin sa yana washe baki, cikin mota yace su shiga, Bilal ya bu
e gaban mota ya shiga, Alhaji Hussain ya zauna mazaunin direba, takarda da biro ya zaro daga bonnet na mota ya ajiye kan cinyar Bilal yace
Kasa hannu duk sanda
ata ta kawo
ararka kaci zarafinta to ka tabbata zaka fuskanci hukuncin hukuma." Da sauri ya kalli Alhaji Hussain yace
am?"
"Kana tunanin zan baka
ata ne a banza ne? bayan naga alamar ba cikakken natsuwa tare da kai, wallahi dole ce tasa kawai na baka auren ta, dan haka idan har ka musgunawa
a ta sai dai iyayenka su nemi wani dan ganinka ma ba za
ayi ba." Bilal ya ha
iyi yawun tsoro yace
Haba Alhaji duk me ya kawo wannan, yarinyar da nake so taya zan mata wani abun in dai ba na alkhairi ba?" Na dai gaya maka dan haka maza ka saka
hannu." Bilal wanda ya soma tsorata ya
auki biro ya saka hannu, Alhaji Hussain ya kar
i takardar yace
Zaka iya fita." Bilal ya bu
e murfin motar ya fita, shi dama bashi da niyyar yi mata wani abun kawai ku
i yake son ci, Alhaji Hussain yaja motar sa ya bar gun cike da takaicin yadda
aurin auren
ar ta shalelensa yazo, ba wani gayya biki kamar na mara gata, kuma ta
are a auren wannan shashashan amma ita ta jawo bayan duk yayi iyakacin
arinsa wurin ganin ya inganta rayuwarta.

Meenal wacce tunda Mumy ta sanar da ita an
au ra aurenta da Bilal take kuka kamar zararriya shikenan ya cuceta ya gama da rayuwarta wallahi ko an kaita gidan sa sai ta sa ya saketa ba zata iya zama dashi ba, taya ma zata yi rayuwar aure dashi, kuka take kamar ranta zai fita, Mumy lallashinta take cikin tausayawa itama tana matsar
walla ta tausayawa yarinyar tata, Alhaji Hussain tun daga waje yake jiyo kukan Meenal, tsakanin
a da mahaifi sai Allah har cikin ransa yake jin kukan nata, Ya
araso cikin
akinta ya kira sunanta
Meenal." Tana jin muryar ta rage sautin kukan nata sai ambaliya da hawaye ke yi kan kuncin ta, Yace
Iya gata shine zan miki da na aure miki wannann yaron dan rufin asirinki ne da mu kanmu, dan haka ki daina wanann kuka ki tashi ki shirya kafin su zo
aukar ki, Allah baku zaman lafiya, ke kika cuci kanki ba ni ba.
Chapter 120 · 0% Book details